Sashe 28
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahmad ne ya kirani yace min gasunan sun kusa kawo wa mina na bishi da addu,ar sauka lafiya na tashi kenan dan lokacin nadan shigo daki ne zan dau flarsk din abincinmu babban tunda yau zai dawo ina tunanin yanzu da ace nike girkina da saidai na dafa masa abin da nasan zan burgeshi amma yanzu saidai abin da aka dafa agida zai ci dole ina shiri jawo dakin sainaji sallama na juyo ina kallon mai sallamar ina mai amsawa dan bansanta ba
Ta karaso kinga infita zakiyi bani makullin kofar karki kulle tunda nazo
Na bita da kallon mamaki tare da kallonta gaba dayanta doguwace kakkaura irindai masu jikinnan hade da tsayi tana da fadin fuska sosai sai sai hancinta irin bajajjennan harda barimar hanci tasa sai idanunta ba laifi tanadasu saidai anci uban bleaching sai gashin ido data sa riga da skeet ne ajikinta na wani yadi dinkin ya matseta nonuwa duk a waje ta daura dankwali irin daurin ture kaga tsiyar nan sai baza hanci take hannunta rike da Basket alamar abincine aciki
Na kalleta nace saidai ban waye kiba gaskiya
Ta kalleni au bakisanni ashe ko ayyah hakanefa amma gaskiya nayi mamaki shi ahmad din bai miki bayanina ba baitaba fada miki akwai matar da zai auraba dama?
Na kalleta cikin rashin fahimta nace kamarya ya?
Tace to nice hauwa tunda naga alamar baki sanni ba gwara na miki bayani dan kisani tun wuri bake kadai za ki zauna da ahmad ba inma shi yayi miki alkawarin kekadai zaki zauna dashi to gaskiya ya yaudareki dannice zabin mahaifiyarsa ni taso ya aura bake ba kinga kwa nafiki fada a wajenta
Nasaki baki da hanci ina kallon ikon allah wannan ce dama diyar fadimen da maman Aisha ke fadamin dankari yoh wannan da ahmad ya aureta yace ya auri me aisaita goyeshi tsaf a bayanta tai ta gudu wallahi ai uwar mata kawai maman aisha zatace min ni mamakina ma meta ke nufi da inbata mukullin daki
Ta kalleni kinga niba wajenki nazoba nasamu labarin dawowar masoyina ne shine nayo masa girki na kawo kuma in ganshi dan nakwana biyu bamu haduba kinga bani mukullin in bude in aje abincin dan nasan dai ba girki kikeba kinga ai gwara tun kan nashigo mu fara taimakon juna
Na kalleta nace a a kikai dakin hajjo ki aje masa inyaso inya dawo din kya basa na kare ina mai yin gaba na barta nan tsaye
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍*_✍️
*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudi ta wannan account number 2375144550Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*
*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: _*WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KISIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KI TURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE TA WANNAN NUMBER 09138320449*_
*_🪴TUSHEN MU DAYA🪴_*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 17*_
Nan na barta tsaye nayi wucewa ta sai naji maganar ta abayana
kibani makullin mana ya kike tafiya
Haushine ya hanani kara magana inba tsabar rainin wayoba yaya zakice nabaki makullin dakina dan kina takamar ke budurwar mijina ce
Harkina cemin kece zabin mahaifiyarsa da alama tasan wani abu kenan akaina amma koma dai menene nasan mijina yana sona kuma nima inason shi shirmen wasu bazai taba sawa insamu matsala dashiba sannan ni inba ma abakin maman Aisha bansan dawani zaman wata aba wai ita hauwa ba
Wadda ahmad baita min zancentaba koda wasa sannan indama yanasonta inaga aida ya aureta tunda babu wanda akaiwa dole acikinmu bare ace an lika masa nine
Ni wallahi ganin tama bai sa naji komai ba dan ba zata taba hada kanta daniba ko kusa nasan nayi mata zarra ina ruwana da ita zan dau komai daga wajen dangina dan su sun zamemin karfen kafa amma bazan taba bari wata banza ba wadda ba kowa ba tazo ta karasa rusamin farin cikina ba
Mijin ma danake takama dashima tazo tayi kokarin tadamin hankali akansa ba
Tare da ita muka karasa wajen hajjo datake rabon abinci na ajiye flarsk din
Ita kuma ta fara magana hajjo kinga abin da tamin ina zuwa fa tana ganina sai ta rufe kofa nace ta budemin ko abincinne in aje a dakin kafin ahmad din ya dawo wallahi hajjo hanani tayi dan batasan nidin wacece ba a wajen ahmad
Hajjo ta dago ta kalleni kedai anyi me shegen bakin halin tsiya bakuwar ma saikin nuna,mata dan tamiki abin arziki ta kawowa mijinki abinci yarinyar yar mutumci shine kika wulakantata ke badaban anfi karfina bama me zai kai ahmad ga auranki bayan ga wadda naso ya aura kinyi asarar halinki kibata makullin ta kai abincin
Na kalli hajjo ciki dakewa dannaji zafin wulakantani datayi a gaban wannan matar dan mata zance dan wallahi ni kallon uwar mata nake mata nace
Catai ahmad takawowa kuma,nasan bayacin abinci waje nariga dana gyara dakina nace tabari inya dawo inyana bukata ta ajiye adakinki inyaso inyana so yazo yaci
Hajjo tawani rafka salati wai tun yanzu kinfara kishine akan miji cab kin daukowa kanki hanya mara billewa wallahi tun wuri gwara ki farka dan muddin ina,raye ahmad sai ya auri hauwa dan ita ce ta dace dashi a kawota da kayanta yadda ake kawo kowacce amarya akawomana
gara kamar yadda ake kawowa amare ke aurenki ma dame ya karemu banda mu da muka kashe kudi yarinya sam bakisan arzikiba bata nace
Takaicine ya isheni na dauki makullin na jefa mata ta watsamin harara ta dauka ta tafi tana juya jiki
Nabi bayanta da kallo ashe jikinne kawai da ita sai kayan nonuwa sam bata da hips ko kadan ahade take
Allah allah nake hajjo ta gama zubamin inje insameta kartamin wani abu adaki dan harga allah uwarta ma banyarda da ita ba bare ita
Har hajjo tagama zubamin nayi saurin dauka nayi hanyar dakina ina tura kofar yyi dai dai da barinta bakin gadona ta kalleni kamar bata da gaskiya ta koma kan kujera ta zauna
Nabi gadon da kallo sainaga kamar pillows din dana jera ba haka suke ba nadai share na dire abincin inason tashi naje nayi wanka amma haka kawai naji banason barinta dakin kuma
Na koma nima kan kujerar na zauna ta kalleni tace baki zubomin abincin ba ko har rowar abincin ake
Na dago na kalleta na dauke kaina dan ganinake kara kulatama kamar bata lokacinane
Na dau wayata na kira ahmad nan yake fadamin sun kusa baifi awa daya da rabi ba yanzu suna bida nace to allah ya kawo ku lafiya nan muka shiga fira na ma manta dawata aba wai ita hauwa adakina saida naji ta wani ja tsaki na dago na kalleta na kara kashe murya muka cigaba da firarmu danshi baima ji tsakin nata ba
Sai naga ta tashi tayi hanyar waje dama abin danake nema kenan aikwai tana fita
Nayi saurin sallama da ahmad na tashi na juye ruwan wankana na fito da sauri na kulle dakin na tafi da mukullin bayan na fito daga wanka har zuwa lokacin bata
dawo ba nashigo dakin nasawa net din sakata na karasa har zan gifta basket din abincin data kawo saina dawo na dan tsugunna na bude naga sakwarace aka mulmula a leda sai dayar miyar agushi ce da nama sai ruwa gora biyu nace ikon allah harda ruwa na maida na rufe na ajiye sai lokacin hankalina ya dawo wajen pillow din na karasa na daddaga banga komai ba har zan ajiye sai wata zuciyar tace in zuge zip din
Ina zugewa sainaga wata yar mitsitsiyar kwalba da wani ruwa yana yawo acikinta jawur sai wasu abubuwa kamar guda gudan jini kana na kana na cikin tsananin kaduwa da kuma tsoron daya kamani lokaci guda na yi sauri na zarota na dauko bakar leda na jefa naci gaba da laluben sauran sainaga kowannensu ta saka irin kwalbar nan sai tsoro ya kamani me kenan daga zuwanta me hakan kenufi tabbas kenan da,wata manufa tazo na sa hijabina na fita naje na jefa kwalbar a masai na dawo jikina a sanyaye na wanke hannayena da sabulu na daura alwalar la,asar dan anfara kira na shiga
shiryawa cikin mutuwar jki da sake saken kala
Kala na dauko atamfata mai manyan flower green ce da milk color dinkin doguwar rigace dinkin ya zauna ajikina das na feshe jikina da turaru ka masu sanyin kamshi na shimfida dadduma na tada sallah bayan na idar na daga hannayena na fara kwararowa addu,o,i ga mahaifana zuwa mijina
Akan allah yakara mishi budi da lafiyar da zainemo mana ya bamu zaman lafiya yarabamu da sharrin masu sharri ya kara mana so da kaunar juna ya zaunar damu lafiya ya kade kowacce fitina da duk mai nufin ya fitine mu allah yamana maganinsa
Sannan ya shirya dangin mijina konace dangina wannan baiwa da bansanmene nufin abin data ajye min ba allah yamin tsari da sharrinta nan dai na karasa addu,o,ina duk da jikina a sanyaye yake hakan baisa na kasa rangada kwalliyata ba kamar yadda nayi niya dan jina nake cikin farin ciki dan ma
Wannan tazo duk tasamin fargaba da tsoro a zuciyata tabbas
Nasan allah shike kare
Bayinsa tunda allah.yaso ni da rahamarsa gashi
Naga abin data ajiye min
Alhamdulillah shine abin dana furta
Nan na karasa kwalliyata na kalli kaina a madubi nida,kaina nasan nayi kyau nayiwa kaina murmushi na koma kan kujera na dau wayata naiwa kaina hotuna guda biyu tukun na kara kiran mijina,naji lafiyarsa inda,yake cemin gasu kusa da gida ma sun kusa shigowa