Sashe 51
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kinga kason dai wannan na babanki ne wannan
Nawa wannan 'Dan ladi
Wannan bashir
Wannan Sani
Wannnan shamsu
Wannan salaha
Wannan umar
Sai wannan naki keda mijinki gashinan ki kwashe ta nuna min wani wanda kai daya yake da nata ita da baba wai nida mijina koda anraba shi biyu baikai kason ya,yanta ba
Kinga wannan kuma wanda zan rabawa muta nena ne sai wannan na mutanen gida wannan kuma nasu diyar hajiya ne da su suka yi hidinmar soyawa
Sai wannan kibawa yan uwanki da suka zo ta nuna min wani gefe
Wannan nasu babanki abdullahi ne da su yayanki
Cikin tsananin mamaki na dauki wani kwano
Data mikomin irin langarnan yar madaidaiciya duka naman
Bai cikata wai nida
Mijina duk da bansan
Yadda ake kason naman
Suna ba in anhaihu amma
Tabbas nasan ba haka
Ake yiba gaskiya
Nan dai na amsa na taho bance uffan ba
Ina shiga daki da langar sai nasu aunty ummi a
Leda dana kwaso na zauna
Na mika musu langar nace ga naman sunan
Nida mijina ne wai.
Wannan inji hajjo
Wannan kuma tace
Na baku ku raba
Wanne irin naman suna
Kuma aminatu ya naganshi haka a langa
Kamar wani kaurin da
Ake wa mai jego
Cewar aunty ummi
Aunty sameera tayi caraf haba aiko wata mai jegon wallahi kaurin dai da ake mata inta haihu kafin suna ai yafi karfin langar nan yanzu fisabilillah wannan wanne
Irin zalincine haka akeyi
Aike dai ba banufiya bace
Sannan bayan haka
Gamu mu yan uwanki munzo ai sai abamu
Mu musoya amma akira wasu can bare a basu
Nama suyi abinda suka
Ga dama kai wannan uwar miji naki anyi muguwa wallahi
Aunty ummi ce ta amshi kwanon naman nan
Ta shiga dubawa duk yawanci kashine ciki
Ta girgiza kai ta kalle ni
Wai shin ma anyi
Miki d'an k'aurinnan ma
Kwa da ake dafawa masu jego insun haihu
Cikin rashin fahimta nace
Wanne k'auri kuma
Aunty menene kauri?
To tunda baki gane ba
Ansiyo nama andafa anbaki kwa tunda kika
Haihu ita hajjon bata
Miki dan farfesu kinci
Ba
Nace a a aunty ni
Bata minba amma ahmad dai ya siyomin
Nama gashashshe washe garin dana haihu .
Daga nan bankara ciba
Nifa aunty wallahi
Ko kunun kanwar da akewa masu jego .
Ni ba aminba
Subhanallah ke kuwa
Aminatu wanne irin
Jego ne wannan mara
Gata haba dai fisabilillah
Gaskiya wannan hajjon
Bata da tausayi sam
Ace ki haihu guda
Ko tsokar nama bazata
Sa dan nata ya saimiki ba haba d'an allah.
Yanzu ba da ban ahmad din ba yasiyo gashashshen kin d'an lasa haka zaki zauna
Baki lami shataf
Cab aini ummi mamakina naman sunan
Kiga wani zalunci duk
Girman ragonnan
Kiga abin da suka bata .kamar ba ita ta haihuba ina ake wannan
Gaskiya bada ban inna yi magana za ace na tada rigima ba kuma
Ya zama duk sudin dangine ba wallahi da bata isaba
To yanzu gashi dai anyi angama ai sai a tari gaba
Wallahi bata isa ba kam
Tayi haka
Ki kyaleta yanzu ina
Nasu babanki da matar babanki dan kinsan jibi zamu koma ga kuma su kakarki kinsan dai yakamata duk akai musu ko?
Ni bata bani ba iya nasu baba abdullahi kawai naga ta ware
Cab amma anyi muguwar uwar miji
To yanzu wannan naman
Kekanki ya zai isheki
Ci bare harda mijinki?
Cikin sanyin murya nace ku rabamana ku gani inzaiyi saiku debarwa su baban ciki dasu innar
Cab meza a diba anan duk
Kashi ai kawai
Abasu hakuri wallahi
Kici kawai ki ragewa ahmad din
Abin daya samu shima
Yaci
Haka dai suka dinga
Maganar suna al,ajabin
Sabon salon raban naman suna
Zuwa karfe goman dare kuma saiga hajjo
Ta shigo tayi sallama muka amsa
Hannun ta dauke da
Tukunya ta kama gefe da gefen tukunyar da tsumma
Ajiye tukunyar tayi tukun
Tace gashi nan naman
Kanne ya za ai dashi
Ta tambayi su aunty ummi
Aunty ummi tace kamar
Ya ?
Eh na dafa shine yau .
Kawai gaba daya shine
Na kawo ku debi naku
Ku bamu namu kason
Ko ta kare cikin washe .
Baki
A a aimu bamu san
Ya akeba kiyi duk
Yadda ya dace kawai
.
To ai shikenan bani
Wani mazubi
Kigani
Aunty sameera ta bata
Ta zauna babu kunya.
Ta shiga rabon
Naman kan
Biyu ta raba shi
Ta bamu rabi
Sauran ta barshi a tukunya
Ta tafi dashi
To mukwana lafiya
Cab amma wannan mata
Ma yar rainin hankali
Ce wallahi kiga ikon
Allah wai saida yazama
Naman kai zata nemi
Shawarar mu araba
Me za ai dawani.naman kai ni bana ma cinsa sam cewar aunty sameera
Aini baki ga nace tayi yadda
Suke ba ikon allah
Naman kan ma
Harda abasu nasu harta dafa shi yau dan hadama
Kai allah ya kyauta
Washe gari su baba abdullahi suka mana sallama inda kafin su tafi na je muka gaisa na karamai godiyar kayan
Dakin inda yace hakkina ne kar na damu
Nan ya dauko dubu goma
Yabani yace gashi inyi hakuri k'in amsa nayi
Yace dole na amsa shi yayi niyar bani na amsa na masa godiya
Yaya yusuf ma munyi sallama cikin kewar juna
Na bashi dubu biyar cikin
Kudaden dana samu dan
Lokaci ya kure bare na saiwa su ilham wani
Abu nace ya bawa inna dubu biyu su ilham ya sai musu wani abun daya san suna so da dubu ukun
Na dauko dubu biyar na karamai nace wannan na baba ne
Nan muka yi sallama
*********************
Washe gari suma su
Aunty ummi suka shirya
Suka koma kafin tatafi
Ta nunnunamin yadda zanyi aiki
Da magungunan da gwaggo binta ta aiko
Min sannan ta kara
Nuna min yadda zan
Gyara jikina
Tabani shawrar indinga
Kara tafasa ruwa wjena
In ankaimin na wankan bayan sunmin
In kara gasa jikina
Duk da tun ranar suna
Yawo jummai bata kara
Min wankan ba
Sannan tabani shawarwari sosai akan yadda zan zauna da su hajjo dan sun gama fuskantar komai
Hajjo ta fito musu a hajjonta sak ko sakar musu fuska dainawa tayi sam tun dai ranar da aka
Kawomin kayan dakin nan
Tun bayan tafiyar su sai hajjo ta tsiro da wani hali
Ruwan wankan da ake
Dafa min a wajen ta
Bata dorawa da wuri
Sai karfe tara ta wuce
Tukun saita aiko
Salaha inzo in
Kwashe ruwan wankana.kuma ruwan kwata kwata babu
Wani zafin kirki
Dan baya tafasa
Sannan tace yawo jummai ta daina min wanka nima in nayi da kaina ai na iya bisa dole yawo jummai ta zare hannunta
Wankan kalim ma ta hana waini zannayi masa
Duk da tasan ban iya ba
Babu yadda ba aiba akan
Tabari ana masa tace sam
Wai in bana masa wanka wazai ma masa nan gaba
Nikam sam ban iya wani wankan jinjiri ba danni
Tsoron taba shima nake
Ba kaya gani nake kamar zai karye
Gwara nawa tunda naga yadda akeyi kuma
Nima nasan illar da rashin samun lafiyayyen wanka ke kawowa duk da bata dara ruwan ya dahu
Saini da kaina nake jona ruwan zafi inda wuta bayan
Na kwaso na wajenta
Saina ajiye shi daban wanda ya tafasan nan shine nake shiga ciki
Amma natan sainake wanka dashi kawai
Ina gasa jikna da kyau
Sosai sannan duk abubuwan da aunty ummi
Tabani nafara amfani da wasu irin na tafasawa da ake zama aciki safe da yamma ina kokarin hakan
Yawo jummai ce ta dage ganin kullum nazo yiwa kalim wanka sai ya shak'i sabulu kuma baya fita sam
Ta amshi wnkan nashi bayan sunyi fada da hajjo
Akan hakan ita kwa
Tayi tsalle ta dire akan wallahi baza su zuba min ido inkashe yaro ba da sunan koyo ba
Ba ason ran hajjo ba yawo jummai taci gaba dawa yaron wanka
Nikam na maida hankali sosai wajen gyara kaina
Dan duk da inada yarinta
Nasan illlar rashin wankan
**********************
Satin mu biyu da
Haihuwa masha allah
Inka ganmu da gani
Har yarona yadda muka yi
Bul,bul damu tubarkallah
Hajjo sam bata daukar
Kalim tun ranar da aka
Haife shi nidai
Rabona da inga ta
'Dauke shi koda wasa
Nima kuma daga an masa
Wanka ina shirya shi
Nake rufe kofa
Musha barcinmu
Tunda yanzu nima na
Iya sama sa kayan
Yaran gidan nason
'Daukar shi amma
Har ga allah banason
Bada shi ganin
Yadda suke tanka shi
A gabana ma
Babu tubarkallah
Kasance war su a kwai
Son mutum fari
Salaha ma na fuskanci
Tana son d'aukar shi
Amma sai hajjo ta fita
Take shigowa har
Daki tace inbata shi
Ta rage min rashin kunyar sosai yanzu
Yauma muna zaune da ita kalim na cinyar ta
Ta na zaune tsakar
Daki ni ina kan
Kujera kamar an
Matsi bakinta
Ta kalle ni aunty aminatu
Kinsan wannan yaron
Dawa yake kama
Nace a a saikin fada
Wallahi da ya ahmad yake kama sak kalle
Shifa mun gode allah
Har farin ya ahmad ne
Dan allah irinshi zaki na
Haifo mana ina son
Kalim wallahi aunty amma hajjo ce ke hanani
Zuwa daukar shi fa
Shiyasa kika ga sai bata nan nake zuwa
Kallon ta na shiga yi
Cikin mamaki
Har zanyi magana
Sai kuma na hadiye maganar dan kar inje in
Furta wani abu taje ta
Idar kota kara a kai
Tunda naga ba
Hankali ne ya isheta ba har uwar take tonawa asiri
Amma ace jikanki
Kima kiyayyar tawa ta
Shafeshi dan kawai
Bakyason uwarsa .
Allah ya kyauta...
Dawowar hajjo yasa salaha ajiye shi ta fita
***********************
Yau da asuba yawo jummai ta tafi k'auyen su an musu rasuwa
Dan haka bata samu
Yiwa kalim wanka
Ba ina zaune tunani
Nake ta yadda zan masa wankan tunda nidai .
Ba iyawa nayi ba
Ahmad na kalla bayan mun gama karyawa na
Ce Yau fa kalim bansan yadda za ai da wankan shiba in ya tashi yawo jummai dai bata nan
Gashi ni sam ban iya ba
Ya kalle ni to basai abawa hajjo ta mai
Wankan ba
Ai ta iya inya tashi dai
Saiki mika shi