← Book details Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 78

Sashe 13

Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da dare da zasuje gida saida dubara ahmad ya yarda ya rabu dasu

Inda bayan tafiyar su liman yayanke shawarar indai malam musa ya bukaci Abashi danshi zai bashi dan kyan da ya taso gaban mahaifinsa

Inda lokacin komawar malam musa yayi yanason komawa da yaronsa amma yana
Jin kunyar liman

Inda daga karshe yayi karfin halin tambayar ko za abashi ahmad yatafi dashi
Yasa shi makaranta acan ta addini data zamani

Inda babu wani ja in,ja malam liman yayarda

Inda yabisu da addu,o,i tare da fatan rike amanar marayan allah
Yanada yakinin tsarin dake jikin ahmad da kuma addu ar dayake mishi dare da rana bazai bari acutar dashi ba

Duk wanda yayi niyar cutar dashi ta hanyar asiri tofa kan mutumin zai koma yadai san saidai cutar wa ta fili wannan bashi
Da damuwa yasan
Allah shine mai rayawa
Kuma wuya bata kisa
Sai kwana ya kare

*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍_*✍️

*Wannan littafin na kudine idan kinason cigaba da karantawa zaki same shi akan farashin normal group 300 VIP 400 masu so ta private 1000 ki turo kudi ta wannan account number 2375144550Lawali ahmad zenith Bank ki turo evidence ta wannan number 09138320449 katin MTN ta wannan number 09138320449*

*Idan kuma littafin mu guda biyu kikeso TUSHEN MU DAYA da FANSAH 2022 Zaki turo normal group 500 VIP 800 ta private 1000*

'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
09/11/2022, 2:16 pm - Maman Dan Albarka Ce: *🪴TUSHEN MU DAYA🪴*

*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍_*

*_Littafin tushen mu daya labarine daya danganci Wata zuria wadda babu abin daya yiwa zuriar nan lullubi face Cin amana zalunci rashin tausayi rashin tsoron allah sannan ga sassanyar soyayya labarin Aminatu da surukarta labarine da zaka zubda mata hawaye sannan ga kannen miji suma sun sako ta gaba shin dama haka yakamata surukai su zauna da matan ya,yansu? Duk sai kun tsunduma cikin wannan labari mai suna TUSHEN MU DAYA_*

_

Ina kuke masu fama da ciwon ulcer da infection shin kinyi yawon niman magani Amma Baki face ba??.toh ga GHT royal jelly tana maganin cittutuka da dama 👇👇examples

Store care Yana magnin ulcer ko wacce iri ce

B clear yana maganin infection na cikin jini ko wani irine shida female care mace inta hada wannan saita dawo,karki Yi Wasa da lafiyarki infection tana da illoli da dama ta kansa mijinki yaji baya Jin dadin kasancewa dake dan haka sai kin tashi tsaye domin gyara aurenki da kuka da lafiyarki

Uwa Uba royal jelly,myco balance da sulfur soap Ina amarya da uwar gida kizo kiyi fes abinki,duk suna da kyau ba sai a Baki labari ba in Kika gwada ke Zaki bawa wasu labari

Ina masu hawan jini kuzo kunemi bp support damasu ciwo sugar kuzo ga naku sugar control din

Ina masu Neman haihuwa Kai in takaice maku duk wani Mai matsala indai yanemi kayan GHT insha Allah matsalar tazo karshe indai kana Shan wannan supplement din good health care treatment ne

Location dutsinma Katsina State Muna aikawa ko Ina ko wani gari mutum yake insha Allah cikin aminci contact me *09125253872*

Sannan munada kayan masu ciwon gabobi kuzo kusai gum massage da sauransu 💃💃💃

Karku Bari wanan Daman ta wuce ku

*Masu son a tallata musu hajar su ko link din group dinsu zasuyi magana ta wannan Number 091383320449*

```Bismillahirraha manirrahim```

*Free page9️⃣*

Sun sauka lafiya inda hajjo kwatsam taga malam musa da yaro Kuma wai dan sa ne

Bada ban tsananin kamar da taga niba Da babu abin da zai hana ta musa masa sai dai ita mamakinta
Shine Dama hasana nada juna biyu ashe ta kashe macijine bata sare kansa ba

Tayi wauta mai girma na saurin kada hasana da ta san da rabonnan da babu abinda zai sa tabari ta tafi inyaso ko barar da cikinne saitayi

Amma kash aikin gama yagama ita mutuwar hasana batawani girgizata ba tunda dama tasan bata barta haka ba wannan dan da aka kawo mata shine babban tashin hankalinta

Da kyar ta iya kama kanta ta rike duk wasu tunani nata ta adana su daga baya tayi wannan

Ta taya malam musa da taga yana cikin tsananin farin ciki

Ya kalleta kinga na huta da mitar ki ta haihuwa kullum ga danan na baki kyautarsa shikenan kinsami me debe miki kewa

Tayi yake tace ainima da kusa muke da bilkisu dana dinga ganinta kusa dani tana debemin kewa

Saboda tana ganin kamar ya mata shagube ne akan maganar da take fada masa na cewa ita tana haihuwa tunda har ta haifi bilkisu sai dai in matsalar daga wajensa ne shine juya yakasa bata ciki

Sai gashi ta ganshi da da, kuma nashine wato dai itance baiyi niyar maida hankali yabawa cikinba hmm tayi kwafa wadda ita kanta bata san a fili tayi ta ba saida taji
Muryar malam musa nacewa

Haba Mero bafa da wata niya nace hakan ba kema ina miki addu,ar samu kullum insha allah zaki samu naki

Ta kalle shi tana yake wanda akace yafi kuka ciwo A a malam ni bama wannan tunanin nake ba kasan ina godiya ga allah ne da yabamu kyauta lokacin da bamuyi zato ba

Ai In hasana ta haihu kamar ni na haihu ai ahmad ma danane kuma nidai malam da zaka min wata alfarma ina son na rike ahmad kamar nina haife shi banason ya taba sanin cewa bani na haifesa ba .

Zan masa rikon da ko mahaifiyarsa sai haka ina naiman alfarmar nan malam in ma inada rabon haihuwar ko ya,ya,na banason su taba sanin banice na haifeshi ba

Ta kare maganar da dauko ahmad dake cinyar malam musa ta daurashi acinyarta ta rungumeshi tana mai fashewa da kuka wanda ba kukan komai bane saina zallar munafurci da kuma dacin datake ji azuciyarta tare da tsanar ahmad mai girma

Koda ta dauke shi jitai kamar ta dauki bakin maciji da kwa ta rungume shi kamar ta raba wuta ajikinta haka ta daure taciga da shafa kanshi

Malam musa da yake kallonta cikin murmushi yana mai jin dadin yadda ta dauki ahmad da kuma alfarmar data nema yaji dadin yadda zata rikemai jininsa sai kallon su yake cikin tsananin tausayinta

Yace Mero basai kinnemi alfarma ba ahmad dama dankine hasana haihuwarshi kawai tayi allah sarki hasana
Allah yajikanki ya kai rahma makwancinki
Ya dauke kwallar data kawo mishi

Mero ta dago ta watsamai wani mummunan kallo yana dagowa ta maza ta maye gurbin da murmushin yake

To amen amen malam tanaji kamar tayi sabo addu,ar data amsa da amen din hasana zata nemar wa wata rahama matar da ta rusa mata shiri abin da ita takeson fara haifawa malam sai gashi ita ta haifa

Haka dai suka dinga tattauna wa inda ahmad har yayi barci jikin hajjo

************************

Abdullahi ma yayiwa zainabu bayani da kuma dawowarsu da ahmad inda itama bakaramin dukanta maganar tayi ba

Sai catai anya abdullahi kuwa bawai sunnemi wani yaron bane suka ba malam da sunan danshi ai hasana bata da wani ciki tabar garinnan

Abdullahi da yanzu bawani shakkarta yakeji ba asalima haushinta yakeji inya kalleta shin me ya rufemasa ido har ya aureta baisan me ya rudeshi a jikinta ba bare ayi maganar halayenta

Ya kafeta da ido yace mekike nufi?

Da kikace haka kina nufin su malam liman zasu aikata aiki irin na kananun mutane kokuwa yaron da kamar kaki yaya yayi ya aje kike kokarin cewa ba dansa bane

wallahi bari kiji infada miki innakara jin makamanciyar wannan maganar a bakinki saina yi mugun saba miki

Ya tashi ya wuce ya kwanta abinshi

Nan ta lula duniyar tunani ita dakeson ace itace tafara haihuwar namiji sai kuma akawo wani yaro ace wai dan musa ne ina bafa zata sabuba wai bindiga a ruwa akwai aiki
Agabanta

Duk da cewa itama tana da wani cikin wanda take da tabbacin namijine dan gidansu ita kadaice mace mamarta duk maza take haifa dan haka ita tagama haihuwar mata tunda ance haihuwa gado ce

Ko a ina akace hakan?

Amma yanzuma dan dai dare yayi da sai taje taga yaron taganewa idonta kamar da akace kafin ta shawarci hajjo akan abin da yakamata sumai

Haka dai ta kwanta cikin sake sake

Da gari yawaye ta tuntubi hajjo da gulmar saitaga abin da bata taba zato ba

Wato hajjo na cikin farin ciki akan kawo yaro kuma itama tayi mata gargadi mai tsauri akan ahmad karta yarda ta cutar mata da da,

Ta kalli hajjo ta tuntsure da dariya haba hajjo duk fa ta yadda zaki yi kulunboton ki wlh ni bazaki jirgani ba tabbas ninasan akwai wani kudiri naki daban akan rikon yaronnan harda wani cewa

Kar insake in nuna masa bake kika haifesa ba

Wlh indai ina raye saina tabbatarwa da ahmad cewa kedin ba maison uwarsa bace bama bare shi kinga babu maganar kin haifeshi ma

Haka dai suka dinga cacar baki

Ahmad da bai wuce shekaru biyu da yan watanni ba yana gefe yana wasansa baisan wainar da ake toyawa ba

*************************

Bayan Shekara Biyar zuwa lokacin Ahmad nada shekara bakwai wanda tuni sun tashi daga wannan gidan sun hada kai sun sayi gida a unguwar Fagge sun koma

Inda allah yasawa kasuwancin albarka sai dai basu raba shagoba har yanzu a waje daya suke

A lokacinne kuma allah yabawa hajjo ciki zo kuga iyayi da kisisina wanda akewa zainabu wadda ita zuwa lokacin ya,yanta hudu duka mata

Hajjo ta rike ahmad kamar yadda tace zata rikeshi amana amma fa bata kwabarshi duk abin da yagadama shi yakeyi daga gari ya waye zai karada yawo a matsayinta na babba batawani damuwa wanda dama ita burinta kenan ya lalace a gari yazama abin kwatance wajen rashin ji

Haka in malam ya dawo ya cire riga takan aika ahmad yaje ya laluba rigar malam inda kudi aciki ya kwaso mata
Chapter 13 · 0% Book details