Sashe 34
Munnubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakyar Yassira ta lallab’a Baba larai had’e da d’an fad’a
tukunna ta hak’ura amman da cewa tayi”sai ta yi a gabansu bata damuba”
Ita dai yassira tsoro takeji da kyar dama ta yadda ta biyo su
bata nuna bane amman maganganun Yahanasu sun ratsata ga kuma abunda Ya’isha tace mata sir Najeeb yace kuma ta san tsaf zai iya bada sheda in Yahansu taje ta fad’i wani abun akansu….ita tsoronta kar su je su sake lalata relationship d’insu da d’an uwansu shiyasa ta yi dagaske suka tarkata suka yi gaba
bayan sun gama kushe gadon Manubiya a gaban su Jidda
Yasmeen harda cewa “Irin gadon matar mai gadin su ne
exactly
Itakam dan Allah anjima a rufe d’akin in an kawo amarya dan wanann abun kunya ne ba kad’an ba”
Yadira ma y’ar k’arama da ita
amman harda ita a masu cewa
“Ita Wallahi da ta ji anata jeere jere ta d’auka za ta zo ta ga wani abun kirki ita wallahi
gadon ma tsoro yake bata…”
Ba wanda yace musu uffan
amman Ummi ta gama shirya gayawa Daddy in ta koma
dukda basa magana
amman for Manubiyas sake zata kulashi ko da ace zai ji haushin tane dan ba za ta
zuba ido su tisa y’ar mutane a gaba ba dan a yadda
taga take taken su indai aka barsu to akwai kallo.
A b’angaren Jidda kuwa,zuwa yanzu wallahi ji take kamar ta hana Manubiya tarewa da wannan mutumin,kamar ta wargaza auren ma gabad’aya saboda waenan mutanen,ta san yanzu is too late
shiyasa kawai ta yi shiru ta dinga ajiyar zuciya
tanaji kamr za ta fashe.
Haka ma Siyama,ga takaicin Najeeb ga kuma takaicin dangin mijin Manubiya…anya akwai haske a lamarin nan kuwa!dan ita ko a wasa bata tab’a jin labarin jahilan dangin miji Irin waennan ba.
K’iri k’iri suke yin abunsu ba b’oye b’oye ba kauda kai babu kissa babu kawaici,a yadda
suke ta gaya musu zafafan maganganu babu control
wallahi da waensu aka samu
da sai an dambatu!,kawai dai sun samu masu kauda kai ne da gudun magana shiyasa suka kyalesu.
A haka ma basu ga matsugunnin su ba kenan,shiyasa daga Jidda har Siyama suke ta addu’ar ’Allah yasa banda su za a zo d’aukar amarya.’
Bawai suna jin kunyar gidan na su bane A’a kawai dai ba sa so su zo su yi musu shirme a gaban mutane ne.
Suna wucewa Ummi ta yi musu sallama bayan ta ajjiye ragowar frames d’in da ta so da su tace “za ta je ta d’auki k’awarta,sai sun had’u a wajen d’aukar amarya.
Munirat tashi d’aya tace”ta tafi kawai sa had’u a wajen d’aukar amaryar”
Ummi tana wucewa suma suka fara shirin tafiya
Aisha da Yahanasu za su zauna a gidan har a kawo amarya, Siyama kuma za su wuce gida wajen Manubiya dan an santa ba k’awaye gareta ba so tana buk’atar su.
Jidda ba ta son shiga motar Yassir Siyama ma ta nace itama ba zata shiga motar Najeeb ba.
Allah ya so Siyama Najeeb ya tafi gida yin wanka dan an kusa tafiya d’auko amarya,Yassir ma ya d’an fita shiyasa suka yi wayo suka ce “ba za su iya jira har su dawo ba babu time za a b’ata lokaci,kuma akwai vail d’in manubiya a wajen Siyama kuma yanzu ta kirata tace tanaa buk’ata zata chanja kaya…”
Ba dan Yahanasu ta so ba ta barsu suka tafi su kad’ai amman da har ta d’auki waya za ta kira musu Najeeb.
Sallama suka yi musu daga haka suka fita suka yi tafiyarsu a adaidaita sahu.
Ba kad’an ba Munirat ta girgiza da ganin gidansu Manubiya
hatta su Jidda sai da suka d’an fahimta.
[17/09, 8:03 p.m.] Hauwajidda: MANNUBIYA
(Book 2)
Page 16
Na
Humayrah Bulama
Mikiya Writers Association.
Sai yanzu Jidda ta hangesu
dan haka itama ta bi Siyaman suka jera suka nufesu.
Duk yadda sir Najeeb yaso sam sai ya gagara d’auke idanunsa daga kan Siyama ya so ya yi hakan amman sam sai ya kasa…babu kwalliya a fuskarta dan ko kwalli ba su samu sun saka ba sakamakon saurin da suke ta yi amman
ba k’aramin kyau ta yi masa ba shiyasa ya shagala da kallonta yana mai zuba wani Irin murmushin da shi kanshi bai san yana yi ba.
Hatta Yashjub wanda juyowar sa kenan sai da ya lura ya kuma fahimci kalar kallon da Najeeb d’in yake yi wa Siyama shiyasa kawai ya tsaya yana kallon shi da d’an mamaki kwance a kan fuskarshi.
Jidda ce ta samu ta ce mishi “ina wuni”
Dan gaba d’aya Siyama ta d’an rikice sakamokon yadda takejin idanuwanshi suna yawo a jikinta….
Da kyar yad’an kalli
Jidda yace mata”Alhamdulillah”sannan ya juya ya amsa gaisuwar Siyama wadda ta Isa har cikin zuciya ruhi da kwakwalwarsa.
Ahankali sukace “Ya Yash ina wuni”
Sai da ya d’an yi murmushi tukunna yace “Alhamdulillah”
Daga haka suka yi masa Allah ya sanya alkhairi ya amsa cike da fara’a kafin ya sake duban Najeeb wanda still yake satar kallon Siyama yana murmushi.
Dakyar jidda ta iya cewa Yassir “Ina wuni”
Siyama kuwa ko kallonsa ba ta yi ba dan kwata kwata gayen bai mata ba.
Cike da fara’a Yassir d’in ya amsa kafin ya d’aura da” ya taro?”
Girgiza kai kawai Yashjub yayi
kafin ya kalli Siyama
wadda take cewa”ya Musbah yace mu shiga da ku wajen su inna,Manu ma ku take jira”
Sai a sannan Yashjub ya yi murmushi yace”Lead the way”
Ya fad’i hakan yana nuna mata hanya.
Juyawa ta yi hakama Jidda daga haka suka yi gaba su kuma suka mara musu baya.
Najeeb ji yake kamar ya janyota ya sakata a bayansu shi ya shige gaban Yassir,ya san yadda shi kansa ta d’au hankalinsa bashi da tantama Yassir ma k’are mata kallo
yakeyi shiyasa kwata kwata yak’i yarda ya kalli Yassir d’in dan ya san idan yaga yana kalle masa ita tsaf zai iya bige masa ido…ba wai iyaka Yassir kad’ai ba hatta Yashjub wanda shi danna wayar sa ma yake yi sai da Najeeb ya ji kishin shi,yana mai jin takaicin dalilinta na rufa mayafi bayan ta san yau maza za su taru!…”
Yassir kuwa gaba d’aya lissafinshi ya kunce…yana ganin Munirat mai shape da kyau to ga iyayenta a shape da kyau da komai
Yara kamar aljanu!!.
Tabbas yanzu ya fahimci dalilin Yashjub na zuwa nan ya mak’ale….
A bakin k’ofar gidan me hoton da yaransu suka zauna dama dan haka suna zuwa suka kutsa suka shige a tare gaba d’ayansu.
Har d’akin su Manubiya suka shiga,dukda d’akin yana da girma sosai amma da kyar su kansu angwayen suka samu wajen zama masu video coverage da hotuna kuwa a waje suka tsaya suka yi y’ar dabara suka d’auki abunda ya sauwwak’a.….Yadda alada ta tanadar haka suka gaida iyayen mata su kuma suka sanya musu albarka daga nan sukayi musu y’ar guntuwar nasiha suka basu amana….
Dubu d’ari uku su Yash suka ajjiyewa ko wacce uwa daganan suka mik’e suka yi musu sallama suka fita
suka barsu cikin shock,inna ta ji ba dad’i da ta ga su mama ba su samu shigowaba ba har aka gama…ba wai dan kud’in ba ita a ganinta a hidimar bikin nan ai mama da anty umma sune iyaye..matan d’akin kuwa suma sunyi kara dan sun lura da yadda suke ta hada hada shiyasa aka had’a kud’in guri guda aka raba daidai har da su.
Sai da suka fito tukunna Yashjub ya lura da Yassir dama kamr ya ji muryarsa a bayansa
yanata ‘Ameen Ameen’
“Hmm”kawai yace daga haka suka mik’a su Siyama suka kaisu har parlournsu inda Manubiya take ba kowa da ga Manubiya sai Aisha wadda ta gama gyarawa Manubiya
kwalliyarta dan duk ta chab’e saboda kuka….parlourn tas
da shi sai tashin k’amshi yakeyi.
Jidda ce ta yi musu introducing Aisha as sister d’insu itama, da kulawa suka gaisa da ita ta yi musu Allah ya sanya alkhairi suka amsa da fara’a…yanzunnan da wani brother d’inta zai wuce ta basa khairat tace ya kaita wajen mamanta anjima idan za su taho sai su zo da ita,kuma sam idan ka kalleta ba za ka ce ta ma yi auren fari ba shiyasa har ita kanta bata tsira daga kallo da mugayen tunanin Yassir ba,kan Manubiya a lullub’e yake cikin mayafinta har yanzu amma yana iya ganin yanayinta kad’an kad’an…shiyasa gaba d’aya ya sake
gigicewa,hatta k’afafuwansa karkarwa suka fara yi,ya san bazai yiu ya had’e su su duka hud’u ba amman kuma dukkansu yake so…
Manubiya matar yayansa ce
dukda bai ga fuskarta ba
amman itama ta yi mishi ya san ba shi da damuwa a case d’inta he’ll find his way ko ta halin k’ak’a ne tunda kamr a gidansu ma take
Aisha kuma bata kai su Jidda
kyau ba dan haka zai yi hak’uri ya cire ta a lissafi ba dan yana so ba,a yanzu matsalarsa itace ta yadda zai samu both Jidda da Siyama dan har ga Allah bai ga ta yarwa a cikinsu ba.
Dariyar Najeeb ce ta katse masa tunani….cikin sigar tsokana Najeeb d’in ya cewa Yash “ya dai?ko kawai mu ce a
bamu amaryar mu tafi da ita tun yanzu mu da kanmu?”
Sai a sannan hankalin Yashjub yad’an dawo jikin sa,a hankali
yayi murmushi yanajin wani farin ciki mara misaltuwa yana sake lulub’esa tukunna a hankali ya taka ya k’arasa inda take zaune ya yi
bismillah ya zauna a daff da ita kamar zai shige cikin jikinta,a tare daga shi har ita suka sauk’e b’oyayyiyar ajiyar zuciya kafin ya sunkuyar da kanshi yana wani irin murmushi…..
Su Jidda har ma da masu hoto suna nan tsaye suna jira ya bud’e mata fuska a yi hotuna amman sai suka ga ya d’ago ya kallesu yace”Bismillah ku zo ayi hoton
Jidda bismillah”
Ya fadi hakan yana nuna mata gefen Manubiya alamun ta zo ta zauna.
Mai hoton ne ya d’an yi gyaran murya kafin yace”Am ranka ya dad’e ai sai ka yaye mayafin nata tukunna za’a fara d’add’auka…haka naga ana yi in naje d’aukar hoto”