Sashe 4
Munnubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin jin dad’in abunda tace Daddy yace’’yauwwa y’ar albarka,rivalry a tsakanin y’an uwa bashida dad’i sam kuma ba zan lamuntaba,karka
sha mamaki hakan da kayi ya sanya wa ita Yahanasun bak’in jini.meyasa ka ji ana cewa iyaye kar su ke nuna wanda suka fi so a tsakanin y’ay’an su?’’Bai jira jin amsar su ba
ya cigaba da cewa ‘’saboda irin haka!.
Kuma aure ya zo a k’urarren lokaci mahaifiyar ka kanta bata sani ba ni kaina ina tunanin ta yadda za su d’auki abun ba tare da sun ji wani iri ba
sannan kuma kwatsam ka zo da wannan al’amari
dole a ji haushi mana Yashjub.
Umarni nake baka daga yau bana so in sake jin komai,kana ji Ummi har ta fara cewa kun fi shak’uwa kaida Yahanasu
Ita da ta zo jiya jiya har ta fahimta,dan haka kamar yadda suka buk’ata ka gyara tun kafin itama ta zo ta fahimci wani abun azo ana samun matsala.
Sannan whatever it is
da yake going on tsakaninka Kai da Mahaifiyarka
inaso ka gyara shi da wur wuri ku shirya in dai kanason albarka kuma kanaso nima mu shirya nida kai,uwa ba abar wasa bace
sabuwar rayuwa zaka shiga
kaje ku shirya ka nemi albarkar ta’’
Ahanakali Yashjub yace
‘’InshaaAllah Daddy’’
Shiruu d’akin ya kuma yi kafin chan Daddy ya furzar da numfashi yace’’sai maganar Yassir,his company…wallahi har bana so in yi tunanin abun,ban san Ina yakai kud’in ba komai ya tsaya chak
sannan contract d’in ma da ya d’an samu shima abun yak’i ya yiu kuma laifin sa ne dan sam bai d’auki abun serious ba.
Da farko da nace zan zuba masa ido ne kawai in kyale sa amma no matter how hard I tried ba zan iya ba he is still my son’’
Daddy ya k’arashe maganar tasa ahankali yana mai fesar da iska kafin ya cigaba da cewa’’ni dai na riga na gama sakawa araina ba zan sake basa jari ba tunda bai san ciwon kanshi ba,amman kai zaka iya if you wishi ba wai tilasss nakeyi maka ba sai
In kaga dama.’’
Ajiyar zuciya Yashjub ya sauk’e kafin yace’’akwai abunda nake shirya mishi,aikin da nake yi d’azu da safe ma kenan shiyasa na zauna a doguwar kujerar baya…..’’
[17/09, 8:03 p.m.] Hauwajidda: MANNUBIYA
(Book 2)
Page 04
Na
Humayrah Bulama
Mikiya Writers Association.
Ji ta yi kamar itama ta juya dan tashi d’aya ta ji k’irjinta ya fara bugawa,da kyar ta samu ta d’aga hannunta ta d’an yi
knocking a hankali.
Sam bai kawo itace ba dukda kuwa yadda ya ji yanayin sa ya chanza saboda shi dai ya san bai gaya mata ba.
Jin an sake yin knocking a karo na biyu ne ya sanya sa cewa’’Yea come in..’’ya fad’i
hakan a ransa yana tunanin maybe ko sir Najeeb ne ya dawo ko kuma finally Doctor ne ya zo domin ya yi discharging nashi daga wannan prison d’in…
Ahankali ta murd’a handle d’in ta shiga.
Yana kwance a gefen hannun damansa mara ciwon ya d’an
d’ago hannun ya na amfani da shi ta hanyar daddana computer da ke akan
bedside d’in jikin gadon.
Tana shigowa ya d’ago ya kalle ta,bai san lokacin da ya tashi ya zauna ba sai kuma ya mik’e tsaye gaba d’ayansa ya
nufe ta.Da farko ya d’auka gizo take yi masa sai da ya je daff da ita tukunna ya tabbatar ita d’in ce.Ahankali ya sa hannu ya tura k’ofar da ta bari a bud’e tukunna yace’’ya aka yi ki ka sani?’’
Sai a lokacin ta samu ta d’an daidaita numfashi ta kamar za ta fashe da kuka tace’’Mai yasa ba ka gayamin ba??’’
Murmushi ya yi tukunna yace
‘’Sorry’’
Ahankali ta kalli hannun kafin ta d’ago tace masa ’’ mai ya sami hannun?’’dukda yadda ta ji dad’in ganinsa garau a kan k’afafunsa sai da ta shiga tashin hankali daga ganin yadda aka d’aure hannun nasa.
Yashjub kuwa yadda ta nuna damuwarta garesa abun ba k’aramin dad’i yayi masa ba Shiyasa ma ya gagara bata amsa hakanan kawai ya tsaya ya kafeta da idanu yanata zuba mata wani kalar sihirtaccen murmushi.
Kallon sa ta yi taga yadda yake kallonta yana murmushi shiyasa gaba d’aya sai ta jita a takure dan haka sai ta hau wasa da y’an yatsun hannunta.
Y’ar siririyar dariya Yashjub yayi kafin yace ‘’mu je ki zauna mana’’ daga haka ya d’an matsa ya bata hanya yana mai jin wani farin cikin da ya dad’e bai tsinci kansa a ciki ba.
Ji ta yi kamar ta ce masa a’a bara su Jidda su shigo tukunna ko kuma ma kawai su yi sallama ta juya tunda ai ta ga jikin nasa,ita sai yanzu ma lissafinta yake bata yadda ta burkice da kuma yadda ta shigo tsulum ba tare da ta yi kawaicin jiran su Ya Musbah su dawo ba,kamata ya yi ace ta jira su ko kuma d’azun kafin duk su tafi da ko hannun Muhsin ne ta dan rik’e ta hana sa bin ya Musbah sun shigo tare shikenan yanzu ta san za su ga rashin kararta in ba dakyar ba ma sun riga sun gano sirrin zuciyarta shikenan ta tonawa kanta asiri da kanta…gaba d’aya hankalinta gaba yayi ne d’azun shiyasa kwata kwata bata yi waennan tunanin ba….
So take ta juya kawai ta tafi
amman kuma still tana so ta ga yanayin jikinnasa sannan ta ji ya akayi hakan ta faru
tana so ta duba sa sosai..shiyasa duk yadda ta so sam sai ta kasa tafiya.
D’agowa ta yi ta d’an saci kallonsa still itan yake kallo yana murmushi shiyasa ta d’an d’auke idanunta kafin ta wuce ciki ta isa kan kujerar mai jinya ta zauna.
Dariya ya yi kafin ya juya shima ya k’arasa bakin gadon ya zauna sannan yace ‘’Tabbas likita ya na shigowa zai sallameni,yadda kika zauna anan kujerar za ki yi jinya ta ai na san ko minti uku ba zan k’ara ba zan warke.’’
Sake yin k’asa ta yi da kanta kawai tana sauraronsa…ita ba abun ta tashi ta koma chan gefe kan sofa d’in da ke cikin d’akin ba dan tunaninta a lokacin da ta kalli sofar ‘kar ta je ta zauna tunda guda d’aya ce shima Yash d’in yace zai zauna akai’ shiyasa ta yo nan tou gashi nan d’in ma ba ta tsira ba,ba ta tab’a jinta un comfortable sosai dashi ba kamar yau dan a kusa da ita sosai ya zauna.
A b’angaren Yash kuwa so yake ma ta d’an d’ago amma ta k’i k’arshema gani ya yi ta d’an muskuta ta ja baya ita da kujerar tata sannan ta sake sunkuyar da kanta.
‘’Inaa yarinya ba za mu yi haka dake ba wallahi’’ Yash ya fad’i hakan a cikin zuciyar shi kafin a fili yace’’Auch’’
Da d’an k’arfi.
Da sauri ta mik’e tsaye ta d’an matsa inda yake kafin tace’’menene,me ya faru?hannun dai?’’
Ta jero masa tambayoyin a gigice saboda yadda ta ga
yana yi kmr irin azabar nan yake sha.
Kamar zai yi kuka yace’’zafi sosai har cikin zuciyata’’.
LlAi kuwa babu shiri ta yunk’ura tace’’ Bara in kira Doctor’’da fad’i hakan tana shirin juyawa.
Da sauri ya mik’e ya tare ta ta hanyar tsayawa a gabanta tukunna yace’’in kikayi murmushi ma kad’ai ya wadatar zai daina,dama kyaliyar da kika yi min ne yasanya ya fara wani irin azababben zugi’’
Shiruu ta yi da farko sai kuma ta d’ago ta kalleshi,murmushi ta ga yana yi mata suna had’a ido ya d’aga mata gira d’aya,
b’ata rai ta yi sai kuma ta
maida kanta kasa a ranta tace
‘’lalle wannan mutumin da alama garau yake kawai tab’ara ce yake ji da ita’’.
Murmushi yayi kafin yad’an matso kusa da ita ahankali ya d’an lek’a fuskarta ya langab’ar da kai kafin yace’’ kuma wai a haka ank’i ace mun ana sona’’
Ji ta yi kamar ta nitse cikin k’asa dan haka ta juya da sauri ta bashi baya tana jin yadda yanayin bugun zuciyarta ya sauya lokaci guda.
A hankali ya d’an sake taku d’aya izuwa gareta ya tsaya a daidai bayanta yace’’Manu plsss,jan ajin nan ya fara cutar da ni,ki fad’a min wani abun mai dad’i mana ko so kike inyi miki kuka tukunna???’’
Shiru tayi kawai ta kasa cewa komai dan zuwa yanzu bugun da k’irjinta yake yi ba na wasa bane ba ma ta jin kalmar ‘A’
za ta iya fitowa daga gareta.
Jin da ya yi ta yi shiru yasa yadan sake matsawa kad’an ahankali daidai saitin kunnenta yace ‘’dan Allah ki ce kina so na…plss Baby!….’’
Inaa….she can’t take this anymore shiyasa da sauri ta d’an yi gaba kad’an kafin ta juyo da niyyar fita ta yi hakan ne gudun karma ta juyo tashi d’aya taje ta fad’a jikinsa,amman ta na juyowa sai ta ga ba hanya dan gefenta fridge ne d’ayan gefen gado bayanta kujera gabanta kuma shi…
Da sauri ta sunkuyar da kanta dan wani irin kallo ta ga yana yi mata,ba ta gama dawowa daidai ba ta ga kamar ma tunkarota yakeyi dan haka ta yi sauri ta d’ago tace’’Allah ya k’ara sauk’i,Allah ya ji k’an driver d’in ka ya sa ya huta,z z an wuce ggi d a….’’ta fad’i hakan cikin in inaa
Tsayawa yayi chak kafin yace’’Saboda na ce kice kina sona shine za ki gudu??haba mana Baby aure fa za mu yi amman har yanzu ban san matsayin na ba kuma daga na yi magana sai a fara gudu na…’’
Juyar da kanta tayi gefe
tukunna ta girgiza masa kai alamun ‘’A’a’’ kawai.
‘’Good!saboda gaskiya yau ba za ki fita daga d’akin nan ba
sai na san matsayina a cikin zuciyarki.Inaso mu wuce
wannan stage d’in na kauda kai!kasa kallona!jin kunyata da kike yi mu shiga next stage
saboda in samu in dinga expressing miki how much I feel dan sun cikamin zuciya da gangar jiki dayawa.So I’m all ears.’’
Shiruu ta yi shima haka
duk suna anan tsaye ba wanda ya sake cewa komai
Manubiya ji ta yi inama ba ta zo ba,gashi kwata kwata ya k’i ya daina kallonta dede da second d’aya,gashi ya titsiyeta,shiyasa ta ji kamar ta fashe masa da kuka…….