Sashe 54
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar da d'an ladi
Ya mammareni sai
Kuma gashi yau harda
Duka fashewa nayi
Da kuka tuna irin
Cin mutumcin da d'an,ladi yamin ranar
Amma uwar sa ta rufe
Ido ta hana ahmad fito
Da maganar wanda ahmad din dan
Azauna lafiya shida
Kansa yakara rokona
Akan karna sanar da gida
Inyi hakuri intayashi bin
Umarnin mahaifiyar sa
Sai gashi yau ma
Kuma asanadin d'an,ladin dai hajjo ta dake ni ya allah kasaka mun kabimin hakkina akan
Zaluncin wannan
Matar indai bani da hakk`in
Ta allah ka saka mun
Ya allah kazamemin gata
Duniya da kiyama kamin
Maganin abinda yake damuna kukan nake
Sosai wanda tunda
Nake duk abin da suke min
Bantaba yin kuka irinshiba
Nayi bakin ciki
Nayi takaici sosai da
Yan uwana basa kusa
Wallahi da suna kusa
Duk da banason fadin
Sirrina amma saina
Fada musu yanzu bazan
Iya daukar
Waya na kira baba ba nasan
Hankalinsa tashi zaiyi gashi ba kusa muke ba
Kukana naci gaba dayi
*****************"***
Ahmad da fitar shi babu inda ya nufa sai d'akin
Su d'an ladi
Lokacin saida ya tabbatar hajjo bata kofar
'Dakinta alamar ta shiga
'Daki
Tun kafin ya shiga ya zare belt din wandon shi
A gado ya tarda d'an,ladin
Yayi dai dai ya dora
Kafafuwan shi a kan
Pillow kamar wanda ya
Karye shi lallai yana jin
Ciwon kafar
Kofar ahmad ya fara sawa sakata dan kar
Ma wani ya dakatar dashi
Akan abin daya yi niya
Yana zuwa kanshi dayake idon d'an,ladin a rufe yake barci ya fara d'aukar shi yana isa ya fisgo shi ya take kafar da takalminshi dan dashi
Ya shigo bai cire ba
Kafin ma ya tantance
Waye ya shigo ya fata laftar shi da belt din ihu kawai yake
Ya gigice gashi bai bashi damar tashi ba bare ko
Ya gane waye
Hajjo dake d'aki ta d'an kwanta ta huta ta jiyo ihu
Kamar a d'akin su
'Dan,ladi
Da sauri ta fito zani a
Hannu kafin ma ta karasa ta tarda mutanen
Gida kowa ya fito anyi
Cirko cirko a kofar
'Dakin kofa a rufe
Me nake ji kamar kukan
'Dan,ladi na shiga uku
Shida waye ku taimaka
Min tayi hanyar k`ofar tana
Dukan kofar take kamar
Mahaukaciya
Kubudemin kofar dan ubanku waye wai ke
Dukan naka ina ahmad dake laftar d'an,ladi
Karar dukan ce kawai
Ke tashi a d'akin babu ta
Yadda ma shi d'an,ladin
Zaiji hajjon bare
Ya fada mata mai dukan .nashi
Saida yayi masa lilis .
Tukun ya tsugunnan agabanshi sai zufa yake
Shima ya cakumo wuyan
Rigar shi
Ya dago kanshi
Wallahi wallahi d'an ladi
Wannan shine kashedina
Na karshe da zan maka akan iyalina
Kayi na farko kasha
Kayi na biyu
Kasha na ukun ma dai
Duk da naso maka
Hukuncin daya fi wanda
Nama shima kasha
yanzu shine
Yau dan fitsara da raini
Harda sawa hajjo ta
Daki aminatu wato
Gaka wanda yake da daurin gindi duk
Abinda kaga dama
Kayi a zubama ido
Ka gode allah kaidin
'Dan uwa nane shi yasa
Kawai zan kyaleka
Amma
Wallahi daga yau sai
Yau ko kallon banza
Nakamaka kanawa
Aminatu wallahi saina
Nuna maka asalin
Kalata
Inma kuna ganin abin
Da hajjo keyi yasa
Kuma kuke mata hajjo
Mahaiyata ce kome ta
Yi zan shanye na jure
Amma ku yadda kuke
K'anne a gare ni
Aminatu koban aure ta
Ba itama k'anwata ce
Kune kuke mantawa
Da zumuncin dake tsakanin mu kana ganin
Koda muke dangi
In muna kusa da y'an uwanta zasu zuba ido
Ku wulakantata
Matata ce ina sonta
Kai koda bana sonta
Banga mahalukin da
Zai cuta mata ba
Insa mai ido ba
Hajjo keda wannan
Damar mahaifiya ce
Bani da maganin
Abun
Inka ga dama ka kuma
Yiwa aminatu sharri .
Ko barazana
Inka ga.dama ka daina
Wannan ya rage naka
Dan inada maganin ka
Ya tura shi d karfi
Kanshi ya bugi
Katakon gadon
Hajjo dake bakin
Kofar tana rusa kuka
Ta daiji shiru ya daina
Dukanshi amma bata san
Abinda ya kawo shirun
Ba zuwa lokacin
Ta tabbatar ahmad ke
Dukanshi d'an maman
Aisha taga lokacin
Da ahmad d'in ya shiga
'Dakin ita ce takewa hajjon
Dariya ta fada mata
Cikin jin dad'in abin
Tashiga korawa mutanen
Gida labarin kowa da
Abinda yake fada wasu ma allah yakara suke wa
'Dan,ladin hajjo dai
Batasan sunayi ba ita
Allah allah take a bude kofar
Tana nan taga anzare sakatar ahmad ta fito
Yana huci bata bi ta
Kanshi ba tukun ta
Afka d'akin da sauri
Shima daya fito ko
Kallonta baiyiba yayi .
Hanyar d'akinmu
Tana shiga taga d'an,ladin a kwance yana
Nishi d'ai d'ai saboda ba
Karamin duka ya shaba
Jikinshi duk ya farfashe
Ko dukan daya masa ranar
Daya kama shi a dakin
Aminatu albarka
Tunda dama wannan
Ai ankwace shi
Yau kuma saida yaji a ranshi da kanshi dukan
Ya isa tukun ya barshi
Ya huce harda hanashi dukan shi da akai ranar
Cikin hargagi ta shiga
Ihu ta dago shi yauma
Kashe kan yaso yi
Ohni mero ina ganin
Rayuwa nashi ga uku
Na d'an ladi ta kira sunan
Shi ya amsa da kyar
Ganin ya amsa yasa ta
Tashi da sauri ta taimaka
Mai ya jingina da gadon
Ita kuma tayo waje
Cikin masifa tana kiran
Sunan ahmad
Mutanen gida duk ido
Suka zuba mata
Dan yanzu kowa
Yasan halinta da duk
Abinda take ido aka
Kawo aka zuba mata
Kawai tunda koda anbata
Shawara ba dauka take ba
Sai wasu suka bi bayanta
Ganin tayi hanyar d'akin
Aminatun tana isa
Ta banko kofar tayo kaina
Danake zaune a kujera ahmad da shigowar shi
Kenan da belt a hannu
Yana wuci
Ina tambayar shi dukan
'Dan,ladin yayi ? Dan inajin duk abinda ke
Faruwa baikai ga bani
Amsa ba hajjo ta
Banko kofar
Gadan gadan tayo kaina
Wallahi zaki san
Kinsa mijinki ya
Tabamin yaro shegiya
Munafuka ahmad cikin
Sauri ya tare ta ya rike mata hannu
Nima zabura nayi na tashi
Saura kad'an kalim
Dake hannuna ya fadi
Dan wallahi nayi alk'awarin
Nikaina koda ahmad bai
Kwatar min y'anci ba
Bazan kara zama ta kai
Hannu jikina ba
Ta bakin maman aisha
Bazan zauna sirka tana
Jibgata ba kamar jaka
Haka kawai tunda
Naga alamar ita hajjo
Bata san alkunya da kara
Ba
Haba hajjo me kike
Haka yaya wai kike abune kamar bake ba
Gaskiya hajjo kome za ai
A gidannan karki
Kara dukan aminatu
La ila ha,ilallahu muhammadar rasulullahi s,a,w nashiga ukuna ni kake fadawa karna taba
Maka mata ahmad yanzu aminatun tafini
Kenan a wajenka
Ni ahmad ina mahaifiyar
Ka ta rushe da wani razanannen kuka
Haka kawai ahmad yaji
Yau baiji komai
Ba akan kukan data ke
Asalima wani haushinta
Yake ji haka kawai
Shidai yana tsaye ya
Babbake hanyar da zata
Isa gareni bare ta sa min
Hannu da sunan duka
Ganin baice komai
Ba ga mutanen gida
Sun zubo ido kowa na fadar albarkacin
Bakinsa
Yasa hajjo daina kukan
Nan tashiga surfa bala,i
Tana tsinemin tana
Hadawa da ahmad d'in tana zagi
Ta yi wajenta da gudu ta d'auko tukunyar da ake
Dafa ruwan wankan dama.dai tukunyata ce ta jefota dakin namu sauran
Kadan ta bugemin
Kai da murfin data jefo
Na kauce
Wallahi daga yau andaina
Dafa mata ruwan wankan
Karta kara takomin
Kofar daki shegiya
Yar iska mai raba kan
Y'an uwa kawai allah
Ya watsa aniyar ki
Ya d'ai d'aita ki yadda
Kika rusa min kan
Y'ay'ana bazaki
Ga dai dai a rayuwar ki ba
Yau sanadinki ahmad
Baida mu da bacin raina
Ba burinki ya cika
Kin raba mu amma wallahi baki ci banza
Ba zakiga abin da zai biyo baya shegiya makira
Yawo jummai dai bata
Nan bare ta mata magana
Sauran duk babu ruwansu d harkarta dan
Sunsan halinta kowa
Tsoron masifarta yake bare yasa baki
Haka ta karaci ihunta da
Aibata ni tukun tayi
Gaba ahmad dai baice komai ba saidai idon shi ya kad'a yayi jajir
Bayan watsewar sune
Ahmad ya tattara tukunyar ya jona mana ruwan zafi da kanshi ya taimakamin ya gasa min
Jikin dan ciwo kawai jikin yake min har lokacin
Bai kara tofa komai ba
Baice min k'ala ba
Bayan na fito yace insa kayana nasa kalim da har yanzu baiyi wanka ba
Yace ind'auko shi
Na dauko da dubara
Da taimakon ahmad nasamu muka mai wankan
Tukun na goyeshi
Lokacin karfe sha biyun rana ahmad shima wankan yaje yayi
Yace min zai fita ya samo mana abin da zamuci inya fita na kulle kofar dan yasan ba iya
Girkawa zanyi ba
Kamar yadda yce yana fita
Nasa sakata na kulle d'akin
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*✍️
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 31*_
Da k`yar hajjo ta tashi daga gwarawar da hauwa ta mata a jikin
Bango
Ta shiga kallon su
Su biyun cikin .
Tsananin mamaki
Da al,ajabi yau
Ita hajjo aka mara
Marinma kuma yarinyar.
Data ke ganin
Ta kamar y`ar cikinta
Da k`yar ta bude baki.
Ta fara magana tana
Kallon fadime da
Hauwa wanda fadimen ta samu ta rike hauwar .
Da kYar hauwa sai huci .
Take
Kamar zata kwace
Ta nuna kanta da
Yatsa ni ni kika .
Mara hauwa yau
Nikika mara da hannun
Ki kika kaimin
Mari fuskata .
Ai ki godewa allah
A mari ya tsaya wallhi
Da ban lakad`a miki
`Dan banzan duka ba
Kuma kiyi maza maza tattara kibar gidannan
Wallahi kafin
In aikata miki abin da
Baki taba zato ba
Ashe dama haka kike
Baki da mutumci
Hauwa?
Hhh hauwa ta fashe da dariya au wai yau kika
San banida mutumci
Ke mutumcin ne dake
Tsohuwar banza
Nace mutumci ne dake
Ai tunda babu
Maganar aure tsanina da
`Danki ni banga wani
Sauran mutumci daya rage
Tsakanin mu ba kuma
Ya mammareni sai
Kuma gashi yau harda
Duka fashewa nayi
Da kuka tuna irin
Cin mutumcin da d'an,ladi yamin ranar
Amma uwar sa ta rufe
Ido ta hana ahmad fito
Da maganar wanda ahmad din dan
Azauna lafiya shida
Kansa yakara rokona
Akan karna sanar da gida
Inyi hakuri intayashi bin
Umarnin mahaifiyar sa
Sai gashi yau ma
Kuma asanadin d'an,ladin dai hajjo ta dake ni ya allah kasaka mun kabimin hakkina akan
Zaluncin wannan
Matar indai bani da hakk`in
Ta allah ka saka mun
Ya allah kazamemin gata
Duniya da kiyama kamin
Maganin abinda yake damuna kukan nake
Sosai wanda tunda
Nake duk abin da suke min
Bantaba yin kuka irinshiba
Nayi bakin ciki
Nayi takaici sosai da
Yan uwana basa kusa
Wallahi da suna kusa
Duk da banason fadin
Sirrina amma saina
Fada musu yanzu bazan
Iya daukar
Waya na kira baba ba nasan
Hankalinsa tashi zaiyi gashi ba kusa muke ba
Kukana naci gaba dayi
*****************"***
Ahmad da fitar shi babu inda ya nufa sai d'akin
Su d'an ladi
Lokacin saida ya tabbatar hajjo bata kofar
'Dakinta alamar ta shiga
'Daki
Tun kafin ya shiga ya zare belt din wandon shi
A gado ya tarda d'an,ladin
Yayi dai dai ya dora
Kafafuwan shi a kan
Pillow kamar wanda ya
Karye shi lallai yana jin
Ciwon kafar
Kofar ahmad ya fara sawa sakata dan kar
Ma wani ya dakatar dashi
Akan abin daya yi niya
Yana zuwa kanshi dayake idon d'an,ladin a rufe yake barci ya fara d'aukar shi yana isa ya fisgo shi ya take kafar da takalminshi dan dashi
Ya shigo bai cire ba
Kafin ma ya tantance
Waye ya shigo ya fata laftar shi da belt din ihu kawai yake
Ya gigice gashi bai bashi damar tashi ba bare ko
Ya gane waye
Hajjo dake d'aki ta d'an kwanta ta huta ta jiyo ihu
Kamar a d'akin su
'Dan,ladi
Da sauri ta fito zani a
Hannu kafin ma ta karasa ta tarda mutanen
Gida kowa ya fito anyi
Cirko cirko a kofar
'Dakin kofa a rufe
Me nake ji kamar kukan
'Dan,ladi na shiga uku
Shida waye ku taimaka
Min tayi hanyar k`ofar tana
Dukan kofar take kamar
Mahaukaciya
Kubudemin kofar dan ubanku waye wai ke
Dukan naka ina ahmad dake laftar d'an,ladi
Karar dukan ce kawai
Ke tashi a d'akin babu ta
Yadda ma shi d'an,ladin
Zaiji hajjon bare
Ya fada mata mai dukan .nashi
Saida yayi masa lilis .
Tukun ya tsugunnan agabanshi sai zufa yake
Shima ya cakumo wuyan
Rigar shi
Ya dago kanshi
Wallahi wallahi d'an ladi
Wannan shine kashedina
Na karshe da zan maka akan iyalina
Kayi na farko kasha
Kayi na biyu
Kasha na ukun ma dai
Duk da naso maka
Hukuncin daya fi wanda
Nama shima kasha
yanzu shine
Yau dan fitsara da raini
Harda sawa hajjo ta
Daki aminatu wato
Gaka wanda yake da daurin gindi duk
Abinda kaga dama
Kayi a zubama ido
Ka gode allah kaidin
'Dan uwa nane shi yasa
Kawai zan kyaleka
Amma
Wallahi daga yau sai
Yau ko kallon banza
Nakamaka kanawa
Aminatu wallahi saina
Nuna maka asalin
Kalata
Inma kuna ganin abin
Da hajjo keyi yasa
Kuma kuke mata hajjo
Mahaiyata ce kome ta
Yi zan shanye na jure
Amma ku yadda kuke
K'anne a gare ni
Aminatu koban aure ta
Ba itama k'anwata ce
Kune kuke mantawa
Da zumuncin dake tsakanin mu kana ganin
Koda muke dangi
In muna kusa da y'an uwanta zasu zuba ido
Ku wulakantata
Matata ce ina sonta
Kai koda bana sonta
Banga mahalukin da
Zai cuta mata ba
Insa mai ido ba
Hajjo keda wannan
Damar mahaifiya ce
Bani da maganin
Abun
Inka ga dama ka kuma
Yiwa aminatu sharri .
Ko barazana
Inka ga.dama ka daina
Wannan ya rage naka
Dan inada maganin ka
Ya tura shi d karfi
Kanshi ya bugi
Katakon gadon
Hajjo dake bakin
Kofar tana rusa kuka
Ta daiji shiru ya daina
Dukanshi amma bata san
Abinda ya kawo shirun
Ba zuwa lokacin
Ta tabbatar ahmad ke
Dukanshi d'an maman
Aisha taga lokacin
Da ahmad d'in ya shiga
'Dakin ita ce takewa hajjon
Dariya ta fada mata
Cikin jin dad'in abin
Tashiga korawa mutanen
Gida labarin kowa da
Abinda yake fada wasu ma allah yakara suke wa
'Dan,ladin hajjo dai
Batasan sunayi ba ita
Allah allah take a bude kofar
Tana nan taga anzare sakatar ahmad ta fito
Yana huci bata bi ta
Kanshi ba tukun ta
Afka d'akin da sauri
Shima daya fito ko
Kallonta baiyiba yayi .
Hanyar d'akinmu
Tana shiga taga d'an,ladin a kwance yana
Nishi d'ai d'ai saboda ba
Karamin duka ya shaba
Jikinshi duk ya farfashe
Ko dukan daya masa ranar
Daya kama shi a dakin
Aminatu albarka
Tunda dama wannan
Ai ankwace shi
Yau kuma saida yaji a ranshi da kanshi dukan
Ya isa tukun ya barshi
Ya huce harda hanashi dukan shi da akai ranar
Cikin hargagi ta shiga
Ihu ta dago shi yauma
Kashe kan yaso yi
Ohni mero ina ganin
Rayuwa nashi ga uku
Na d'an ladi ta kira sunan
Shi ya amsa da kyar
Ganin ya amsa yasa ta
Tashi da sauri ta taimaka
Mai ya jingina da gadon
Ita kuma tayo waje
Cikin masifa tana kiran
Sunan ahmad
Mutanen gida duk ido
Suka zuba mata
Dan yanzu kowa
Yasan halinta da duk
Abinda take ido aka
Kawo aka zuba mata
Kawai tunda koda anbata
Shawara ba dauka take ba
Sai wasu suka bi bayanta
Ganin tayi hanyar d'akin
Aminatun tana isa
Ta banko kofar tayo kaina
Danake zaune a kujera ahmad da shigowar shi
Kenan da belt a hannu
Yana wuci
Ina tambayar shi dukan
'Dan,ladin yayi ? Dan inajin duk abinda ke
Faruwa baikai ga bani
Amsa ba hajjo ta
Banko kofar
Gadan gadan tayo kaina
Wallahi zaki san
Kinsa mijinki ya
Tabamin yaro shegiya
Munafuka ahmad cikin
Sauri ya tare ta ya rike mata hannu
Nima zabura nayi na tashi
Saura kad'an kalim
Dake hannuna ya fadi
Dan wallahi nayi alk'awarin
Nikaina koda ahmad bai
Kwatar min y'anci ba
Bazan kara zama ta kai
Hannu jikina ba
Ta bakin maman aisha
Bazan zauna sirka tana
Jibgata ba kamar jaka
Haka kawai tunda
Naga alamar ita hajjo
Bata san alkunya da kara
Ba
Haba hajjo me kike
Haka yaya wai kike abune kamar bake ba
Gaskiya hajjo kome za ai
A gidannan karki
Kara dukan aminatu
La ila ha,ilallahu muhammadar rasulullahi s,a,w nashiga ukuna ni kake fadawa karna taba
Maka mata ahmad yanzu aminatun tafini
Kenan a wajenka
Ni ahmad ina mahaifiyar
Ka ta rushe da wani razanannen kuka
Haka kawai ahmad yaji
Yau baiji komai
Ba akan kukan data ke
Asalima wani haushinta
Yake ji haka kawai
Shidai yana tsaye ya
Babbake hanyar da zata
Isa gareni bare ta sa min
Hannu da sunan duka
Ganin baice komai
Ba ga mutanen gida
Sun zubo ido kowa na fadar albarkacin
Bakinsa
Yasa hajjo daina kukan
Nan tashiga surfa bala,i
Tana tsinemin tana
Hadawa da ahmad d'in tana zagi
Ta yi wajenta da gudu ta d'auko tukunyar da ake
Dafa ruwan wankan dama.dai tukunyata ce ta jefota dakin namu sauran
Kadan ta bugemin
Kai da murfin data jefo
Na kauce
Wallahi daga yau andaina
Dafa mata ruwan wankan
Karta kara takomin
Kofar daki shegiya
Yar iska mai raba kan
Y'an uwa kawai allah
Ya watsa aniyar ki
Ya d'ai d'aita ki yadda
Kika rusa min kan
Y'ay'ana bazaki
Ga dai dai a rayuwar ki ba
Yau sanadinki ahmad
Baida mu da bacin raina
Ba burinki ya cika
Kin raba mu amma wallahi baki ci banza
Ba zakiga abin da zai biyo baya shegiya makira
Yawo jummai dai bata
Nan bare ta mata magana
Sauran duk babu ruwansu d harkarta dan
Sunsan halinta kowa
Tsoron masifarta yake bare yasa baki
Haka ta karaci ihunta da
Aibata ni tukun tayi
Gaba ahmad dai baice komai ba saidai idon shi ya kad'a yayi jajir
Bayan watsewar sune
Ahmad ya tattara tukunyar ya jona mana ruwan zafi da kanshi ya taimakamin ya gasa min
Jikin dan ciwo kawai jikin yake min har lokacin
Bai kara tofa komai ba
Baice min k'ala ba
Bayan na fito yace insa kayana nasa kalim da har yanzu baiyi wanka ba
Yace ind'auko shi
Na dauko da dubara
Da taimakon ahmad nasamu muka mai wankan
Tukun na goyeshi
Lokacin karfe sha biyun rana ahmad shima wankan yaje yayi
Yace min zai fita ya samo mana abin da zamuci inya fita na kulle kofar dan yasan ba iya
Girkawa zanyi ba
Kamar yadda yce yana fita
Nasa sakata na kulle d'akin
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*✍️
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 31*_
Da k`yar hajjo ta tashi daga gwarawar da hauwa ta mata a jikin
Bango
Ta shiga kallon su
Su biyun cikin .
Tsananin mamaki
Da al,ajabi yau
Ita hajjo aka mara
Marinma kuma yarinyar.
Data ke ganin
Ta kamar y`ar cikinta
Da k`yar ta bude baki.
Ta fara magana tana
Kallon fadime da
Hauwa wanda fadimen ta samu ta rike hauwar .
Da kYar hauwa sai huci .
Take
Kamar zata kwace
Ta nuna kanta da
Yatsa ni ni kika .
Mara hauwa yau
Nikika mara da hannun
Ki kika kaimin
Mari fuskata .
Ai ki godewa allah
A mari ya tsaya wallhi
Da ban lakad`a miki
`Dan banzan duka ba
Kuma kiyi maza maza tattara kibar gidannan
Wallahi kafin
In aikata miki abin da
Baki taba zato ba
Ashe dama haka kike
Baki da mutumci
Hauwa?
Hhh hauwa ta fashe da dariya au wai yau kika
San banida mutumci
Ke mutumcin ne dake
Tsohuwar banza
Nace mutumci ne dake
Ai tunda babu
Maganar aure tsanina da
`Danki ni banga wani
Sauran mutumci daya rage
Tsakanin mu ba kuma