Sashe 127
Munnubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabon kuka ta fashe da shi ta ta k’arasa ta ruk’o hannun Yashjub tace”I’m so sorry….”
Lumsassun rinannun idanunsa ya d’ago ya zuba mata kafin yace”Yaha ba zan b’oye miki ba sam ban ji dad’in yadda kika yi shiru game da wannan al’amarin mai matuk’ar mahimmanci a rayuwata da ke ba har iyau kuma na fahimceki na fahimci uzurinki dan haka karki damu komai ya wuce..”
Su Yasira ya kalla waenda suka matso garesa suma yace”kuma abunda kuka yi mini ba komai ba zan ce na manta da shi kamar bai faru ba amma kar ku d’au hakan a ranku inshaaAllah ba zai zamo silar shiga tsakani na da ku ba..rashin walwala da shak’uwata da ku ya sanya Mommy ta samu damar shiga tsakanina daku ta yi poisoning mind d’inku kuka yarda cewa bana sonku wanda ni hakan nature d’ina ne kuma kasancewarku mata da kuma yanayin rawar kan Yassir ya sanya na ga dacewar in sake zama mai tsauri a kanku saboda kyautuwar tarbiyyarku amma inshaaAllah daga yau zan gyara zan jaku a jikina mu zama abu d’aya ta yadda babu wanda zai sake shiga tsakaninmu kasancewata step brother a gareku ba wai yana nufin zumuncin zai samu rauni ba sai dai ya k’ara k’arfi InshaaAllah…”
Rungumesa gaba d’ayansu suka yi cikin kuka sukace kar ma ya sake cewa shi step brother d’insu ne har abada zasu zama d’aya babu y’an ubanci inshaaAllah…..”
Da kyar suka iya had’a ido da Yahanasu suka nemi gafarar ta,they really can’t believe wai Yaha cikinsu d’aya suka dinga yi mata wulak’anci ta yi shiru sannan itama Mommy ta sani amma ta yi shiru duk dan cikar burinta tabbas Allah ne kad’ai zai yiwa Mommy hisabin da ya fi dacewa da ita….
Hajiya Mama ma tun d’azu ta fara hawaye fad’i take”Alhamdulillah Alhamdulillah”
Ta godewa Ubangiji da ya bata Aron rai ta ga wannan rana…Alhamdulillah da ya fallasa rub’abb’en irin gidan Imam a gabn idanun kowa,matsalar gidansa ta zo k’arshe.
Cikin sharar hawaye Yash yace”hak’ik’a yau tana daga cikin ranakun da suka kai k’ololuwar dad’i da farin ciki a cikin ranakun rayuwata…Hak’ik’a Ubangiji mai kun faya kun ne!ya kan yaye damuwa ya chanja al’amari ya kawar da matsala mai girman gaske a cikin k’ank’ani lokaci…
Mu dai kawai abunda ya kamata mu yi a ko da yaushe shine mu yi trusting d’insa mu saka gaba d’aya fate d’inmu akansa mu mik’a dukkannin al’amuranmu garesa daga nan komai zai yi falling into place cikin sauk’i…..in da Rabbana ba wahala….
Alhinina d’aya a halin yanzu rasuwar Ya’isha da mahifiyata da bama ta san tanada ni ba…..”
Ya fad’i haka cikin zubar hawaye..
Cikin sharar hawaye shima Daddy yace”Tabbas Khadija ta dad’e tana zaluntata tun asalin farko…da ace Ubangiji zai bani da ma da na koma baya na janye abunda na yiwa Mahaifiyar ka Yash…da na gaya mata na yarda da ita d’ari bisa d’ari kuma na san sharri akayi mata…how I wish Khadija bata rasu da bak’in cikina da takaicin na yarda da ita ba…inama ace tana raye da na sauk’e wannan nauyin na nemi gafararta…..”
Yahanasu ta san ta yiwa Mama alk’awari amma kuma an riga an linke Daddy ta baibai ba zai tab’a fahimtar Mama tanada rai ba muddin ba nuna masa ita akayi ba….dan haka ta goge hawayenta tace”tanaso kowa ya biyota tanada surprise d’in da zata nuna musu kar wanda ya tambayeta kawai kowa ya biyota…”
Daga haka ta shiga d’aki ta kwaso key sannan ta Kira Mama tace mata”tana Ina?”
Maman tace”Tana gidansu Manu tun jiya Gwaggo Suwaiba ta kirata tace su had’u a gidan da sassafe gasunan yanzu haka ita da su Ammi suna shiga gidan….”
Tana fitowa suka tsara akan za a d’auko y’an sanda su tafi da Mommy su mik’ata kotu a yanke mata hukunci…daganan suka nufi gidansu Manubiya akan sai sun gama da nan d’in tukunna zasu je a tafi da Mommy dan bayan Inna dake hanya Yaha tace musu nata surprise d’inma yana gidansu Manu.
Kausar bata tarar da su Yasira a gidan Mommy ba dan ko da ta yi knocking ma Mommyn ce ta zo ta bud’e mata wanda ganinta a hakan ya yi matuk’ar d’aga mata hankali dan haka ko shiga bata bari sun yi ba tana gama rufe gate ta shiga tambayar ta “mai ya faru?!.”
Sosai Kausar ta zama emotional dan haka ta fashe da kuka cikin kuka ta shiga zaiyyane mata abunda ya faru…
Har wani irin huci Mommy take yi tsabar b’acin rai!!!
Enough is enough fa wallahi zata yi fito na fito da mutanen nan komai ta fanjama fanjam!!!
Ba ta kai ga bud’e bakinta ta yi magana ba suka ji knocking…
Ko da Mommy ta lek’a da
kyar ta iya gane Yassir dan sanye yake da kayan sanye ga hula ta rufe masa kai goshi da kunnuwa sannan ya sanya bak’in gilas,da sauri ta sa Hannu ta bud’e masa ya shigo….
Wani Irin sanyi ya ji a ransa sakamokon idanu biyu da ya yi
da Kausar…saboda dama zuwa ya yi akan ya d’auki Yusra su je ta je ta fito
masa da Kausar saboda shi an hana masu gadi barinsa ya shiga sannan yana ta kiran wayarta ba ta d’auka.
Mommy tana shirin yin magana ya sa Hannu ya rik’o hannun Kausar yace mata “Mommy d’an bamu mintina goma zamuje mu dawo”
“To” kawai ta ce masa ta bisa da kallo tana jin wani irin yanayi….har ya juya zai fita sai kuma kawai ya dawo ya sa Hannu ya rungume Mommy sosai a jikin sa tukunna ya cikata ya ja Kausar suka fice suka bar Mommy a nan tsaye kamar statue.
Sosai k’irjin Kausar yake dukan uku uku dan a yadda ta shirya komai ta tsara komai bai kamata ta ga Yassir free har yanzu ba!!!
A ranta tace
“Ko dai ya fahimci abunda ta yi ne?”
dan kayan sanyi ne a jikinsa ga bak’in glass amma she can tell’ransa a masifar b’ace yake’!.
Sai da ya zaunar da ita tukunna ya zagaya ya shiga ya zauna ya kunna motar ya saka lock ya bata wuta!!!!
..
Wani irin uban gudu yake tsulawa wanda tun daga nan Kausar ta fara data sanin biyosa da ta yi….gashi tace masa”Yassir”
Daga fitowarsu zuwa yanzu ya fi sau talatin amma ko kallonta bai yi ba!
Sai da ta ga sun d’auki hanyar barin Kano tukunna ta fashe da kuka tace”Yassir baka da hankali ne?ina zaka kaini??”
Ba tare da ya kalleta yace”mutuwarki!!”
Sosai ta firgita gashi ta fara ganin sun dumfari wani mahaukacin k’aton rami,jikinta yana wani irin karkarwa ta sa hannu ta zare key d’in da sauri ya taka burki kafin ta Ida cirewa….
Cikin kuka sosai tace”Baka da hankali ne?”
Sai kuma ta juya ta fara k’ok’arin bud’e k’ofa ta samu ta fita amma inna sam ta gagara….
Komawa ya yi ya kwanta a jikin seat d’in har ta k’araci bige bigen ta ganin bafa za ta iya escaping bane ya sanya ta juyo garesa ta fara yi masa magiya…
Zuba mata ido ya yi ta cikin glass d’in kafin ya furzar da huci yace”Kausar su grenade sun tura mini duk wasu chat d’inki da su,saboda suna so in san who is behind it all…..kamar yadda kika so an saki videos d’ina a wajen hukuma yanzu haka nemana ake yi dead or alive…sannan last week a gidan Abokina muka yi raping wata y’ar minista to death wanda mu kanmu bamuyi tunanin zata mutu ba shiyasa muka b’oye gawar muka saka ta a fridge kwatsam kuma yau da aka zo arresting d’ina sai aka ga gawar!!
Ba su samu sun kama ni ba shi kuma Abokin nawa ba ya nan…
Da kyar da mugun kyar na samu na yi escaping amma kuma sai da na gudu d’in tukunna na ga guduwar tawa ma ba ta da amfani dan dole sai an nemo ni kuma hukuncina kisa ne!!!
Bani da mai bani shelter yanzu kam..saboda Abokina da yake bani hatta abinci da kayan sakawa da motar hawa shima ta kansa yake kuma laifukana sun fi k’arfinsa,bani da gatan da wani zai tsaya mini ko ya yi defendin d’ina ko ya taimaka mini in gudu….”
Kin yi betrayin d’ina Kausar kin tarwatsa mini trust da duk wani hope!! idan wani yace mini zaki bada kud’i sabida a kamania kashe ni Wallahi tsaf zan kashe mutumin saboda abune da na tabbatr ba za ki yi ba!amma kwararan shaid’an da na gani sun tabbatar mini betraying d’ina kawai kike yi kina using d’ina tun usuli kuma
ba nine zab’in ranki ba…..
amma dukda haka inaso ki san cewa da sanki na rayu kuma da son ki zan mutu kuma wallahi babu wanda zan barwa ke a doron k’asa…ni yanzu tawa ta riga ta k’are! da a kan a kamani a yi hanging d’ina ko a fille mini kai gara ni in kashe kaina da kaina amma Kausar kamar yadda na fad’a miki ba zan barwa kowa ke ba ke d’in tawa ce ni kad’ai dan haka you are coming along with me!!!!”
Wani irin zabura Kausar ta yi ta sake fashewa da kuka ta manne a jikin marfin motar ta shiga magiya da basa hak’uri bil hakk’i da gaskiya……
Fincikota kawai ya yi ya fara k’ok’arin k’arb’ar key d’in amma ta hana dan haka ya sa k’arfi ya lankwasa hannun nata ya k’arya Hannun ya bada k’arar k’asss!!! Alokaci d’aya itama ta saki wata razananniyar k’ara!!!!
Key d’in kawai ya d’auka a fili yace mata”ke da zaki mutu ma Kausar menene na ihu dan hannunki ya karye???”
Daga haka ya zura ya kunna ya bawa motar wuta ya nufi d’urmemen ramin da ke a gabansu da wani kalar mahaukacin gudu….
…
Kausar kira take”Yassir!! Yassir!!!Yasssir!!!!!”Amma inaaa! sam bai saurareta ba,sai da suka kusan fad’awa ramin tukunna ya juyo ya kalleta yace mata “I love you!” Daga haka ya take gudu da k’afarsa sosai! ya saki sitiyarin ya d’aga hannuwansu biyu sama yana kallonta yana murmushi tana ihu tana kuka tun k’arfinta haka suka fad’a cikin ramin….
Sai da motar tasu ta yi galantoyi ta bubbugu sau wajen biyar tukunna ta Isa k’asa tana fad’awa kuwa ta kama da wuta……..