Sashe 30
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aiki bari hauwa badai kina daniba ba maganar ahmad kamar anyi angama karma kidamu da baici abinciba dan kota tsiya kota arziki zansa hajjo tasa ya aureki sauran aiki inkin shiga ma ida badai kin sawa shegiyar kwalbar ba to ai magana ta kare tunda wari zatayi ta bugawa inda ita hajjon da kanta zata bukaci da ayi auren kinga shikenan sainaji da zainab dake gabana dan wallahi ita dandai wannan dan iskan ne ke nemanta da aurar da ita zanyi dan wallhi zainab bataji lamarinta na bani tsoro amma bazan bawa dan ladi auranta ba duk da hajjon da kanta ta fadamin dan ladinne ya ce yana sonta amma ina yaron da bayaji sam kullum cikin jawowa uwar magana yake kwanaki fa dakanta uwr kecemin yawa wata yarinya yar makarantar su ciki da,kyar aka kashe maganar iyayanta suka zubar da cikin dansuma suna gudun abin kunya ina ni ina,bashi zainab ai rufe idona zanyi inta karamin maganar
..
Nan dai suka cigaba da kulle kullensu
*************************
Daga ranar kullum hauwa gidanmu take wuni zata ci kwalliya sai muna zaune da ahmad ta shigo ta zauna tasamu gaba bata taba barinmu sakewa ba abun muyi magana ba muyi laifi wajen hajjo nidama baruwana me zaikaini magana ahmad ke nuna damuwarshi nakan bashi hakuri
Inda ko kallon arziki bata samu daga wajen uban gayyar amma ta daina kaiwa dare inda abin dake kawota shine tanason ganin shin aikin yaci amma bata ga wata alama da ta nuna wani abu yasamu aminatu ba bakaramin tashin hankali tashiga ba inda har tsawon kwana hudu aranar da ta koma gida
Ta fadawa Fadime itafa bataga kowanne canjiba dan wata sabuwar soyayyah take gani ahmad din na nunawa aminatun
Fadime ta kalleta tace anya kwa kodai tana boye wane ayadda boka fa yace tana kwanciya jini zai balle mata kuma wari zatanayi kodai bakisa acikin pillow dinba
Wallahi nasa fadime kuma na tabbatar yana ciki dan bacikin rigar pillow din nasaba can cikin audugar fa nasa kinga kozata canza zanin gadon ba gani zatai ba
A kice zama baiganmu gobe dole mu koma wajen boka inma wancan baiyi bane abamu wani
Shikenan ma yanzu kikai magana amma ni da zakibi shawarata fadime da mun kyaleta ita wannan mara mutumcin ko bayan nashiga ne zan fidda shegiya sunan hajjo yakamata mu bada a mallake mana ita kawai ta,matsa mishi ya aureni ni auren nafi bukata kawai
Ke kina ganin zaki iya fitar da ita inkinshiga din karki damu da wannan fadime nice fa
To shikenan bari naje goben sai asan yadda za ai amma fa kinsan maganar kudi bawani kudine dani ba saikin karo
Haba fadime yaushene duka duka alhaji bukar yabani kudin na kawo miki dubu talatin din amma yanzu kice saina karo ina naga wani kudi ko wannan fa kafin yabani wallahi saida ya bishi gidan gonarshi har tsawon kwana uku gaskiya ni bazan tambayeshi wani kudiba shine dai amasu dan zuwan yakeda maiko sauran duk taron yuyune
To dan ubanki baki shirya ba kenan inhar kinason inkara zuwa miki dole ki karo kudi koni za aiwa aikinne jimin shasha shar yarinya kina ganin zan cucekine akan kudi
Nidai banceba amma fadime ni yanzu wazai kara bani kudi kuma ina gudun abin da zai ruguza dan mutumcin nawa da ya rage ahmad na gari ni bazanso yasan me nake aikatawa ba
Dallah can yimin shiru shasha sha kawai saikin so zai sani yoh allah natuba meye baki aikata ba hauwa gwarama ki zage ki tara dan wallahi babanki dai kinsan ba wani abu zai mana na kuzo mugani ba in auran ya tashi ahto kuma dole ne muyi abin arziki a auranki kindaisan kece ta farko gwara in bikin yazo ni da kaina zan kaiki inda za a gyaraki saikin koma ko budurwa albarka babu abin da zata nuna miki duk da kuwa kin taba haihuwa
Haba fadimeni gaskiya na watsar da rayuwar nan tuntuni ko alhajinma dan dai shi baisan rarrashibane da wallahi bazan yarda ya tabani ba hajjo budurwa fa daban take har fargaba nake ahmad in ya aureni yasan nidin nataba sanin namiji fadime
Taya ya zai sani indai bake kika fadaba sannan wancan tsohon sirrin dai kinsan na binneshi tun tuni babu mai ji bare awani san abun daya faru tunda dai ba anan garin bane kinga babu mai fadamai kenan
Fadime gaskiya ni ina jin tsoro nariga dana daina
Kekika sani dai duk rayuwarki nakeson ingantawa ta fada tana mai mikewa ta fice
Tirrr uwa kenan har yarki na fadamiki ga abin da ta aikata kina kuma turata ta,nemo allah yarabamu da son zuciya
************************
Kaci abincin mana my
Haba qaunah kullum ace abinci daya za anayi yanzu fisabilillah hajjo tafi ganewa shinkafarnan bazan iya ciba gaskiya
Na taso na dawo kusa dashi na dafa shi haba Dear haka zaka daure muyita hakuri har zuwa lokacin da komai zai wuce
Ya dago ya kalleni yaushene lokacin qaunah ina mamakin canjawar hajjo tana min abubuwa wanda bansanta da halinba saikace ba itace ta haifeni fisabilillah kowanne magidanci inyayi aure yana sanin dadin aure amma ni sun hanamin kowanne bani da sha awar zama gida daya da iyayena saboda tsoron irin wannan amma hajjo tace ban isa in kamamiki gidaba saidai in kizauna nan nace na yarda na kudurta a raina zaman nadan lokacine sannan akazo siyan kayan daki wallahi hajjo ce ta zabo wadannan danni nabawa baba wasu kudin ya kara mata duk dan baba ya nuna sha awar kyautatawa dan uwansa haka danayi magana ta balbaleni
Ya zanyi ta hana ki min girki ki girkamin abin danake so aminatu inada burin inga nashigo gida matata ta tareni da girkinta inason inga ana canza abinci yau daban gobe da ban inason inga nike cefane agidana hajjo duk ta hana wannan damar
Lokaci yayi da yakamata ace kinfara girkin ki nasan kome hajjo zatai na kwana biyune nagaji nagaji ya kare magana tare da ture flet din abinci
Haba Dear hajjo mahaifiyace kayi hakuri da duk wani abu da zatayi kamata biyayyah mu samu mu rabu kaji
Haba qaunah ya zanyi kema nasan duk ba dadin hakan kikejiba yanzufa kinga azumi ya kusa tayaya zamu cigaba da rayuwa a haka in azumi yazo
Nace to kuma gaskiya da wannan nika ga bana ma cin abnci a sahur saidai in sha ruwan tea kawai
To ni yanzu na yanke shawarar sai dai aga kin dora tukunyar girki kina fa da komai dorawar kawai za abari kiyi anhana inyaso ni zancigaba da basu kudin abincin tunda dama nike dauke da nauyin gidan
Cikin tsoro nace karmu fara haka gwara kaje ka fadamata tsarin inyaso ni na yarda inje in gama mata nata girkin inyaso saina zo na dora nawa kaga nakega hakan zaifi amma intaga na fara kai tsaye bamu san matsalar da hakan zata haifarba
Kinga qaunah kawai kibi maganata zanshiga kasuwa anjima innadawo zankiraki inmiko miki ta katanga ki amsa kawai kizo ki dora mana abin da zamuci nagaji da siye siyen abincin waje a rayuwata inada kyankyami amma na zama bani da aiki sai siyen abubuwan waje bisa dole nagaji inada karfin da zan iya rikeku dukanku
Amma.........
Baiba ri nakarasa ba Yayi saurin dagamin hannu kinga banason jin komai kawai ki bi maganata
Baibani damar magana ba ya tashi yafice
_*😍MAMAN DAN ALBARKACE😍✍️*_
*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudi ta wannan account number 2375144550Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*
*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 IN KUMA KATIN MTN NE TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA LITTAFAN MU DUKA BIYU KIKE SO FANSAH 22 DA KUMA TUSHEN MUDAYA ZAKI BIYA 500 DUKA BIYUN_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍*_
*_PAID PAGE 18_*
Boka aiki fa sam bai ciba yarinya ta na nan daram babu alamar wani zubar jini boka kuma ita ta tabbatar min tasaka kwalaben acikin filullukan
Ya kalleta da jajayen idonshi tukun ya dauko wata kwarya me wani irin ruwa aciki kore shar ya kifa hannayenshi a kai yana wasu irin surutai tare da zazzare idanuwa can sai ruwan kwaryar ya fara motsawa yana tasowa sama sai tsakiyar ruwan ya koma bakikkirin can kuma sai ya washe
Dagowa yayi ya kalli fadime tabbas tagani ta ga kwalaben
Ita yarinyarki sam bata da wayo tana yawan bata mana aiki bata sa kwalbar da kyauba
sannan yarnyar tanada karfin addu a gaskiya zaiyi wuya asiri ya kamata bata rabo da alwala sannan bata fashin yin azkhar din safe da yamma zaiyi wuya muyi galaba akanta
To yanzu a aje maganar ta a gefe mahaifiyar yaron nakeson a mallakemin ita sai abin da mukace mata muna so inason ta matsa masa lallai ya auri hauwa
Wannan mai sauki ne ga
Wannan zaki yi kokari kibata kwalline tasashi a gobe gobe taje gidan inhar ta hada ido da hajjo angama wannan kuma ki bata ta dinga zubawa a ruwan wankanta amma kafin rana ta fito zata yi wankan sannan sai karfe dayan dare ta tashi ta kara yi indai har ta yi yadda nace to tabbas uwarshi zata so ta yadda har sai anyi auren
Yanzu boka babu yadda za ai shi ahmad din a mallake mana shi yaji babu wadda yakeso sai ita aduniyar nan?
Ya kalleta ya murtuke fuska fadime nariga dana fada miki shi yaron asiri baya tasiri a kanshi muddin na matsa ayyukana duk danakeyi zasu rushe koda yaushe innazo duba akan lamarinshi wani haske kawai nake gani a kwai wani boyayyen al,amari a tare dashi wanda ni bansanshiba amma tabbas al,amarin me rikitarwa ne
To yanzu babu wata hanya kenan ?
Babu dole mahaifiyarsa ce kawai zata iya tankwara shi ya aureta muddin ba itaba babu wata hanya
To shikenan boka yanzu nawa za abada?