Sashe 65
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba haka yaso ba amma dan biyayyar shi yace babu komai baba insha allah fatana dai tayi hak`urin ta dawo
Insha allahu zata dawo kar ka damu
Kwana na biyu gidan baba abdullahi tukun ahmad dake gidanmu yazo muka rankaya mukayi gidan su baba malam wajen su inna
Sun ji dad`in ganinmu sosai inna ma taji labarin kurumtar kalim sun jajanta nan baba malam yace insha allah zai taya mu da addu,a da kuma rubutu insha allah zai samu lafiya
Nan ahmad ya barmu kwana na biyu yazo muyi sallama akan zai koma
Sai lokacin su inna suka san bama shiri dan fir agabansu ko gaida shi banyi ba kuma sunji yana batun barina
Nan baba malam yakira shi ya tambaye shi bai `boye masa komai ba ya bayyana da yadda su kayi da baba abdullahi akan bari na
Koda baba malam ya aika a ka kirani ganin yadda nake kuka da kuma yadda nake kallon ahmad k`ura min ido kawai baba malam yayi ya jinjina kanshi yacewa ahmad yaje kawai ya barni insha allah za ayi magamin matsalar
Koda naje muyi sallama da ahmad d`in ni banji komai ba sai murnar zan rabu da shi ma danake na huta da takurarshi
Shikwa bawan allah shi kad`ai yasan halin daya ke ciki dauri ya kawai yake yi
Kud`i ya bani wadatattu sannan yace in sun k`are in kira shi ya turo min wasu duk da yasan bawai wata siyayya zan nayi ba
Haka mukai sallama babu wani armashi dan koda ya rungumeni shi kadai yayi budurinshi ya sakeni da k`yar dan a parlourn baba malam ne
Washe gari da asuba zasu tashi dan haka gidanmu ya wuce dan ya tattara abun da zai tattara saura kuma sabon bala,in da zai tunkara in ya koma ta bangaren hajjo
*************************
Hajiya hajjo kam ana can anyi bala,in anyi masifar inda baba musa yasata a kwandon shara yayi banza da ita har cewa tayi zata biyo ahmad d`in kano baba musa yace bada yawunshi ba duk da irin tsoronta kwa daya keji bata da kud`in mota kawai shiya hana ta tafi
Sannan baba musa ya hanata sam kud`in badan tana tsoron shiba ta fasa s
Yaran ma kowa ta tambaya kud`i casuke basu dashi
Shi bashir ma cayayi ko yanada bazai bayar ba ai ahmad d`in ba yaro bane kuma shi baiga laifinsa ba dan ya raka matarsa gida sannan ai har rasuwa anyi hajjon bata tada hankalinta ba sai yanzu
`Dan,ladi kam ta maganar auransa yake danshi abinda ke gabanshi kenan dan gidansu aisha sun sako shi gaba akan lallai ya turo magabatanshi dan tare da k`anwarta za a hada sun yarda zasu bashi ita amma fa sai ya cika duk al,adunsu na nupawa
Dole shi zai sayi katifa da labulaye da zanin gado da tarkacen botikan wanka da butar k`arfe da tabarmai hatta fitilar da zasu na kunnawa a d`aki sai ya siya banda lefe da sadaki
Hankalinshi ya tashi dan bai aje ba bai bawa wani ajiya ba gashi ya gama galla musu k`aryar ya shirya da komai da komai shiyasa ma suka bashi auran ta dan uwar catai baza a bawa bahaushe ba amma babanta yace shi za a bawa dan shi yagaji da halin aishar gwara ya aura mata koma waye taje can ta k`arata
Wannan tunanin kad`ai shi ya ishi d`an,ladi shiyasa ma koda hajjo ta tunkare shi da maganar kud`in motar cayayi yana da abinda yafi kud`in motar ta muhimmacin ta k`yaleshi
Dole taci burin sauke kwandon jarabar ta akan ahmad in ya dawo .dan sai ya san ya wulak`antata ya tsallake yayi tafiya bada izininta ba
Amma kullum cikin zullumi take da tsoron kar ya je su tona mata asiri hankalinta bai kwanta ba sai da taga ya dawo sannan koda ta balbale shi da masifar hak`uri ya dinga bata
Da,lallashi
Da k`yar ta hak`ura hankalinta ya kwanta ganin dai bai canza ba ta cigaba da mata biyayyar data keso koda ta tambaye shi maganar aminatu cayayi kawai ba yanzu zata dawo ba
Taso taji kan maganar amma ganin yana kakkaucewa yasata jan bakinta tayi shiru zata zuba ido tagani muddin dai tana raye aminatu tayi bankwana da garinnan
_*😍MAMAN `DAN ALBARKA CE😍✍️*_
09/11/2022, 2:23 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
*_PAID PAGE 39_*
Bayan tafiyar ahmad ne inna ke sanar min baba malam yace nan zan dawo da zama inyaso in inason zuwa ziyarar sai na dinga zuwa daga nan amma babu kwana ko ina
Naso tambayar ta dalilin hakan amma sai na fasa ganin ai baza a ce min hakan babu hujja ba ko dai dan nace bazan bi ahmad bane aka min hakan dana yi tunanina ma babu inda zanje har in kwana ma daya wuce gidan innar sai kuma gidan baba abdullahi kuma naje
Baba malam kam dalilin daya sa yace aminatu ta dawo gidan da zama shine tun kiran daya mata akan komawar ta da ahmad ya gano tabbas akwai sihiri a jikinta dan shi allah yamasa baiwar gano hakan
sannan shi kanshi kalim da aka ce k`usa ce ta maida shi kurma ya gano tabbas shima ba k`usar bace akwai sihiri bayan hakan
Shiyasa yace su zauna dan yana son kulawa dasu sosai
Daga ranar kam kullum da safe kafin mu karya sai baba malam ya kirani dak`inshi da kanshi yake bani rubutu nawa da ban na kalim da ban har sai na shanye a gabanshi tukun in kalim ya tashi shima agabanshi nake bashi tukun in shafe wa yaron jki da sauran
Ya bani wani turare yace in dunga turarawa kullum kafin na kwanta
Duk da bansan mene nufin hakan ba ina k`ok`ari sosai bana tsallakewa
Ahankali muke zaga dangi yamma nayi muke dawowa gidan inna
Su ilham ma na yawan zuwa wajena nima kuma zanje mu wuni
Mama rukayyah kam ta dawo daga tafiyar data yi naje na gaisheta dan lokacin dana zo ance taje garinsu .
Tana nan da nuna halinta na ko,inkula akan abinda bai shafeta ba
*************************
Muna tsakar gida nida inna ina gyara mata zogale dan yau dambu zata mana tunda na sauka garin nake sata canza abinci kala,kala yau ince wannan gobe ince wannan dan duk bana samun abincin gargajiya a can kayan ganye kam kullum cinsu nake kamar an aikoni har dariya suke min wai ba na gajiya sai dai inyi murmushi kawa
`Daya daga cikin almajiran baba malam ne ya shigo da sallama
hannun shi rik`e da wata kurciya alamar ta manyanta dan har gashin jikinta ya d`an fara ciccirewa
Ina k`ok`arin yin magana sai idona yakai ga wuyanta abin mamaki laya na gani daure irin ta farin zarennen ce amma itama ta koma ruwan k`asa
Da sauri na tashi naja da baya kai ilyasu ina kasamu kurciyar nan haka kamar ta matsafa
Ina mai dafe k`irjina
Wallahi aunty aminatu a nan bayan gidannan nake yawan ganinta tana sauka dai dai wajen da muke zama da daddare to bantaba yunk`urin kamata ba sai yau na lura akwai laya a wuyanta alamar dai irin kurciyar nan ce da akewa mutane su bar gari kinga rashin tsoron allah ko
Harfa zan k`yaleta kawai sai naji tausayin ita kanta kurciyar da,kuma wanda akaiwa dan itama ancutar da ita anyi amfani da ita wajen cutar da bayin allah sannan kuma anhata yin rayuwa kamar sauran dabbobi irinta lallabawa nayi ta bayanta
Ina kai hannu kawai naga bata gudu ba dan ta kasa tashi ma
Shine nace bari na kawo ta gurin baba malam dan ya duba ya kunce layar danni gaskiya tsoro nake ji
Inna da tun daya shigo ta d`ago daga lik`in tukunyar Dambun data ke bata yi magana ba sai yanzu ikon allah allah ya shiga tsakanin nagari da mugu gashi kuma baba malam d`in baya nan yaje nan tudun katsinawa allah yawa wani abokinsa rasuwa ka ajiye ta tukun ya dawo
Duk tsoron dana ke ciki caraf nace a a fa inna yaza a ajiyeta salon ta gudu kuma bakiji yace yawo take ba kuma fa wani bawan allan aka cutar da ita gaskiya gwara ya kunce layar
Na kalle shi kai ilyasu sai kace kaid`in ba namiji bane kake wani cewa tsoro kake ka kunce mata kawai ka saketa ta tafi abinta bakana da ayoyin allah ba babu abinda zai sameka
Kallo na yayi aganin yadda na rabe a bangon ginin kamar zan shige ina zazzare ido kuma shida akurciyar ke hannun shi nake cewa matsoraci sai dariya ta kamashi cikin dariyar yace
A a nikam aunty aminatu ke ki amsa ki kunce ya k`are maganar tare da mik`omin waje na
Wani uban tsalle na daka sai gani a bayan inna na k`ank`ameta jikina na rawa dan har ga allah kurciyar tsoro take bani dan idonta sunyi wani irin zuru zuru gaba daya kamar ba kurciya ba
Dariya inna ta fara itama ta zame hannuna dana rik`eta da shi ja,ira bakince shi matsoraci bane aida amsa zakiyi sai ki gwada mana kedin jarumace
Sai lokacin nima abin ya bani dariya ina dariyar nace ai dandai ni macace
Girgiza kai inna tayi ta kalli ilyasu kaga ilyasu inzaka iya kaima za ka iya kunce layar ai basai baba malam ba babu abinda zai faru kunce ta kaji allah ne yayi ta sanadinka wanda akaiwa kurciyar zai samu lafiya maza kunce
Muna nan yasamu waje ya zauna ya shiga zare zaren da aka d`aure layar dashi a wuyan kurciyar har ya kunce ikon allah kurciyar bata motsa ba har saida ya cire layar
Yana gama cire layar tayi girgiza ta tashi sama firrr kamar ba ita bace a galabaice
.
Layar ya d`auka ya mikawa inna gashi ni bansan yadda zanyi da itaba a a dorata nan kan window in ya dawo sai a nuna masa allah dai yabaka ladan ilyasu kayi taimako
Amen inna yasa kai yayi ficewar shi