Sashe 66
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan muka cigaba da jinjina al,amarin nida inna har muka kammala dambun nakwa ci nayi nas
Baba malam bai shigo ba sai can yamma wajen bayan la,asar
Sai da inna ta kai mai abinci yaci y koshi tukun har ta fito nidai hankali na nakan windown ina ganin kamar layar zata `bace
ganin ta cigaba da har kar gabanta tana shirin d`ora sanwar dare bata kaiwa baba malam kayar ba yasa na kasa hak`uri nace
Inna kin manta layar baki nunawa baba malam ba
Cikin bani umarni tace d`auki ki mika masa mana
Da sauri nace ai kinsan bazan iya bane
Au baki matsu a bashi d`inba,kenan tace tana mai nufar windon ta d`auki layar tayi d`akin baba malam d`in
Baba malam kam cikin al,ajabin abin da ya gani jikin layar bayan ya warwareta ya shiga jinjina kanshi ya d`ago ya kalli inna dake gefen shi zaune
Yace ikon allah kinga,wata k`udira ta allah ko ?
Mene ne jikin takardar ?
Nuno mata ta kardar yayi kinga sunan salisu ne jiki da kuma sunan Nigeria wato garin da ake son ita kurciyar tazo kenan jikina ya bani tabbas addu,ar dana dad`e ina yice ta amsu wato salisu dai mahaifin aminatu wannan ce kurciyar da aka masa har ya baro mahaifarsa kinga sai yau allah yayi kurciyar tazo har inda muke dan da alama kam daga can kasar su ne tunda ga sunan Nigeria nan
Ikon allah malam ikon gaske kai ka tsince sa kuma a gidanka akai sanadin warakarshi
Hakane dama lamarin allah yanzu abin da nake so dake karki fad`awa aminatu komai akan hakan kija bakinki kiyi shiru tukun mugani inshine tabbas zai zo ya sameni da maganar komawar shi niger din
To shikenan malam
Allah ya k`ara tsare mu da zuri,armu baki d`aya amma ko lamarin aminatu da kalim daka ce sihirine ke dawainiya dasu har yanzu ina cikin al,ajabin abin me aminatu tayiwa wani da zai mata haka dan rashin tsoron allah
Kedai kibar d`an,adam kawai allah dai ya shiga tsakanin nagari da mugu shine addu,ar da musulmi yakamata ya lazimta kawai
To amen dai
Koda inna ta fito bata cemin komai ba koda na tambayeta mene jiki catai inje in tambayeshi dariya nayi nace a a kam banzuwa haka kawai ya ce nazo jin gulma
Ahto baki shirya ji d`inba kenan saiki rik`e gulmar taki
*************************
*Niger state lapai*
Shirya shiryen biki d`an,ladi ne ya taso gadan gadan sai dai wani abin haushi da dangin su aisha suka riska sun gano gaskiya ashe d`an,ladin duk k`arya yake bashi da komai daya ce ya gama shirya wa gashi sun riga da sun sa ran aurar da ita da k`anwarta tare
Dan ita,k`anwar ta har mijin ya kammala kawo komai antsaida ranar auran amma `bangaren d`an ladin shiru
Sun bashi lokaci kan koda sadaki ne da katifar yaje ya nema da yan sauran tarkacen
Babanta yace shi ya d`auki nauyin lefe an tsaida bikin wata guda yaje ya nemi wad`annan koda suka fad`a masa hakan daya dawo gida yasamu hajjo ya fayyace mata komai
Cikin murnar anbashi yarinya sannan za a masa lefe tace ba matsala kar ya damu zatawa yan uwanshi magana su harhad`a masa sauran abubuwan
Duk wannan abun da suke baba musa baisan suna yiba dan shi basu saka shi cikin harkar ba hajjo dai ta sanar masa d`an,ladi yasamu matar da zai aura
Koda yaji daga gidan data fito ya fad`awa hajjon shi bai amince d`anshi ya auri banufiya ba ganin rashin amincewarshi daya nuna yasata yanke hukuncin neman wani mutum a a unguwar yake aikinshi shine kawai walicci a dauke shi a biya shi shi tasa ya nemi mutane suka je neman auran d`an,ladin
Ta kira sauran yaran duk ta musu bayani da kuma buk`atarta na son su had`awa d`an,ladi kud`in da zai had`a kayan auran
Shamsu ne ya d`ago hajjo badai wannan yarinyar zai aura ba aisha
Wallahi hajjo yarinyar sam bata da kamun kai haba hajjo koda banufiya yake son aura bai kamata ace wannan yarinyar zai aura ba wallahi nasanta bata da aiki sai yawo da maza kmga shigar banza bazaki taba ganinta cikin kayan mutumci ba
Kai dallah rufemin baki sakarai harda kai awa d`an,uwannaka bak`in ciki aure dai ita,zai aura tunda yana son abarshi baza ku sa ace ni na kasance uwar banza ba ina hana yarana auran matan da suke so dama an riga da an`batani a gari akan waccan bankad`ad`d`iyar yarinyar
Duk wanda bazai fad`i alkhairi akan aurannan ba to dan allah bana son yace komai ya tashi ya bani waje
Am hajjo maganar shamsu haka take fa nima nasanta kuma yaba da kyau mutum in zaiyi aure ya,za`bawa ya,yan shi uwa ta gari
Cewar sani kenan
Dallah kaima yimin shiru duk wannan maganganun da kuke dan nace ku taimakawa d`an,uwanku ne kuke neman hanyar zillewa duk wanda bazai bada ba kawai yace bazai bayar ba basai kun tsaya `batamin lokaci ba
Shikenan ai ni gashi inna samu wasu kafin lokacin in allah ya horemin zan k`aro cewar bashir da tun d`azu bai sa baki ba
Sauran kwa casukai basu dashi yanzu
Sai da daddare tukun bashir ya samu baba da maganar nan baba kecemai shi baisan da maganar bama kwata kwata tunda aka mai yace bai amince ba bata k`ara tada zancen ba
Ganin ran baban ya `baci yasa shi cewa baban yayi hak`uri ya barsu suyi in riba ce zasu gani kar yace komai yadai sa albarka a abin
Baice komai ba sai ya nunawa hajjo yaji batun kawai allah sa albarka babu kunya tace amin
Koda ahmad yazo tace shiya d`auki nauyin katifa da labulaye bai ce komai ba dai yace to
Ya dai sayi katifar yace baida kud`in labulayen
Nan da nan maganar biki ta kankama shirye shirye kawai hajjo take ta ko,ina sun d`inke da k`awarta huwaila kamar basu yi k`awance da fad`ime ba
Sai da biki ya rage sati biyu tukun ta aikawa fad`ime cewar bikin d`an,ladi sauran sati biyu
Fad`ime bata ce komai ba sai allah yasanya alkhairi sai sun zo kai lefe
*************************
Ikon allah haka kawai baba salisu ya tsinci kanshi da sha,awar zuwa niger kullum da tunanin yake kwana da shi yake tashi alhalin da ko maganar garin baya son ji
_*😍MAMAN `DAN ALBARKA CE😍✍️*_
09/11/2022, 2:24 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 40*_
Abdullahi ya tuntu`ba akan shifa yana son zuwa gida niger
Kai kwa me zaka je kayi a can wa kake da shi da har ka damu kanka sai kaje inhar zuwa zakai nikam badai dani ba sai nace maka sai ka dawo
Haba yaya kamata yayi ace muje tare duk dad`ewar nan da mukai bamu jeba koda bamu da kowa acan ai muna da malam liman ko ka manta sannan ga dukiyar mu ta can gadon mu wanda ba a raba ba yakamata ace zuwa yanzu munje kuma muna da k`anne koba komai ai kodan su maje
Nikam bazanje ba gadon me mezanyi dashi sannan k`anne da kake magana su d`in sun damu da mune kai nifa ko k`aunar sunan garin bana yi in zaka dai sai nace a dawo lafiya
Ganin abdullahi yak`i fahimtar shi sam yasa ya nufi gidan baba malam
Shi kwa abdullahi abin daya sa yace bazai jeba shine su shida musa har yanzu asirin da aka musu na sa musu tsanar garin shike dawainiya dasu
Shida musa
**************"******"*""*
Koda salisu ya isa gidan
Baba malam
Nan ya bayyana masa son zuwa gidan sannan yana son in zaije yaje da iyalinsa
Baba malam yaji dad`in hakan dan zuwansa da nuna son zuwa gidan dayayi ya nuna masa tabbas dai shine wanda yake tunani
Fatan alkhairi ya masa tare da fatan sauka lafiya
Inda baban ke sanar masa da yusuf da mama rukayya zaiyi tafiyar dan haka indai ya shirya su ilham da bahijja zasu dawo gidan baba malam d`in
Ikon allah alhamdulillah yanzu tsanar da nayiwa ahmad kaso mafi tsoka ta ragu sai wani lokacin indinga jin kewar shi sannan yanzu muna yawan yin waya dashi
Ranar asabar na shirya naje gidanmu koda naje baba baya nan sai gab da zan tafi ya dawo nan yake sanar dani maganar tafiyar shi niger daya keson yi karshen watannan insha allahu shida mama rukayya da yaya yusuf
Koda jin hakan nayi farin ciki ikon allah yau baba da kanshi ke maganar zuwa niger dan ada inmukai masa maganar garin bama k`arewa da dad`i dashi dan baya son maganar sam
Sai dai jin da yaya yusuf za ai tafiyar
Yasa nima jin sha,awar zuwan inda nacewa baba zani cayayi bazai je dani ba tunda ina da miji in inason zuwa in tambayi mijina
Kamar wasa na kira ahmad a waya inda shima `bangaren shi yanzu yana jin dad`in yadda na fara saukowa dan na rage duk abin da nake masa sai dai duk lokacin daya min maganar yaushe zan dawo mukan samun sa`bani daya gane sai ya dena min batun anan yake sanar dani bikin d`an,ladi sauran sati biyu
Au har ansa auran eh sun yanke wata d`aya aka tsaida abinne yazo babu shiri nace allah ya kaimu
Qaunah zaki dawo kafin bikin um
A a ni bazan dawo ba gaskiya nifa baba nake son bi zuwa niger dan yace zaije ganin gida shida,yaya yusuf gaskiya ina sha,awar zuwa shine fa yace min saina tambayeka za shi dani
Jin abin da tace cikin farin ciki ahmad yace ta fadawa baba dan allah a d`aga tafiyar har a kammala bikin d`an,ladi inyaso sai mu tafi gaba d`aya shima yana son zuwa garin
Murnar ya barni yasa na sakar masa kiss ta waya abin da rabon daya jishi tun muna zaman lafiya
Yaji dad`in hakan kullum addu,ar shi shine allah ya dai,dai ta tsakanin su da aminatu ya sa hankalinta ya dawo dan shi bai taba tunanin ko asiri aka mata ba