Sashe 56
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shikwa barcinsa yake bilhakki baima san budirin datake ba saida ta daga shi sama kanshi a kasa kafafuwanshi a sma ta rike kafafun tana jijjigashi da karfi
Aikwa ya canyara ihu
Da karfi da sauri tasa hannu ta rufe mai baki
Tayi uwar d`aka dashi
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍✍️*_
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
*_PAID PAGE 32_*
Ganin yana naiman tona mata asiri yasa ta d`auke shi tayi uwar d`aka dashi
Ai dan ubanka yau saika gane kuranka muje uwar daki duk abinda take hannunta na bakin shi ta rufe ta hanashi kuka
Dan bakamar razana yayi
Ba dalilin barcin dayake
Ta girgiza shi
Dawowa tayi parlourn ta cigaba da jijjigashi kuka
Kawai yake salaha ce
Data shigo taji kukan shi da sauri takarasa
`Dakin
`Lafiya hajjo yake kuka?
Ajiye laidar kayan miyar tayi ta tafi ta tara hannu zata amshe shi
Kinga ungo shi tunda kika tafi yake tsanyaramin ihu kamar wanda ake gutsira wai shima yasan d`afa
Baisaba dake bane shiyasa kawo shi kiga
Koda salaha ta amsheshi
Dai kin shirun yayi kuka kawai yake kamar wanda
Ake mintsina har zabura yake
Ikon allah hajjo kinga
Yaki yin shiru ko kalloba baiyiba kofa wajen mamanshi yake inna amshe shi shiru yake
Ta shiga k`ara jijjigashi
Kozai yi shiru yaro sam yak`i shiru
Hajjo data dauki kayan
Miyarta tana juyewa a
Robar da zata gyara hankali kwance ta dago kai
Kinga ki mikashi wajen
Uwarsa babu dole daga
`Daukar yaro sai kuka
Wai shima yasan
Munafurci maza ki kaishi
Kizo ki nik`a min kayan miyar nan
Hajjo allah baya k`iwa saidai in wani abunne yasame shi dai bari
Na kaishi wajen aunty aminatun na dawo
Ko zai amshi nono
Fitowar ta tayi dai dai da fitowar maman Aisha daga daki dan tun d`azu take jin ihun shi dan dai
Basa shiri da hajjon ne
Shiyasa bata tambaya ba
Sannan ihun dayayi na farko ma akan kunnen ta
Ne
Meya same shine haka salaha?
Wallahi bansaniba maman aisha kawai rigima yake ji yau
Aikam kalim bantabaji yayi kuka haka ba kodai cikinshi ke ciwo ?
Bari na kaishi dai ko in anbashi nono zaiyi shiru
Hajjo da salaha na fita ta mike ta fara taka rawa dan tasan dai yau dole yaron nan ya mutu kafin agano abinda tamai zaiyi wuya tasan koda angano
`Din baza a zargeta ba
Tunda dai ba d`aukar shi take ba
Bayan munyi wanka ina
Zaune bakin gado ina sa riga ahmad dake kwance
Kan kujera muka fara jiyo ihun kalim ana doso
Kofar mu dashi
Da sauri nakarasa sa rigar haka kawai naji
Gabana ya fadi ahmad kecewa kinji d`an halak
Ko harfa ya dawo
Bai rufe baki ba salaha ta shigo cikin sauri aunty aminatu kinga sai kuka
Yake tunda zu nayi nayi yayi shiru yak`i
Ko kallona baiyi ba
Nasa hannu na amshe shi ihu yake kawai muryarshi har tafara dashewa na kalli fuskarshi yadda tayi jajir abinka da farin mutum
Kibashi nono mana ko yunwa yake ji kinsan shi baya wasa da cikinsa cewar babanshi
Zama nayi kawai na zaro nono na shiga k`ok`arin bashi amma tabbas ni nasan ba dai yunwa bace zata furgita shi har haka dan baita ba yin kuka irin wannan ba
K`in amsar nonon yayi
Nayi nayi yaro ko alamar amsar nono har wani mimmik`ewa yake k`ara yi
Ahmad ne ya miko hannu kawo shi ingani
Cikin rudewa na mika mishi shi ya amshe shi
Nan yashiga kokarin ciremai riga ya dudduba
Jikinshi kodai wani k`waronne ya cije shi
Amma babu alama
Salaha ce tace maman aisha tace ko cikinsa ke ciwo
Nan na dauko maganinshi na bashi
Amma sam yaki amsa zuwa lokacin har ya fara kakkafe min
Nashiga tashin hankali ba karami ba haka babanshi
Kuka kawai nake salaha na tayani
Ki kwantar da hankakinki kibar kukan kinji
Bari na kira hajjo tazo ta duba shi dai ko ciwon cikinne tunda ita tasani
Ya miko min shi ya fita
Bayan fitarsa ne na zauna kan kujera na k`ure yaron da ido kawai
Ina kuka salaha ma takasa tashi kallonshi nashiga yi yadda cikin k`ank`anin lokaci
Ya fita hayyacinsa zuwa
Ina cikin kallonsa ne naga yayi wata mika ya zabura jikinsa ya saki
Cikin ihun kuka na fara jijjigashi
Hajjo kalim ke kuka har yanzu yak`i shiru ko nono yak`i amsa anbashi maganin ciwon ciki ma koshine bai amsaba
To ni me zan masa daka zo wajena me kake nufi ina da maganin da zan bashine ?
A a hajjo ganina yi koke zaki iya sanin abin daya same shi kiduba nima nadu ba ko wani k`waronne ya cije shi amma banga komai ba
Dan allah hajjo har kakkafewa yake yi kizo muje ki gani yace cikin
Magiya
Dan shi kanshi cikin tashin hankalin yake
Ba kad`an ba daurewa kawai yake amma jiyake kamar zaiyi kuka
Yana tsananin son kalim kamar ranshi ganin aminatu na kuka ne yasa ya `boye nashi tashin hankalin dan karta k`ara rikicewa
To kaje ganinan zuwa daka wani tsaya min akai
Kamar naci bashin ka
Har ya juya zai tafi hajjo bata motsa ba bare tayi alamar shirin tashi tana kwance abinta
Yana fita taja tsaki aikin banza kawai zaka wani zo kace yaro na kuka inje induba shi ya mutu ma
Karshe yan iska gayyar tsiya
Tunani ya shiga shin me ke damun hajjo dan kawai bakyason uwar yaro sai k`iyayyar ta shafi yaron aiko ba komai a matsayinta na mahaifiyar sa yakamata yaron yaci albarkacinsa tunda jikanta ne amma baisan wacce irin zuciya ce da itaba sam kamar shid`in ba d`anta bane tunda yayi aure ta tsane shi kwata kwata ta daina nuna mai kulawa
Kafin ya karaso d`akin muka cikaro dashi a hanya cikin kuka na mika mishi shi kaga ya mutu nashiga ukuna
Da sauri ya amshe shi .
Hannunsa na rawa ya shiga jijjigashi yana kiran sunanshi
Mik`omin shi yayi maza ki goyashi muje asibiti inaga suma yayi yi sauri
Da sauri na amshe shi salaha ta miko min zanin goyon na goyashi na figi hijabin dana ke sallah a kan k`yaure
Ahmad daga shi sai jallabiyar jikinsa muka nufi hanyar fita ko k`ofar
`Dakin hajjo bamu kallah ba bare mu mata sallama mukayi waje
Allah ya taimakemu muna fita muka samu adaidaita muka fad`i sunan asibitin da zai kaimu wani private din asibiti ne dake kusa damu
Muna zuwa aka amshe shi nan likitan ta bukaci da mumata bayanin abinda ya same shi nad`an mata bayanin cikin kuka sam bani da nutsuwa ganina ke ya mutu ma kawai
Nan ta kwantar dashi ta shiga auna shi harta gama auna shi bata ga wani abu ba ko d`aya harzata dauke abun awon sai idonta yakai
Wuyanshi wajen yayi jawur ya kumburo .
Cikin sauri ta kallemu meyasame shi haka a wuya gashi wuyanshi har ya kumbura
Da sauri muka tashi muka nufi kanshi
Tabbas wuyanshi gashi ya kumburo sosai wajen yayi jawur
Bansan abinda yasame shiba ankawo shine kawai yana kuka
Nan tashiga dudduba shi
Ta d`ago dole sai anmasa Scaining tukun gaskiya dan nakasa gano abinda dake damunshi
Da alama kuma shine yay sanadiyyar sumanshi
Dole suka dauke shi suka shiga d`akin scaining dashi
Inda nida babanshi muka yi jigum jigum babu mai iyawa wani magana
************************
Au wai da tun d`azu dana ce ki kai yaronnan kidawo kizo ki nik`amin kayan miyar sai kika je kikasamu waje kika yi zamanki ko saboda kin rainani hajjo data rufe salaha da fad`a kenan daga shigowarta
A a hajjo wallahi tunda na kaishi yaron ke kuka anrasa abinda yake damun shi hajjo baki gaba har maganin anbashi yak`i amsa koda ta matsemai baki dawo dashi yayi karshema ya daina numfashi gaba d`aya hajjo sun tafi asibiti dashi ma ta kare cikin rushewa da kuka
Hajjo data fara jin maganganun salaha farko kamar wadda akaiwa bushara da gidan aljannah bakaramin farin ciki taji ba jin cewa ya daina numfashi saidai murnarta ta koma ne
Lokacin data ji ance antafi asibiti dashi
Cikin tashin hankali ta tashi zaune ta dafe k`irji asibiti kuma to meza suje yi asibiti inba iskancin ahmad ba yanzunnan fa ya bar nan nace masa ina zuwa inzo induba yaron ingani ko cibiya ke damunsa wato shine ya kwasa suka tafi asibiti dan neman ya tona min asiri
Da sauri salaha ta kalleta tonon asiri kuma hajjo kamar ya kai kalim d`inne asibiti tonon asirinki ..
Yafa daina numfashi ko
Da kinje babu abinda zaki iya masa
Jin tana naiman sakin layi yasa ta gyara zancen nata da ehmna tonon asirina sun tafi asibiti ba tare dani ba sannan basu bari na duba shiba fisabilillah dama mutanen gida na zagina
Yanzu ai sun sami abin zagi za ace nabari sun tafi su su kad`ai
Salaha dai waje ta nema ta zauna ta hada kai da gwiwa kawai
Hajjo ta kasa zaune ta kasa tsaye tayi nan tayi nan karshe ta fada uwr d`aka da sauri
Kaiwa da kawowa ta fara tabbas inhar sunkai yaronnan asibiti dole a gano abinda ke damunshi tunaninta sam bai taba bata asibiti za akaishiba tayi zaton zasu zauna ne suyita duba shi gida har abin yaci
Yacinyeshi ya mutu basu gano komai ba lallai tayi wauta inhakane amma bakomai ai kosu likitocin da wuya su gano meke damun yaron tayi k`wafa
Ahmad kwa zaizo yasameta wallahi saita `bata masa rai na tafiyar
Da sukayi batare da saninta ba
*************************
Acan asibiti kwa koda aka shiga da kalim
Sun kai tsawon minti asirin tukun likitar ta fito
Ta kira ahmad office dinta har zan bisu ta ce ahmad kawai take son gani ganin dai shid`inne ya bita suna shirin barina wajen yasa sauri na fashe da kuka