Sashe 34
Tushen Mu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan yashiga lallashina haba haba mene ne to abin kukan um fadamin bakyason in fadi gaskiya um da,dai yaga kukan gasken nake sai ya dago fuskata kinga kalleni kalleni kinji qaunah ta fadamin mene ne hujjar um?
Nan nadan sassauta muryar na ce kaima kasan irin zaman danake da mutanen gidannan nan basona ake ba banason dai susan inada cikin yanzu nafison suganshi kawai
Tayaya zan iya fitowa in fada masa saboda mahaifiyarsa nake boyewa dankarta cutar dani dan nafi kowa sanin tsanar data min
Shine kawai hujjar to ai dai itama hajjo intaji kinsamu cikin ko fadan da kuke zata daina tunda itama tanason taga jikokinta kinga ganin kina dauke da cikin danta dole ta sassauta miki ko
Na kalleshi to allah yasa haka yawwa qaunah ta shiyasa nake kara jin sonki nayi saurin tura kaina kirjinshi yasa hannu ya kara rungumeni yana min rada a kunne da sauri na cire kaina na yi kokarin matsawa baya haba haba yarinya aikuma kinzo hannu dama nasan rigimar harda rashin koshi zo nan kiji inkara miki
Nayi saurin rarumar bargon rufa na tura kaina na gudundune nan yabini ya danne yanamin cakulkuli nashiga dariya daga nan kuma......... Sai muce allah y tashe mu lafiya aminatu da ahmad
************************
Hajjo ce ke waya a uwar dakin ta haba zainabu ina fada miki magana kina kokarin fadamin uzurinki kinga ina miki maganane akan cewar matar ahmad ciki gareta kuma har ya fito kinsan bansa hakan cikin lissafina ba sam shiyasa ban dau wani matakiba yanzu mene ne abinyi?
Hajjo ni yanzu kamar yadda na fada miki ina cikin tashin hankali salima tayi cikin shege shegiyar yarinya nayi nayi ta bari azubar wai wallahi bata amince ba a zubar duk da ina juya ubanta ina gudun abin kunya hajjo ace yata ta cikina tayi cikin shege agaba na ta haihu mai ya kai wannan takaici ga hajara itama nayi nayi ta fito da mijin itace medan da ma dama amma fir yarinyar nan taki wallahi bansan inda zan sa kaina ba sam
Kinga ki aje maganar wata salima kinemamin mafita akan tawa matsalar kullum burina in batar da zuriar hasana a bayan kasa amma da alama banida sa,a sam tunda gashi har jika za a haifa mata abun danake ganin bazai taba yiyuwaba kenan wallahi
Kefa hajjo matsalata dake kanki kawai kika sani ina fadamiki damuwata kina zayyano min taki toni gaskiya bani da wani abu da zan iya miki yanzu kowa yaji da kanshi ina dalili ina cikin tashin hankalin za a haifamin shege ke kina min bayanin yadda za a batar da dan, sunnah kittt ta kashe wayar
Kan bala,i hajjo tace harni zainabu zata kashewa waya lallai kinga wajen kwana na aina gama miki gata tunda kin koma gidan daula daular da ko rabinta bana ciki zaki yi bayani wallahi badaban sirrina dake hannunki ba zakiyi bayani
Salaha da shigowar ta kenan ta kalli hajjo hajjo wanne sirrin?
Sai lokacin hajjo ta fahimci ashe a fili take maganar tace babu komai kindawo makarantar eh hajjo na dawo to maza ki cire uniform kizo ki na aikeki
************************
Da jin kawai take kutsawa babu alamun tsoro ita kadai da ranta sai jakarta makale a hammatar ta tafiya take kafafuwannan sunyi budu budu da kura sai uwar zufa datake hadawa
_*😍MAMAN DAN ALBARKA CE*_✍️
09/11/2022, 2:22 pm - Maman Dan Albarka Ce: _*WANNAN LITTAFIN NA KUDINE KIBIYA KIKARANTA CIKIN AMINCI AKAN FARASHI MAI SAUKI 300 KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2375144550 LAWALI AHMAD ZENITH BANK KITURO EVIDENCE TA WANNAN NUMBER 09138320449 INKUMA KATIN MTN NE TA WANNAN NUMBER 09138320449*_
_*INKUMA DUKA LITTAFANMU GUDA BIYU KIKE SO FANSAH 2022 DA KUMA TUSHEN MU DAYA ZAKI BIYA 500*_
*🪴TUSHEN MU DAYA🪴*
*_😍MAMAN DAN ALBARKA CE😍_*
*_PAID PAGE 20_*
Haka ta cigaba da tafiya cikin gajiya ta fara kokarin hawa wani tsauni da kyar tana hawa tana kokarin sunbulowa takalmanta a hannu da kyar tasamu ta gama hawan sai gata a wani fili mai fadi nan taciga da tafiya can saiga wata bukkah ita daya kwal daga nesa da sauri ta karasa abun mamaki mutanene dankam suke kan layi tunda ga kam mata har maza magidanta manya wadanda duk neman duniya ne ya kawo su yawancin mazan duk yan siyasa ne da yan kasuwa haka ake layin babu tsari sam sai kaga mace a gaba namiji a bayanta da ka,idar wajen kenan indai wani ya rigaka to dole ne kabi bayan shi macace ko namiji ne tunda dama wajene na sabon allah babu ruwansu da bin wata ka,idar musulunci haka hajjo ta kutsa ta shiga layi bayan wani mutumi dikeke shima a bayan wata mata yake sai matsarta yake yana kara mannewa a bayanta itama bata wani damu ba dan biyan bukatarsu
Hajjo na bin layi sai ya fara matsowa kusa da ita haka tanaja baya yayi gaba yayi baya allah ya taimaketa wata mata tazo saita bata wajen ita ta koma baya dan duk iskancin ta bata yarda da wannan
Haka tacigaba da bin layi har wajajen magrib babbar fargabarta tun safe ta taho ta nufo kauyen Ndakama ko abinci bataiba bata taba tunanin zata kai lokacin nan anan ba aida ko maman aisha ta barwa sallahun ta dora mata tana cikin tunanin layi yazo kanta nan tashiga
Ta gurfana gaban tikeken mutumin dake zaune akan wani katon buzu bakikkirin ga uban tumbi kanshi har wani kyalli yake ko alamar gashi guda babu fuskar nan a turbune kamar ta shanu sai zare ido yake
Tashiga masa kirarinsu na batattu shagalallun duniya tukun yace inajin ki gafalalliya
Boka wannan zuwan ba akan ahmad nayi shiba nazo ne akan matar shi boka cikine da ita bansamu na kawar da shiba ga kuma wata sabuwa ka taimakeni karta haife cikin nan inhar ta haihu shikenan na kade har ganye na boka
Keeee waya fada miki zata haihu tunda har kika tako nan kukanki ya kare matukar kinbi sharadin aikin da zanbaki dai dai muddin kika aikata ciki saidai wani ba wanda ke jikinta ba
Ya dauko wani madubi ya shafashi yace kalli nan tana kallo sai ga fuskar aminatu ta fito tana alwala yace kinganta
Yawwa ita ce boka
Ya dauko wani garin magani kinga wannan ki tabbatar kin barbadashi a kofar dakinta ya zamana ita ce zata fara bi ta kai kuma karki sake wani ya ganki yayin da kike aiwatar da aikin wannan kuma a abincin ta zaki barbada kuma kezaki dafa abinci da hannunki ki kaimata ki tabbatar taci hhhh ina fada miki shikenan ciki yabi ruwa dan cikin zai dagargaje aranar zata yi bari
To boka godiya nake nan ta zuge jakarta saiga yan dubu dubu boka nawane kudin aikin dubu goma ne nan ta lissafo
Ki ajiye shi anan ta ajiye nan kusa da wani buzu ta tashi ta fito cikin farin ciki har zuwa lokacin kuma a kwai mutane sosai bisa layi yawancinsu kuma mata ne wasu ma harda yara dake ta kukan yunwa da kishirwa
Allah ya rabamu da son zuciya da neman duniya kawai dan ka cutar da rayuwar wani katashi kai ka wahalar da rayuwarka da dukiyarka da lafiyarka da allah ya horemaka duk don son cutar da bayin allah allah ya shirya masu irin wannan halin tare damu baki daya
************************
Bata shigo gidaba sai ana sallar ishaha inda tana shigowa ta fada daki dan lokacin babu kowa tsakar gidan salaha ta tarar a dakin tana cin wani abu a leda ganin hajjo ta fado tayi saurin boyewa ita bata kula bama hankalinta nakan uban fitsarin datakeji ta suri buta tayi bandaki
Ganin fitarta yasa salaha saurin fitowa da ledar balangun da miko me shayi ya saima ta wanda kullum gurinshi take zuwa ya kwakuleta baida taba me gaba dayan ba inya gama jagulata ya saimata tsire ko balangu wani lokacin ya soya mata kwai da indome gidan su wata kawarta banufiya take zuwa suci inda ita mahaifiyarta babu ruwanta harda ita ake ci dan basa wasa da nama
To yauma ganin hajjo bata dawobane kuma tanajin yunwa gashi basuyi abinci shiyasa ta zo gida dashi tayi saurin tura sauran tsokar data rage mata a bakinta ta nannade ledar tayi hanzarin fita ta jefar suka ci karo da hajjo na kokarin shigowa wadda tayi alwala za aje ahada sallar dan ko azahar batayi gashi har ishsha,i tayi
Ta kalleta saurin mekike zaki bangajeni
Saita fara soshe soshe a a ruwa nakeson zuwa insha dallah wuce kibani waje yarinya komai bazakiyishi a hankaliba
Nan ta wuce sum sum tare da kara boye ledar a zaninta
Hajjo na idar da sallolin da ake binta wadanda za a iya kiransu yar faki ba yawa wasu sukace sai lada ta tashi ta aika salaha ta amso musu taliya ta dora cikin hanzari
Sani ne ya shigo yaga tana ta fafutukar girki
Ya kalleta hajjo wai ina kikaje tun safene dazu na aiko amsar abincin rana ake cemin bakyanan bama kiyi abincin ba
Eh bana nan naje unguwa yanzunnan zan tafasa muku taliya inada yaji insoya mai kuci
Haba hajjo fisabilillah taliya zamuci da yaji ni gaskiya bazanciba ba gwara inje miko me shayi yamin hadin kauri haba wannan aisai ku
Ta dago ko ajikinta ai saika maida hankali shegen yaro mara albarka kullum ina fafutuka kanku ku kuna sha anin gabanku bakusan kubani kwandalarku ba sai dai in andafa kuci me shayine yasan dadin kudinku sai yammata
Haba hajjo ke yanzu komun baki kudi me zakiyi dasu naga babban yaya dai shike rike da gidannan kuma kudin da kike amsa wajen baba ma ni banga abin da kike dasu ba to kinga gwara mu mu mori namu ahto lokacinmu ne
Ai bakwa neman albarka ne shiyasa kowa inyasamu sai dai ya cinye kuyita yi shegun yara
Haka yasa kanshi ya fice cikin nuna halin ko inkula akan masifar data ke masa dan inda sabo sun saba indai hajjo ce kullum cikin masifa take dai dai da su kansu bata kyalesu ba
Hajjo babu ruwanta in ranta ya baci indai tana fada cikin fada take sheganta yaranta tare da tsinuwa batare da ita kanta tasan cewa bakinta dafine ga ya,yanba