Sashe 16
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ce zanbaka abinci kaci saboda allah dan naga kana bukatar taimako amma in kanada bukatar aikinyi nidin Direbane dan nigeria ne ni a lagos nake zaune in kanaso gobe motarmu zata tashi zuwa Nigeria zaka bini?
Na gyada masa kai dan dama jinake bani da wani buri da ya wuce inbar yankinmu gaba daya duk da cewa bansan nigeria ba inadai jin sunanta
Haka na amince mai yabani abinci da ruwan sha Muka kwana cikin motar karo na farko bayan fitowata dana samu wajen kwana
Da asuba aka lody motarmu ta daga zuwa nigeria sainaji kamar anzaremin duk wani abu dake damuna duk zafin danakeji banaji
Sai dai tunaninku lokaci zuwa lokaci yanason fado min sainaji wani abu mai nauyi yazo ya danne hakan
Haka muka sauka lagos kamar yadda yamin alkawari yacika yanemamin aikin lody a tashar duk motocin da zasu tashi munayin lody sai muma musami wani abu
Inda bani da wajen kwana in dare yayi sai dai nabi ayarin marasa galihu inje kasan gada inkwana da safe in doshi wajen nemana
Nakai tsawon shekaru uku ina yawo a lagos zuwa lokacin nakama hayar wani daki nida wasu abokanaina mu hudu muke kwana
Kwatsam sainaga malam abashe a wajen lodyn damuke mun fara magana dashi kenan saina ce masa ina zuwa saboda nasan karshenta yace inbiyoshi mukoma gida nikam babu abin da na tsana sama da hakan
Gudun karya nemeni yasa na tattara kayana a daren nabi wata babbar mota da mukayiwa lody zuwa kano
Mun sauka garin kano lafiya saukar cikin dare ne hakan yasa muka kwana cikin tashar inda gari na wayewa naga kowa yashiga hidimar shi
Bansan kowa ba a garin
Banida wani wanda zance shi na biyo kawai biyan kudi nayi na biyo mota dan haka da dan kudaden dake hannuna naci abincin safe tukun
Na koma gefe ina kallon mutane kowa na harkar gabanshi hankali kwance
Anan naga wasu in mota ta sauka suna aikin daukar musu kaya su taimaka musu gurin neman abin hawa da dako wasu kuma irin aikin dana baro sukeyi
Haka dai na kwana biyu a tashar in dare yayi saina shiga masallaci na kwana da safe in fito inzauna ina kallon kowa
Ganin chanjin hannuna ya kusa karewa yasa na fara tunanin meyakamata nayi dan bazai yihu inciga da zama ahaka ba
Ina cikin tunanin Sainaga wani mutum mai cike da kamala me kimanin shekaru sittin zuwa da biyu da babbar rigarshi da hula harda hirami yanayinsa ya nuna malamine ya tsaya a kaina da wasu yara guda biyu a gefenshi maza wadanda bazasu wuce shekaru bakwai zuwa takwas ba yace
Dan allah yaro taimaka kazo ka daukarmin kayancan ka kaimin wajen mota
Na dago na kalleshi har zance bana sana,ar sai wata zuciyar tace nayi kozan samu na kashewa
Na tashi nabishi muka isa gurin kayan nadauka nakaimar har bakin taxi din ya zaro kudi sai yaga ba chanji yace dan allah intaimaka in amsowa yarannan silifas a shagon bayannan in yashiga gida baya tunanin samu a unguwarsu
Na amsa nan danan na siyo na kawomai chanji
Yabani kudina harna juya zan tafi sainaji yace
Yaro a wace makaranta kake?
Na juyo nace bana zuwa kowacce makaranta
Sai yace Amma kana da hankali gashi dai bansanka ba na aikeka ka siyomin ka kawomin chanjina a zamanin nan ina ne unguwarku?
Nace badan nan bane ni
Yace kamarka yakamata ace yanzu kana makaranta ne bawai yawo zuwa neman kudiba kawai
Nace banida kowa agarinnan bansan ko.inaba
Yace daga ina kake?
Nace nima bansaniba
Sainaga ya kuramin ido kome yagani can naji yace inba damuwa ka biyoni
Nan danan na amshi tayinsa tunda dama bawani waje nakeda dashiba innacigaba da zama bansa ina zan nufa ba
Haka nabi malam Yusuf zuwa gidansa babban gidane babu laifi shida iyalansa suke zaune sai kuma Almajiransa sai dai shi yanayin malantarsa almajiransa baduka bane ke bara yawancinsu suna zuwa makarantar boko
Wasu iyayensu ke daukar nauyinsu wasu kuma yaran yan uwansa ne
Wannan shine dalilin da yasa nasamu ilimin boko domin tunda malam ya kaini gidansa ya rikeni kamar dansa dan yaga alamun sihiri a jikina yayi kokari gurin kula dani ta hanyar karya sihirin har ina tunawa daku sai dai bana son jin sunan garinmu sam bana kaunar zuwa
Shekarata Goma a wajen malam wanda zuwa lokacin nayi saukar alqur,ani boko kuma nasamu gwargwado tunda makarantar zan iya cewa ta yaki da jahilci na shiga
Daga nan saina fara bin babba dan malam zuwa kasuwa inda suke da shagon su na saida kayan gwari
Akwai diyar malam mai suna Hadeeza wadda tun zuwana gidan lokacin batafi shekara goma ba allah ya hada jinina da ita sosai
Inda bayan ta kammala secondary dinta malam ya auramin ita wanda maganar dana ke maka yanzu harta haihu muna da dan mu guda daya mai sunan malam saboda karamcinsa gareni nasa sunan malam yayimin komai ya bamu harda gidan zama zan iya cewa shi yamin auran tunda sadaki kawai na biya
Kaji abin da ya faru yanzu haka muna unguwar tudun wada layin masallaci anan muke zaune a gidan da malam ya bani
Yaya abdullahi kuyi hakuri kuyafemin akan tarwatsa ku danayi nasan duk ta silatane hakan ya faru
Abdullahi ya dafa shi yace a a fa allah ya riga da ya kaddara mana hakan bayan haka allah ya rubuta anan ne dukanmu zamuyi aure inda gashi kowa allah ya bashi zuria duk mu hadu mu godewa allah
Yace alhamdulillah
Daga nan suka shiga tsara yadda zasu je wajen malam musa duk da lokacin akwai waya da Salisu yanada ita amma sunfi son sujewa malam musa yagansu kawai zaifi farinciki akan a sanar masa ta waya
Inda abdullahi ya nemi salisu ya kaishi wajen malam ya mai godiya sannan ya nuna masa gidansa
Haka kwa akayi ya kaishi yayiwa malam yusuf godiya tare da alkhairi dai dai karfinsa
Malam yaji dadin ganin wani daga cikin dangin salisu duk da dama ya yarda a zuciyarsa cewa watarana danginsa zasu bayyana ko kuma sihirin da akai masa ya lalace shi ya nemi danginsa amma ganinsu da akai yanzu bakaramin dadi hakan yamai ba
************************
Bayan kwana biyu suka shirya suka nufi Niger state Lapai wajen malam musa inda suka fara sauka gidan sarki daganan suka shiga cigiyar inda dan uwansu yake basuwani sha wahalar ganeshiba tunda lokacin garin bawani cika yayiba bayan haka sunan gidan biredin da suke aiki ba boyayye bane
Lokacin da malam musa yaga yan uwanshi musamman salisu bakaramin farin ciki yanuna ba fadar farin cikin da ya nunama bata bakine inda yashiga nan nan dasu
Hajjo ta yi matukar girgiza da ganin salisu dan bata taba tunanin za agansa ba ayadda yayarta ta fada mata sun batar dashi
Sannan haka kawai inta kalli salisu saita ji gabanta yana faduwa musamman lokacin dataji malam musa na masa bayanin cewa ahmad dan matarsa ta farko ne abin yamata ciwo a haukanta tana ganin baikamata malam ya fadawa dan uwansa cewa ahmad ba danta bane tunda alkawari dai ai yamata cewa yabata halak malak amma ba aje ko inaba ya fara karya mata alkawari
Inda bayan ankaisu makwanci malam ya dawo ta kasa danne takaicinta sai da ta maganta ta hanyar cewa
Amma malam sainaga kamar bai kamar bai dace ba ka fadawa Salisu ahmad ba dana bane
Yayi saurin kallonta cikin tsananin mamaki kamar ya dan uwanane fa uwa daya uba daya kina ganin aduniya zan iya boyemai wani sirrina koda zan boyewa wani?
Saida taga kamar ranshi ya baci tukun tayi saurin gyara zance a a fa malam ganinayi karyace bana rike shi kamar sauran yarana banason yaga haka
Ya kalleta yace wannan ba hujja bace ba mero salisu dan uwanane dole yasan ahmad dan hasana ne koba dade koba jima saboda halin rayuwa
Ta kalle shi tome kake nufi da hakan?
Yace nidai na fada miki maganarki bata da wani tushe ko ma ,ana akan na fadawa dan uwana sirrina ya juya mata baya yayi kwanciyarshi
Nan fa hajjo ta shiga tunani cikin tsananin tashin hankali kenan anyi ba ayiba ne wato duk a tunaninta har yanzu asirin datayiwa malam musa da dan uwansa abdullahi da zainabu na rufe bakinsu daga fadar ahmad ba danta bane yana aiki ashe ita haukanta take kallonta kawai suke aikwa zama bai ganta ba dole ne ma ta mike tsaye saita raba kan wadannan yan uwan dole ta farraka tsakaninsu dan babu wanda ya isa ya hanata cika burinta ita mero
*_MAMAN DAN ALBARKA CE✍️_*
*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudi ta wannan account number 2375144550Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*
*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:16 pm - Maman Dan Albarka Ce: *🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
*_😍MAMAN DAN ALBARKA😍_*
*_Littafin tushen mu daya labarine da ya danganci wata zuria wadda babu abin daya yiwa zuriar nan lullubi face Cin amana zalunci rashin tsoron allah sannan ga sassanyar soyayya Labarin aminatu da surukarta labarine da zaka zubda mata hawaye gefe daya ga kannen mijin suma sun sakota gaba shin dama haka yakamata surukai su zauna da matan ya,yansu? Duk sai kun tsunduma cikin wannan labarin mai suna TUSHEN MU DAYA_*
```Bismillahirrahamanirrahim```
*Masu son a tallata musu hajarsu ko link din group dinsu zasuyi magana ta wannan number 09138320449*
*Free page 11*
Kwanan su salisu biyar inda suka shirya komawa kano cikin farin cikin ziyarar da suka kawowa malam musa ya tabbatar musu insha allah zaizo daga baya yaga iyalan salisu ya kuma yiwa malam yusuf godiya