Sashe 2
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace to zo ki kwanta ya jawo ni ya gyara zamanshi na kwantar da kaina a cinyarsa yasa hannu ya cire dan kwalina yashiga shafa gashin kaina mai yalwar yawa da tsawo ga gyara na musamman danake kokarin yimai akoda yaushe da mayukan gyaran gashi masu inganci shiyasa ko da yaushe bashida aiki in muna zaune sai shafa kaina yana wasa da gashina ahmad yana yawan fadamin yana son gashi a rayuwarsa shiyasa bana wasa da gyaran sa
Ahaka barci yayi awon gaba dani can cikin barci naji kamar ana kwankwasa kofar net din dakina na bude idona na dago kai na kalli ahmad sainaga Shima barcin ya kwashe shi na zame kaina ahankali don gudun kar intashe shi na daura dan kwalina na nemi hijabina dan madaidaici dana ke sawa na sa na je na bude kofar ina lekawa
Dan Ladi nagani tsaye Yana kallona kallon da banason yana min shi
nace lafiya?
yace eh ita,ta kawo hakan Kinsan dai lokacin dora girki yayi kika wani shige daki ke me miji to hajjo tana kiranki Ya fada cikin zafinshi
Na ce to kace mata ina zuwa na juya na kulle kofar na koma don in dan kara tattara dakin kafin infita don nasan indai na tafi to dawowata sai allah saina tarda ahmad zaune ya jingina da fuskar gadon alamar yaji duk abin da kanin shi yace sainayi fuska donma karya kawo min wata magana
badon banason maganar ba sai don banaso a koda yaushe ya dinga ganin laifin yan uwanshi ta dalili na
Na dauko tsintsiya nashiga dan kara tattara tsakar dakin bawai don banyi sharar ba a yau sai don inna dawo wanka kawai zanyi
Sai ya miko hannu bani tsintsiyar in tattara jeki kiyi aikin kinji Yar aljannah allah ya miki albarka yabaki masu yimiki ya bamu zuria ta gari na amsa da amin ina mai jin dadin addu arshi gare ni na juya na tafi
Naje na tarar harta daura tukunyar na ce hajjo ina shinkafar dan nasan sai nayi zaman tsinta ta dauko wata roba dake kusa da ita ta mikomin gatanan sauran kimin tsintar da kika saba ta ha inci shinkafa duk Tsakuwa sai anyi magana kiyata raba ido dadin abin ke kecin tsakuwar tunda ke ake zubawa ta kasan
Umar dake gefe ne yana rubuta _assignment_ dinsa ya kyalkyale da dariya yace hajjo Kinsan kuma shine maganin wanda baya tsayawa yayi abu da kyau ba na kalleshi na kalleta
sainaga ita dariyama take tana cewa Ashe kasani umaririna kaga yi sauri kagama kazo ka kaimin kudin dashinnan gidan Fadime kace nace har na sati me zuwa don banason abini bashi inna ajiye kudinnan tabasu zanyi
Ya zumburo baki yana cewa haba hajjo gaskiya rana tayi ki kirawo shamsu mana yana kofar gida babu abin da ya keyi ni gaskiya na gaji.....
Madadin ta tsawatarmai sai catai to tashi ka kiramin shamsun ya tashi yana kunkuni yana dire kafa yafita
Nacigaba da aikina har na kammala tsintar shinkafar na wanke na zuba na dauki tumatir din na wanke da attaruhun data ajiye na dauko dutsen data ke aiki dashi irin na mutanen da dinnan ne wanda ake nikan kayan miya da sauran ayyuka na dauraye nashiga nikawa duk da bawani iyawa nayi ba
amma hajjo tace shi takeso danni na manta ma ana amfani da dutsen nika
Ina cikin nikan saiga Sani ya shigo ya kalleni ya kalli hajjo dake zaune tana kullin kayan miya hajjo yauma ita kika bawa nikan kullum fa saita mana naman miya kayan miyar sam basa nikuwa mutum yayi ta tauna tumatir
tace ba iyawa ne batayi ba ha inci ne nikam miyar nikan hannu tafi dadi ga auki banga yar da zata sani kai nika injiba daga zuwanta ya wuce yana gunguni
Kafin in kammala shinkafar ta tsotse na sauke na dora miyar ina gamawa
kamar yadda Aka saba na sauke na je na harhado kwanikan kaso nazo na jajjera na duka yaranta su shidda
Sai na baba mijinta da nata dana mutanen gida su uku Nawa wanda ake hada mana nida mijina a colar daya sai robobin miya wanda al adar suce kowa miyarshi daban na ajiye
Na dauko kujera na ajiye nace hajjo na gama ta taso tazo ta zauna ta shiga rabawa na koma gefe ina kallonta
*Wannan littafi na kudine idan kinason cigaba ki turo 300 normal group VIP 400 masu son atura masu ta private 1000 account number 2375144550 Lawali Ahmad zenith bank a turo evidence ta wannnan number 09138320449 ko katin mtn ta wannan number 09138320449*
*Idan books dinmu guda biyu kikeso kuma TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 normal group 500 VIP 800*
09/11/2022, 2:15 pm - Maman Dan Albarka Ce: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Kf94n6seRRU0N0ODMoI3nv
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*😍
```Bismillahirrahamanirrahim```
*Free page2️⃣*
Ta Dauko Colar Bashir ta fara zuba mai sai kwanon baba haka dai ta dinga bin kwanukan tana zubawa kowa saida ta gama zuba nasu dana ya,yanta sannan ta jawo colar ta ta zubamin na kasan kamar yadda tasaba sai kuma kason mutanen gida ta dago ta kalleni
Ke aminatu kina son kanzon kasan inzuba muku saina dan rage shinkafar dan naga kanzon yayi gwanin sha awa kinsan bana barin shinkafa tayi kanzo
amma daya ke bakiyi niyar girkin ba shine kika barta ta yi kinganta fisabilillah tayi cin mutum guda aikwa bani da yadda zan da ita kedin ce dai zata shiga kasonki ta kare maganar cikin jin haushi......
Na dago namata kuri da ido cikin tsananin mamakin halin hajjo wato abin nata har yakai abincinma bazata iya bamu na kirkinba bai isheta ba ahakanma wanda ta dan tarfa mana so take ta rage shi don son zuciya bance mata komai ba nadai yi shiru
Ta sa Ludayin abincin ta kamface gefe ta kankaro kanzon ta zuba min Ta shiga rabon miya saida ta gama tsaf duk man miyar ta kwashe saita ce inmiko namu kwanon
na mika mata ta amsa ta zuba min saina rufe na aje gefe sannan na tashi na shiga rurrufe sauran ina daukar kowanne da miyar sa ina kaiwa daki har na kammala kaiwa tana zaune dana gama saita tashi na dauko tsintsiya na share inda akai kason abincin
Na dauke tukunyar na zuba mata ruwa tukun na maidata gefe na dauko faranti na jera abincina da miyar na dauka nace to hajjo sai anjima
Inta tankani to Ginin gurin ya tanka
Bandamu ba don na riga da nasaba da shirun ta in yan mulkin suna kusa na wuce abina
***********************
Ina shigowa lunguna sai na tarda Ahmad yana alwala nace au wai har lokacin sallah yayi ?
Yace eh ya karato kam yanzu karfe daya saura minti goma zan wuce masallaci
Na yi sauri na karasa daki wanda ahmad yayi kokari gurin gyara shi tsaf duk da dai gyaran gadon gashi nan gashi nan ne ta yadda na kalli yanayin yadda ya shimfida zanin gadon sai nayi murmushi a zuciyata nace bawan allah duk kokarin sa ya kyautata min ya allah ka bani ikon kyautatawa bawannan naka nace ina mai sauke farantin abincin akan ledar tsakar dakin na karasa na gyagygyara inda bai dame ba ina mai juyawa don nasan kawo yanzu ya kammala alwalar
Ya juyo ya kalleni yace to saina dawo nace adawo lafiya yace allah yasa har yasa kai zai tafi saina ga yadawo kamar wanda yayi mantuwa na zaci daki zai shiga sai da yazo kamar zai wuce sai kawai naji ya manna min kiss a gefen kumatu na ya shafa kaina sai na dawo Qaunah ta
Na kalle shi ina murmushi cikin jin dadin kulawar shi gareni Allah sarki ni kaina nasan nayi dacen miji wanda zan iya cewa babu yashi ahmad mutum ne da yasan darajar mace da kuma hakkokinta burin sa kullum ya faranta min sai dai kash
banyi dacen uwar miji ba da danginsa ta bangaren miji dadi bangarensu sabanin haka dama haka rayuwar ta ke ba duka ake samu ba in annema allah kabani ikon jurewa nafada ina me juyawa..
Kafin yadawo na maza na fada bandakin dake tsakar gidan nayi wanka na fito na daura alwala nashiga daki na goge jikina na
Na dauki humrata mai dadin kamshi na shafe jikina da ita sannan na bude Wardrobe dina idanuna nata yawo akan kayan ke ciki idanuna suka sauka kan wata wata shadda ta ruwan hanta ba laifi anmata aiki dinkin kuma ya zauna ajikina das na fara sa kayan tukun cikin gaggawa nasa hijabi na
na shimfida dadduma na tayar da sallah ina idar da sallah hankalina yadawo kan abincin da hajjo ta zuba kanzo aciki banason ahmad ya dawo yagani saboda kar ranshi ya baci
.
Nayi hanzarin neman mazubi na kwashe kanzon na gyara inda na diba na daukeshi daga gurin saboda karma yagani saina kaishi bayan kyaure na boye nufina inyafita nasan yadda zanyi dashi dan ni tunda nake bantaba cin kanzon kasan shinkafa ba koda kwa bamu tashi cikin wadata ba agidanmu amma
Mahaifina mutum ne me kokari akan iyalinshi baya taba barinmu muyi kukan rashi har muji cewa a ranmu mu marayune da muka rasa uwa ba
Ina ajewa naje gaban Dressing mirro dina naja kujerar zaman dake gabanshi na dauko man shafawata mai dadin kamshi nabi jikina na shafe na dauki pawder dina nashafa na dan zizara kwalli na dau abin taje gira na taje girata mai yalwar yawa da cika na dan murza janbaki kadan pink color na kara taje gashin kaina na tufke shi da ribom Ina kissimawa araina yakamata ace nayi kitso tun satin farko danayi a gidannan
Amma tun ranar da hajjo ta tardani ina magana da salaha yarinyarta ina tambayarta
Dan allah salaha kokinsan inda zan samu me kitso?
haka budurwa wadda zata dan kamamin kannan nawa tazo gida tamin
Salaha nason bani amsa naji hajjo ta cafe babu wasu masu kitso da ke bin mutum gida a garinnan nan ba can inda kika fito bane saiki bar kitson har zuwa ranar da zaki fara fita ta rakaki amiki
jimin wani sabon sanabe kamar wata hamshakiya sai anzo gida anmiki kitso saboda nuna isa da dai ba asan asalin balbela bane ta kare zancenta da kwafa.....