Sashe 26
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mun kai tsawon kwana shida,kafin ya nemi hakkinsa kuma ban masa musu ba yayi farin cikin samuna a cikakkiyar budurwa inda washe gari na tashi jikin ba dadi amma hakan bai hana hajjo cewa saina fito na yi aiki ba tun ranar ahmad yaga ainihin halin hajjo dan duk yadda yace mata bani da lafiya bata barni ba danma nasamu ahmad ya gasamin jikina da ruwan zafi sosai tun adaran shiyasa yanayin tafiyar tawa ma bata wani nunaba
Duk cikin ya,yan hajjo dan ladine jini na sam bai hadu dashiba dan tunda nazo gidan farko yake neman shishshigemin ta hanyar inyayanshi ya fita yace yazo tayani fira ya zaunemin a daki ko kuma in ina zaune wajen hajjo baya zama ko ina sai kusa dani danaga haka rannan yazo dakina wai zai tayani fira nace bana bukata meyasa sai yayansa bayanan yake zuwa inda namai kaca kaca daga ranar muka fara takun saka dashi sam bama shiri
Wannan shine ainihin tushen zuriarmu wadda babu komai daya mata da baibayi sai son zuciya zallah da zalunci
************************
*_DAWOWA LABARI_*
Gari na waye wa bayan nagama ayyukana na tunkari wajen hajjo inda bayan nagaidata ne ina cikin aiki sainaji hajjo na wa umar magana
Umar jeka dakin yayunka kacewa dan ladi ya fito rana tanayi muje asibitin aduba mai fuskar
.yace to hajjo
Can saiga dan ladi ya fito daga daki yana kare fuskarshi da hannu inda naga wani uban yanka a gefen kumatunsa zuwa saman hancinsa fuskar ta kumbura tayi suntum ko kallon inda nake baiyiba naga ya wuceni maman a,isha dake kofarta naji tanamai jaje ashe hakane ya faru kuma dan ladi to allah ya tsare gaba ya rabamu da mugu lallai kayi arziki da bata tabama idoba
Gaba nane naji yawani yanke ya fadi kardai dan ladi ne ya shigomin daki jiya tunda gashi ya tashi da fuska a yanke tabbas nasan a fuska na yanki dan iskan jiya cab lallai akwai aiki agabana wacce irin zuria ce wannan wanne irin zama zan cigaba dayi da su tunda har kanin miji zai iya neman ketamin alfarma ta karfi tabbas dan ladi ne amma wacce karya ya zabga musu harnaji maman Aisha namasa jaje bangama tunaninba naji muryar hajjo
Nan naji ta shiga tsinuwa Duk dan iskan daya maka wannan abu allah ya watsashi ya tarwatsashi yan iskan barayi kawai dan yace kabashi wayarka ka hanashi shine zai zaro wuka ya yankeka yanzu da baka kubcemai ka guduba kasheka zaiyi..................
*_Turkashi wannan shine ana dara ga dare yayi ba arabu da bukar ba anhaifi habu shin mekenan ? yaya rayuwar aminatu zata kasance acikin wannan zuria ga azabar hajjo ga ta kannen miji ga farautar mutumcinta shin kuna ganin dan ladi zai hakura bisa ga yankan da aminati tamai? shin aminatu zata fadawa ahmad kaninsane keson keta mata haddi tunda tace zata fada kokuwa zata rufamasa asiri ne?_*
*_Yaushene ahmad zai gane cewa ba hajjo bace mahaifiyarsa to ta inama zai hadu da kakan nashi shida baimasan da_* *_zaman kakan nashiba ?_*
*_Yaya labarin su inna,asabe ?_*
*_shin su malam musa zasu koma mahaifarsu? yau shene asirin da hajjo sukayina raba ya uwan zai karye ?_*
_*Yaya labarin diyar fadime dakeson ahmad shin zai aureta ko kuwa ?*_
*_DUK AMSOSHIN WADANNAN TAMBAYOYIN SUNA CIKIN CIGABAN WANNAN LABARI INDA YANZU AKA FARA WASAN BA AI KOMAI BA WANNAN LABARI YA FARU AGASKE SAI DAI WASU ABUBUWA DANA KARA DA KUMA CANZA SUNA YE DA WAJE AMMA BAYAN HAKA KASHI SABA,IN CIKIN DARI YA FARU A GASKE_*
_*INKINASON CIGABA DA KARANTA WANNAN LABARIN ZAKI BIYA 300 KI TURO TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK INKUMA KATIN MTN NE ZAKI TURO TA WANNAN NUMBER 09138320449*_
*_IN KUMA LITTATAFANMU GUDA BIYU DUKA KIKE SO FANSA DA KUMA TUSHENMU DAYA ZAKI TURO 500 INKUMA VIP KIKE SO DAYA 400 BIYU 800 MASU SO TA PRIVATE 1000 NE KULLUM PAGE BIYU💃🏻💃🏻💃🏻KADA KIBARI AYI BABU KE YANZU LABARIN YA FARA_*
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: _*WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KISIYA KIKARANTA CIKIN*_ *_AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL_*
*_TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI_* *_AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_KISHA KARATUNKI IDAN KUMA DUKA LITTAFIN BIYU KIKE SO FANSA DA TUSHEN MU DAYA ZAKI SAMESU DUKA BIYUN AKAN 500👌_* *_IN KUMA KATIN MTN NE TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKACE😍*_
*_PAID PAGE 16_*
Nan hajjo taci gaba da banbamin fadanta a yadda na fahimta dan ladi ya ce musu jiya yana dawowa gida ya gamu da barawo yayi kokarin kwatar wayarshi daya hana shine ya zaro wuka ya yankeshi
Ikon allah wato karyar daya musu kenan hmm lallai saina bi ahankali zamana dasu kuma na nemawa kaina mafita dan bazan zauna ba su halakani
Ina nan ina wannan tunanin naga sun fito dakin hajjo da gyalenta a hannu shi kuma ya biyo bayanta inda na dago lokacin yayi dai dai da dan ladi ya dago shima ya jefomin wani kallo mekama da zamu gauraya azuciyata nace aniyarka ta bika ta allah bataka ba inba rashin kunya ba shi ko ca akai ya hada ido dani zai fara amma dayake babu ita yayi mirsisi har yana kallona
Nan mutanen gida da suka fara fitowa ganin fuskarshi suka shiga tambayar ba asi inda hajjo ta cigaba da rattaba bayani kamar yadda ya tsara mata
Nan kowa ya shiga tsinewa barawon shikuma ana cewa allah yasaka mai nikwa nace inafa allah zai sakamai sai dai allah yasakamin nida yaso cutarwa
Hajjo ta kalleni ke bakiga abin daya samu dan uwanki bane babu ko sannu kinajin kowa namai jaje ke kina zaune kina kallonmu na kalleta na kalleshi azuciyata nace dan uwana? Sai yau tasan sudin yan uwanane cab matar nan akwai son kai wallahi babu yaya jikin da zan masa yo wanne irin ya jiki bayan yaso cutar dani ina cikin tunanin
Sainaji yayi saurin cewa ni bana bukatar wata gaisuwarta hajjo ta rike ta gaidanima naki amsawa ai
Ni dai shiru na musu azuciyata kam nace taya zaka bukaci gaisuwata kam ka shirga karyar na gaidaka dan kar na tona ma asiri
Bayan wucewarsu na tashi na shiga ayyukan da suka ragemin inda har na kammala basu dawo ba
Sai can wajajen karfe goma tukun saigasu na ma hajjo sannu da zuwa na shiga hidimar abincin rana bayan na kammala na tattara nayi nawa wajen dan sonake kawai na kadaice na nemawa kaina mafita
Bayan nakoma,nayi wanka na idar da sallah kenan saiga kiran ahmad na daga muka gaisa muna cikin firane na jefo masa tambayar yaushe zasu dawo dan gaskiya nayi kewar mijina sannan ga fargaba dake damuna tun da nagane dan ladi kenemana bama zan iya fadawa ahmad abin da ya faru ba saboda kowa nacemai na yanki wanda yashigo to dan ladi za azarga tunda ansan halinsa akan mata
Kuma bazan so inhada fada tsakaninsu ba nadai ci alwashin muddin ya kuma kawomin hari wallahi saina tona masa asiri
My wife kewar tawa yasa kike tambaya ta yaushe zandawo? Um kinyi missing dina ko ?
Sai kunyar tambayar dana mishi ta kamani amma harga allah gwaramin kunyar akan inta cutar da kaina kullum ina cikin tsoro
Can dayaji nayi shiru sai yace bazakicemin komai ba um?
Nace nifa ba missing dinka nayiba kawai dai gidan babu dadi da baka nan
Saina ji ya fara dariya to dan allah ke yanzu dan kince kinyi missing dina me zai ragu a jikinki um inace kedin matata ce wajen wata guda fa bamuji dumin junaba ga gaskiya kiri kiri kema kince gidan ba dadi ko?
Sai yayi kasa da muryarshi a taushashe yace yarinyar nan fa kema kinshigo gari kice indawo da shirin kwasar sabon amarci dan wallahi bakiji yadda nake jina ba kamar nayi tsuntsuwa na dawo kullum da kyar nake barci musamman inna tuna daddadan kamshin ki ga dumin jikinki sai nayi da gaske nake barci
Duk kunya ta hanani magana
Sai naji yace haba yarinya nifa bazaki min wayo ba kina wani waskewa yarinya tayi kewar sweet karki damu innadawo duk zan biya bashi kema kinsanni sarai ya karashe maganar cikin dan darawa dan shi kanshi yasan yabani kunyar
Da sauri na rufe fuskata kamar yana gabana kai ahmad wallahi bashi da dama
Nashiga tura baki cikin shagwaba nace nifa ba haka bane ba my uhmm uhmm kawai dai nace ma gidan banajin dadinsa nefa kuma fa kaga ai dakai nafi sabawa ko?..
Dariyar da yake rikewa tun dazu ce ta kubcemai yanzu da kina son kicemin baki yi kewataba ko Qaunah ta amma kinyi kewar sabon da mukai ko da kuma wannan abun... Kinsani ai ya karashe cikin zolaya
Tuni nafara mai kukan shagwaba nidai nidai allah ka daina nifa naga ba hakabane
Sai ya tsagaita da dariyar to ya isa daina kukan dan allah karkisa na kasa tashi na karasa aikin dan inkika cigaba da shagwabar nan taki banajin zan iya tabuka komai maza share hawayen kinji qaunah ta nasan baki yi kewata ba saina sabon da mukai da kuma bakisan kowa bane shiyasa ya karashe cikin lallashina da son inyi shirun
Sai lokacin nadan sake nan yacigaba da jana da fira da dai naga har zai katse wayar baicemin ga ranar dawowarsuba sainace yanzu sai yaushe kenan?
Yace sai nan da sati uku
Nace sati uku?
Banma san nayi maganar da dan karfi bane saida naji yace karfa ki fasamin kunne yarinya to ba sati ukuba ki shirya tarbata nan da kwana shida insha allah kinji yar budurwata
Sai nima abin yabani dariya gashi kiri kiri nakasa boye kewar mijina amma naki yarda cewa kewar tashi nayi
Nace to allah ya kaimu my yace amen amen qaunah ta
Yace to bari na tashi ana jirana anjima zan kiraki kinji nace to sai anjimar
A a fa saikin bani daya nidaiii ya fada cikin shagwaba
Nasan abin dayake nufi saina masa kiss ta waya kullum muka zo sallama haka yake sani sainayi tun inajin kunya harna saba saida na masa shima yamin tukun mukai sallama cike da kewar juna
*************************