Sashe 71
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sam aliyu dana ke dashi kuma sam sai ya daina damuwa da lamarina babu ruwan shi da harka ta sai laure yar uwarshi dake gidan miji ke zuwa ta taimakamin da wasu yan abubuwa
Ban d`an samu sassauci ba har saida aliyu yayi aure tukun allah sai yasawa matarshi tausayina ahaka nake rayuwa bana gani komai matar shi ke min
Talatuwa da bakinta ta fad`amin ita ce ta makantar dani sannan kuma ita tawa d`ana asirin da bazai ta`ba nuna damuwa kan lamarina ba har ya nemar min magani ba
Nayi kuka nayi tarin nadama akan irin abubuwan da na aikata a rayuwata tabbas ba wani abu ke bibyata ba sai zallar hak`k`in ku da kuma rashin rik`e amanar da malam ya bani dana kasa sauke wa daga nan na shiga tambayar talatuwa data taimaka ta fad`amin ina su musa ke zaune a nigeria amma sai dai tasani gaba tana dariya akan nida ku sai di a lahira inhar ana had`uwa badai nace bazan fito da gado a raba a bawa ba nace dole sai su musa sun zo to kuwa sai dai in mutu bangansu ba inya so inhar na mutu ai dole a fito da dukiyar a raba abawa kowa
Har ta kai ta kawo tama daina kirana da suna na sai dai tace min yar makauniya banajin dad`in sunan sam amma acewar ta aini da ido har abada
Dan allah dan allah ku yafemin akan irn abubuwan dana shuka duk nina ja muku wannan abubuwan da ace na rik`e zuciyata ban biyewa talatuwa ba da ba arabaku da mahaifarku ba sannan da banbada had`in kaiba duk da cewa ba a mutuwa sai kwana ya k`are da mahaifiyarku bata rasa ranta ba ta silarmu kumin aikin gafara dan allah kuma dukiyarku na nan a ajiye tana gidan malam dake saman hayi dan babu wanda ke zaune gidan har zuwa yanzu sai dai bana gani bare nasan dai dai inda nayi ajiyar
Ku taimaka ku kaini gidan muje tare saina muku kwatance inda na ajiye dan nasa wata alama da wani babban dutse a wajen inhar andaga dutsen a k`asan shi nayi ramin
Ta fad`a tana mai rushewa da kuka
Dukanmu kuka muke hatta mazan dan baba liman kanshi hawaye yake jin irin wannan zaluncin da su talatuwa suka aikata
Babanmu ma haka take a wajen shi kukan yake tuna irin abubuwan da suka dinga faruwa dan shid`in bai manta ba har mutuwar mahaifiyar su tuna irin wahalar data sha kafin rasuwar ta ashe duk su inna asaben ne silar hakan sannan da irin wahalar daya sha kafin ya had`u da yan uwanshi
Duk basu kula da `bangaren da talatuwa take kwance ba kowa kuka yake yana alhini sai da babanmu yakai kallo wajenta fisge fusge take kawai can kuma saita k`wallah ihu
_*😍MAMAN `DAN ALBARKA CE😍✍️*_
09/11/2022, 2:24 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 45*_
Kowa kallonta ya shiga yi nan k`ok`arin magana take kawai amma kuma ta kasa sai dai ihun data keyi nan baba liman yace a d`auketa a wajen dan ya fuskanci magana take son yi kuma ta kasa ta cika su da ihu kuma akwai sauran maganganun daya ke son su kammala bazata bari suji ba
Haka tana ji tana gani aliyu da yaya yusuf suka kamata a k`yamace suka kaita d`akinta dan ahmad ko kallon inda take baya sonyi
Suna juya baya ta cigaba da rishin kukanta wai ita ce yau a haka ita dake kwantar da wasu yau ita ce kwance wayyo duniya kenan tunda take a rayuwrta bata taba hararowa kanta fad`uwa ba dan a ganinta kullum gani take ita ce zata na nasara ashe duk wannan abubuwan data dinga aikatawa k`arshen ta kenan me hakan ke nufi?..
Da kanta ta bawa kanta amsa hakan na nufin ta tashi a tutar babu kenan duk irin tanadin data yi akan dukiyar ashe dama asabe tana kallon ta ne ta boye dukiyar dan bak`in ciki wayyoh duniya
Nan takai kallonta ga yanda hannunta ya shanye lokaci d`aya ga wuya ya karkace karshe ma ko magana bata yi hawayene kawai ke zuba a idonta bakuma hawayen nadama ko dana sani bane hawaye ne na zallar tarin bak`in ciki akan rashin nasarar ta tunani ta shiga yanzu yaya kenan menene matsayinta a gidan gashi ko ya'ya'n nata basa kusa wayyoh yanzu tana ji tana gani shikenan za araba gadon dan duk abubuwan da asabe ta fad`a tana ji tana ganinsu bakinne kawai baya iya magana
Shikenan tata ta kare ihu ta kuma sawa wanda da k`yar ya fito
*************************
Bayan mik`ata d`aki da su yusuf suka yine suka dawo suka zauna nan babanmu yace ya yafewa inna asabe wadda dukanmu wajen tausayinta ya kamamu duk da cewar ta aikata abubuwa dayawa amma tuban data yi shi yayiwa kowa dad`i nan babanmu ya kwashe duka labarin rayuwar shi da irin wahalar daya sha bayan barin shi gida ya basu
Kowa yacika da tausayin sa jin irin yadda yasha wuya kafin allah ya had`ashi da baba malam
Nan malam liman ya k`ara mana nasiha baki d`aya akan muhimmancin zumunci da rik`on amana da kuma zama da kowa tsakani da allah inda ya wa inna asabe nasiha akan irin abubuwan data yi tare da bata shawarar tayi ta istigfari akan abubuwan data aikata dan allah gafurur,rahimu ne ba mu kad`ai ta cutar ba harda kanta danta aikata shirka shirka kuma ita ce babban laifin da bawa kewa ubangiji da baya yafewa har sai mai yinta ya tuba
Dukanmu munji nasihar shi alhamdulillah nan baba liman ke cewa inna asabe ta kwantar da hankalinta insha allah idanunta zasu bud`e zai taimaka mata da addu,o,in karya sihiri da kuma rubutu tunda dama asirine suna kyautata zaton samun lafiyarta
Dukanmu godiya muka masa nan yace zamu bishi gidanshi muga mai d`akin shi kafin muta fi nan inna asabe ta nemi alfarmar a yanke lokacin da za a je gidan malam a binciko dukiyar anyanke sai mun huta kwana biyu tukun insha allah
Nan muka tashi baki d`aya muka nufi gidan malam liman
*************************
*_NIGER STATE_*
Tun bayan auren babu dad`ewa d`an,ladi ya fara kama aisha da maganin hana d`aukar ciki sunyi rigima akan wannan bata daina ba
Kuma sai ga wata sabuwa ta fara yawace yawace sam bata zaman gida
Kullum iya kaci gari na waye wa zata kad`a kai ta fice sai kuma yamma wajen magrib ta dawo babu maganar girki sai ta ga dama ta keyi dama abinda ba asaba ba
Tun yana hak`uri yana `boyewa har ya fara fitowa yana fad`awa hajjo iya kaci ita ma ta bashi hak`uri dan tana tsoron ya ta`ba yar mutane saboda iyayanta manya ne
Yauma kamar kullum gari na waye wa ta fita kasancewar yau ladi d`an,ladin na gida bayan fitar ta ne hankalin sa ya kai ga k`aramar wayarta dake kan gado a yashe a lamar dai mantawa tayi nan ya d`auka ikon allah yana d`auka kuma
Aka shiga kiran wayar
Duba number yayi nan yaga babu suna har zai share sai kuma ya ji zuciyar sa sam bata gamsu ba
Katsewa wayar tayi nan aka sake kira cikin sauri ya d`auki kiran ya kara a kunnen shi baiyi magana ba
Sai jiyayi anfara magana muryar wani namiji yaji yace haba aisha tun d`azu nake jiranki kin share ni kince min zaki fito yanzu gashi har wajen minti talatin baki iso ba haba bby kardai kice min wannan wawan mijin naki ne ya hana ki fito saboda yau yana gida kizo ki same ni a inda muka saba had`uwa
Jiyayi kanshi na juyawa me kenan aisha bin maza take da auran shi har wani na kiranshi da wawa bai ma san mutumin ya kashe wayar ba sai da yaji kit alamar anyanke tukun y farga
Hankalinsa ya tashi dan bai ta`ba tunanin aisha zata iya bin wani namiji ba da auran shi dan ganin yadda yake k`ok`arin sauke mata hak`k`inta duk da cewa shima bawai a iya ita kad`ai ya tsaya ba yana d`an bin matanshi har yanzu sai yaji abin ya masa ciwo
Fita yayi k`ofar gida kawai ya zauna yana auna irin hukuncin da zai zartar a kanta in har ta dawo
Hajiya hajjo kam dai tunda ahmad ya tafi yau wajen sati biyu kenan bata samun number shi inta kira baban shima ta tambaye shi yace bai san meyasa ba a samun number tashi ba tun basu damu ba har suka zo suka shiga damuwa
Nan baba ya yanke shawarar ya kira yan kano ya tambaya ko ahmad na can
Haka kawai baba abdullahi yaji bazai fad`a masa ina ahmad d`in yake ba kawai sai yace bai zoba
Hankalinsu ya tashi musamman malam musa ita hajjo dama tsoronta ace yana kano dan tana gudun tonuwar asirinta jin cewar baya can yasa hankalinta kwanciya koma ina yaje aita san shi d`in ba yaro bane zai dawo
Yan uwan duk sun damu da rashin samun sa dan su tsoro su kar aje ko wani abunne yasame shi ko kuma kidnapping d`in shi akai amma inhar haka ne ai zasu bugo waya su buk`aci kud`i nan dai kowa da tunanin shi addu,ar su dai duk inda yake allah ya tsare shi ya dawo dashi lafiya
Aisha bata dawo ba sai magrib kamar yadda ta saba ikon allah duk masifar da d`an,ladi ke ji da ita ya kuma tanada akan zai sauke ta a kanta yana had`a ido da ita ya kasa cewa komai
Kuma a gabanshi wani ya sauke ta a mota amma yana ji yana gani ya kasa magana
Tunda ga ranar sai yazama na bama ta `boye masa bin mazan da take wani lokacin a gabanshi take d`aga waya akan gata nan amma yazama hoto duk irin zafin da abin yake masa baya iya hanata komai iskanci kala kala take mai