Sashe 50
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da tazo sakin baki tayi kawai tana kallon ikon
Allah taga dai ana ta fito dana da d'in
Salaha dake gefe ta kira a hankali ta aika taje waje
Taga suwa ye ke kawo kayan
Nan ta fada mata baba abdullahi ne
Su aunty ummi aikinsu na jeramin kayan kawai suke masha allah kayane na gaske allh yasan nawa suka siyo su
Har katifa saida aka canza min nan da nan
Dakin ya dawo kamar na
Amarya amma dole saida aka fito da kujerun saboda babu wajen ajiyewa dan gado da wardrobe din sun cinye
Filin daya ce kawai tasamu waje
Hajjo da dakyar ta karaso
Dakin ta shigo bayan ankammala komai ina kan kujera zaune ina bawa yaron nono
Su aunty ummi zaune tsakar daki muna firar mu
Ta shigo ta shiga bin dakin da kallo su aunty ummi suka gaida ta ta amsa ta na mai dan bugun katakon madubin tace au wai kaya ne aka canza sai kace sabuwar amarya hmm lallai lamarin babbane
Ta juyo ta kalle ni daga ina kuma ko kannen uwar taki ne suka canza miki ?
dukanmu muka bita da
Kallon mamakin tambayar tata
Naga kintsaya kina kallona tambayar ki nake daga ina kuma akasa mu
Kaya haka dan salaha dai tace babanku abdullahi taga ni wajen
Aunty ummi cikin tsananin mamaki ta kalli hajjon kodai ta manta
Suna wajen ne
Nace eh baba abdullahi
Ne ya canza min
Kan bala,i ina yasa mu
Kud`i har haka da yawani
Canza miki kayan
`Daki wani sabon salo ne
Haka kenan duk dai harkar munafuncin an
Iya ta wama yasani
Ko shi ahmad dinne
Ya canza aka raina min
Wayo za awani ce abdullahi
Aikin banza da wofi ta fada tana watsa hannayenta sama ta sa kai tafice
Dukansu kallona
Suka shiga yi kowacce da tambayar data ke cinta
.aunty ummi ta bude baki zatai magana sai muka ji
Hajjo
ta dawo amma bata shigo dakin ba umarni take bawa su shamsu da abokansa akan su kwashe tsoffin kayan dakin su kai kofar dakinta naji ta na cewa kujerun akai mata parlourn ta
Maza ku kai min
Tsiyar banza da wofi anraina mana ne tunda har za a kwaso kayan a ajiyesu waje a shigo da wasu dad'in abin dai da namun aka fara
tak`ama
Kuma su suka rufa asirin ta dai inma iyawa za a nuna mana tarr nake kallon ku wallahi
Matsiyatan banza da wofi kawai
Aunty sameera ce ta kalle ni ke yanaji ana cewa akwashe tsoffin kayan kinbar musu ne ?
Kuma kamar fa yada magana take me kenan
Ke nifa bangane wa uwar
Mijinnan naki fa
Kiduba iskancin
Data zo take mana
Bama ta duba mu
Bak`ine ba
Nace barsu su kwashe me za ai dasu
Amma ai yakamata afara jin ta bakinki tukun ko
Kafin tace a kwashe
Tunda suma ubanki
Ne ya miki duk da tana.
Takamar mijinta ne
Wannan
Uwar mijin naki saina ga kamar bata wani sonki kiduba yadda fa tazo data shigo yanzu
Harda kwankwasa madubi fa ina lure da ita yake kawai take kuma kji maganganun data ke yanzu anya aminatu kina jin dadin gidannan
Aunty ummi ce tace aikwa da har muna yabonta ba allah ya kyauta amma ni mana d'an lura da wasu abubuwan kawai dai nayi shiru ne tunda ita aminatun bata ce komai ba amma yanzu ta fito
Da halinta
Dagani bakin
Ciki take nunawa
Kiji fa abinda take cewa
Nace muna zaune lafiya.....
Dallah yimin shiru
Wawiyar yarinya
Ga abu a fili kina.
Kokarin boye mana
To allah yasa
Mu mungani kifada mana
Wanne irin zama kike
A gidannan?
Ganin ransu ya baci
Yasa na kwashe komai
Na fada musu maganar d`an,ladi kawai nacire dan nikaina kunyar batun
Nake kuma nasan insun ji
Hankalinsu zaifi tashi zasu iya fadawa mahaifina nikuma banson
Abinda zai bata zumuncin bare da baba abdullahi yazo zai iya
Ji shima
Muna nan suka kammala kwashe kayan tsaf ni sam ban damu ba to dama banda abin hajjo kotace zata kwashe ni hanawa zanyi aidama nasu ne kamar yadda take fada nidai nasan yanzu na wuce gori kawai
Can jimawa saiga baba abdullahi ya shigo da kanshi
Nan yake tambayata
Ina sauran kayan nada
Aunty ummi tayi caraf tace hajjo ta kwashe
Tana so
Cikin bacin rai yashiga
Banbamin fada akan
Ai abinda bata isa ba
Kenan hakkina ne duka.
Kuma dole abani ni
Nake da damar cewa
Ga yadda za ai dasu
Fita yayi yana fada yayi
Hanyar wajen hajjon
Yana fita su aunty ummi
Suka shiga nasu fadan
Wallahi ummi badaban innayi magana za ace meye nawa ba ko kuma
Kardai intada fitina wallahi da saina gyarawa
Matarnan zama amma tunda har kika ji
Wan mahaifinta yayi
Magana dole taba da kayan data kwashe
Inyaso ko siyarwa ne tayi
Wallahi tasan ta mora
Aidama tunda kikaji yana fada ba barin maganar zaiyi ba
*******"***************
Ke mero mero dagowa tayi
Daga gindin murhun data ke wura wuta ta tashi tsaye ta kama k`ugu
Tana kallonshi
Lafiya kaki kirana
Haka kamar wadda taci
Maka bashi ?
Ai inbashin nema da
Sauk`i maganar dana ji
Ce yanzu kin kwashe
Tsoffin kayan gadon yarinyar nan mekenan
Me kike nufi da hakan..
Eh nufina sun zama nawa ka gane
Wannan ne baki isaba wallahi kaya dai yaya musa ya siyesu bakeba
Kuma da sunanta
Ya siya dan haka yadda kika sa aka kwashe su
Haka inason kisa a fito dasu abarmata abinta yadda taso tayi dasu
Kaga abdullahi nifa banason shishshigi wallahi kai a rayuwarka
Bakasa komai a gaba
Ba sai rashin kunya
Ina matar wanka baka suturtani ni kana son
Nuna min ban isa da ahmd da iyalansa ba kenan kome uban me zasuyi da kayan inban
Kwashe ba?
Har hankalin mutanen gida ya fara dawowa kansu
Da hannu ya shiga
Nunata ki kama kanki da harshenki karki
Wuce gona da iri ke kanki kinsan komai kuma kinsan inba auran yayan nawa da kike ba nidin ba sa anki bane sannan akan
Ahmad inhar kika ce zaki dage wallahi nidin
Kinsan tsaf zanyi maganinki kinsan dai bake keda iko dashi ba ko
Cikin tsananin firgici ta d`ago kai tana mai dafe k`irji jin abinda yake cewa me kenan kardai aikinta ya baci bakinshi ya
Bude har yake k`oK`arin tona mata asiri cikin bainar nasi cab sabon zance
Kisa afito dasu tun wuri
Wallahi kafin ni ingwada miki nawa ikon akan shi ahmad d`in
Mutanen gida dai na kallon ikon allah ganin yau gashi ansamu wanda ke fadawa hajjo magana gada ga sai dai sun shiga mamaki
Lokacin da suka ga hajjo tasa ana fito da kayan d`akin cikin rawar jiki
Ganin anfito dasu baba abdullahi ya kalle ta
Ya kad`a kai yace kice sukaisu inda suka kwaso
Tas suka kwashe suka
Kai lunguna mudai
Muna zaune muka ga ana dawo da kayan bayan sun gama ajewa ne sai baba abdullahi
Ya kirani yace gasunan
Yadda zanyi dasu inyi
Hakkina ne
Kallon shi nayi nace da ka bar musu baba mezanyi dasu
Bakisan mezaki yi dasu ba shiyasa ta kwashe
A a baba
To ni nace a saida su kirik`e kudinki kinji ko
To baba asaida kujerun
Kaji sai abata gadon
Tunda tanaso
Kinsan allah aminatu ba abata gadonnan duka za asaida su ni nafada wuce abinki
Koda yatafi na koma daki
Su aunty ummi duk sunji
Komai kuma sunyu farin
Cki da hukuncinsa
Aranar aka kira masu siyan kayan suka siya
Baba abdullahi ya dunkule kud`in ya dankamin
******"************"""
Hajjo bakaramin tashin hankali tashiga ba jin maganganun abdullahi
Shine dalilin dayasa bata ja dashi ba harta sa aka
Kwaso kayan
Lallai tata tasameta gwara ta lallabashi su rabu lafiya har yakoma
Inda ya fito dan taga alamar so yake ya tona
Mata asiri inyaso daga baya ta sake sabon shiri
Aminatun ce munafuka da har ta fadamai aikwa zasu tafi wallahi saita yi
Maganin muna fuka
*********************
Yau ne takama ranar suna
_*😍MAMAN `DAN ALBARKA CE😍✍�?*_
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
Alhamdulillah an gudanar da taron suna lafiya yaro yaci sunan
Baba Musa amma muna
Cemasa kalim anyi taro masha allah sai dai duk yawanci mutanen hajjo ne inda hajjo tayi kane kane da abincin sunan
.
Ta tsaya akan komai daga ita sai mutanen ta hakan sam baidame muba iya wanda su aunty ummi za suci kawai ne ya shigo dakina
Wasu daga cikin abokanan ahmad sun zo yawancin su duk sunmin kyautar kudi sai mijin aunty fati shima dubu biyar yabani aunty fati ma ta kawo kayan baby
amma duk
Mutanen da suka zo wajen hajjo iyakata dasu su zo mugaisa su wuce
Zuwa yamma bayan taro ya watse muna zaune a daki su aunty ummi na
Maganar naman suna
cewar ba a kawo shi nan ba sunga wasu mata na soyawa a wajen hajjo
Nan suke tambaya ta ko al,adar garince hakan uwar miji ke rike nama su soya ita da mutanen ta?
Nace a a nupawa dai ko su bahaka al,adar su take ba su al,adar su in anyanka ragon suna
Anan za a fed'e shi a daddatsa shi a ware na uwar megejo dana iyayan miji daban duk sai ancire musu a danye sai mutanen gida suma a babbasu sannan sai abarwa me jego kwankwason dabbar da d'an abin da ba arasaba
Amma ai mu hausawa ne hajjo ance ma ita ba amata haka tunda ita din ba yaren su bace
Muna cikin maganar sai ga wata mata tazo yar fara haka siriri nadaiji
Hajjo nace mata diyar hajiya naga dai tun safe suke hidimtawa hajjon
Tace min hajjo na
Kirana na tashi na yafa mayafina
Nabi bayanta
Abun mamaki abin al,ajabi shine na tarar namane gashinan anyi shi kashi kashi
Daban daban akallah ya kai kashi goma sha ina zuwa hajjo tace