Sashe 44
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kalleni Cikin fushi har yana wannan ikirarin kikasa fadamin nan ya dauki wayar shi ya tura yace wannan ma ya isa shaida
Koda kuwa hajjo zata
Nemi musawa ko
Kuma shi
Acan waje kam ganin ahmad ya shige daki yasa mutanen gida fara zamewa da dai,dai,da ,dai,dai, kowa na tafiya dakin shi cikin fadin allah ya kyauta kowa yana allah wadaran da halin
`Dan ladi
Inda hajjo dake tsugunne tallafe da dan ladi
Cikin tsananin tashin hankali
Jijjiga shi take kawai tana kiran sunan shi
Gashi cikin yan uwanshi
Babu wanda ya shigo
Gidan har zuwa lokacin
Dan basa kwantawa da wuri
Umar ne kawai kuma.
Tuni yayi barci
Malam musa,ma baidawo daga
Wajen sana,arshiba ganin
Dai babu wanda ya kama
Dan ladi yasata tashi
Ta nufo dakin
Mu
Ta banko k`ofar cikin
tsananin masifa
Da sauri na dago kaina
Ina kan gadon ahmad
Na daga gefe
Shima kallonta
Yake
Nan tashi ga kare mana
Kallo ka tsaya kana
Kallona mana tunda ka
Kusan kashe min
`Da
Ahmad ya sunkuyar da kanshi cikin
Mamaki shin har
yanzu hajjo bata san
Abin da d`an ladi
Yayi bane kome?
Ba canai ka tsaya kana,
Kallo na ba tashi zaka
Yi muje ka,kama shi
Akai shi d`aki
Dan ya suma
Sannan saika kora min
Bayanin dalilin da yasa
Kake neman rayuwar dan
Uwan ka ?
Shin kaida kayi tafiya ma
Me ya dawo da kai gidannan?
Haba hajjo ba tambayar dalilin dawo wata yakamata kiyi ba shigowa fa nayi na tarda shi .
Ya daddaure aminatu
Yana shirin far mata
Bayan duk maganganun da
Ake kice bakisan meya
Mun ba haba hajjo
Iyalina fa
Ga ciki jikinta inya saba
Shaye shayen sa da rashin jinsa yana
Jawo mana abin
Fada yau abin nashi har
Cikin gida
Sannan ba yau ya fara shigo mata daki ba
Ta fadamin komai
Ko kwanaki fa ashe karyar yankan daya ce
Barawo ne yamai
Dakin ta ya shigo fa
Bayan nan ya kuma shigowa wanne
Irin abin kunya kenan
Fisabilillah
Duk da hajjo ta shiga mamaki akan abinda ahmad ya fada mata
Duk da zuwan ta wajen
Taso fahimtar abin daya
Faru daga irin furucin
Da ahmad yake lokacin
Daya ke kaiwa d`an ladi duka
Amma ta tambayane dan ta tabbatarwa tayiwa tubkar hanci
Dan bazata taba bari maganar ta fita ba
Bare taje kunnen babansu
Duk da tasan bawani
Mataki zai dauka ba
Tunda sai yadda tayi dashi
Amma jin wai aminatu
ce ta yanki d`an,ladin
Yasa taji ranta yayi
Mummunan baci nan
Tafara magana
A a ah lallai kace duk saboda kodaddiyar nan
Kakusa hallaka min da,
Saboda wannan abar
Tayi maganar cikin
Tsananin fushi .tana
Nuna ni kamar zata dakeni
Ashe dama ke kika so kashe min d`a,
Kika sa naketa faman
Hak`ilon tsinewa barawo
Ashe kece ta kare tana zazzare ido
Cikin tsananin mamakinta
Muka shiga binta
Da kallo jin fad`an data ke
Daban bama akan maganar da aka mata ba
Ita fad`an ta kar a kashe mata d`a,
To shi ahmad din ba d|anta bane data ke.
Nuna mai banbanci
Sannan duk abubuwan da aka ce yayi bata nuna damuwar ta ba sam sai fad`anta take
Nan tashiga zagina kan
Meyasa zan yanki d`anta
Nida mijina muna son
Ganin bayan shine tunda
Ai dai bai aikata ba
Sharri na mai tunda ita
Tasan duk ba acikin hankalinsa yake
Zuwa waje na ba tunda dai
Nima nasan ai yana
Shaye shaye shine zan kashe mata da,
Ahmad ne yayi karfin halin cewa haba
Hajjo bakiji abin dana ce miki yayi bane?
Dan ubanka naji
Nace naji amma wallahi wallahi ban yarda ka tada maganar nan ba ko agaban waye ban amince mahaifinka yajita ba
Muddin kayi abin daya ji wallahi saina saba maka
Akan mace macen banza da zaku iya rabuwa kake
Kokarin hallaka dan uwanka
To wallahi kayi na farko kayi na karshe indai yamaka wani abu.da zaka ware karfin
Tuwonka ka dake shi
Ni kazo ka fadamin
Na fadama
Ta juyo da kallon ta kaina
Da tsananin mamaki
Ya daskarar dani a zaune
Ganin son zuciya
K`iri k`iri ga gskiya amma
Ta kasa fad`arta ranar nasan tabbas hajjo
Nason kanta
Da y`a,y`anta inba
Haka ba ace d`anki
Yana kokarin aikata irin
Wannan `bannar kikasa tsawatarwa har kina ganin
Laifin mutane
Kina cewa kar maganar
Ta fita bayan gaban
Mutanen
Komai ya faru
Ke kuma munafuka algunguma tun shigowarki gidannan
Kike k`ok`arin ganin
Kin raba shi da y`an
Uwanshi baki samu da ma ba sai yau wama yasani ko ke ke masa tallan kanki shegiya matsiyaciya
Kawai kinci sa,a banason maganar ta fita da wallahi sai kin
Biya bashin yankar shi da kikayi da wuka
Amma muje zuwa da sannu zaki biya .
Bashi
Kaikuma ka tashi nace
Ka kamamin shi inkai shi d`aki kafin babanku ya dawo
Wallahi hajjo bazan kama shi ba.
Kamar yadda kika .
Nemi dai na rufa masa
Asiri karna tona maganar
Zan rufa masa asiri
Kodan rufuwar naki damu yan uwanshi
Baki daya amma
Badan shiba tunda
Shidin baya gudun abin
Kunya amma fa bazan taimaka mishi ba
Sannan ni na zare hannuna akan lamarin shi kwata kwata kome zaije ya jawo nan gaba in ankulle shi karma a nemeni wallahi na daina
Komai indai lamari na
`Dan,ladi ne karma ku nemeni abin da yake aikatawa in dai dai ne zai gani inma ba dai dai bane hajjo wataran gaskiya zatayi halinta
Cikin mamaki hajjo ta shiga binshi da
Kallo shin ita yau ahmad
Yake fadawa maganganun duk da suka zo
Bakinsa tab
Lallai kwa`barta naso tayi ruwa
Ni kake cewa ka zare hannu kan lamarin d`an ladi na shiga ukuna ni mero mezan gani
Amma wannan yarinya .
Kin cuceni auran ki
Bai karemu da komai
Ba sai tashin hankali
Saiki fadawa ubanki
Salisu ya karawa bokan shi kudi aiki yaci
Shikenan ta raba min kan
Yara ta rushe da kuka tayi waje
Nikaina nayi mamakin yadda ahmad ya fadawa hajjo maganganu duk irin biyayyar shi gareta
Amma saina tuna shifa
Mai hakuri inya tashi fushi bai iya ba sam
Na dan matso kusa da shi na dora hannuna kan kafadar shi nace
In ranka ya baci baikamata
Ka fadawa hajjo maganganu har haka ba
Kaga kasata kuka
Mahaifiya ce fa
Saina ga ya kureni da ido
Yana ta kallona ko kiftawa
Bayayi can dai yace waike wacce irin
Macace ne?
Shin dan tana mahaifiyata saina kasa fada mata gaskiya
Kullum fa kina kallon
Abin datake amma saiki
Cemin mahaifiya ce
Ki kyaleni kawai
Tunda kedin bansan
Irin zuciyarki
Ba amma ni ankaini
Inda bazan iya shiruba sam
Karma ki sake cemin
Wani abu
Ya kama hannuna inda
Shatin igiyar daya daureni ya nuna
Kiga fa irin mugun d`aurin daya miki bai duba halin da kike cikiba saboda tsabar rashin imani
Sannan nufinshi da ban
Daya aiwatar da nufinshi
Fa
Meenah da bazan taba yafewa kaina ba har abada saboda nakasa rike ki nabaki kariya
Ya saki hannun nawa yana mai tashi ya je ya duba flarks d`in ruwan zafi yaga a kwai ya juye yazo ina jinshi ya ciremin rigata
Nan yashiga shafa cikina ya na duddubawa kamar ance mai zaiga wani abu
Tukun ya kama hannuna yasa dan kwalina cikin ruwan ya shiga dan mammatsamin hannun
Har zuwa kafafuna inda har sun kumbura
Ya dago fuskata inda shatin hannun dan ladi daya zuzzubamin maruka ke kwance hagu da dama nan yashiga shafa wajen ahankali
Cikin tausayawa Meenah ko yanzu ya cutar min
Dake meenah ji
Yadda ya mararmin ke
Hannaye na na dora
Kan nashi na ce kayi hakuri dan ni shidinne ya dawo bani tausayi
Saboda halin dana ga ya shiga
Muna cikin magana aka kawo wutar nepa
Nan ya k`ara jona ruwa
Daya tafasa ya juye
Ya sirka ya kama hannuna
Zuwa lokacin kafar ta dan saki
Ina iya takawa
Ya kaini bandaki koda muka fito babu kowa wajen
Da kanshi ya gasa min
Jikin babu ma batun wata
Kunya dan nida kaina
Nasan ba iyawa zanyi
Ba dan hannayena ciwo kawai
Suke min duk da
Sau daya muka taba wanka tare tun daga ranar daran farkona dalilin kasancewar gidan akwai sa ido
Haka muka dawo daki ya nemamin rigar barci mai dan kauri yasamin tukun ya je yayi wankan shima ya
Dawo ya jawoni jikinshi kamar wani zai kwacemai ni
Sai lokacin yake fadamin
Ashe lalata makullin
Yayi ya shigo dan daya zo kulle k`ofar ne yanzu yagani
.
Haka mukwa kwana kowa da sake saken dake ranshi ni dai jina jikin mijina nan da nan barci ya kwashe ni shine dai bansan lokacin dayayi barcin ba
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍✍️*_
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 25*_
Fitar hajjo cikin
Kuka da sauri ta karasa
Inda dan,ladi ke,yashe
Har zuwa lokacin baya
Numfashi da sauri ta debo ruwa ta kwara
Masa nan da nan
Ya fara motsi ya
Dan bude idon,shi da k'yar
Kaga tashi,tashi dan
Ubanka lokacin
Shigowar babanka
Yayi banason ya tambaya meya same ka
Hajjo bazan iya tashi ba
Haka zaka tashi mu tafi
Da kyar ta kama shi
Suna taga taga zasu.
Fadi har ta dangana shi
Da dakinsu shigar shi
Tayi dai,dai, da da
Dawowar su shamsu
Nan suka shiga tambayar
Meya same shi?
Shiru kawai ya musu
Bashir nema daya ke
Duk cikin su shine baya
Da hayaniya ya dauko
Halin baba sam duk iskancin da suke min
Shi babu ruwan shi bama
Ya zaman gidan yana
Shagon dinkin shi
Sai nayi sati bamu hadu
Ba kuma ko mun hadu
Iyakata dashi ina kwana
Ko ina wuni shikenan
Bazan ce ga abin daya.
Taba min ba nidai