Sashe 41
Munnubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama Munirat ta yi expecting kud’i ma su nauyi amman bata yi tunanin har 1.5M ba.
Murmushi tayi tace sun gode daganan ta mik’e tace “bara muje mu sauk’o da amaryar,da sauri Yashjub yace
“Wacce amaryar kenan?”ya fad’i hakan yana gyara zama
sannan ya d’an had’e fuska.
Nan ma dariya suka yi hadda Siyama kafin Najeeb yace
“Kwantar da hankalinka muma mun gaji tafiya zamu yi muje mu huta,sai kuma ya kallesu yace ku saukk’o mu tafi.
“To”kawai Munirat tace daganan suka nufi sama gaba d’ayansu.
……
Nasiha sosai
Aisha da Yahanasu sukayi mata bayan fitar su Munirat har sai da suka taso mata da tsumin kukanta,sannan Yahanasu ta yi welcoming d’inta warmly into their family.
Dare ya yi sosai sun san idan aka tsaya sallama shima wani b’ata lokacin ne shiyasa iya su biyun suka yi mata sallama suka d’aukarwa su Jidda jakankunan su,da kyar kuwa ta saki hannun Yahanasu dan sai yanzu wani tsoro da fargaba suka rufeta gashi haka kurum sam sai ta ji bata so a tafi a barta ita kad’ai…..
Aisha ma har da y’ar kwallar ta haka nan tana hawaye tana waving d’inta har suka fice suka rufe mata k’ofar d’akin nata,dai dai du Jidda sun k’arasa hawowa dan haka suka yi sari suka suka basu jakankunan su suka ce su wuce gudun kar ma ta ji muryoyinsu ta ce za ta fito……..
[17/09, 8:03 p.m.] Hauwajidda: MANNUBIYA
(Book 2)
Page 20
Na
Humayrah Bulama
Mikiya Writers Association.
Tun lokacin da aka faara siyan baki dama Siyama ta turawa Ya Musbah message,shiyasa dai dai sun hau sama kenan Ya Nafi’u ya kira Aisha ya ce”su sauk’kk’o sun zo”
Sun so yi wa Manubiya sallama amman Aisha ta hanasu ta damk’a musu jakunkunan su tace su tafi…hakanan suka je suka yiwa Yash sallama tare da fatan alkhairi suka wuce.
Yahanasu ce ta d’auki Munirat a motarta dan ita bata fito da tata ba,suma suka wuce….Yassir ma sallama kawai ya yi masa ya wuce.
Najeeb ne sai da ya d’an tsaya ya yi masa y’ar guntuwar nasihar rik’e alkawari da amana kafin shima ya yi masa sallama ya wuce Yash d’in yana ta godiya.
Sai da ya ga fitar Najeeb d’in tukunna k’arasa cikin motarsa ya dauki duk abubuwan da ya sissiya ya wuce cikin gidan,yana shiga ya maida main door d’in ya rufe yana mai sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya…kamar a mafarki haka yake ji wai yau shine Angon Manubiya!
Alhamdulillah
Alhamdulillah
ya yi ta maimaitawa kafin ya durk’usa ya sa goshinsa a k’asa ya yi godiya ma Ubangiji
Subahanahu wata a la!.
Kitchen ya nufa ya harhad’a komai da decorations d’in tukunna ya fito ya nufi sama.
Sai da ya fara duba d’ayan d’akin tukunna ya lek’a d’akin gym d’insa dan dama ya san maybe anan su Aisha za su ce za su jera kayan gadon da suka nace sai sunyi…ai kuwa yana bud’ewa ya hango ta zaune a kan gadon wanda aka shimfid’awa wani had’add’en bedsheet mai tafe da wani k’ayataccen quilt da pillows fari tas mai tsananin kyau da d’aukar hankali.
Ba kad’an ba ya ga d’akin ya yi masa wani irin masifaffen kyau tashi d’aya ya ji wani irin sanyi da annashuwa sun lullub’esa,gadon kana gani ka san ba mai tsada bane amman kasancewarta a ciki ya sanya ya ga gaba d’aya kaff gidan babu wajen da ya kai ya wannan a kyau da basa peace of mind.
Sallama ya yi mata kafin ahankali ya fara takawa zuwa inda take…tun kafin ya kaiga k’arasawa ya fara jiyo sheshshek’ar kukan ta…..ba ita ba hatta shi zuwa yanzu heartbeat d’insa ya tsananta…itakam dama tun lokacin da ya rufe k’ofar falon ta fara jin inama akwai inda zata je ta b’uya!….
Yadda yake takawa zuwa inda take haka take jin takun nasa kamar a kan k’irjin ta yakeyi,sai da ya zo dai dai kanta tukunna ya ja ya tsaya kafin a hankali ya durk’usa a gabanta yasa hannu ya yaye hular alkyabbar.
Shiruu kawai ta yi ta lumshe idanunta tare da damk’e hannuwanta guri d’aya wanda hakan ya sake bawa hawayen ta damar sauk’a akan kumatunta,ajiyar zuciya ya sauk’e yana mai jin takaicin su Yassira yana sake lullub’esa dan ya tabbata har da bak’in cikin abunda sukayi mata ne yasanya tsadadden hawayenta k’in daina zuba,ba zai yi mata maganar ba ba zai sako ta a ciki ba amman idon sa idon su Yassira gobe tabbas sai ya ci uban su!.
A hankali ya mik’e ya zauna akan gadon gefenta kusa da ita sosai har cinyarsa tana gogar tata kafin a hankali ya sa hannayenshi biyu ya yi cupping fuskarta tukunna ya
shiga share hawayen nata da tombs d’inshi still yana rik’e da fuskar tata bai cika ba yana kallonta yanajin wani sanyi yana ratsasa.
Maimakon kukan ya ragu sai yaga hawayen nata ma k’aruwa sukeyi dan haka
ya janyota jikinsa yayi huggin nata da kyau ta yadda hatta yanayin yadda zuciyarsa take bugawa tana ji.
Kamar zai fashe da kuka ya ce
“Dan Allah ki daina! bana
k’aunar ganin hawayenki,inshaaAllah babu kuka a gidana ba zan baki reason ba da yardar Allah,na dad’e da yi wa kaina alk’awarin ba za ki yi kuka a gidana ba!zan baki dukkan farin ciki da jin dad’i!
kar ki fara karya min alk’awarina tun yau pls,dan Allah ki daina kuka..”
Jin yadda yake ta had’ata da Allah itakuma ta gagara tsaida hawayen nata ne ya sanya ta d’ago a hankali ta d’aura hannun ta a kan bak’insa ta shiga girgiza masa kai alamun ya yi shiru ya daina rok’onta,at the same ta samu ta tsaida hawayen nata.
Shirun kuwa ya yi ya shagala da kallonta yana mai shak’ar kamshin da itakanta da kuma d’umi da kamshin da hannun nata sukeyi wanda tashi d’aya ya ji yanayinsa ya fara chanzawa,Itanma dakyar ta iya d’auke idanunta a fuskarsa ta sunkuyar da kanta k’asa tukunna Ahankali tace”Ina wuni!”tana mai jinta kamar ta fi kowa zama safe a duniyarnan kasancewarta rungume a k’irjinsa.
Murmushi ya yi mai had’e da dariya kafin ya lumshe idanunsa cike da shauk’i yayi kissing tafin hannunta dake a kan bakinsa.
A hankali ta fara k’okarin zame hannun nata dan tashi d’aya sak’onsa ya dirar mata ya shiga ratsata ta ko Ina.
Ruk’o hannun nata ya yi da sauri kafin ya samu ya bud’e idanunsa da suka fara chanja launi,tukunna yace”Lafiya Alhamdulillah amarya ta kuma uwargidana”
Sunkuyar da kanta kawai ta yi
tana murmushi k’asa k’asa….dai dai kunnenta ta ji ya ce”Tunanin me kikeyi ne haka bayan gani a gabanki?”
Ya fad’i hakan cikin d’an turo baki sannan yana mai sake ruk’umk’umeta…
Yanayin yadda ta ji k’irjinsa ya shiga bugawa fiyeda da ne ya sanya ta d’an d’ago a hankali tace”zan sha ruwa”
Dariya sosai ta basa amman sai ya dake,wata nannuyar ajiyar zuciya ya sauk’e tukunna ya cikata da kyar dan wani shauk’i ne yake jansa….mik’ewa ya yi ya d’an daidaita kansa tukunna yace”muje!na had’a mana dinner a k’asa”kafin ya juya ya cire hularsa ya ajjiyeta a gefe tukunna ya mik’a mata hannunsa yace”Bismillah”
Ba kayan d’azu bane a jikinsa
amman shima wannan d’in fari ne k’al jamfa yanayin d’inkin mai masifar kyau.
Ahankali ta mik’e tsaye
ta shiga gyara zaman alkyabbar ta harda sake rufa hular…Murmushi kawai ta ga yayi kafin ya matso ta sosai tukunna ya sa hannu a gaban rigar ya shiga b’alle bottons d’in alkyabbar,sai da yakai
har ciki inda bottons d’in suka tsaya tukunna ya sa hannunsa a bayanta yad’an turota jikinsa kafin ya ja alkyabbar k’asa ta tafi ta fad’i a wajen.
D’inkin lace ne a jikinta…..ba k’aramin tafiya kuwa ta yi da shi ba dan lace d’in da d’inkin da ita kanta gaba d’aya sunyi masifar yin kyau!dama ita Allah ya yi mata sura mai kyau gashi d’inkin an yi sa ne style d’in fitted gown,yayinda d’ankwalinta ya d’an yi baya gashin gaban goshinta da rabin na kanta duk a waje sai
shek’i suke yi…..Shiyasa Yash ya ma kasa magana dan shi kam an tashi kansa,bai tab’a ganinta a irin yanayin nan ba bai tab’a samu ya k’are mata kallo kamar haka ba,gashi rigar kusan rabin k’irjin duk a net yake…
Ganin kallon yak’i k’arewa ne yasa ahankali tace”Muje”tana mai jinta gaba d’aya a takure ga wani kunya da fargaba da suka lulub’eta.
Hannayensa ya sark’e around her waist cikin lumshe idanu da bud’esu yace”Anya dinner d’innan za ta yiu kuwa??na fara ganin dishi dishi wallahi…”
Da sauri ta d’an ja baya sai
kuma tayi gaba ta wuce ta gefen sa da hanzari tana mai jin yadda k’irjin ta yake dukan uku uku.
Murmushi kawai yayi kafin ya juyo yana wani Irin kallonta tukunna da kyar ya d’aga k’afa ya fara takawa nan inda take tsaye ta juya ta basa baya tana wasa da y’an yatsun hannunta……..
Ya zagaya k’asashen duniya daban daban amman zai iya
cewa bai tab’a ganin mace mai kyawun structure kamar Manubiya ba har ma fuska bai tab’a ganin mace mai yanayin irin kyawunta ba….ya san kuma soul d’insu ne ya had’u saboda yanada tabbacin ko da ace ba haka looks d’inta suke ba he’ll definitely fall for her…
Tana tsaye ta ji sa a bayanta
kafin ta matsa ta ji ya yi sauri ya d’aura hannunsa akan flat tommy d’inta,kafin ahankali
yace”Seriously na daina jin yunwar”
Dasauri tace”Cikina har ciwo yake min tsabar yunwa”.
Dariya ta ji yayi wadda har
sai da d’umin numfashinsa ya addabi wuyanta kafin a hankali ya yi kissing wuyan dan yadda d’ankwalin nata ya tunkushe ya zame both daga saman gshinta da kuma k’eyarta ya had’e da ribbon d’inta hakan ba k’aramin kyau yayi masa ba….a yadda yake tsaye a bayanta
ba k’aramin kyau sajen k’eyarta da bak’ak’irin d’in sumarta suka yi masa ba
He can’t help but to appreciate
shiyasa ya sake sakar mata passionate peck a wajen, ya san zata matsa shiyasa ya yi saurin sake ruk’ota da kyau da dukkan hannuwansa biyu.
Yadda jikinta ya fara karkarwa shi kansa sai da yayi mamaki…a hankali ya durk’usa ya d’ago k’afafunta ya tallafota ya d’auke ta gabad’yanta in a bridal style wanda hakan ya sanya ta runtse idanunta sannan ta yi saurin zagaye hannayenta a wuyansa a haka ya nufi k’ofar ya fita da ita gwanin ban sha’awa.