Sashe 11
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Liman ya ji dadin shawarar da ya kawo nan da nan batare da sanin su asabe ba aka saida gida
Suka harhada suka rankayo Nigeria tare da fatan dacewa da kuma samun dan uwan su
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍✍️_*
*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudi ta wannan account number 2375144550Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*
*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:16 pm - Maman Dan Albarka Ce: *🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍_*
*_Littafin tushen mu daya labarine daya danganci Wata zuria wadda babu abin daya yiwa zuriar nan lullubi face Cin amana zalunci rashin tausayi rashin tsoron allah sannan ga sassanyar soyayya labarin Aminatu da surukarta labarine da zaka zubda mata hawaye sannan ga kannen miji suma sun sako ta gaba shin dama haka yakamata surukai su zauna da matan ya,yansu? Duk sai kun tsunduma cikin wannan labari mai suna TUSHEN MU DAYA_*
Ina kuke masu fama da ciwon ulcer da infection shin kinyi yawon niman magani Amma Baki face ba??.toh ga GHT royal jelly tana maganin cittutuka da dama 👇👇examples
Store care Yana magnin ulcer ko wacce iri ce
B clear yana maganin infection na cikin jini ko wani irine shida female care mace inta hada wannan saita dawo,karki Yi Wasa da lafiyarki infection tana da illoli da dama ta kansa mijinki yaji baya Jin dadin kasancewa dake dan haka sai kin tashi tsaye domin gyara aurenki da kuka da lafiyarki
Uwa Uba royal jelly,myco balance da sulfur soap Ina amarya da uwar gida kizo kiyi fes abinki,duk suna da kyau ba sai a Baki labari ba in Kika gwada ke Zaki bawa wasu labari
Ina masu hawan jini kuzo kunemi bp support damasu ciwo sugar kuzo ga naku sugar control din
Ina masu Neman haihuwa Kai in takaice maku duk wani Mai matsala indai yanemi kayan GHT insha Allah matsalar tazo karshe indai kana Shan wannan supplement din good health care treatment ne
Location dutsinma Katsina State Muna aikawa ko Ina ko wani gari mutum yake insha Allah cikin aminci contact me *09125253872*
Sannan munada kayan masu ciwon gabobi kuzo kusai gum massage da sauransu 💃💃💃
Karku Bari wanan Daman ta wuce ku
*Masu son a tallata musu hajarsu ko link din group dinsu zasuyi magana ta wannan number 09138320449*
```Bismillahirramanir rahim```
*Free page8️⃣*
Isowar su Nigeria zamu iya cewa sun shigo da kafar dama agarin kano suka yada zango wajen abashe kafin susan wacce sana,a yakamata su fara
Inda a karshe Suka yanke shawarar fara saida kayan masarufi Abashe ya shige musu gaba
Ta hanyar hadasu da masu bada hayar shaguna da kuma yadda zasuna saro kaya da sauran su inda cikin dan lokaci allah ya albarkaci kasuwancin nasu
Inda suka yanke shawarar Musa yaje ya dauko matar shi ko haya ne ya kama mata kafin suga abinda hali yayi
Sun kama gida me dakuna uku da bandaki da kitchen Inda Musa ya shirya yaje can Gida niger ya dauko Hasana
tare da amincewar Malam Liman tunda lokacin Rani ne da Niyar inda muna tazo sai su dawo
A wannan komawar ne kuma kafin su taho ya je yiwa talatuwa da Asabe sallama
sai ya tarda kanwar talatuwa Mero Dake garin tasawa tazo
Bayan sungaggaisa ya musu sallama mero ta gaishe shi
ya amsa mata batare da
Tantance wacece ba
Bayan tafiyar sa mero ta kalli talatuwa Yaya talatuwa nikwa nace wai har yanzu Matar musa bata haihu ba ?
Talatuwa ta tabe baki ke ina wani batun haihuwa ai ita da haihuwa sai dai taga anayi Ta karashe maganar tana mai kwafa
Mero tace kamar ya yaya?
Eh ai indai ina,raye bazan taba bar hasana ta haihuba tana haihuwa fa Shikenan Asirin da mukaiwa Su musa na rufe bakinsu akan rabon gadonnan ya karya
Sannan yaron ma yashiga zuriar gidannan shiyasa fa muka kada kan salisu mukasa aka mai kurciya saboda duk cikinsu ya fisu taurin zuciya da zafin rai
Boka ya tabbatarmin indai yana nan garin to tabbas wataran fa zai tada rigimar rabon gado shi yasa na shawarci asabe mukasa aka mai kurciya kafin musan yadda zamuyi
Da sauran yan uwan nashi
Mero ta kama haba tace wai yaya ya akai naga kin dinke da asabe keda bakison matar nan amma yanzu har wani shawara kike da ita?
Talatuwa ta bushe da dariya Hmm yaro yaro ne kina tunananin
Zan hade kai da asabe a banza ne ina
Ni inada dalilina na hade kai da ita saboda makullan dukiyar Malam duk suna hannunta ma ana takardun kadarorinshi burina shine in rabata dasu
Wanda ina kammala kudirina in haukata shegiya yadda babu yadda za ai ta furta ma takaddun na wajena basai in tana da hankalin ba
sannan Aliyun datake takama dashi shima kada shege duniya zanyi
inyaso laure bawata matsala zata zamemin ba daga tayi aure an wuce wajen
Ta kare maganar da babbakewa da Dariya
Asabe da ke shirin shigowa taja wani wawan burki sakamakon Mugun abin dataji wanda duk da dama bata taba kawowa talatuwa biyayyar da take mata ta allah bace
Amma batayi tunanin Mugun nufinta kenan ba Lallai fa dan adam mugun icce yanzu duk yadda talatuwa kemata dama Abin datakeso ta rabata dashi kenan
Hmmm lallai akwai aiki gabanta ita fa dama abinda ya kawota wajen talatuwar shine
Tsegumin tafiyar Musa da iyalinsa da kuma yadda za a bullo musu karma su waiwayi garin yazamana cewa sun tafi kenan ashe dai rabon Tazo taji mugun abune
Taja kafarta da kyar ta kai kanta daki tana kudurta cewar saita yi maganin talatuwa zata gwadamata tafita shekaru saitayi wasa da ita itama
Can kwa bayan sungama tattaunawa ne Mero ta dubi Talatuwa nikwa yaya da zaki shigemin gaba aida kin hadani da musa Wlh Inyi aurena in huta da Wannan rayuwar kinga Bilkisu fa babanta yace amsar abarshi zaiyi
Ga uban gorin dana ke sha na yan tasawa da basa gani su kyale wai na kaso aurena nadawo ina jerawa da inna Gaskiya ki hada ni dashi
Talatuwa ta dubeta kekuwa mero mekika gani ga musa Da harzaki ce shi kikeson aure?
Mero tace yaya kenan ke bakiga abin danagani ba
Musa fa yanzu akwai alamun kudi sun zauna masa bakiga irin suturar da yasa ya zo ba kaya ne masu daraja dan dai ke kullum bakya yawone shiyasa bakisan komai na zamani
Ba ta kare da yiwa yayarta ta tsiya
Talatuwa tace shikenan tunda kin nace amma fa ni atsarina babu haihuwa ga musa kwata kwata kina son rusa min tsarina ne kawai
Tunda kedin kinsan dai bazan iya cutarda keba sannan bazan bari kiyi aure babu haihuba
Mero ta ce to ai yaya inni na aure shi na haihu fa riba biyu kenan kinga ya,yana zasuci dukiyar shi ta can da yake tarawa
Sannan zan kori wannan kodaddiyar matar tashi danni atsarina babu kishiya kinsan abin da yafi to dani kenan
Talatuwa tace kinkawo shawara kanwata riba biyu kenan fa suka kyalkyale da dariya suka tafa kamar wasu kawaye
Talatuwa ta nisa tace yanzu dole insa ido insan dai dai lokacin da zai kara dawowa dan muyi masa shiri na musamman wanda ba musu zai aure ki keda kanshima zai taho tasawar ya nemi auranki
Inma naga zai bata mana lokaci basai nasa amai kiranye ba yadawo ayi bikin
Suka cigaba da kulle kullensu
*************************
Bangaren Musa sun sauka kano cikin amincin allah inda gidan dasuka kama Ya ba abdullahi daki daya dakuna biyun kuma shida iyalinsa
Rayuwa na ta tafiya inda kasuwancin su ke kara bunkasa Watarana kawai malam Musa yaji hankalinsa yayi gida niger
Inda yasanar da abdullahi yana son zuwa gida abdullahi yace shidai bazai jeba dan baiga mezaije yiba A karshe dai ya bar abdullahi akan sana,ar shi da kuma kula da hasana inda ya tafi da niyar kwana biyu zai dawo
*************************
Saukar sa gida da kwana daya Wanda su talatuwa sun shirya masa tsaf Bokansu ya tabbatar da yana hanya
Wannan tasa Mero tazo gidan yayar tata ta kwana
Daga zuwansa suka tarbeshi da kyakykyawar tarba wadda baitaba samuba
Wanda tare da mero aka dinga hidima dashi wadda bokansu yagama shiryata tsaf
Aikwa musa yana ganinta yaji kawai bukatar auren ta yake inda ya tunkari talatuwa kaitsaye don jin karin bayani
Tace mai a bazawara ce tataba aure da diyarta yace yaji yagani inhar zata amincemai yanason ayi auren ne ya koma da ita can inzai tafi
Tace zata tuntubi meron
Duk shige da ficen su asabe na kallon su sai dai batasan niyar suba amma fa dama ita tuni ta janyewa asabe ita ma danata kudirin akan musa
Ta kudurta aranta indai yakoma yanzu bazai kara waiwayar gidaba shima kurciya zata sa amasa
***************"""*""******
Musa ya jewa malam liman da maganar inda liman babu wani ja ya shigemai gaba wajen neman auran
Duk da diyarshi za awa kishiya
Yasan watakil musa yana neman magajine shiyasa zai kara aure amma yaso hada zuria da shi yaron nada hankali yadai cigaba da addu ar allah yabawa hasanar shi haihuwa itama .
Baiso ace kanwar talatuwa musa yanema ba amma ba yadda zaiyi tunda yanason abarshi
Kwatsam asabe taga su talatuwa na shirin zuwa tasawa nan dai ta daure ta hanyar tambayar asaben me ake a tasawa
Inda asaben cikin iyayi da nuna isa da nuna lallai ta isa da musa tashiga cewa auren mero zamuje a daura da musa
Asabe tace wanne musan?
Musa dai danmu dakikasani kinsan haihuwa yake nema ruwa a jallo gwara ya auri bazawarar ko a dace da yan dagwai dagwai
Maganar ta daki asabe amma saita shanye tace