Sashe 9
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da ido ya bita ganin shigar dake jikinta, wani irin sanyi taji aranta daman tun a hostel ta cire veil
in jikinta ta mayar jaka.
Washe gari ya kama Wednesday sai kusan 10 ta fita daga gidan daman kuma duk yinin ranar lecture
aya zasuyi 2to4.
Drivern Junaid ne ya sauketa a makaranta, tun kafin su tafi dama ta shiga
akin Mum ta fa
a mata tayiwa driver bayanin ita zataje da yamma za'a zo da yamma a
auka ta suna da bikin Yar kawarta kuma Abba yasan da bikin.
Haka Mum ta fita ta fa
a masa.
arfe 2 suka fito daga lecture Rufy ta rakata siyayyar gift
in da zata bawa Fu'ad
in wanda daman duk qarshen wata Alh Dikko ya ware ku
in da yake turawa duka
an nasa har Junaid da kuma matansa, so ku
i ba matsalar Amaah Dikko bane ba.
Kusan shaddar 50k ta daukarwa Fu'ad
in kala biyu sai kuma Agogon Rolex da ku
insa ya kai 70k karshe ta ha
a masa da turarruka masu tsadar gaske, Rufy ta gya
a kai tana fa
in.
"Lallai kina ji da Fu'ad
in nan Besty, irin wannan hidima haka? kusan fa 200k kika kashe masa fa." Murmushi Amaah Dikko tayi tana
an juya ido take fa
in.
"Kin san ku
i ba matsala ta bace kuma kin manta Fu'ad yadda yake a wajena ne?" Gya
a kai kurum Rufy ta shiga yi, haka suka dawo hostel
in, da yammah suna shirin tafiya Amaah ta sake yin wanka riga da wando ne a jikinta, sai maroon Turkish abaya da ta
ora kanta gamida yin rolling kanta da veil
in abayar tayi wani irin kyau na ban mamaki.
Baki Rufy ta saki tana kallon Amaah.
"Kice min mafarki ne Besty, badai da wannan shigar zaki tafi birthday
in Fu'ad ba?" Da mamaki a fuskar Amaah ke fa
in.
"Toh a ya kike so na tafi Rufy?" Tace, "Nifa na zata da riga da wandon nan ka
ai zaki tafi, wallahi baki ga yadda kikayi kyau acikinsu ba dan sun fito da ainahin surar da Allah yayi miki.
Please dan Allah ki cire wannan abar da kika wani
ora." Da mamaki Amaah ta shiga girgiza kai.
"Ni ake son gani a wajen ko jikina Rufy? a hakan ma nayi
ari wannan shine karo na farko da zanje party fa." Rufy tace.
"Amman wallahi xaki xama
ar kauye a wajen." Shiru Amaah tayi ba tare da ta qara tankawa Rufaidah ba, itama Rufy
in bata qara magana ba.
Sai kusan shida har da rabi Fu'ad ya shigo cikin makarantar, wayar Amaah ya kira yace gashi cikin makarantar, ta sauke wayar ta kalli Rufy da ta ha
e cikin riga da wando tamkar ba
ar musulma ba, ga kalabar gashin doki da tayi dake ta faman reto a tsakiyyar bayanta.
"Fu'ad ya qaraso." Rufaida ta kalleta tana fa
in.
"Ku tafi zamu taho tare da Jawad." Kasancewar Jawad
in abokin Fu'ad ne kuma boy friend
in Rufy ne.
A tsorace Amaah ke fa
in.
"Ba sai mu tafi tare ba sai ya samemu duk acan." Amaah Dikko ta fa
a da
an tsoro a murya ta.
"No kawai ku tafi nayi masa alkawarin zan jirasa idan yazo ya tarar bana nan zaiji ba da
i." Har bakin mota Rufy ta raka Amaah da duk jikinta ya gama yin sanyi, wani irin strange feeling ta rinqaji a duk kan cikin jikinta tamkar bata da lafiya.
Tunda suka fito Fu'ad ke kallonta har Rufaidah ta bu
e back seat ta saka bag
in dake
auke da gifts
in Fu'ad
in.
an hugging
inta Rufy tayi ta
ago gamida ware mata ido tana fa
in.
"ya naga jikinki duk yayi sanyi ke kin san fu'ad bazai cutar dake ba idan kin hango kalar son da yake yi miki.
Dan Allah kiyi
ari kiyi enjoying wannan ranar tare dashi, karki bawa Fu'ad kunya a idonsu Mufeeda, sai na qaraso nima yanzun zan kira Jawad." Rufy ta fa
a tana bu
ewa Amaah gaban motar ta shiga ta rufe
ofar, da suka ha
a ido da Fu'ad sai ya sakarwa Rufy wani irin murmushi babban yatsansa ya juya alamar ya gode.
Tunda suka
auki hanya bata yi masa magana ba, a karo na farko cikin rayuwarta da taji wani iri akan kebewa wuri
aya da Fu'ad, cikin minti talatin suka karasa cikin gidan mahaifinsa dake cikin G.r.a., banda fa
uwa babu abunda gaban Amaah yake yi kuma tsoro ya hana ta tambaya Fu'ad
in nan ina ne?
Dan beyi kama da hotel
in da yake magana ba akan acan za'a yi birthday party
in nasa.
Maigadi yazo da sauri ya bu
e masa gate, a hankali ya nufi wajen da aka tanada dan parking
in motoci ya kashe motar ya juya yana kallonta yana hango bayannen tsoro cikin fuskarta, lokaci
aya ya kamo hannunta yana murzawa cikin nasa a hankali, wani irin yanayi ta tsinci kanta cikinsa ga wani miqewa da taji tsintar jikinta nayi.
"Nan ne asalin gidanmu baby tunda tsoro ya hana ko ziyara ki kawo min, kamarki ace baki san asalin gidan mahaifina ba?" A hankali ta zare hannunsa anata tana
an yarfi da hannun jin yadda yayi mata wani irin nauyi.
Bu
ofar motar yayi yana fa
in.
"Muje part
ina na canja kaya sai mu tafi." Girgiza masa kai ta shiga yi cikin rawar murya take fa
in.
"Zan jiraka a mota Fu'ad." "Amaaah please!" Ya fa
a da bayyanannen sauti a muryarsa, da haka ya saka hannu ya bu
e motar ya fito ya zagaya ya bu
e mata nata
angaren, da ido take roqonsa lokaci
aya ya ha
e rai.
"In har bazaki shiga part dina ba kawai muje na mayar dake gida bama sai kinje birthday
in ba na yafe zuwan." Ya fa
a da fushi a muryarsa ganin lokaci
aya yadda fuskar Fu'ad
in ta juye yasa ta fito daga motar, back seat ta bu
e ta
auki bag
in, hannunta ya kama suka nufi wani bangare na daban ma'akanta gidan sai gaishesa suke cike da girmamawa suna mamakin wannan kalar rayuwar da Fu'ad
in keyi.
Har ya
arasa dasu ainahin part dinsa wanda baxan iya misilta muku kyansa ba kallo daya xakayiwa wurin kaga part din dangata, a falo taja ta tsaya.
"Kaje ka shirya zan jiraka a falo." Ta fa
a tana kallonsa,
aga kai yayi kawai ya nufi hanyar stairs, sai da ya bacewa ganinta sannan ta zube a
aya daga cikin kujerun dake zagaye da parlorn tana sauke numfashin da take riqe dashi, banda faduwa babu abunda gabanta keyi, ta fito da wayarta dake cikin hangbag
inta taga har lokacin sallar magrib ya gabato.
Sai kusan 7 har da minti goma Fu'ad
in ya fito cikin wandon troser da kuma farar shirt da ta kama jikinsa sosai da sarqa a wuyansa irin wanda
an manyya ke sakawa, sai zuba kamshi yakeyi.
Har ya qaraso cikin parlorn bata kallesa ba tsayawa yayi agabanta yana qare mata kallo.
"Ke bazaki shirya ba?" Ta dago kanta ta zuba masa idonta ta girgiza kai tana fa
in.
"A shirye nake Fu'ad dare yanayi mu tafi." Ta miqe tsaye ta miqa masa bag
in hannunta tana fa
in.
"Ga gifts
inka." Ita da bag
in da hannunta ya ha
a ya rike kafin ya jawota cikin jikinsa duka yana sauke mata numfashi a cikin wuyan ta, duk yadda taso ta kwaci kanta kasawa tayi dan riqon da yayi mata bana wasa bane. karo na farko da wani ya riqeta kamar haka a jikinsa, banda kadawa babu abunda jikinta keyi, tana jin yadda ya riqe kugunta sosai.
"Kin san ina sonki ko?" Ya fa
a da wata irin murya da Amaah ta kasa fassarawa.
Ta
ago tana kallon cikin idanunsa da suka kankance lokaci
aya suka canja kala da yanayin su ke baiwa Amaah Dikko tsoro.
"Mu tafi Fu'ad." Ta sake fa
a cikin rawar murya. yatsansa ya saka yana zagaye bakinta dashi sai kuma ya saketa a hankali yana
an jada baya da murmushi akan fuskarsa yake fa
in.
"Am so sorry kin san idan ina gabanki kasa controlling
in kaina nake yi, muje." Ya fa
a yana barin bag
in da ta bashi a kan kujera yace idan ya dawo zai duba.
Sai da suka bar cikin gidansu Fu'ad ta samu
ar natsuwa. (Katsina Trousit Lodge) Har ya gama parking motarsa acikin parking lot Amaah bata motsa daga inda take ba, ha
e jikinta tayi wuri
aya tana jin sanyi na shiga jikinta a hankali haka tana jin wani yanayi mai alamar zazza
i yana san sauka ajikinta.
Da ido Fu'ad yake kallonta.
"Are you ok?" Ya fa
a yana zuba mata idanunsa, ta kallesa tana
aga kanta take fa
in.
"Awa
aya kawai Fu'ad, da kayi cutting cake zan tafi." Ta fa
a murya can
asa.
Fu'ad ya wani yamutse fuska yana fa
in.
"Kice min wasa kike min? duk tarin laifin da kikayi min na hadiye abuna banyi magana ba karki
ata min rai." Kallonsa take alamar tana son taji laifin da tayi ya wani furzar da iska a bakinsa yana fa
in.
"Kalli shigar da kika shigo wajen nan dashi, Abaya ce fa ajikin ki Amaah sai kace ba girl friend
ina ba? any way tunda kin zo banda matsala da wannan." Ya fa
a yana balle marfin motar ya fito.
Zagayowa yayi ya bu
e mata murfin motar banda fa
uwa babu abunda gabanta keyi karo na farko da
afarta ta tako cikin hotel da sunan zuwa birthday
in saurayi.
Kai tsaye hannunta Fu'ad ya riqa
ayan hannunsa kare da waya, entrance
in shiga hotel
in suka dosa......
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#fu'ad
#Amaah Dikko
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
A LOVE STORY WRITTEN IN DESTINY
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
11..
Tunda suka shiga cikin hall
in kallo ya dawo kansu daman duk angama taruwa mafiyawancin friends
insa ne da
an matansu, wani gefen kuma tsofaffin
an matansa ne da kuma abokanan shashancin sa.