Sashe 32
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna zaune aka aiko shamsu kiran ahmad ya tashi yace min yana zuwa
Da sallama ya shiga dakin babu wanda ya amsa abin mamaki dukansu sun hallara gabaki dayan yaranta daga kan
Dan ladi sani bashir shamsu umar salaha duk suna zaune sai hajjo dake tsakiyar su zaune fuskarnan a hade cikin tsananin bacin rai
Ya tsugunna gefe hajjo gani kince inzo kina son ganina
Eh tunda saina aika kazo zaka zo ba sallamamme kawai sullutun banza da wofi yarinya karama ta juyama hankali saboda kaidin sauna ne ..
To kasan dalilin dayasa na kiraka? Nakiraka ne dan ka sanar dani menene matsayina dani da yan uwanka a gunka yanzu tunda kasan ka ware tukunyarku da ban ta abinci to naji wannan mukuma wazaina bamu abinci kenan?
Ya dago cikin mamakin kalaman ta yasan mahaifinsa na kokari duk da shike dauke da nauyin gidan wanda ya dauke nauyin gidanne dan mahaifinsa yasamu wani sauki amma hajjo bata taba barin mahaifinsu batare data amshi kudin abinciba kullum ko shima kuma duk da yasan ahmad nayin komai hakan baihana ya bata ba dan azauna lafiya dan malam musa babu abin da yake tsoro irin masifar hajjo inta fara babu sauki
Shi Yasan cewa ko yanzu kobai basu komaiba kudin datake amsa wajen baba ya isa suyi bukatunsu amma ya rasa metake da kudi
Da kai nake magana kayi kuri kana kallon wani wajen kabani amsa
Ya dago hajjo indai wannan ne babu matsala dama ni bada niyar in hanaku kudi ko kayan abinciba bane yasa muka fara dora girkiba hajjo abincin gidan naga baya isane sam kullum sai munyi kame kame sannan naga inada karfin hakan ne shiyasa kiyi hakuri kuma banyi hakanba da zummar aminatu ta daina tayaki aikiba ko daya kiyi hakuri
Ni karka sake sakomin sunan wannan la,ananniyar a nan wallahi danni babu ruwana da ita ba aiki bane bakaso tamin na hutashsheta taje taji da kanta kafin tazo ma yin aikina nake allah na tuba wazaimin alfahari acikinku
To inaso kazama shaida babu matarka babu ni babu ita babu ya,yana shiyasa nakiraka a gabansu suma sunji kaima kaji kowa yayi harkarshi karwani abuma yasamu matarka kace kana nemana ni banice uwarta ba tanada sabuwar uwa a gidannan ka nemi yawo jummai .
Waini yawo jummai take fadawa magana yau saboda matarka wajen shekararmu talatin da baiwar allah nan amma bamu taba samun matsala ba sai yau ai babu abin da zancewa matarka sai allah ya isana wallahi ta kare tana mai rushewa da kuka
Nan ya,yanta suka shiga bata hakuri suna maijin haushin yayan nasu ganin a dalilinsa mahaifiyarsu ke zubda hawaye
Nan ahmad ya shiga bata hakuri da kyar tayi shiru tukun ta sallameshi
*************************
Tunda ga ranar na fara girkin kaina wanda kafin in dora nawa saina je kamar yadda na saba amma haka zata hanani taba mata komai kuma a lokacinne hauwa ta tsiri zuwa da safe ita kewa hajjo komai ana wani nan nan da ita saidai ta daina zuwa dakina sam nima hakan ya fimin dadi
Inda kamar yadda tace bani babu yaranta hakance ta kasance babu wanda kemin magana acikin su ni sai hakan yasa naji saukin wasu abubuwan sosai dan andaina zuwa kallo sun daina hantarata kamar yadda suka saba da innaje wajen mahaifiyarsu aiki saidai inna fito gaisuwar safe suyi ta antayamin harara wannan bata damuna
Dan tuni nama daina wahalar da kaina wajen zuwa gurinta tayata aiki dannima banason wulakanci a rayuwata inbada ban hajjo bace babu wanda zan tsaya yadinga tozartani cikin mutane danaga kullum naje hanani taba aikin take kuma tasamu sabuwar ya, saina daina zuwa sam iyakacina ingaidasu da safe daganan babu mai kara ganina sai in zankai abinci inna gama daga nan sai gobe
Sai suka tsiro da wata al,ada ina kammala abinci banda wanda nake zubawa hajjo dasu umar kowanne inyadawo daga aiki sai ya aiko yace a amsar mai abincinsa
Sai yazamana bisa dole na dauko tukunya ta maicin kwano kome zanyi saina cikata ahmad na yawan fadamin ba dukansu zanna zubawa ba nakance ya bari inbasu kar hakan ya zama matsala saboda nasan da biyu sukemin hakan
Haka nake rayuwata nikadai da mijina mu wuni tare cikin farin ciki ya siyo mana komai na kayan abinci ya dire nan da nan sai ga jikina ya fara murjewa na fara kyallin amarcin da da banyiba a lokacinne kuma nasamu ciki zo kuga murna wajen uban gayyar sai nan nan yake dani cikin farko ya fara wahalar dani da laulayi kwata kwata bana iyayin komai sai barci ahmad ke gyaran daki da wanke wanke da komai girkine dai bai iyaba haka nake daurewa ina rufe hanci da dankwali insamu in girka to sai yazamana bawani mai yawa nakeyiba sannan niba dan danawa nakeba iya hajjo dasu umar nake zubawa kawai ahmad yace inyi hakan tunda ba lafiyace daniba sai hakan ya zama magana kullum nakai abinci cikin zagina hajjo take
Marowaciya abincin da danta ya nemo ma ina mulki dashi yaran da suke son ci dan bakin ciki insun aiko sainace ya kare ko wataran ta aiko ta ce attaruhu yayi yawa ko maggi baijiba da dai sauran su ninasan koda bana dandanawa nasan abin da nakeyi mijina naci lafiya lau kuma kullum cikin yabona yake to sai hakan baya damuna
Abincin danake dama banason asan banida lafiya ne tunda banmanta warning dinta gareni na karma afadamata wani abu yasameni inba haka ahmad da kanshi yaso na daina girkin nice dai naki.
Danni bana wani cin abincin sai kayan kwalama haka kwa duk abin danace inaso zai nemomin sai dai har yanzu bashida damar shigowa da abu ta kofa saboda sa idon hajjo saidai ya mikomin ta katanga in amsa kamar ydda muka saba
Duk wannan rashin lafiyar danake hajjo bata da labari dan ba fita nake ba daga gaisuwar safennan sai kai abinci nagama bamai kara ganina ahaka har cikina ya shiga wata hudu
A lokacin ahmad sun dawo daga wata tafiya dan tunda nafara laulayima ya rage tafiye tafiyensa saida yaga jikina yayi sauki tukun ya koma bakin aikinsa baki daya
Dawowarshi nan ya dawo da alkhairi mai girma inda ya tuntubeni shawrar abin da zaiyi da kudin nace abin da yakamata kasai fili kawai kafara gini yace kamar kinsan abin da ke raina kenan wallahi burina insiyamana fili ingina mana mu tashi daga wannan gidan da babu kwanciyar hankali sam mu koma namu mafi sakewa sosai nan kullum mutum a takure nace hakan yafi amma kana ganin hajjo zata amince mu ware kanmu ..
Karki damu aidai kudinane ko kuma ni zan gina abuna zata yarda abin farin cikine gareta ace danki ya mallaki gidan kansa nace hakane allah ya shigemana gaba yace amen
_*😍 MAMAN DAN ALBARKACE😍✍️*_
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: _*WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449*_
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN GUDA BIYU KIKE SO FANSAH 22 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍CE😍*_
_*PAID PAGE 19*_
Salamu alaikum wa alaikissalam a a fadime kece da ranar nan eh nice hajjo ai kyace haka mana gani ainazo da kaina inji yaya ake ciki dan nagaji da gafara sa banga kaho ba
Ta matso kusa da ita cikin kasa da murya haba mana fadime kiyi a hankali mana kar wani ya dauka wani abunne muje daga ciki kema kinsan tunda kikajini shiru ai ba kalau ba nan tajata sukai daki
Kinga ga ruwa kafin in sauke girkin fara sha
Wai labarin dama da hauwa ta kaimin gaskiya ne wannan yarinyar ta daina miki aikin komai yanzu ke keyi
Kinsanni tunda wannan ciwon kafar ya matsa min fitarma yanzu rabona da ita ai nakai wata uku yaudai nace bari na taso inzo inji inda muka kwana dan gaskiya na matsu da yawa
Haba fadime kema kinsan bazaki jini shiru haka kawai ba kinga yanzu kamar yadda kika ganni wallahi ayyukan gidannan sun dawo hannuna gashi yarannan sun saba da cin abincin akan lokaci zuwan wannan shegiyar to inda ne saina bazama inda nakeso lokacin dana dawo na dora amma yanzu bazai yiyuba tunda sunyi sabo da hakan kuma kinsan banason bacin ran daya daga cikinsu shi ya hanani zuwa kwana biyunnan
Kinga duk ki ajiye wannan a gefe tukun wai ya batun auran ahmad da hauwar ne kinsan dai ya kamata ace antada maganar yanzu ko tunda kince a dakunan nan na kusa dake zasu zauna ya kamata ace anyi komai cikin sauri
Cikin tsoron kallon idon fadimen ta fara bayani fadime wani hanzari ba guduba gaskiya kinga abin daya hanani fitowa in fadawa mahaifin yaronnan maganar diyarki shine duka duka ahmad baifi wata shida da aure ba banajin mahaifinsa zai yarda dama wannan masifaffen kanin nasa abdullahi wallahi ba yarda zaiba koshi mahaifin nasa nasan sai ya nuna tirjiya ahmad din kansa bana tunanin zai amince a halin yanzu dan wallahi ahmad ba wanda kika sani bane da me min biyayyah yanzu haka wasu abubuwan sai dai naga yanayi baya neman shawarata akan komai
Kinga da inya dawo daga tafiya nan yake bajewa sai ya fadamin duk sirrinsa da duk wasu kudi daya samo ko tsarabarce dankamin yake inyi yadda nakeso da ita inba wanda nakeso amma yanzu yaron sai yadda waccan yar iskar tayi dashi kinga sallar nan data wuce ada kema shaidace shikemin dinki sallah har kala biyu banda na kannan shi suma bibiyu amma wannan sallar turmin zanin yabani gaya babu ko kudin dinki suma kannen wani dan iskan yadi yasiyo musu yabasu su d'inka amma mahaifinsa saikin ga shaddar daya dankaro masa tasha aiki da babbar rigarta harda takalmi da hula
Matarshima bakiga shigar data dingayi da sallah ba dana tuntubeshi sai cayayimin wai nauyin yayi masa yawa yanzu da sauran su waye ya mutu waye yayi rai
Toke duk kina me hakan ke faruwa ta fada tana mai zare mata ido da sauri hajjo ta sunkuyar dakai ita kanta tana mamakin yadda take shakkar fadime yanzu kawarta ce fa wadda ita ke juyata amma yanzu wani mugun tsoronta take