Sashe 7
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saboda kinsamu guri har wani nuna isa da takama kike akan shi ke gaki me miji baza a hau gadonshi ba ai ita din yayanta ne inke kina takamar mijinki ne kinsan kuma wata kusan tafi wata ahto
Salaha wuce ki kwanta
Na dago kaina a sanyaye nace hajjo taya salaha zata kwanta akan gado bayan babu kyau hajjo canai fa ta kwanta a kujera be dace ta kwanta gadon da yayanta ke kwanci ba na karasa maganar cikin dan dakewa
Ah lallai to gwadamin ke kinsan dadin namiji nace fadamin ba a hawa gadon da ma aurata ke sunna ke harni zakiyi wa wani wa azinki na banza
Tana ta bambaminta bandai matsa ba bare su shigo haka dai tagaji sai kuma can meta gani oho sai catai
Salaha wuce muje ki kwanta gurina bari ni innakira ahmad naji koshine yace kar adinga bari kina zama da kwanci inda kikeso
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*😍✍️
*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudin ta wannan account number 2375144550 ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*
*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:15 pm - Maman Dan Albarka Ce: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/ELiVEg7CWWvHtm360zsVaa
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*😍
```Bismillahirrahamanirrahim```
*_Littafin tushen mu daya labarine daya danganci Wata zuria wadda babu abin daya yiwa zuriar nan lullubi face Cin amana zalunci rashin tausayi rashin tsoron allah sannan ga sassanyar soyayya labarin Aminatu da surukarta labarine da zaka zubda mata hawaye ga kannen miji suma sun sako ta gaba shin dama haka yakamata surukai su zauna da matan ya,yansu? Duk sai kun tsunduma cikin wannan labari mai suna TUSHEN MU DAYA_*
```Bismillahirrahamanirrahim```
*Free page5️⃣*
Suna wucewa na sawa kofa ta sakata na yi shirin barci nayi addu,o,ina dana saba na kwanta ina mai kokarin yakice bakaken maganganun da hajjo ta min a zuciyata
Allah sarki hajjo kenan bata san rayuwa ba nima bani na zabawa kaina auran dan ta ba allah yayi mijina ne sannan kuma da biyayyar dana yi kokarin yiwa mahaifina
Wanda nasan in har mahaifiyata,na raye zai yi wuya wasu abubuwan da ake min gori amin saboda ummana ta kasance jajirtacciyar mace me kokari akan ya,yanta wajen kula da tarbiyarmu da kuma kokarin taimakon mahaifinmu akan harkokin gida ta wani bangaren bata kaunar mu koka akan rashin wani abu tana iya kokarin ta wajen nusar damu karmu yarda mu zama makwadaita dan duk wanda ya tashi da kwadayi yatashi da dabi,a mafi muni inda karshe kwadayin nashi shi zai sauke shi tashar wulakanci
Nasan inda umma na nan bazata yarda da maganar su baba ba da aka kawoni babu wasu manyan jiga jigan kayan da yakamata ace ankawo amarya dasu
Allah kajikan ummanmu tare da yan uwa musulmai dasuka rigamu gidan gaskiya baki daya na kare ina mai zubda hawaye ahaka barci ya daukeni cikin tunani
*************************
Allah yayi dare gari ya waye yau tunda safe natashi ne da ciwon mara sakamakon period dina da lokacin sa yayi tunda nayi sallar asuba ina kwance ina juyi a kan daddumar nakasa tashi
Ina shan wahala in lokacin yayi kafin ma yazo ciwon ciki nake me tsanani ga ciwon kafa
ko lokacin da ina gida ranar dana tashi cikin wannan yanayin bana moruwa sam ranar su ilham ke aikin komai wuni nake kwance ina fama
****"*******************"
Ina kwance ina juyi har karfe 6.30am ina ta tunanin yazamu kare da hajjo in na yunkura zantashi sai na kasa haka na koma ina hawaye ina rike da marata dana kejin riketa din zai sa naji saukin ciwon
Can naji ana magana na dago kaina Umar ne tsaye yana kallo na ban ma san lokacin da ya shigo ba
Hajjo tace me kike har yanzu baki fito ba?
tace inkiraki duk abin da kike ki zo sai rana tayi
Na dago kaina na ce Umar dan allah kacewa hajjo bani da lafiya bazan iya tashi ba
Ya kalleni da dan alamun tausayi yace to
Fitar umar baifi mintuna uku ba sai ga hajjo ta shigo ta shiga kare min kallo
Wallahi karya kike makira wato saboda makirci yau aikinne ba zakiyi ba shiya kika tsiro da rashin lafiyar karya to allah yasa mutuwa za kiyi ni babu ruwana ki tashi ki wuce kimin ayyukana nace
Na dago nace hajjo cikina ke ciwo wallahi bazan iya tashi ba hajjo
Ta sa hannu ta wani fusgoni tashi nace wakike nufin ya min ayyukan wallahi kinyi kadan wato iskancin da rashin kunya da rashin tarbiyar da kika nuna min jiya,kikaga na kyaleki shi yasa yau kika tashi da sabon salon iskanci
Yanda ta fusgoni haka na koma yaraf na kwanta ina mai fashewa da kuka saboda har ga allah jinai wata irin azaba ta ratsani
Saboda cikin mugunta ta fusgoni ga ciwon dana ke ciki
Lahh kijimin yarinya salon wani yace na dakekine kona miki wani mugun abu kika bare baki kina kuka ta karasa fadar cikin daga murya wanda na tabbata duk mutanen gidan suna ji
Sai kwa na fara jin hayaniyar su tukun maman aisha ta fara shigowa sai matan can cikin gidan su hajara suka biyo bayan ta
Lafiya hajjo meke faruwa mukejin ihunki da sassafennan ?
Hmmm kedai bari Yawo Jummai wallahi yarinyar nan makircin ta yayi yawa daga fito kiyi aiki shine wai harda karyar rashin lafiyar karya wai bata da lafiya bayan ga ayyukana can ajibge
Yawo jummai dayake ita ce babba acikin su tace haba hajjo tunda bata da lafiya yau daya dai ai saika yi maka ayyukan inta samu lafiya sai ya cigaba
A a fa yawo jummai bawani rashin lafiya gulma ce
Ina kwance ina murkususuna ina jin su wannan ya fada wannan ya fadi nashi masu cewa tayi hakuri nayi masu bin bayanta nayi
irin su maman Aisha da hajara ca suke ai sai ta tashi ta lallaba tayi miki saboda mace ba asanta da kwanci ba ai koda bata da lafiya da dai sauran maganganun su na gulma
Ina jin yawo jummai ta,samu ta lallaba hajjo bansan sauran maganar data ke mata ba saboda bawata hausa taji sosai ba da yare sukeyi metace? Metace mata? Oho naga dai tajata suka fita tukun ta dawo ta tsugunna kusa dani
Aminatu na dago da kyar zuwa lokacin zazzafan zazzabi ya rufe ni nace na am tace meke damunka duk da hausar tata bawani iyawa tayi sosai ba
Nace cikina ke ciwo tace kaasa oku Tasa hannu tana taba jikina taji shi zafi rau
Oh fever yo sannu kaji
Nace yawwa
Tace kanada magani?
Nace a a banida shi
Tace kanada kudi?
Nace eh tace kawo naba husaini ya siyo maka magani
Nace to na nuna mata kasan filona inda na aje chanjin jiya da aka siyomin Kwai dafaffe nace akwai kudi anan
Ta,dauki dari biyu ta fita
Can ta kawomin maganin
Tace kaci abinci?
Nace a a
Tace bari taje gurin hajjo ta amso min
Duk abin datake hajjo na kallon shige da ficen data keyi
Hajjo ina abincin Aminatu?
yawo jummai dake tambayar hajjo
Wallahi bazan bata ba yau kundai bani hakuri to na hakura amma bazan zage na dama koko ba in zuba mata bayan ta barni da ayyukana
Haba hajjo kayi ankuri mana ka bashi bashi da lafiya hajjo
Kinga yawo jummai ni kinji na rantse wallahi yau gaba daya bazan bata ba taje taci rashin lafiyar
Yawo jummai ta girgiza kai tana,mamakin halin hajjo gata dai bahaushiya amma batayi halin hausawan data sani ba duk da kowane yare ana samun iyayen miji na kwarai da sabanin haka amma na hajjo yayi yawa suna sane da irin takurar da hajjo kewa surukarta har mamaki sukeyi wai kuma yan uwane? Anya kuwa dan hajjo tace yar kanin mijinta ce amma basu ga wata alama ta mutumci ko rikon amanar da aka damka mata ba kullum cikin takura yar mutane take
Ta karaso ta same ni aminatu zaka sha kununa in inkawo maka?
Nace a a Dan nasan hajjo ta hanane shiyasa tace zata zu bomin nata kuma har ga allah koda ina shan kunu bazan iya shan nasu ba saboda yadda allah yayini da kyankyami sukuma babu ruwansu robar da ake wanke kashin yara zaka iya tardata gindin famfo ana diban ruwan sha da ita ko ana tatar kamu da ita
Nace ina da kayan tea dan allah kidau dari biyu kiba husaini ko hassan ya nemomin kosai in akwai inda ake saidawa ..
Tace to oku oku kaji
Ta dauki kudin ta fita
Nasamu na danci kosan duk da babu wani dadi daga gishiri sai dan atturuhu da albasa ko magi basa sawa bare maganar yaji na hada da tea din data nemo ruwan zafi ta jika lifton din bbu maganar dafawa tunda bana dora girkina ta sa kayan hadin haka dai nadan kukkurba nasha magani
Ina mai mata godiya dan ta min abun da bansamu ba daga gurin wadanda ya kamata nasa mu ba tunda nazo gidan bantaba ganin wani daga cikin mutanen gidan ya tausaya min ba akan halin da hajjo kemin ba sai yau koda kuwa suna ji tana zagina babu me fitowa bare su bata hakuri