Sashe 46
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inda kamar yadda suka ce sun dauki nauyin
Kula da salimar wadda zuwa yanzu tana d'akin uwarta ta tana renon cikin
Uwar ke kwasar takaici
Amma babu yadda ta iya dan anfi karfinta tanan bangaren tana ji tana gani salisu da d'an uwanshi sun shirya amma
Bata da kwanciyar hankalinma da zata kira hajjo bare tasani .dan ita yanzu ta kanta take damuwarta kadai ta isheta haushin hajjon ma take ji gani take duk ita ta jamata
***********************
Na ciga da renon cikina cikin kwanciyar hankali
Ahaka har cikina ya shiga wata tara lokacin ahmad ya dawo
Muna zaune ina kasa
Inda nayi sallah dan
Nafi jin dad'in zaman
Kasan
Ahmad na kan kujera
Kusa dani ya kalle ni yace qaunah gashi
Fa har kin shiga watan haihuwa dame dame
Ya kamata mu siya
Na tanadin haihuwar ?
Na dago na kalle shi nace ni bansan dame
Dame ake siya ba
To yanzu yadda za ai
Anjima zan kaiki
Gidan abokin
Idris nasan fatinsa ta san
Komai tunda yana fadamin
Ita ke siyayyar ta in zata .
Haihu nace tom allah
Ya kaimu anjimar
Kamar yadda yace bayan anyi sallar .ishsha,i
Yace na fito mu tafi
Nan nadau hijabina.
Muka nufi hanyar gidan
Tunda ba nisa a kafa
Ma muka taka
Nan naga mun tsaya a wani
Kofar babban get
Waya ahmad ya kira
Idris fati kam ta na nan
Sai yace mai
Shima yana gida
A a dama madam na
Kawo wajen uwar,gida
Gata nan zata shigo
A a kaji ka da wani zance
Yau she gidan namu ya zama bak'onka ne?
Kaga malam ka shigo da
Ita mana in ka barta
Ta shigo wazai nuna
Mata bangaren mu?
Cikin dariya ahmad
Yace to gamunan
Nan muka tura get din
Muka shiga nan naga
Daga ciki ashe babban
Gida ne
Bangare bangare ne a jere
Wasu na kallon
Wasu sun kai goma sai dai kowanne
Da kofar shi da ban duk gini ne iri d'aya
Na dai fahimci kusan al,adar garince duk yawancin gina ginensu
Family hause suke
Duk yaransu insunyi
Aure tare suke zaune
Dasu waje guda
Nan muka nufi na
Ban garen dama nan ya
Kwankwasa kofar
Wani yaro ne da ba.
Zai wuce shekara goma .
Ba yazo ya bude mana
Kofar
Inda muka shiga
Wata mata ce fara
Gajera tana da jikinta
Masha allah zata kai shekara talatin da biyu zuwa da uku
ta ta fito daga wani daki cikin
Fara,a tana mana sannu da zuwa
A a ahmad kune sannunku
Da zuwa bismillah
Yana daki ma ai kushigo tace Tana mai kamo
Hannu na muka
Nufi wani daki
Daban ba inda ta fito ba
Parlour ne madaidaici
Daga gefen shi kuma
Wata kofa ce alamar kitchen ne a wajen
Sai wata kofa datake
Kallon mu wadda itace
Bedroom din dan nan ta
Nufa tana cewa bari ta kira shi
Nan nabi parlourn da kallo
Kujerune saiti daya
Masha Allah ba laifi
Suna da kyau sai
Daga gefe firjine dan
Madai,dai ci
Sai kuma plastma yar madai daiciya a
Like a bangon gefen
Badai wani tarkace a sam
Tana da tsafta kmai
Fes fes
A a baku zauna ba saika.ce wani bako
Kaima saika tsaya
Baka ce ta zauna ba
Murmushi yayi ai
Wajenki na kawo ta
Nidai ina uban gayyar yake?
To ki zauna mana
Nan na ta nuna min kujerar dake gefena na zauna ahmad dai na tsaye da alamar ba
Zaman zaiba
Yana nan fitowa yanzu
Bata rufe baki ba sai ga
Wani mutum
Ya fito daga bedroom din
Sanye da jallabiya
Bakine kakkaura yana da
Tsayi ba laifi
Shima dai gaskiya
Ya manyanta kadan
Dan zaikai arba,in
Ya girmewa ahmad kam
Sosai
Ya kalleni a a amarya
Sai yau aka san hanyar
Gidan namu ?
Matar dake zaune itama..
Ta danyi dariya ai
Ba laifinta bane
Laifin ahmad dinne
Da bai kawota ba
Ahmad yace kasan yanayin
Aikin namu ina tason
Inga na kawo tan allah
Bai yi ba
Ai gashi dai ka kawo mana ita yanzun
Cewar idris da zuwa lokacin ya karaso suka yi
Musabaha
Ahmad yaja hannunshi ya kalli fati to gatanan
Fa na kawo miki ita ne
Zata tambayeki ya karasa suna masu ficewa
Ni da kaina ke sunkuye
Na dago na kalleta
Tamin murmushi
Tace
Kice mijinki dai ya kawokine ba dan gaisuwar kawai ba
Tashi ce ta taso ku
Nayi murmushi danni walllahi ahmad
Ya hadani da aiki wai
Wani in fada mata nayi
Tunanin zai zauna ne
Ayi maganar dashi
Amma sai ya barni ya fice
Ta tashi tace ina zuwa
Nan naga ta bude kofar
Dana ke zaton kitchen ne
Can jimawa ta fito
Hannunta rike da filet
Ta ajiye min ta bude firji
Ta dauko pure,water guda biyu ta dora min
Akan wani filet gashi bismillah
Cikin jin kunya nace mata alhamdulilah
A koshe nake saida muka ci abinci
Muka fito
Kinga ni ba tambayar nayi ba kici abinci
Kawai
Allah kam na koshi bari .dai insha ruwan
Na dauki ruwan daya na fasa na dan sha
Tunda dai kince bazaki
Ciba ainima zan rama
Wataran zanzo
Gidan naku
Inkika bani abinci aibaci zanba
Nidai aikina murmushi
Ta kalle ni yace zaki tambaye ni ko?
Ina dan wasa da hannu na cikin hijabi
Cikin jin kunya
Nace dama maganar kayan baby da zamu
Siya ne shine nace bansaniba yace in tambayeki
Ta kalleni cikin murmushi wanda na fuskanci kamar d'abi,arta ce Ok
Ba matsala me da me kika siya zuwa yanzu?
Bamu sayi komai ba ok Yanzu bari na kira ahmad din sai yazo inmasa lissafin komai arubuta
Ta leka ta kira yaronta me suna Aliyu ywanda ya bude mana kofa tace ya kira su abbansu inda ahmad suka shigo nan
Ta shiga masa tsiya akan
Dama wannan maganar ce yawani turo ni
Nan suka shiga lissafin komai tundaga kan kayan
Baby har zuwa kan su wardrobe din baby da katifa da flarsk din ruwan zafi duk da ina dashi tace
Mukara daya
Sai maganar kayan da
Zanyi fitar suna ta sanar
Dashi su nan kafin ayi haihuwar ma suke tanada
Inda yace wannan ta barshi tukun
Sunyi da ita zata siyomin
Komai amma agidanta za a aje in na haihu
Sai ta kawo min
Saboda bazai yiyu
Mu kai su gida tun yanzu
Ba
Nan suka yi lissafi ya dunkule kudin yabata
Inda ta tabbatar mai gobe zata je kasuwa inta
Dawo saina zo inga
Kayan
Muka yi sallama inda ta
Rako mu har bakin
Kofa tana bani
Hakurin bata san da zuwanmu bata bani
Komai ba nace babu komai
Dan gaskiya yadda ta sakar min fuskama
Ya faranta min kamar
Bata girmeni ba
Bata da girman kai
Sam
Kamar yadda tace washe gari da yamma ta bugo wa ahmad wayar ta dawo
Kasuwa inda bamu jeba sai washe gari
Da safe
Ba laifi tayo mana
Siyayyah ba kadan ba
Tundaga kan kayan baby
Tunda ba asan mai
Zan haifa ba ta siyo
Wadanda maza za su iya
Sawa mata ma haka
Sai kayan sanyi har
Kala hudu kownne da hularsa da safarsa sai safuna suma daban sai hulunan sanyi
Da setin man shafawa na babyn da towel shi guda daya
Sai zanin goyo irin na sakar zaran ulu da pampers me 50
Sai wardrobe da katifar baby duk dai abin daya kamata ta siyo
Saita ware wata leda
Ita kuma pad ne aciki da sabbin pants sai reza da jik da dettol da man zaitun tace wannan suma inzani asibitin
Zan hada da zannuwa na
Guda biyu da kayan baby
Da pampers din muje dasu haka ta zaunar dani .tana bani shawarwari da kuma
Yanayin da idan naji shi
Zanyi magana muje asibiti
Nan muka ware ta bani su tace dasu zamuje asibiti na tafi dasu gida ita kuma ta adana min sauran
*************************
Ranar alhamis ina zaune da yamma a daki
Lokacin ahmad ya dan
Fita dumamen tuwo ne nake ci tun safe n dumama ban iya ciba sai da yammar na kara dumamawa jinai wani ruwa ya fara zubomin kamar fitsari cikin mamaki nasa hannu na na dan daga zanin saina ga na jike jagab kamar wasa naji marata ta murda bayana ya rike min na yunkura zan tashi amma na kasa
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE_*✍️
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: *_WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KI SIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE SHIMA TA WANNAN NUMBER 09138320449_*
*_INKUMA DUKA LITTATTAFAN BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI TURO 500_*
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_
_*PAID PAGE 26*_
K'okarin dafa kujerar dake kusa dani nake na tashi amma ina na kasa
Haka na koma na zauna
Ina jan addu,o,i Can jimawa kuma sai ciwon ya lafa na koma na dan kwanta tsakar dakin
Duk da aunty fati tace
Innaji irin haka inyi
Magana sai naga baida ce ba daga dan jin ciwo
Inyi magana gwara na
Dan kokarta
Ikon allah kuma daya lafa sai naji
Shiru har na kokarta na tashi na nemi wani zanin na daura lokacin sallar mangariba ta karato
Nasan duk inda ahmad
Yake ana idarwa zai dawo gida
Sai na tashi na fita nashiga zagaye tsakar gidan dan a asibiti ana
Fada mana in mun shiga labour karmu zauna waje daya mudinga motsa jiknmu
Can saina ji ruwan yana kara zubowa yana bin kafata haka dai ciwon inya taso sai ya lafa
Shigowar ahmad da sauri ya karaso wajena lafiya kuwa yana mai riko hannu na
Nace marata ce ke murdamin ina ga fa
Na kuda ce
Da sauri ya saki hannuna bari na kira hajjo
Muje asibitin ko
A a kabari tukun ajima
Ai ciwon in ya danyi
Yana lafamin kinga
Bana son shirme ina
Zuwa gashi har ruwa kike
Zubar wa
Da gudu yaje ya kira hajjo
Wadda ta taho a firgice zanin ma bata karasa daura shiba ta zo ta same mu ina tsaye har
Lokacin tsakar gida shi kuma ahmad ya shiga daki
Dauko min hijabi da
Kayan dana hada a wata yar jaka madai daiciya