Sashe 9
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na lula cikin tunani maman Aisha ta taboni
Ai infada miki Hauwar na zuwa gidannan sosai dan dai dataji yayi aurene ta dauke kafarta amma inaga wataran ki ganta da gidannan gidan zuwanta kenan saita wuni nan
Indai tazo karki bata fuska
Nidai ina jinta ba um ba um um ina mamakin fadi ba atambaye kanta ba
Ashe abin datakeso tamin gulmar shi kenan to da lokacin hajjo ta fito fa? Shikenan ta jamin bala,i
Ina jinta tana min kitson nidai allah allah nake tagama min intashi banason inyi magana bansan abin dazata je ta idar ba kuma nasan abin data keso kenan dataji nayi shiru ban tanka wannan ba
Sai ta dauko wata firar ta fara sukar hajjo akan yadda take bani ayyuka wai su a yarensu basayin haka in itace bazata yarda ba banga yadda takewa uwar mijinta ba ai ita ko arzikin wanke cokali bata dashi bare tayi mata
Ai hajjo kafin inzo aikin girkinta yana kai karfe hudu bata gama ba amma zuwana sha biyu angama da dai sauran soki burutsunta
Nidai nawa um uhm kawai bantofaba amma duk da haka haka taci gaba da bani labarai harda na mutanen can cikin gidan
Tafara min gulmar wata mata da ake kira Ya Larai ita da kishiyarta Nnagi wai Ya larai din tana da wata jigida ta tsafi ita ma kishiyar bata da aiki sai bin bokaye dai dai sauran surutanta na gulma
Tana cikin maganar aka kira wayata na duba ahmad ne me kiran na tashi naje daki dan indaga
Ina gamawa nabude labule fitowa ta tayi dai dai da barin jikin kofar daki na danaga tayi ta juya da sauri alamar labe tayimin data ga lallai naganta sai ta wayance
Amarya kibani buta dan allah zan danyi fitsari
na koma daki na dauko mata buta na mika mata azuciyata ina allah wadaran da hali irin na munafuki munafuki baisan wata aba wai ita kunya ba inba haka ba ai yaci taji kunyar kamata danayi
Haka dai muka gama kitson na tashi na shiga daki na dauko dari biyu na bata tace bazata amsa ba nayi nayi taki amsa sai na shiga daki cikin sabulan wankana dana wanki na dauko dai, dai, na fito nace to gashi da kyar dai ta amsa
Ta tafi
Na koma daki ina Tunanin maganarta datace hajjo diyar fadime taso ahmad ya aura
Nadai tattara maganar na watsar nashiga hidimata
***********"*************
Tun ranar da aka shigomin daki bankara bari anmin kallo yakai karfe sha daya bama bare da suke kaiwa shabiyu sai yzamana daga karfe goma tayi nake kashewa ko suna so ko basaso
.sai dai da safe hajjo tai ta sirfa bala,i to tun tana magana ma harta gaji ta daina
Yau dawuri nakwanta saboda har karfe tara basu kawo wuta ba ga zafi zafi garin yanayin hadari amma ruwan bai sakko ba inaga shiyasa yan Nepa basu kawo ba dan indai akwai hadari basu cika kawo wuta ba
To saina dan dage labule na kulle net amma a tsorace nake na kwanta nufina in iska ta dan shigo saina rufe dakin dan gaskiya ina da tsoro musamman da aka aunani ranar to sai yaxamana in zan kwanta saina dauki wukata nasa a kasan filona saboda ina ganin kamar wataran mutumin zai iya balle min kofa ya shigo
Barci ya daukeni naji kamar a mafarki irin abun dai da akemin rannan sai kokarin rabani da zanin jikina ake dan ko shirin barcin banba tunda badaniyar barcin na kwanta ba
Naso fasa ihu amma saina yi tunanin rannan ma babu wanda ya tambayeni ba asin ihun har yau
Aikwa bance komai ba na dinga lalubawa har na zura hannu na akasan filon na dauko wukata yana zuwa lokacin yana kokarin karasa kuncewar ahankali yake yi ba irin na rannan ba ina jinshi
Aikwa bai kammala kunce zanin ba nayi sauri zaburowa na kawomai yanka da wukar saitin inda nakejin numfashin sa aikwa naji ya fasa wani firgitaccen ihu
Yayi saurin sauka gadon yanemi hanya ya gudu na tashi jikina na rawa
Na lalubi fitila na kunna duk wajen ya baci da jini alamar dai tabbas nasame shi da wukar
Azuciyata nake sakawa koma wane ne indai har agidannan yake zanga shaidar hakan da safe tunda nidai nasan tabbas na yanke shi
Na tashi da sauri na je na kulle dakina nadawo na kwashe zanin gadon na goge duk inda jinin ya bata nasa kilin da dan tsumma da ruwa na gyara tsakar dakin hanyar da yabi jinin duk ya diddiga
Na koma na shimfida wani zanin gadon na kwanta ina tunanin
Yakamata infadawa ahmad halin dana ke ciki dan gaskiya gidannan ya fara bani tsoro
Dame zanji ga barazana ga mutumcin aure na ga azabar su hajjo ga rashin yan uwa da miji a gari bani da wani wanda zan tattauna matsalata dashi
Dan gaskiya banajin zan iya kiran mahaifina infada mishi ga halin danake ciki banason tada mar hankali
Wanda dudu du auran nawa baifi wata ba ace harna fara fuskantar matsala kuma dole zai samu matsala da dan uwanshi tunda zaice yana kallo akemin
Saboda mahaifina mutum ne me zafi musamman ataba daya daga cikinmu kai zai iya cewa ma nadawo gida
Ahmad nakeji gaskiya tunda shi baya munana min inaganin inhar nafada mahaifina ya daukeni zaizama kamar na watsa masa kasa a ido yadda yake sona da kuma lallashina
Kuma bawata yar uwa mace gareni ba bare inkirata mutattauna kozan samu saukin matsalar ko ina da ita bana tunanin zan iya fallasamata sirrin gidan
aurena daga yin aure
Karshe dai na yanke shawarar fadawa ahmad
dan bansan nan gaba mai za faru ba kar wataran ya ida nufin sa
Haka dai na kwanta da nufin insha allah da safe zanyi maganar da mijina
Sannan inzuba ido ingani ko anan gidanne ake shigomin daki insan irin zaman da zanyi dasu
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍_*✍️
*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudin ta wannan account number 2375144550 Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*
*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:16 pm - Maman Dan Albarka Ce: *🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍_*
*_Littafin tushen mu daya labarine daya danganci Wata zuria wadda babu abin daya yiwa zuriar nan lullubi face Cin amana zalunci rashin tausayi rashin tsoron allah sannan ga sassanyar soyayya labarin Aminatu da surukarta labarine da zaka zubda mata hawaye sannan ga kannen miji suma sun sako ta gaba shin dama haka yakamata surukai su zauna da matan ya,yansu? Duk sai kun tsunduma cikin wannan labari mai suna TUSHEN MU DAYA_*
Ina kuke masu fama da ciwon ulcer da infection shin kinyi yawon niman magani Amma Baki face ba??.toh ga GHT royal jelly tana maganin cittutuka da dama 👇👇examples
Store care Yana magnin ulcer ko wacce iri ce
B clear yana maganin infection na cikin jini ko wani irine shida female care mace inta hada wannan saita dawo,karki Yi Wasa da lafiyarki infection tana da illoli da dama ta kansa mijinki yaji baya Jin dadin kasancewa dake dan haka sai kin tashi tsaye domin gyara aurenki da kuka da lafiyarki
Uwa Uba royal jelly,myco balance da sulfur soap Ina amarya da uwar gida kizo kiyi fes abinki,duk suna da kyau ba sai a Baki labari ba in Kika gwada ke Zaki bawa wasu labari
Ina masu hawan jini kuzo kunemi bp support damasu ciwo sugar kuzo ga naku sugar control din
Ina masu Neman haihuwa in takaice maku duk wani Mai matsala indai yanemi kayan GHT insha Allah matsalar tazo karshe indai kana Shan wannan supplement din good health care treatment ne
Location dutsinma Katsina State Muna aikawa ko Ina ko wani gari mutum yake insha Allah cikin aminci contact me *09125253872*
Sannan munada kayan masu ciwon gabobi kuzo kusai gum massage da sauransu 💃💃💃
Karku Bari wanan Daman ta wuce ku
```Bismillahir rahma manirrahim```
*Free Page7️⃣*
*_WAI SHIN MENENE TUSHEN WANNAN ZURIA TA SU HAJJO_*�?
Asali su mahaifina Yan asalin kasar Niger ne A maradi gidan su mahaifina gidane irin gidan gargajiyar nan
Kakanmu Malam Muhammadu Allah ya azurta shi da tarin dukiya
yana da mata uku Ya,ya bakwai uwar gidanshi itace
Fatima mace me hakuri da kawaici da sanin ya kamata me kokari kullum ganin anzauna lafiya anhada kai anzama tsinyaya madaurinki daya
tana da yara uku Na farko shine Musa sai kuma Abdullahi sai mahaifina salisu su uku take dasu
suntaso cikin so da kaunar junan su kowa na kokarin yiwa dan uwan sa in ya samu musamman mahaifina da yake karamin su suna tausaya mai amatsayin sa na kanin su
Sai Asabe ita tana da yara biyu Aliyu da kuma laure
asabe macace me matukar son zuciya mafadaciya ce ta gaske bata kaunar zaman lafiya burinta kullum ayi fitina koda yaushe tana cusawa yaranta kiyayar yan uwansu dan tana bakin ciki da yaran Fatima
saboda da ya,yan fatima mazane ita kuma daya ne namiji tana ganin cewa in kakanmu ya rasu yaran fatima zasu kwashe gado shiyasa kullum cikin neman fitina take da kuma hanyar da zata kuntatawa fatima
Sai Talatu ita kuma ya,yan ta uku duka mata ita wannan tafi asabe saboda Ya,yanta
duka mata ne dan haka ta kulla abota da manya manyan bokaye gurin ganin ta wargaza gidan yazamana ita da ya,yanta ne zasuci gado ita bada fatima kadai takeyi ba harta asaben bata bari ba saboda ai itama tanada namiji guda