← Book details Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 78

Sashe 15

Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Malam ayuba yace ai babu matsalar masauki garin suna da karamci muna sauka gidan sarki za anema maka muhalli kyauta kaidai kaje kayi shawarar

Inda ya tuntubi abdullahi abdullahi yace shi zai tsaya anan saboda yaransa dake gun zainabu

Inyaga da hali zai biyoshi

Malam musa ya bashi goyon baya akan haka

Inda yana tuntubar hajjo babu wani ja tabashi goyon bayan tafiyar

Suka hau shiri sai

*_Niger state lapai Garin da ya hade yaruka kala kala da kuma al,adu mabanbanta_*

*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*✍️

*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudi ta wannan account number 2375144550Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*

*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*

'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:16 pm - Maman Dan Albarka Ce: *🪴TUSHEN MU DAYA🪴*

*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*😍

*_Littafin tushen mu daya labarine daya danganci Wata zuria wadda babu abin daya yiwa zuriar nan lullubi face Cin amana zalunci rashin tausayi rashin tsoron allah sannan ga sassanyar soyayya labarin Aminatu da surukarta labarine da zaka zubda mata hawaye sannan ga kannen miji suma sun sako ta gaba shin dama haka yakamata surukai su zauna da matan ya,yansu? Duk sai kun tsunduma cikin wannan labari mai suna TUSHEN MU DAYA_*

*Masu son a tallata musu hajarsu ko link din group din su zasu yi maganata wannan Number 09138320449*

```Bismillahirrahamanirrahim````

*Free page🔟*

Su hajjo suka tattara suka nufi jahar Niger Inda alhmdlh cikin hukunci allah sun sauka lafiya Cikin garin lapai

Inda Abokin malam musa me suna Ayuba yasauke shi a gidansa tukun kafin anema musu mazauni

Malam ayuba Yana da matarsa daya me suna Fadime lokacin tana amarya itama daga can arewa ya daukota

Taji dadin zuwan hajjo gidan ta saboda bata da wasu yan uwa a garin sai abokan zama dai makotan dakunan ta tunda lokacin ba abawa haya muhimmanciba

Wajen zama kyautane inhar kana da hanya

Nan da nan sabo ya shiga tsakanin hajjo da fadime inda hajjo ta bayyanawa fadime cewa ahmad danta ne cikin na biyune da ita

Fadime ta bita da addu,ar sauka lafiya inda tadinga jan ahmad a jiki dan lokacin ba kowa gabanta

Kwanansu uku gidan Malam ayuba sunje gidan sarkin garin ankuma nemawa malam musa gidan zama

Inda gidane duka babu hausawa ko daya nufawane irin ginin gargajiyar nan

Daki ciki da falo
akabawa hajjo Bawani kaya hajjo tazo dasu ba tunda dama can bawata tsiyace da ita adakinta ba

Kayan sawarsune dai ta kwasu da yan zannuwan shimfidar ta katiface bata daukoba ita tariga da tasaidawa wata dillaliya ta amshe kudinta

Inda malam musa yayi fafutukar sai musu tabarma da dan abubuwan amfani kama da ga kwanuka yan tukwane da dai abin dayaga zai iya siya kafin ya kama abin daya kawoshi

Alhamdulillah cikin kwana biyu ayuba yayiwa ubangidanshi magana yayi na,am da amsar malam musa yafara zuwa aiki yana biyanshi kullum

*************************

Akwana atashi ba wuya wajen allah hajjo tasaba da mutanen gidan inda batajin abin da suke cewa amma haka take zamanta cikinsu ta hanyar tattaya su aiki da shigewa ya,yansu

Wadanda sukaji hausa suyi mata ahaka har cikinta ya isa haihuwa koda nakuda ta taso mata mutanen gidan suka taimaka mata har allah yasauketa lafiya

Topa abin nema yasamu tasamu danta namiji masha allah inda lokacin Da darene malam musa yana gidan biredi aikin kwana yaje

Kafin safe sun gyareta ita da jaririnta suna santin dan dan yaron kamar hajjo yayo sai di farin malam musa Sukwa nupawa akwaisu da son farin mutum

Malam musa da safe da yazo kawai yaga mai dakinsa ta haihu lokacin ahmad yanata murnah yasamu dan uwa hajjoma nacikin farin ciki saidai kash dukiyar da takewa yanzu ma babu ita amma aje zuwa ai ko banza bata fadiba

Kuma zatai zamanta kodan ta cika kudirinta na tarwatsa rayuwar ahmad

Ranar suna yaro yaci sunan kakansa Muhammadu inda suka boye sunan suke kiransa da Dan ladi Dan ladi nashan gata ta bangaren hajjo inda malam musa na kokarin dai daita soyayyar yaranshi tsakanin ahmad da Dan ladi

*************************
Bayan shekara biyar zuwa lokacin haihuwar hajjo Uku kuma duka maza

Lokacin ahmad nada shekara goma sha uku yana Aji daya a makarantar secondary inda ya taso yaro mai hazaka da basira baya wasa da makaranta sam

Abangaren addini kuma sunkusa saukar alqur,ani mai girma

Dama suna dawowa garin malam musa ya nema masa makaranta lokacin aka maida shi baya dan acan din dama ba wani karatun yayi na kirki ba

Lokacin dan ladi nada shekara biya sai bashir me uku sai kuma Sani dake hannu lokacin shekararsa daya bata yayeshi ba

*************************

*KANO*

Bayan tafiyar malam musa abdullahi yaci gaba da neman hanyar neman kudi ya buga nan ya buga can inda allah ya hadashi da wani bawan allah Yamashi jagora yasamu aiki a kamfanin sarrafa fata inda suke aikin gyara ta da dai sauran wahalhalun bai raina sana,arba haka yake zuwa

Abin da yasamu kwana biyu ya ziyarci zainabu ya bata na ya,yanshi

Inda allah ya taimakeshi aka canzamai waje aka karamai matsayi saboda kokarinshi

Lokacin dayaga yana samu sai ya yanke shawarar sake aure inda bawata ya auraba sai yar amininshi Mai suna Aisha yaka haya ya amso yaranshi wajen zainabu

Hankalin zainabu yayi matukar tashi dataji yayi aure amma bata da yadda zatai tanaji tana gani ya kwace yaranshi ta dawo tana dana sani wadda akace keyace

Abdullahi yana zaune da Aisha zamana mutumci tana darajashi sosai yarinya ce Amma tasan abin da yakamata ta rikemai yaranshi amana suna zaman lafiyarsu

************************

Watarana abdullahi ya shiga kasuwa zai dan yi siyayyar abubuwan bukatun iyalinshi
.

Yagama siyayyar kenan ana bashi canji saiga wani mutumi yana miko kudi dayake abdullahi ne a bakin kofar

Sai ya juyo da zummar ya amsa ya mikawa me shagon juyowarnan da zaiyi sai idanunsa suka sauka akan kaninshi Salisu

Tuni yasaki ledar hannunshi shima salisun cikin tsananin kaduwa da mamakin yayi kan dan uwanshi suka rungume junansu kowa cikin farin ciki

Salisu yana mamakin meya kawo abdullahi Nigeria tuni sun manta da siyayyar da abdullahi yayi

Salisu ya lullube abdullahi da tambayoyin ina dan uwansa Musa da dangin mamansu?inda

Abdullahi yacikashi da tambayar ina ya shige tun bayan batanshi da dai sukaga hankalin mutane ya dawo kansu sai

Abdullahi yaja hannun Salisu ta hanyar cewa suje gida azauna ayi magana ya amsamai tambayoyin

Har sun juya zasu tafi me shagon ya hado kayan abdullahi yabiyoshi ya mikamai ya amsa inda salisu ko siyayyar fasawa yayi suka juya suka nufi gidan abdullahi cikin farin ciki

Sun sauka nan abdullahi ya gabatarwa da salisu iyalinsa aysha ta gabatarmai da abinci dan lokacin tagama girkinta kenan

Kota kan abincin baibi ba shidai burinsa yaji yaya ina labarin yayansa musa ya akai suka zo kano

Nan abdullahi ya shiga bashi labarin silar dawowarsu Nigeria asanadin neman sa ne inda ya kwashe komai harta da yadda sukayi kasuwanci da auransa da zainabu da kuma auran da musa yayi da labarin rashin raban gadonsu da akai har zuwa kan gobarar da tayi sanadiyyar rabuwarsu musa ya tafi Niger state

Nan salisu ya fashe da kuka yace kuyi hakuri kuyafeni yaya albdullahi duk nine nayi sanadiyyar fitowarku daga mahaifarmu nasaku wahalhalu karshe ga yadda rayuwar ta juya muku har yaya musa ya tafi nema can uwa duniya duk silata

Wlh yaya abdullahi jinai na tsani garin bazan iya zama ba ina cikin barci tsakar dare naji kamar ana tashi na haka ina bude ido bansan ko karfe nawa bane na zare jikina a tsakaninku gudun kar na tashe ku kasancewar kasan a tsakiya kuke sani inaji kamar ana ingizani

Haka na fita na bude gida kawai nakama hanya nasha tafiyar kafa bansan ma inda na dosa ba tun inata ratsa gonaki har na fice a kauyenmu inda da sanyin asubane na isa wani kauye agalabaice yunwa ga kishirwa dai dai wata bishiya na fadi inda wasu bayin allah bayan fitowa masallaci suka ganni su suka taimakamin da abinci da ruwan sha

Inda a gindin bishiyar na kwana har gari ya waye ga yunwa gashi inajin ana azalzalata inyi gaba haka na kara karadawa naci gaba da tafi indai takaice maka nayi tafiyar kwana biyar kafin in riski Cikin gari inda kafin kwana biyar dinnan duk na fita hayyacina saboda ba koyaushe nake samun abinci da ruwan shaba wataran sai inwuni bansha ko ruwaba saboda babu mai bani

Shigata cikin birni naje wata tasha shine na hadu da wani bawan allah Direban motane a t lokacin dare yayi ina cikin jin yunwa na je ina bi mota mota ina lekawa duk sunyi lody tashin dare zasuyi ina neman taimako

Duk inda naje babu mai kulani wasuma kallon mahaukaci sukemin saidai su zageni su koreni

Haka dai naketa bulayi harzan fita a tashar saina ga wata mota a gefena na karasa da sauri na leka babu kowa sai Mutum daya a gaba da alama shima barci zaiyi ko yakeyi na kwankwasa motar sainaga ya dago

Ya kalleni lafiya nace dan allah kataimaka min da abinda zanci ko yaya ne

Ya komar da kanshi kai anfadama kato kamarka zaka samu me taimakonka haka kawai yaro ka isa ka nemi na kanka amma ka kare a roko

Nace dan allah malam bansan inda na nufaba banida kowa banida inda zanje bansan ina ake neman kudinba ka taimaka min

Ya dago ya karemin kallo can ya nisa yace kai dan wanne garine?

Nace bansaniba nima

Baka sani bafa kace?

Na gyada masa kai
Chapter 15 · 0% Book details