Sashe 59
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Likitan ne ya cigaba da bayaninsa inda yaso yaji ina matsalar ta faro har mukai sakaci hakan tafaru dukanmu ca mukai bamu sani ba duba da bamu sani ba
`Din and`auke shine kawai aka dawo min dashi yana kuka bansan wanne azzalumi bane ya aikata hakan gare shi amma kowa ye allah sai ya saka mana dan ya riga daya cutar damu
Nan likitan yace zuwa 12 am zai farfad`o insha allah sai akaishi d`akin da aka bamu
Muna fitowa daga office d`in likitan
Wayar ahmad tafara ringing da sauri ya fito da ita daga aljihun sa ya kalleni hajjo ce qauna
Yana k`ok`arin d`agawa
Azuciyata nace sai yanzu ta nemi tasan ina muke tun karfe 1pm sai yanzu wajen 8,30pm zata ce batasan bama gidan bane
Hajjo jin ahmad ya d`aga wayar yasata sauke ajiyar zuciya ahmad shin ina kuka shiga ne tun da rana ?
A ganinshi ba wnnan tambayar yakamata ta mai ba ganin ai salaha taga lokacin da suka tafi asibitin amma sai ya danne yace salaha bata fad`a miki mun tafi asibiti ba
Au wai sa gaske da kuna asibitin?
Tace min zaku asibiti amma har yanzu kuna nufin kuna asibitin me ya samu shi kalim d`in ne har haka da kuka dade a asibitin?..
Hmm hajjo wani akasamu ya tura masa k`usa a mak`ogwaro sannan dan rashin imani ya k`ara cire pampers dinsa ya tuttura masa k`usar a duburarsa hajjo har saida ta kaimu ga masa aiki kuma abin mamaki anan gidanne hakan tafaru hajjo
Wallahi wallahi bazan ragawa duk wanda yawa yarona hakanba zanyi bincike muddin nagano kowaye wallahi sai ya fuskanci hukunci dai dai da abinda ya shuka
Hajjo da tunda suka tafi
Take cikin kai kawo da zullumin kar asirinta ya tonu dan tabbas tasan tunda suka dad`e haka za a iya gano meye matsalar tabbas sai yanzu take ganin wautar ta da harta yi amfani da k`usa data sani wajen bokan ta taje kawai ya kashe mata yaron salin alin babu wanda zai zargeta amma batayi tunanin nan ba dan gani take tasamu damar halakashi a lokacin kuma bazata taba bari damar hakan ta wuceta ba
So tayi da ta shak`eshi har sai ya mutu amma ganin intace zatai hakan za a iya ganewa ko kuma kafin ta ida k`udirinta wani ya shigo sai kawai idonta yakai kan gwangwanayen da take ajiye k`usoshi da sauri ta ajiye yaron ta d`auko gwangwanin ta toshe mai hanci tukun ta bude bakin nashi ta tura masa k`usar saida ta tabbatar ta shige sosai tukun tasa d`an kwalinta ta turamai abaki cikin rashin imani
Ta ciremai pampers ta d`auki k`usoshin har guda uku ta turamai a duburar shi saida ta tabbatar sun shige tukun ta maida mai kayan ta cire d`an kwalin ta fito parlour
A dai dai lokacinne kuma salaha ta dawo
Ahmad jin tayi shiru yasa shi fad`in hello hajjo kina jina
Firgigit ta dawo daga tunanin data tafi cikin in ina tace eh eh ina jinka am am yanzu kuna wanne asibiti ?
Muna Fmc ne
To to allah yabashi lafiya
Amma kowa ye yamasa hakan baida tausayi sam
Nima ina goyon bayanka ka bincika ka gano
Ai mai sauki ne hajjo salaha ce ta fita dashi
Dole zata san yadda akai jira nake kawai yasamu lafiya komai ya,lafa
In mundawo gida in tambaye ta yaya akai ahmad ya bar hannunta dan nasan ita d`in bazata taba cutar dashi ba dole wanda ya aikata hakan
Yana da k`udirin kashe shine sannan zai kasance babba ne ba yaro ba
Cikin tashin hankali jin ya ambaci salaha kuma tabbas tasan salahar zata fad`i ita tabawa shi dole kenan a zargeta ta tare shi kai kai dakata salaha wacce salaha kake magana ahmad ?
Salaha mana muna da salaha biyu ne? Ita ta d`auke shi kuma ita ta dawo dashi yana kuka
Hmm yanzu ahmad lalacewar taka har ya kai ka dinga zargin k`anwarka?
Daga ta d`auki yaro kuma dan abu yasame shi sai sharri ya biyo baya
Ko d`aya ni ban zargi salaha ba sonake ta fad`amin waya aikata hakan ga yaron dan insan irin matakin da zan d`auka dan wallahi koma waye bazan k`yaleshi ba
Wani tunani ne ya fad`o mata tabbas taci gaba da ja ko ta hana ya gana da salahar ta hanyar tambayarta to tabbas zargin zai hau kanta gwara dai ta d`auki matakin rufuwar asirin ta ta hanyar da take da k`arfi
Hajjo kud`in yakare yanzu ma nakeson zuwa gidan in d`auki wasu y`an abubuwan amfani tunda gado aka bamu
.
To shikenan nima zuwa safen zanzo saika iso
.
Lokacin da suka gama wayar ina can kan kujerar dake farfajiyar wajen na lula cikin duniyar tunani ta`banin da ahmad yayi shiya dawo dani na kai kallona gare shi
.
Qaunah zanje gida insamu inyi wanka in canza kayan jikina na d`auko abubuwan bukata
Sannan mezan taho mana dashi mud`an samu muci kinsan tun rana rabanmu da abinci
Ni sai lokacin ma na tuna da wani abu wai shi abinci kwata kwata yunwar ma bana ji toba saika na da kwanciyar hankali bama zaka ji ita kanta yunwar lissafamai abubuwan da zai d`akko mana nayi abinci kam canai bana ci shidai ya taho da abin da zaici
Aikam dole kisa wani abu a cikinki zama da yunwa ai bashi zai sa komai yayi dai dai ba ina zuwa saina dawo
Bayan dawowarshi aka bamu d`aki dole ya tilasta min nasha tea duk da ba dad`inshi nake jiba
Zuwa 12am kamar yadda suka ce suka fito dashi ..
Aka kara daura masa ruwa lokacin dana ga numfashinsa ya dawo bakaramin farin ciki nashiga ba amma barci yake yana sauke numfashi a hankali
Haka muka sashi gaba
Dani da baban nashi shi yana kujerar gaban gadon nikuma na kwanta gefen kalim bawan allah wuyannanshi kawai nake kallo ganin yadda aka sa bandeji ga kumburin da wajen yayi ko abinci dole ta ruwan da suka d`aura masa suka sa masa magunguna tunda babu damar shan nono yaro k`arami wata hudu kawai ya gamu da wannan mummunan abun
Ahmad hannun sa ya sak`ala cikin nawa ahaka mukayi barci
Washe gari da safe wajen sha d`ayan safe saiga hajjo lokacin kalim y koma barci ina gefen gadon a zaune babanshi kuma yaje wajen likita
Ta shigo da sallamarta na amsa ta zauna a kujera ya mai jikin?.
Nace da sauki
To allah ya sauwak`e
Amen
Ina ahmad d`in yake?
Yaje wajen likita
Bata kara magana ba har ahmad d`in yadawo
Nan ta shiga yimai tambayoyi wad`anda nake gani ni awajena sam basu da amfani
Nan dai suka dinga maida maganar ta kai har shabiyu tukun ta mana sallama ta tafi
Da yamma aunty fati matar abokinshi tazo dubamu itama tashiga mamakin faruwar hakan
Nan dai ta jajantamin ta kum bani shawarwarin sa ido kan yarona dama ni kaina inyi hankali da kowa a gidan ita tunaninta bai bata hajjo ba ko kusa dan mutanen gidan kawai take zargi
Haka muka cigaba da jinya a asibiti kuma alhamdulillah zamu ce sauk`i yana samuwa yau kwanan mu shidda takama washe gari za a sallamemu har zuwa lokacin kuma kalim bai fara amsar nono ba sun dai cemana ko zuwa gobe za a iya bashi aikin
Sa masa ruwa kawai ake sai allurai
Yana farkawa lokaci zuwa lokaci
Tunda hajjo tazo sau d`aya bata kara takowaba
Sai su shamsu da suka had`o kansu suka zo .
Dan suna son yaron sosai sai dai babu mutumina d`an,ladi
Sai salaha da itama banganta ba koda na tambaye su sunce tana makaranta
Yawo jummai ma tazo har sau biyu duba shi
Washe gari aka sallamemu alhamdulillah koda nabashi nono ya amsa sai dai ahankali yake sha wani ba zubowa wani nashiga bakinshi har kuka saida nayi lokacin da yake shan nono yaron da idan yakama nono kamar bazai saki ba shine sai na matso masa kuma na kama masa yake iya had`iyar kad`an hak`ik`a bazan iya yafewa kowaye ya aikata hakan ba
Koda muka kuma gida
Duk mutanen gidan sun zo sun gaidamu kallonsu kawai nake babu wadda taje dubiyar mu asibiti .in aka cire yawo jummai hajjo ma ta d`an lek`o sama sama
Inata mamakin tunda muka dawo banga salaha ba
Sai can dare wajen 9pm tukun tazo a tsai tsaiye kamar tana tsoron wani abu ta gaidamu tamai ya jiki ta fita
Washe gari ahmad da kanshi ya kira salaha ta shigo ya shiga tambayarta shin yaya akai kalim ya je hannun wani
Sai catai ai tana rubutunne fitsari yakamata ta tashi taje tayi kafin ta dawo tazo ta tarda yana kuka
Babu irin tambayoyin da ahmad bai mata ba ansar dai d`aya ce dole tasa ya kyaleta
Amm badan ya gamsuba nikaina ba gamsuwar nayiba saboda ydda take amsa tambayoyin ma kamar a tsorace take sannan abin da akayiwa kalim bazai yiyu ace a zuwanta fitsari bane kawai
Dole muka kyale maganar amma banfasa saka ido akan kowa ba
Haka ahmad ma yace dole zai cigaba da bincike
Tsakanina da hajjo kam ina kwana tarabamu duk wani tsoronta kam nacire shi a raina
Na d`aura d`amarar k`watarwa kaina y`anci
Ga duk wanda ya nemi shiga gonata
Haka muka cigaba da jinyar kalim duk sati muna maida shi asibiti akara duba shi
Saidai wani abu ko kuka bayayi yanzu saidai hawaye suna fitowa kawai lokacin da muka fadawa likitan haka a wata komawa da mukai ya fada mana gaskiyar zance kalim dai a takaice yazama kurma zaiji kome zamuce amma
Bazai iya maidawa ba
Sannan akwai yiyuwar zuwa nan gaba zai ya samun lafiya
Mun shiga tashin hankali amma tunawa da kowanne bawa da tashi kaddarar yasa muka fauwalawa allah komai muka rungumi tamu k`addarar tare da fatan samun sauk`in nashi
**********************
*_BAYAN SHEKARA UKU_*
Abubuwa dayawa sun faru ciki harda cikin dana kara samu watannin shi biyar yanzu haka kalim yayi wayonshi sai dai duk abinda zaki fada baya iya maidawa sai dai yayi nuni da hannu