Sashe 33
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To yanzu sai yaushe ?
Kinga fadime nida zaki ajiye maganar yarinyar nan hauwa agefe tukun in ahmad yayi irin shekarar nan da aure kinga yarinyar ma naga har yanzu ko batan wata bata taba yi ba sai uwar kibar datayi inhar aka kai lokacin bata haihuwa kinga shikenan saina tubure musu inason yan dagwai dagwai sai ya kara aure bashida wata hujjah dole yakara
Da maganar zainab kika dauko dan wallahi dan ladi ya dameni da zancenta kinga sai muyi tuwona maina in ma na hauwar yazo kinga shikenan yaya yana auren yayarta ita kuma tana auren k'ani dan wallahi sha,aninsa ya fara isata kullum cikin jawo min magana yake kinga in anyi auren yayi hankali ta karashe tare da washe hakora
Fadime da ke kankance ido tun dazu tana karewa hajjo kallo data zo mata da rainin wayo kallo ta tare ta tare da daga mata hannu kinga hajjo nariga dana fada miki indai dan ladine bafa zan bashi auren zainab ba ahto duk da itama bajin maganar take ba amma bazan bawa wanda bashi da aiki sai zina ba sai sata kamar bera ga shaye shaye bazan nakasta rayuwar ya,ta da kaina ba na fadamiki
Hajjo da maganar ta mata ciwo matuka sai dai tsoron kallon idon fadime ya hana ta gaggasa mata magana tanajin maganar kamar zata fito amma tana dago kai saita kasa tace haba fadime dan nawa kike aibatawa agabana dannace kibashi auran yarki kece fa inkika ga wani yana aibata shi a waje sai inda karfin ki ya kare amma bakijin kunyar idona kike fadar hakan
Fadime dake binta da harara tace kinga hajjo badai kince na hauwa bazai yiyu yanzuba karki kara batamin rai aurene nace bazanbawa dan ladi ba saime eh kinga ni tashi zan intafi da alheri saina jiki dan bazaki kara ganin kafata gidannan ba yanzu muddin kina son cigaban kawancenmu inji labari mai dadi akan auren yarannan
Fadime da takaici ya isheta wai itace yau ake fadawa maganganu marasa dadi takasa tabuka komai hmm tace ki tsaya in sauke abincin mana kici
Kinganni a yunwace ne kokuwa dama da abncinki nake rayuwa nikinga tafiyata ta bankada labulen ta fice yau saiga kawayen da in daya taje wajen daya tare ake kara fita sai gashi yau an rabu baram baram
Maman Aisha dake tsaye kofar dakinta ta bisu da kallo cikin tsananin mamaki da son gulma sai dai batasan me ya hadasu ba tayi sauri tayi lungun aminatu gulma nacinta dan yau gidan duk basanan sunje biki ita ta rage sai hajjo da aminatu
Ina daki na kammala komai nayi wanka ahmad baya nan nika d'ai ce zaune ina yankan farce a kan kujera naji an turo kofa babu sallama ina kokarin daukar hijabina insa kafin ma nasa harta iso
Nan ta shiga bina da kallo cikin tsananin mamakin ganin cikina ya turo na kalleta ina jan lahaula a zuciyata ina sa hijabina sai catai
A a aida kin bar hijabin ma amarya ai naga abin da kike boye wa kice cikine dake a lallai ashe muna da shan suna ta karasa fada tana mai bugar cinyar ta
Sai kuma ta karaso kusa dani ke ni wai tun yaushe cikin naki wata nawa yanzu?
Na kalleta cikin takaicin halinta na munafurci shiyasa bana yarda na zauna babu hijabi ko adakine saboda shegiyar gulmar gidan dan basusan sallama ba inzasu shigo waje nadai sa araina in cikin yayi kwari ya fito sa gani dan nasan babu wanda yasan da zamanshi
Kinga wallahi cikin har ya fito to kicire hijabin tunda nagani keba abin farin cikin ki bane ace kina da ciki wallahi kullum gorin da hajjo ke miki harda na kinki samun ciki wai kodai juya ce ke kefa kullum sai hajjo ta tsine miki albarka babu adadi dankiji bata da burin ganin ki a cikin jin dadi sai kuma ta fashe da dariya kinsan me?
Wallahi ina shan dariya in hajjo na girki tanayi tana mitar kindaina mata aiki da dai sauran zage zagenta nikwa nace allah ya kara wallahi ga salaha a zaune bazata bata ba wai bata iyaba
Nidai ido na kawo nasaka mata cikin mamakin bakar gulmarta duk yadda suke da hajjo shine ni data maida wawiya zata zo ta zageta gabana to me takeson nace intayata zaginta ne kokuwa?
Na kalleta nace allah ya kyauta au haka kawai zaki ce danna kawo miki labari wallahi innace ke yanzu ma zan fara fita babu hijabi dan ma suga cikin da kyau dan bakin ciki sai dai ya mutu
Nidai bnkara tofawa ba
Sai kuma can tace keni yau naga abin mamaki fa wai fadime ta zo tatafi babu rakiyar hajjo kamar ma fa fada sukayi dan fadimen cikin fushi ta fito daga dakin
Na kalleta haba maman aisha yakamata kiyiwa kanki fada wannan ba halibane sa ido akan abun da babu ruwanki fisabiillah gulma kenan da girman ki
Kinga kefa matsalata dake kenan yoh inba daban gulmar tawa ba ina zakiji ana zaginki akan haihuwa sannan ina zaki ji labarin hauwa budurwa mijinki ce inbada ban nidin dana fada miki ba ke gulma fa akwai dadi duk da ba tankawa kike ba in ma ankawo miki labarin amma ni zaman tsakani da allah danake dake ne ya kawo duk abin dana ji akan ki saina fada miki
Kinga indai nice bana bukatar ki kara kawomin wani zance indai ba na alkhairi bane inhar wani ya zageni ni wace da baza a zageniba mutum yayi ta zagina kanshi yayiwa dan allah ni inda da ma zaki daina shigomin daki karma ace tare muke shirya wani abun kiyi zamanki wajenki inyi zamana wajena dan allah
Au nikike gwalewa aikwa kinwa kanki baki karajin komai a bakina ana miki abin arziki kina kushewa aishikenan ahuta lafiya ta tashi tana kade zanin ta daya hada wata annakiyar dauda harga allah zaman datayi akujerata ma kyankyamin wajen nake
Har ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo amarya nace ba dan allah kokina da sauran abinci ne kidan bani?
Na kalleta cikin takaici bani dashi
Kekikasani kema fa ashe yanzu ance kinzama marowaciya aisaikiyi rowa dai ba abar kirki bace nikinga tafiyata allah dai muma yamana arzikin dafa shinkafarnan kullum da su taliyar ahto maga wnda zai nuna mana iyayi
Tayi gaba ta barni da mamakin halinta duk da nasaba da halinsu ita da hajara na bakar gulma amma nata dabanne hajara ba kasafai take shigomin ba kuma bata da kwadayin maman aisha da kuma kazantar ta naci gaba da yankan farcena
"************************
Hajjo hajjo hajjo na amm hajjo dake uwar daka tana linke abin sallar da sai yanzu ta samu ta hada azahar da la asar acewarta ayyuka sun mata yawa ta fito tana kallon maman Aisha dake kokarin shigowa dakin
Lafiya kike kwada min kira haka kamar naci bashinki kinga muje kiji ta ja hannunta suka shiga parlourn
Ta kalleta allah dai yasa alkhairi kika jiyo dannasan halinki duk inda gulma take kina nan
Hhh haba hajjo aikema kinsan alkhairinne zai sa kiji ina kwada miki kira haka kinsan me?
Saikin fada
To wallahi aminatu cikine da ita har fa ya fito yaudai ina shiga dakinta naganta babu hijabi tayi kokarin daukar hijabin tasa kafinma tasa nagani ai hajjo kinkusa samun jika ko meye abin boyewa a cikin ?
Hajjo da zuwa lokacin ta sandare a tsayen data ke bama jin sauran bayanin maman aishar take ba dan ta lula cikin duniyar tunani daga lokacin da kunnuwanta suka jiyemata aminatu nada ciki bata karajin komai ba
Yanzu kenan ahmad ma zai samu d'a, duk tana me aikinta yake tabarbarewa haka kwata kwata koda yayi aure bata kawo samun cikin matarshi cikin lissafinta ba aida ta dau mataki mai tsauri gashi har ana batun cikin ya fito aikwa zama baiganta ba wallahi dole ta dau matakin da zata hana cikin nan zuwa duniya
Maman aisha ta tabota yakikayi shirune hajjo? Ko bakiji ba abin danace ba kinkusa samun jika
Kinga maman aisha wai da gaske kike ko kuwa shegiyar gulmarki tasa kika hadamin karyar nan dan nasan halinki yaya ma za ai aminatu nada ciki bazan sani ba ina bama zai yiyu ba wallahi ciki kuma cab
.
Maman aisha da mamaki ya kamata ta shiga kallon hajjo tayi zaton inta kawo mata labarin zata yaba mata taga farin ciki a fuskarta sai dai abin mamaki saitaga kamar ma hajjo ta fita a hayyacinta a kan maganar anya kuwa ita gaskiya tana kokonto kodai kiyayyar aminatun ce ta shafi har abin dake cikinta da bazatayi farin cikin samuwar cikin ba duk da kuwa yadda take wakar aminatun bata samu cikiba har yanzu
Hajjo ta dago kinga fati ta kira ainahin sunanta kije abinki kinji wato cikinma sai anboyemin saboda gani mayyah zan cinye musu d'a ko ba matsala laifin ahmad dinne zaizo yasameni kije na gode ta karasa fadar hakan cikin son cirewa maman aishar shakka dan taga kamar ta shiga shakka akan yadda taga tayi aikwa hakan yayi amfani
Maman aisha da ke mamakin hajjo sai ta sa aranta ko haushin rashin sanin da zaman cikinne ya hassala hajjo take sambatu nan dai takara gaba ta barta da tunanika
Muna kwance nayi matashin kai da kirjin ahmad da daddare bayan mun gama faranta ran juna munyi wanka dan bama kwanciya sai munyi wanka
Na kalleshi nace dazu fa maman aisha tazo kuma taga cikin nan ya kalleni da gaske cikin dariya na hade rai nace dan allah mene namin dariya aikasan banason kowa ya gani
Hhh ai na fada miki saisun gani indai gidannan ne to wai kunyar me kike ji ne ma da kike boyewa um fadamin ya fada yana me dago da kaina
Na maida kaina nace nika kyaleni dan allah bafa kunya nakeji ba ni
To fadamin mekike ji sarkin wayon magana inba kunya ba mene kinsan dai sai cikin ya fito ko kuma wama yace ki yi abin da zaki samu cikin kuma da karfin hali kice bakyaso agani nan kike narkemin kullum ke sai anbaki to bagashi na bakiba harda tukuici
Nan nafara turje turjen kafa ina dan bugunshi da wasa ni wallahi ba haka bane nika daina tsokanata aini inada hujja ta na kare fadar da fashewa da kuka