Sashe 48
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida ta gyare jaririn tsaf ta goge mishi jikinshi da man zaitun tukun ta ciro fallen zani ta miko min shi ina daga jingine a inda nake ga abin da allah ya baki aminatu
Na kalli jaririn da ta ke mikomin me kama da babanshi sak tubarkallah masha allah fari tas dashi sai tsotsar baki yake babu inda ya baro mahaifinshi cikin hamdala da godiya ga allah nasa hannu na amshe shi
Nan na amshe shi
Kofar ake bugawa da karfi a bude mana kofar mana haba bata haihuba cewar hajjo cikin masifa
Aunty hajiya ta yi banza dasu ta tashi ta shiga gyara wajen saida ta gyare shi tsaf tace indan matsa na matsa ta gyara inda na bari tukun ta ce na cire zanin jikina na cire ta bani pad tace na gyara jikina kafin lokacin
Wanka amma pad din data turamin tace karna cire yanzu sai can anjima na cire na sake wani haka na tashi ina jina sakayau kmar ba jikina ba
Na daura zanin tukun taje ta bude musu kofa aikwa kamar jira suke
Hajjo ce ta fara fadowa dakin cikin sauri tana zazzare ido
Ina jikana yake ko kallonmu batayi ba
Tayi kan gado inda ta hango jaririn
Cikin sauri ta rarumeshi
Ta shiga karemai kallo
Tabbas ahmad ne wannan
Kamar yayi kaki ya aje
Cab dan kari haka ta kurawa jaririn ido sai kuma tayi waje dashi
Aunty hajiyar cema ke cemata adora ruwan wankan yanzu amma dan allah kar acika ruwan zafi sosai madai daici daga uwar har jaririn akwai magungunan da zan rubuta a siyo su zasu taimaka mata sosai
Ita dai hajjo hankalinta yayi gaba inda tana fita mutanen gida suka yi mata caaa kowa so yake yaga jaririn tuni taji ranta ya baci ba haka taso ba shiyasa ta so ita zata amshi haihuwar ai yanzu bata da damar shiga dakinta kuma da jinjirin da uwar ranar nan
Yawo jummai ce ta amshi yaron hannunta ta daga shi tana addu a masha allah allah ya rayamana kan sunna hajjo ai sai a dora ruwan zafi ko bari a zo akira inna tazo ta wanke shi inna wata mata ce unguzoma aikinta kenan wankan jarirai duk haihuwar da akai a unguwar ita ake kira tazo ta yiwa jariri wankan farko
Acewar su inba ita tayiwa jariri wanka ba to yaro baya fita kuma zai tashi da warin kashi sun riga da sun canfa wannan
Haka hajjo taje ta dora ruwan zafin
Ahmad da sauri ya shigo dakin ganin hankalin mutane duk yana ga jaririn kowa bata tawa yake ba suka gaisa da aunty hajiya tukun ta rubuta magungunan da za a siyo tace a nemar min tea me kauri tukun da abinci kafin insha magananin ya sallameta yana mai mata godiya ta wuce
Nan ya dawo kusa dani inda nake zaune ya zauna sannu kinji nace yawwa ya jikin naki?
Da sauki babu abin da kike ji
.eh banajin komai
To bari na hado miki tea din tukun kafin asamo abincin nace to
Nan ya tashi ya hado min
Tea din da sauran ruwan zafin dake flarsk tun na jiya dana zuba na shiga kurba duk da bakina babu dadi sam
A lokacinne kuma ya kira aunty fati ya fada mata allah yasaukeni lafiya
Nan tace tana nan tafe insha allah
Bata dade ba sai gata
Dauke da flarsk din ruwan zafin da wani yaro yana biye da ita shima
Dauke da setin robobi
Da wasu daga cikin siyayyar da mukai
Aikwa nan mutane suka shiga binta da kallo
Tana shigowa dakin sai su maman aisha suka biyota nasan duk gulma ce ta dawo dasu ganin ta shigo hannun ta dauke da kaya
Hajjo dake gindin murhu tana jira ruwan wankan ya tafasa maman aisha ta isketa hajjo gafa can naga wnnan matar abokin ahmad ta shigo hannunta dauke da wasu kayayyaki harda wardrobe din baby fa da katifa wani yaro yana rike dasu ta karasa fadar cikin gaza boye zallar hassadar ta
Kaya kuma kamar ya muje ingani
Lokacin data shigo aunty fati ta na kara tattara min dakin tana neman inda ya kamata ta hada wardrobe din katifar da sauran kayan duk suna baje a kan gadona
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*✍️
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
*_PAID PAGE 27_*
Bin kayan ta shiga yi da kallo kafin ta kalli
Aunty fati data ke gaida
Ta hajjo ina wunin mu
Barkammu da masu
Jego fa allah ya raya
Lafiya lau to amen
Sai kuma ta karasa kusa da kayan tana daddagawa
Wadan nan kayan fa
Duk waya siye su haka?
Ai wannan sunyi yawa
Aunty fati da bata san
Halin hajjon ba
Ta kalleta cikin
Murmushi ai nice nayo
Siyayyar nan hajjo.
Sunyi kyau ko?
Ke kika yo siyayya da kud'inki? hajjo tace tana
Mai dafe kirji
Aunty fati tace a a baban d'an dai
Nidai ina gefe ina kallon
Ikon allah da yadda hajjo
Ke faman gwagwgwale ido taga kaya to wannan
wacce
irin mata
Kenan ita yakamata ace
Tun kafin in haihu ta tabuka wani abu ko ta
Amsa wajen mijin
Ta siyo amma na
Haihun ko pant din da
Za asawa jariri bata yi
Maganar shiba sannan
Taga kaya wai dan karfin
Hali sunyi yawa
Ina kallon aunty fati
Na maganar ban dakatar da ita ba kaya dai anriga da ansiya
Cab ai wannan bannar kudi ne fisabilillah
Yanzu wannan abun robar da kuka siyo
Meye amfanin shi
Ina ce ga sif nan
Kina da ita amma
Dan salon barna
Da son kwaikwayon
Abin daya fi karfinku
Sai kun siya ta fada tana mai nuna wardrobe din
Babyn wannan iyayan
Robobin su kuma
Duk na wankanne?.
Ganin ba amsa duka
Munyi shiru yasa ta cigaba ai wallahi da nasan
Duk zakuyi barnar kudi
Haka da bazan bari
Ba sai ya kawo
Kudin inma a sif dinne
Bazaku sa kayan ba ai
Ko riyo ne sai a siyo
Robobin kuma ai
Ko surukar hajiya data haihu ni aka bawa
Na siyo mata robar ta
Mai kwari dari shidda da hamsin amma ji iyayan
Robobi haba kudai wallahi yarannan kun
San salon bannar
Kudi
Amma ba laifin ku
Bane laifin shi ahmad
'Dinne daya mai dani
Uwar banza zai zo ya
Same ni wallahi zai
San ya munafunceni
Aunty fati sai ta saki
Baki tana kallon
Ikon allah dan ita bata
Ga wasu kaya anan ba
Allah na tuba ina
Abin yake dama haka
Wannan matar take
Nan dai hajjo tagama
Masifarta ta yi gaba
Tana fita aunty fati ta
Kalle ni wai dama
Haka hajjo take ?
Ta tambayeni tana zama bakin gado alamar
Mamaki ya kamata
Nace hmm kad'an kika
Gani indai hajjo ce
Cab wallahi tana da matsala wadannan yan
Kayan da aka siyo
Shine take wannan
Fadan naga dai jikanta
Aka siyowa tunda ni banga wani abu anan ba
Naki inma haka ne
Allah yabawa maman mijina hakuri cab wallahi
Siyayyar haihuwata ta fari ita taje ta hado min
Komai da kud'inta bama musani
Ba sai ranar da na haihu
Kinsan muna dawowa daga asibiti saiga ta
Da kaya riki riki wallahi
Kuma muma munyi siyayya kuma tagani da
Abban aliyu ya mata maganar meyasa ta wahalar da kanta
Catai babu ruwan shi
Ba shi tayiwa ba jikanta
Da diyarta tayiwa danni ma harda dinkina kala
Biyu da kuma takalmi da
Gyale yaro ma masha allah baki ga kayan data
Harhado mai ba
Kinsan mu duk kafin
Ki haihu muke dinkunan
Mu mama bata da damuwa sam ita ta dinga
Kula dani tana kwana
Tare dani a lokacin har
Mukayi arba,in
Daga baya ne dai haihuwa ta biyu na fara
Amsar kudin siyayya hannun shi sai dai
Ita ta kawo yan kayan
Barkarta
Na kalleta nace allah
Yabaki saiki kara riketa
Ki cigaba da mata biyayyah wallahi kinyi
Dace
Ta kalle ni kema kici gaba
Da hakuri watarana bazata yi haka ba
Ai dai ya,yan nata yanzu
Suka fara auren tunda ga
Biyar nan gabanta duk
Maza zata ga surukai
Kala kala
Yawo jummai ce ta lek'o
Tace in fito ankai ruwan
Wankana in kuma
Miko robar wankan jaririn
Na mika mata
Ta kira hajjo tace na fito
Dan hajjo kewa yaran matan
Gidn wankan jego
Kije kimata kawai
Yawo jummai .
Haba hajjo ina
Zan mata kedin yakamata dai kimata .
Tunda dama ke keyi
Musu
.
Nikam aini nace kimata.
Ko haka yawo jummai ta
Juyo ta kalleni.
Wuce muje in miki
Ranar yawo jummai ce
Tamin wanka tas duk da
Ina noke noke
Ita babu ruwanta
Nan ta gasani da kyau
Duk da azabar ruwan
Amma naji dadin jikina
Sosai
Lokacin dana dawo dakine
Kuma na tarda aunty
Fati ta gyaremin
Komai tsaf saiga kiran
Wayar yan kano nata
Shigowa ana min
Barka ciki harda baba abdullahi da tunda
Suka tafi daga kawoni
Bai kara kiranaba
Nan yake sanar min
Inda yiyuwa zasu zo
Insha allah shida su yaya
Yusuf bakaramin murna
Nayi ba jin zasu zo
Nima zan ga yan uwa na
Gwaggo binta ma tace
Min diyarta aunty ummi
Zata zo nan dai da aka
Shirya jariri aka miko .
Shi aunty fati ta shirya shi cikin wasu kayan sanyi lafiyayyu sai santin
Jaririn take duk mutanen gidan babu wanda ya kara lekoni daga yawo
Jummai data ke dan zuwa da dawowa harma
Data gama abinci ta kawomin nidai banciba aunty fati cema ta dan
Diba taci
Nan nashiga tunanin da
A gidane cikin dangina
Na haihu yanzu
Ina nan cikinsu
Bazasu barni ni kadai ba
Amma nesa bata
Maganin kusa
Sai dare aunty ta tafi tace min zata dawo gobe insha allah asan tsarin
Da za ayi na sauran siyayyar tunda ba asiyo
Kayan yaron duka ba ga
Kuma siyayyata amma
Munyi da ita baza a bari hajjo
Tagani ba