← Book details Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 78

Sashe 53

Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haba hajjo kitsaya
Kiji tabaki na mana
Kawai daga an tsara miki
K`arya da gaskiya saiki
Hau haba hajjo aiko .
Anfad`a miki magana
Akaina kafin kiyarda
Ykamata kifara tuntu'bata a irin .
K`awancen mu
Dai nasan babu
Munafukar dazata kai
Miki gulmar nan sai
Huwaila

Yaya akai kika san
Huwaila ce nace ya akai kikasan itace
Inba kinsan kin
Aikata ba nidai
Nafada miki
Aure babu shi tsakanin
`Dana da karuwar y`arki

Hauwa da ke kawo
Kai zauren gidan kalmar
Karshe ta hajjo ce ta shiga
Kunnen ta sai kuma taji taci gaba da surutan ta
Cikin daga murya ba shakka makota ma suna jin
Duk abinda ke faruwa

Aikwa bata yi wata wata
Ba ta dira gaban hajjo
Ta cakumo wuyanta
Ta daga hannu ta sauke
Mata lafiyayyun maruka
Guda biyu hagu da dama
`Dan abu kaza ta ubanki
Uwar tawa kika sa
Gaba kina zagi
Dan kawai zan auri d`anki
Wannan marin kwa dana
Miki tukuicin furta kalmar ki ta karuwa ce
Gareni
.
Ke harkina da bakin
Zagin diyan wasu
Waye baisan abinda
`Dan,ladin ke aikatawa
Ba inkina tunanin
Bamu sani ba
To munsani
Sau uku yanawa
Y`ay`an mutane ciki
`Daya makaranta
`Biyun duk yaran unguwa ne inma kuna tunanin
Boyewar da kuke ta boyu
To munsani ta turata da
Hannu kanta ya gwaru da bango

Hajjo da tana cikin
Masifa bata san hawa
Ba bata san sauka
Ba taji an shaketa an shiga fesamata mari
Bata ta`ba zato ba
Tamayi tunanin fadimen
Ce ta aikata mata hka
Saida ta bud`e idonta
Taci karo da fuskar hauwa
Sai kuma sautin
Muryar hauwr daya fara shiga kunnuwanta

Dankarewa tayi a tsaye
Cikin tsananin mamaki
Ta kasa magana

Nan hauwa taci gaba da
Auna mata zagi ta uwa
Ta uba
Fadime ce ke
Rike hauwar tana kokarin
Dakatar da ita kibari
Hauwa dan ita fadimen
Tafison ayi auran
Ita tagaji da gafara sa
Bata ga k`ahoba
Kullum ace za ayi auran
Za ayi ba ayi ba ba abari .tatari ahmad d`inba
To gwra ay wacca za ai
Kawai uwar kowa ya rasa yadda ta rasa ahmad
To fad`imen ma tarasa
K`awancen su da hajjon

*Kuyi hakuri yau banajin dadine🙏🏻*

*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*✍️
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*

*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*

*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*

_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_

_*PAID PAGE 29*_

Da sauri ta karaso ta rike hannun hajjo data ke kaimin duka ta kalli d'an ladi da zuwa lokacin ya cire tukunyar yana zaune rik'e kafar data yi jawur tana jin duk abin da muke tun zuwa na diban ruwan zafin da tankwa'be ruwan da yayi har zuwa barar da tukunyar da maganganun daya yi duk tana ji dan har lekowa tayi dai dai lokacin da ya ture tukunyar

haba hajjo ya kike dukan ta fisabilillah
Ya kamata ki fara tambayar meya had`a su
Shine fa ya ture tukunyar
Da kafar shi ina jinsu
Kuma farko bata kula shiba

Dallah yimin shiru bakar
Munafuka kawai me
Aminatun ta fara baki
Da har kike goya mata.
Baya dan bak`ar gulma
To bankirakiba banason
Gulmar tsiya ki wuce

Ai basai ta bani wani
Abuba zan fad`i gaskiya
Kowa yazo ma ko wanda
Bai gani ba ai yasan
Aminatu dai baza ta kwara
Masa ruwan zafi
Ba kuma ga shaida ma nan tukunyar a kafar shi
Sai dai in
Gaskiya ce dai ba aso
Ta karasa fadar cikin
Rashin kunya

Ganin haka na lalla`ba na
Tashi da k`yar dan hajjo
Ba k`aramin duka tamin
Ba jikina ciwo yake
Kawai
Maman aisha ta kalle ni
Aminatu ki wuce
Abinki allah zai saka miki .ai dai baki da hakki
Aka dake ki a banza
Wallahi kina da hakuri
Wallahi ni bazan dauka
Ba uwar miji da duka na
Cab saika ce wata jaka

Dan ubanki kizo ki rama mata to mara kunyar banza da wofi
Kawai da kike zugata

Aini kinsan bazan rama mata amma wallahi da
Nice bazan yarda ba
Ahto aini tuni
Nadawo daga rakiyarki .hajjo
Wallahi na fuskanci baki
Da tsoron allah sam

Jiya jiyannan kika
Had`ani da baban aisha harsai da ya mareni
Dan kawai na fada miki
Bai kawo cefane ba jiya
Ninayi shine zaki tare shi ki hada min karya soyayi
Yamin shegen duka akan
Ina fitar mai da sirri
Allah ya taimakeni na gudu

Wallahi girma dai ya fadi
Babbar banza kawai
Munafukar tsohuwa

Jin dana yi ashe tasu ce ta had`o su shiyasa maman aishar kewa hajjo fitsara yasa na
Fara k`ok`arin barin
Wajan ganin
Dai babu ruwana sunfi kusa

Dama nayi mamaki ganin
Maman aisha nawa
Hajjo rashin kunya
Duk yadda suke da .
Junan su kwa

Ahmad jin hayaniyar tayi yawa kuma
Har lokacin ban dawo ba
Ga kalim ya tashi
Daga barci yana kuka
Yasa shi fitowa
Da kalim a hannu ya nufo
Wajen da zummar ya
Kawo shi

Ganina tsaye gefe da kumburarriyar fuska
Ga jikina dayayi bud'u bud'u da kasa
'Dan ladi a gefe kafa harta fara tashi ga hajjo
Da maman aisha da suka
Kacame da cacar baki
Kamar sa,anni
.
Yasa ahmad kallo na lafiya kuwa me yake
Faruwa?

Hajjo data ji muryar shi ta
Juyo kanshi nice nan
Na da keta ko zaka rama mata ne sallamamme

Duka kuma hajjo?
Aminatun me ta miki
Kika dake ta ya karaso kusa dani ya dago fuskata inda yatsun
Hannun hajjon suka.fito radau hawayen dake zuba a idona yake kallo

Ya dago cikin bacin rai
Haba hajjo kome aminatu zata miki
Bai kamata ki dake
Taba fisabilillah

Nace rama mata zakai
Kaji kazo ka dake ni
Ka huce tunda na
Taba maka yar gwal
Dan iska mara mutumci
Kawai

Maman aisha ce ta kalle
Shi wallahi ahmad ba
Akan kowa hajjo ta daki
Aminatu ba sai kan
'Dan ladi ya barar da ruwan wankan ta
Ya zubar mai a kafa
Shine fa yace aminatu ce
Hajjo kuma babu tambayar
Ba asi ta rufeta da duka

To munafuka waya sako
Dake nace waya sako
Dake sarkin tsari da tsara zance waya tambayeki
Kina wajenne

Ganin abin da suke yasa
Ahmad sa`ba kalim a
Kafada yaja hannuna
Muka yi hanyar daki
Ranshi a matukar 'bace

Bai san
Yadda zai yi da halin
Hajjo ba amma ya zama
Dole wannan karon
Ya dau mataki har
Abin ya kai matsayin
Tasa hannu ta dakar mai.mata ina ake haka
Ko ina aka ce suruka ta
Hukunta surukarta ta
Hanyar duka
Inba hajjo bada kuma
Ganin data ke aminatu .bata da kowa
A garin

Tabbas da da dangin
Aminatun ya tabbata yau
Sai rigima ta tashi amma ba komai insha
Allah anyi na farko
Anyi kuma na karshe indai
Dukane bazai iya dauka ba
Kuma shi d'an,ladin daya
Hada abin akanshi zai
Ramamin
Badai batason adake shiba wallahi sai ya kara
Mishi kan k'unar ai
Allah ne ma ya nuna
Masa ishara aminatun
Yaje konawa abin ya kare
Akan shi alhaki kenan

Amma duk da haka bai sa andaki banza ba

Munafuka ai saiki
Yi gaba ko tunda dai
Bai dake ni ba uwar gulma
Cewar hajjo tana mai
Ture maman aisha

Ita ma ture hajjon tayi da hannu ta dau botikin
Wankanta tayi gaba oho
Dai ai ni gaskiya
Na fada adai canja hali
In angirma asan an
Girma

Tayi gaba abinta

Tsugunnawa hajjo tayi
Kusa da 'Dan,ladi daya najin duk maganganun
Su tsabar azaba ce ta hana
Shi cewa komai yayi.
Dana sanin ture tukunyar
Daya san k'afar shi zata zubo da bai ture ba

So yayi ya kwaro mata
Ruwan a kafarta inyaso
Koda antabayi yadda
Akai yace ita ta ture shi
Ruwan ya zubo mata
Yana jin zafin dukan
Da ahmad ya masa
Akanta rannan da
Kuma rashin cikar burin shi na cimma bukatar
Shi shiyasa yaso
Hucewa yau abinma
Daya kawo shi
Wajen ruwan zafin
Kenan dan ba wani wanka
Da zaiyi ashe dai rabon
Ya kone ne

K'afafuwan shi hajjo tabi
Da kallo wadanda sun fara tashi sunyi jawur
Duk da ruwan bai tafasa
Ba abinka da farin mutum

Kai meya kawoka.ma
Wajen murhun har
Haka ta faru?
Cewar hajjo cikin
K'asa k'asa da murya

Cikin cije baki yace
Wanka nazo fa zan debi ruwa nayi
Ta hana nikwa na sa
K'afa na tura mata
Tukunyar muguwa shine
Ta matsa kafar wandona
Ta rike tukunyar ruwan
Ya baro min

To dan ubanka karka
Sake kace haka.
Akai kaga dai dukan
Dana mata ko
To abar maganar akan
Ita ta zubama ruwan
Zafin duk da wannan
Munafukar na nan
Amma karka sake ka
Canza baki

Dan tunda naji ahmad.
Baice komai ba wallahi
Nasan baibar maganar
Ba tunda kasan dama
Bakwa shiri ni bansan
Masifar data sa ka shiga
Harkarta ba ma kadai
San yadda ya kusa kasheka.rannan a banza

Hajjo wallahi haushin
Yarinyar kawai nakeji

.to nidai na fada maka
Karka sake ka canza
Baki ahto saika tashi
Kawuce d`aki bari
Na dauko ruwa da gishiri
Na shafa ma dan kar kafar ta tashi dan gashi
Nan harta fara kumbura

Ta dauko ruwa da gishiri
Ta yayyafa masa tukun ya
Tashi ya wuce daki

Ita kuma ta shiga tattara
Tukunyar tana mita
Kamar gaske

**********************

Muna shiga daki
Ahmad ya kamani
Ya zaunar dani
Kan kujera zauna nan
Ina zuwa ungo kalim

Ya miko min kalim ya
Cire jallabiyar jikinshi
Yasa t,shirt ya fice
Inason tambayar shi ina zashi
Amma kafin nayi magana
Ya fice

Nan na ciro nono na
Shiga bawa yaron da
Sauri ya kama
Allah sarki na kalle shi
Yadda yake tsotsar nonon
Kamar bai taba shaba
Ina shafa kanshi nashiga
Tunanin halin
Rayuwar dana ke ciki
Wacce irin uwar
Miji kenan koda muke dangi da juna ai
Hajjo bata da hujjar kai
Hannun ta jikina da
Sunan duka amma
Wai nice yau ta daka
Akan d'anta bazan iya
Tuna rabona da a mareni ba inba sanadin auren nan
Chapter 53 · 0% Book details