Sashe 58
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan tashiga dudduba shi
Ta d`ago dole sai anmasa Scaining tukun gaskiya dan nakasa gano abinda dake damunshi
Da alama kuma shine yay sanadiyyar sumanshi
Dole suka dauke shi suka shiga d`akin scaining dashi
Inda nida babanshi muka yi jigum jigum babu mai iyawa wani magana
************************
Au wai da tun d`azu dana ce ki kai yaronnan kidawo kizo ki nik`amin kayan miyar sai kika je kikasamu waje kika yi zamanki ko saboda kin rainani hajjo data rufe salaha da fad`a kenan daga shigowarta
A a hajjo wallahi tunda na kaishi yaron ke kuka anrasa abinda yake damun shi hajjo baki gaba har maganin anbashi yak`i amsa koda ta matsemai baki dawo dashi yayi karshema ya daina numfashi gaba d`aya hajjo sun tafi asibiti dashi ma ta kare cikin rushewa da kuka
Hajjo data fara jin maganganun salaha farko kamar wadda akaiwa bushara da gidan aljannah bakaramin farin ciki taji ba jin cewa ya daina numfashi saidai murnarta ta koma ne
Lokacin data ji ance antafi asibiti dashi
Cikin tashin hankali ta tashi zaune ta dafe k`irji asibiti kuma to meza suje yi asibiti inba iskancin ahmad ba yanzunnan fa ya bar nan nace masa ina zuwa inzo induba yaron ingani ko cibiya ke damunsa wato shine ya kwasa suka tafi asibiti dan neman ya tona min asiri
Da sauri salaha ta kalleta tonon asiri kuma hajjo kamar ya kai kalim d`inne asibiti tonon asirinki ..
Yafa daina numfashi ko
Da kinje babu abinda zaki iya masa
Jin tana naiman sakin layi yasa ta gyara zancen nata da ehmna tonon asirina sun tafi asibiti ba tare dani ba sannan basu bari na duba shiba fisabilillah dama mutanen gida na zagina
Yanzu ai sun sami abin zagi za ace nabari sun tafi su su kad`ai
Salaha dai waje ta nema ta zauna ta hada kai da gwiwa kawai
Hajjo ta kasa zaune ta kasa tsaye tayi nan tayi nan karshe ta fada uwr d`aka da sauri
Kaiwa da kawowa ta fara tabbas inhar sunkai yaronnan asibiti dole a gano abinda ke damunshi tunaninta sam bai taba bata asibiti za akaishiba tayi zaton zasu zauna ne suyita duba shi gida har abin yaci
Yacinyeshi ya mutu basu gano komai ba lallai tayi wauta inhakane amma bakomai ai kosu likitocin da wuya su gano meke damun yaron tayi k`wafa
Ahmad kwa zaizo yasameta wallahi saita `bata masa rai na tafiyar
Da sukayi batare da saninta ba
*************************
Acan asibiti kwa koda aka shiga da kalim
Sun kai tsawon minti asirin tukun likitar ta fito
Ta kira ahmad office dinta har zan bisu ta ce ahmad kawai take son gani ganin dai shid`inne ya bita suna shirin barina wajen yasa sauri na fashe da kuka
Na tsugunna wajen inhar
Yarona ya mutu dan allah kifad`amin na yarda da k`addara nasan dama allah shike rayawa kuma shike kashewa aduk sanda yaso zan rungumi k`addara pls kifad`amin
Na had`e hannuwa na waje guda alamar rok`onta
Kallona likitar tashiga yi cikin tsananin tausayi ta dafa kafad`ata yaronki bai mutuba aminatu suma yayi taso muje
Nan natashi na bisu muka shiga office din tare ta nuna mana wajen zama
Ta kalli ahmad da duk mun baza kunne muna jiran jin mezata ce
Gaskiya bansan ta ina zan fara ba amma hak`ik`a rayuwar yaronku tana cikin had`ari
Yaya akai kuka yi sake har aka cutar da k`aramin yaro haka?
Munyi scaining mun gano k`usa ce aka saka masa a mak`ogwaronsa irin k`ananun k`usarnan da farko nayi zaton iya nan ne sai nayi tunanin kunbarshi yana wasa ne har ya had`iya
Dukanmu zabura mukai nida ahmad har muna had`a baki wajen tambayar ta k`usa kuma
Meya kawo k`usa wuyanshi
Ku kwantar da hankalinku
Ni wallahi bana ajiye shi shikad`ai yana wasa ko zama fa baifara ba
Tabbas wani ne yasaka mai abin mamakin shine dana ciremai Pampers
Ina bincikar shi hatta
Cikin pampers d`in wajen da yake bahaya an tura k`usoshin har guda uku wajen shima ya kumbura
Tashin hankali wanda ba asama sa rana shine ahmad da aminatu suka shiga kowanne tambayoyi yake wa kanshi shin wanne marar imanine ya aikata haka ga jaririn da baisan komai ba
Zuwa lokacin shi kanshi ahmad dauriyar shi ta kare hawayen yake jin irin abin da likitar tace
Cigaba tayi da fadanta tayaya zamuyi sakaci haka ta faru tabbas wanda yay hakan yayine da niyar kashe shi tunda babu yaddaza ai hankali yayi saurin kaiwa wuyanshi ko ayi zaton abin anan yake ko kuma pampers dinshi
Da bamuyi saurin kawoshi ba tabbas za a iya rasashi ko yanzu haka babu tabbas akan zai rayu ko bazai rayu ba
Yazama dole dai amai aiki zata rubuta mana takarda mutafi babban asibiti dole amai aiki a ranar kar ya wuce awa uku nan gaba dan ko
K`usar bayan nashi ba su iya cirewa ba tunda tariga data shige can ciki kanta ne kawai ya rage kad`an ake hangowa
Cikin tsananin tashin hankali wanda zamu iya cewa nida shi duk bamu ta`ba tsintar kanmu cikinshi ba muka tashi .
Muka nufi d`akin da aka kaishi
Allah sarki yana kwance
Har zuwa lokacin baya numfashi ahmad kanshi kuka yake .
Ya shiga tambayata waye yawa yarona haka qaunah
Kalli yadda aka maida min kalim bawan allah shin meya sani me ya tsarewa wannan mutumin
Kalli fa baya numfashi k`usa a jikin d`an adam fa ko k`aya ce ya aka yi da ita bare k`usa tabbas anso kashe min shine
Wa salaha tabawa shi?
Ni kukana kawai nake na rungumeshi maganganun ahmad sama sama nake jinsu
Dan ni zuciyata tafara k`issima min wani abu tabbas ina zargin hjjo akan hakan dan ita kadai ce bata k`aunata a gidan
Sannan bata son kalim k`iri k`iri take nunawa bata boyewa
Sai kuma nayi saurin istigfari duba da zato zunubine koda ya kasance gaskiya ne allah shi yasan wanda yamana hakan sannan ai jikanta ne tayaya zata aikata hakan koda bata sona sam tuni na nemi gafara akan zaton danayi ina fatan allah ya bawa yarona lafiya
*_😍MAMAN `DAN ALBARKA CE😍✍️_*
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 33*_
Dole muka nufi babban asibiti dashi wanda muna zuwa aka amshe shi
Ahmad ya cike takardar da za ai aikin nan da nan babu bata lokaci aka shiga dashi zuwa lokacin ana kiran sallar magrib
Ahmad ya tafi masallaci
Nikam nakasa tsaye na kasa zaune kamar banida kowa a duniya nake jina duba da asibitin kanshi daga ni sai mijina babu wani na kusa dani ko kuma na kusa da ahmad daya kira koda wayar ahmad d`ince bare
Muce ko wani zaizo ya tayamu jajantawa
Karshe nima fita nayi farfajiyar asibitin na nemi ruwan alwala nayi alwala na shimfid`a d`an kwalina nayi sallar daga gefen d`akin da aka kaishi nan nashiga kwararo addu,o,in samun sauk`i gare shi da kuma nasamu nasarar aikin da aka shiga dashi dan basu bamu d`aki ba tukun
Muna zuwa suka amshe shi da cike ciken daya kamta aka shiga dashi d`akin tiyatar tunda ance kar a `bata lokaci
Ina nan zaune na had`a kaina da gwiwata ahmad ya dawo nan muka cigaba da zama anrasa maiwa wani magana cikinmu kowa da abun dayake damunshi
Tambayoyine muke dasu dank`am sai dai cikinmu duk babu mai amsar ko d`aya tunda muna zaune ne tare abun ya faru bamu da sani akan waye ya yiwa yaronmu hakan fatanmu kawai allah yabashi lafiya ya tashi kafad`unshi
Likitocin basu fito ba sai
Karfe takwas na daren tunda suka shiga dashi
6pm da sauri dukanmu muka tunkaresu kowanne da tambayoyin dayake k`okarin yiwa likitan da ke gaba da alamar shine babban su
Likita yaya awanne hali yake ciki? cewar ahmad
Nikam tambayarshi nashiga yi shin d`ana yana raye likita?
Ku biyoni office shine kawai abinda ya cemana
Nan muka bishi
Kalllonmu ya shiga yi sannan ya zare glas din idonshi ya fara magana
Hakika yaronku mun masa aiki kuma mun samu nasarar cire kusar da take wuyan shi dama ta duburarshi sai dai
Kuma ba lallai bane ya kara magana a kwai yiyuwar yin maganar tashi in allah yaso sai dai zai yi wuya hakan takasance duba da irin yadda k`usar ta dad`e a wajen tayimai mugun rauni munyi iyakacin k`ok`arin da zamu iya a matsayinmu na likitoci
Sauran kuma sai mu barwa allah ikonshi muga yadda abin zai kasance
Game da duburarshi insha allah wannan da sauk`i munyi masa d`inki
Alhamdulillah nan bawata matsala da muka hango saidai zaku zama masu kulawa sosai
Akwai magungunan da zan rubuta muku saiku siyo sannan zamu baku d`aki zai zauna a k`ark`ashin kulawarmu na tsawon sati d`aya insha allah
Zuwa lokacin kuka kawai nake wanda a yau bazan iya k`irga adadin kukan danayi ba tunda nake a rayuwata bayan rasuwar mahaifiyata ban ta`ba kuka irin na yau ba ina tausayawa kalim yaro karami dashi jin cewa akwai yiyuwar bazai iya magana ba koda ya warke shin wanene yamin wannan d`anyen aikin?
Wane ne ya nakasta min rayuwar yaro yaron da baisan komai ba baisan kanshi bama bare har ya tsarewa wani wani abu da zai cutar dashi
Hak`ik`a duk wanda ya aikata mana hakan soyayi ya kashe shi allah ya k`addara da kwanan sa a gaba ya allah kasaka mana shine abinda nake ta nanatawa kawai
Ahmad kanshi ya shiga tashin hankali baka d`anba jin cewa ba lallai kalim yayi magana ba
Yaro k`arami an nakasta shi tabbas zaiyi bincike akan hakan duk wanda keda hannu akan hakan kowaye bazai taba raga mishiba tabbas ya riga daya cutar damu amma hakan bazai sa ya kyale kowaye ba