Sashe 73
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana tunanine akan tasame shi ta fad'a masa gaskiya sannan ta nemi yafiyar shi dan samun cigaba da d'orewar zaman su tasan inhar ta aikata hakan tabbas komai zai zo da sauki
Sannan wata zuciyar na cewa ta barshi karta tunkare shi inhar sunje ai hajjo ta fita laifi ta dame ta ta shanye ba lallai tashin hankalin data ke ciki ba ya bari ta iya tona mata asiriba
Kuma kota tona mata zata iya k'aryatata tunda ba lallai su yarda,ba ba gari d'aya suke ba ai
Nan ta tsaya tunane tunane har saida baba abdullahi daya ke can yana jiranta ta zo ta zuba mishi abinci ya gaji ya kira wayarta ringing d'in wayar ne ya fargar da ita
Cikin sauri ta kai kallonta ga wajen da wayar ke aje ganin shine ta d'aga cikin hanzari
Mekike har yanzu baki zo kika zuba min abincin ba?
Ita ce tambatar daya jefo mata
Ganinan zuwa yanzu
Ya yanke wayar batare da ta yanke shawarar abin da yakamata tayi b ta nufi d'akin nashi cikin tunanika daban,daban
Harta zuba mai abincin ya kammala ci suka zo kwanciya zuciyarta na cikin wasi,wasin ta fad'a ko a a ganin dai bata da yadda zatai babbar mafitar shine ta bayyana gaskiyar ta kai kallonta ga baba abdullahi da har ya kammala addu,ar kwanciya barci yana shirin kwanci
Ta tashi daga kwanciyar data yi ta kalle shi baban hajara ina son dan allah muyi magana
Fasawa kwantawar yayi ya kalle ta lafiya dai ko?
Lafiya lau dama cikin tsoron data ke nunawa tashiga bashi labarin abinda y faru tunda ga ranar da hajjo ta gargad'eta akan karta sake aji ahmad ba d'anta bane lokacin suna gida d'aya har bayan rabuwar su ta farko da kuma tuban data yi akan ta daina bin bokaye
Zuwa bayan shekarun da hajjo ta k'ara dawowa rayuwarta har zuwa tirsasa matan data yi akan sai ta aikata duk abinda tace saboda tariga data ji sirrinta
Ita kuma bata 'boye mai ba harda sonka yasani aikata hakan dan ina son dawowa cikin y'ay'ana wallahi baban hajara nayi nadamar cutar da kai da d'an uwanka tuntuni ba yau nake neman hanyar da zan nemi yafiyarku ba amma duk tsorona ka rabu dani dan allah karka rabu dani ka yafemin ta sauka a gadon ta zuba gwiwowinta a k'asa tana risgar kuka
Tunda tafara magana farko baiyi mamakiba sam dan dama tunda suka dawo niger state yake saka mata ido ko zai kamata da wani laifi makamancin wanda yake zargi sai dai sam bai ga alama ba
Abinda ya tsorata shi ya kuma bashi mamaki jin cewar da ita aka had'a kai a ka cutar dashi aka raba tsakanin shi da d'an,uwan sa ranshi ya 'baci matuka har jijiyoyin kanshi sun mik'e
'Dagowa yayi ya kalle ta da idanuwansa da suka yi jajir saboda tsabar tashin hankali jin irin abubuwan da matar shi ta aikata uwar y'ay'anshi
Dole ma allah ya jarabceta ai ga y'ay'anta nan nafeesa ce kawai a gidan miji su sauran sunk'i auruwa wa gari ya waya
Da k'yar ya bud'e bakin shi daya masa nauyi yace yanzu zainabu dake aka had'a baki aka raba ni da d'an,uwana har nake masa abinda na ga dama sannan kinsan niyar hajjo na kashewa yaya musa d'anshi amma harkika bata had'in kai saboda wata banzar barazanar ta na zata haukata ki
Tirrrr da irin wannan halin wacce riba kika ci na taimaka matan da kikai tsoron nata da kika ji meya amfana miki inba nadama ba tsoron allah yakamata kiji a.lokacin data gabatar miki da k'udirinta inma dan kidawo gidanane inkika kwantar da hankalin muddin da rabon zaman mu zaki dawo amma kkai gaggawa wajen kauce hanya duk dan saboda kidawo gareni
Babu komai na yafe miki allah ya yafe mana baki d'aya amma kinbani mamaki zainabu banji dad'i ba ko kad'an amma babu komai tunda harkin tuba allah nason bayinsa masu tuba akan laifukan su allah ya yafe mana
Amen na gode sosai abban hajara
Bakomai allah ya kyauta amma kisani nafasa tafiyar da zanyi da ke da aisha zanje dan itama bata ta'ba zuwa ba sannan banga amfanin binmu da zakiyi ba inba so kke ki tona min asiri ba cikin jama,a gwara ki zauna nan
Bata so ya hanata zuwan ba amma tunda har ya ya femata alhamdulillah ai zata zauna d'in allah ya kaiku lafiya ya dawo daku lafiya shine abinda tace
Nan suka kwanta kowa da sak'e_sak'en da yake a ranshi
Sai da asuba kwatsam mama aisha kejin wai da ita za,ai tafiyar data tambayi dalilin samun canjin baice mata komai ba cayayi inhar zaki je ki shirya muje
Duk da babu shiri tafiyar ta zo mata amma dama tana da burin zuwa garin tadai yi shirune koda taji da zainabu za,ai tafiyar saboda karya ga rashin hak'urin ta tasawa ranta duk lokacin daya ga yakamata taje d'in ya fad'a mata
Nan ta shirya tsaf
Muma da muka shiryo dan gidan baba abdullahin za,a had'u mutafi baki d'aya nan muka ga wai da mama aisha za,ai tafiyar bamu tambayi komai ba ni dad'i naji ma dan mama aisha naji dani
Karfe bakwai na safe motar mu ta tashi shatar mota mukai guda
Babanmu
Malam liman
Baba abdullahi
Ahmad
Ni da yarana
Sai mama aisha
_*TO AMINATU FATAN ALKHAIRI TARE DA FATAN SAUKARKU LAFIYA*_😅
*_😍MAMAN 'DAN ALBARKA CE😍_*✍️
09/11/2022, 2:24 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 47*_
Kamar yadda ta saba yauma gari na waye wa ta tashi ta shiga wanka babu batun sallah dan aisha sam bata damu da ita ba sai kuma ta had'u da mijin da shima sam sallar bata dame shiba nan ta dauki wasu yan iskan riga da wando wadanda basu wani 'boye halittarta ba sam
Ta saka
D'an,ladi dake kwance kan gado kallo kawai yake binta da shi cikin kunar zuciya sai dai bashi da yadda zai yi da ita a ko yaushe inma yay niyar tsawatar mata akan abinda take baya iyawa wani irin tsoronta yake ji
Haka inhar ta fita shi zai zage inhar yana son ganin da kyau ya d'an tattara d'akin duk da bawani iyawa yayi ba
Ranar da baiyi ba kam haka
'Dakin zai kasance
Saita dawo insun zo barci ta d'an karkad'e iya inda zata kwanta haka ta kad'a kanta tayi waje da hijabin data ke sawa inzata fita a hannu
Bayan fitarta nan ta barshi zaune kan gado har barci barawo ya kwashe shi
Can wajen k'arfe hud'u da rabi na yamma yaji wayar shi na k'ara yana dubawa yaga sunan tsohuwar budurwarshi ne fati
Itama tana d'aya daga cikin abokanan shashancin sa duk da cewar yayi aure bai daina yan tsalle tsallensa ba
Amma bazai manta ba yafi sati biyu aisha bata bashi hak'k'insa na aure ba sannan daga dare yayi bata bari ya fita ko nan da can dan ta gano bin mata yake
Cikin sauri ya daga kiran nan suka shiga maganar ina zasu had'u
Bani da kud'in da zan kama mana hotel fati kawai kizo ki sameni gida
A a bazata dawo yanzu ba tana can tana gantalin yawonta
Karki damu da wasu mutanen gidanmu zancewa mama kawai ked'in k'awar aisha ce kinkirata bata shiga kuma ke ba yar nan bace
inyaso ko na kaiki d'aki bazata ce komai ba
To shikenan saikin zo
************************
Kwance take jikin alhaji bala tumbur haihuwar uwarta shi ma haka suna baje akan gadon shi bayan sun gama bad'alar su tana shafa tumbin sa
Ta shiga cewa
Baby ni gida fa zan koma kasan yanzu unguwar mu anfara samin ido shiyasa nake son canja taku na gwara na dinga komawa da wuri sannan yau bazan shiga motarka ba kabari kawai in hau abin hawa
Haba babyna wacce irin magana ce wannan yanzu fa duka k'arfe 5:30pm kibari mana zuwa magrib kafin nan nad'an k'ara ko sau d'aya ne
A a nifa gida zani dan hankalina yayi can ta fad'a tana mai zame jikinta a nashi
Cikin sauri ya rik'ota haba baby kinsanfa inda dane har kwana kike anan yanzu dai kindaina sona shiyasa ko aljanun k'aryar da kike tadawa ace kin 'bata kitaho nan musha shagalin mu yanzu kindaina tunda kika auri wannan d'an iskan talakan yaron da bansan me kika gani gare shiba kika lik'e mai
Fincike jikinta tayi cikin masifa kaga kace komai karka k'ara zagarmin miji na fad'ama nika ga ka sallame ni zan tafi
Ganin ranta ya 'baci yasa shi mik'o mata bandir d'in yan d'ari bibiyu gashi
Amsa tayi ta shiga maida kayan jikinta ta fito daga gidan gonar tashi dake can bayan gari
Me gadi na mata magana ko kulashi bata yiba
Aisha kenan kullum ta fito nan take zuwa wajen alhaji bala abokin shashancinta tun tana budurwa lokacin data ke iskancin shine yasata a hanya sosai babu kalar kayan shaye shayen da bai koya mata shaba sai dai bata ta'ba sha a idon mutane har sai sun ke'be ko taje wajen fati sannan
Alhaji bala shiya kawo
Shawarar ta dinga tada aljanun k'arya da sunan sun d'auketa intayi hakan kam gidanshi take zuwa tayi kwanakin data buk'ata in taso komawa gida
Da kanshi yake banka mata k'wayar da zata fitar da ita a hayyacinta yakaita bayan gidansu ya yasar a 'boye in anganta sai ayi tunanin aljanun ke dawo da ita
Shiyasa mutanen gari suka d'auka akan tana da aljanun sannan ga yanayin idanunta da suka firfito saboda yawan k'wayar data ke tu,ammali da ita
Tana zuwa titi ta tari mashin ya sauke ta har k'ofar gida
Koda ta shigo gidan bata tarda kowa a tsakar gida ba sabo da yamma ce duk sun gama ayyukansu ba kowa a wajen hajjo ce kawai ke girki ita ma kuma tana d'aki
Shiyasa koda ta shigo d'akinta kawai ta nufa