← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 82

Sashe 41

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Shine kana jin ina kiranka baxaka
auka ba?" Bata bari yayi magana ba ta saka masa kukan kissa tamkar da gaske kukan take, hankalinsa yayi koluluwar tashi jin kukanta cikin rawar murya da muryar da Junaid Dikko bai ta
a yiwa kowace mace magana da ita ba even Khairiyyah dake matsayin girl friend
insa yake cewa "Ki daina kukan nan Jiddah yana
aga min hankali, please ki natsu kiyi min bayani idan baso kike ki ganni Kano a gobe ba." Yadda ya
aga hankalin sa muryarsa tayi rauni lokaci
aya ya baiwa Jiddah mamaki, da sauri ta kashe wayar duka gabanta na mugun fa
uwa zuwa lokacin tuni Aunty Rahama tabar mata
akin.

Wani irin numfashi ta shiga ja tana fitarwa a hankali.......
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love,Romance,and Destiny
#Team J square
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN
AMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN MUTUNTAKARKU
AUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN
AMSHI* KA
AI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRI
A JIN KANKI DABAN SABODA YANDA KIKAYI ZARRA ACIKIN
AN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HA
IYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA LA
ANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE
WANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA *SPECIAL HA
IN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE
AUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DA
IN MA'AURATA DA MUKAYIWA LA
ANI DA *HARBI GADO*
CANCARAKWAI KENAN!

AR UWA KE DAGA JIN WANNAN HA
IN KINSAN IDAN BA AGIDAN
AMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA
IN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KA
AI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN
AMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RI
A RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE, HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN
AMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LIN
AYA A DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA
AN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER* NASAN DAI KO BAN FA
A BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YA
I DA DUK WATA CUTA DATA SHAFI:
CIWON MARA
FARIN RUWA
URAJE
DRYNESS
LOW LIBIDO
IRRIGULAR PERIOD
ABNORMAL DISCHARGE
MILD INFERTILITY
VIGINAL ODOUR
OVERIAN CYSTS
FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wu
annan cuwurwukan da yardar Allah, kuma zaku samu duka wu
annan kayan a *HUMKAM GIDAN
AMSHI* bisa farashi mai sau
i da kuma girmamawa domin ita
in mai
aramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma mutuntawa, ga mai bu
atar kayanmu sai ya tuntu
emu ta wannan lambar kai tsaye +2348132506044.

HUMKAM GIDAN
AMSHI na maraba da masu sayen
aya ko sari.
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
A wannan daren da fargaba da tsoro ne ya cika xuciyar Jiddah har ta cika kwanaki bakwai ana yi mata wani irin gyaran jiki na ban mamaki, xuwa lokacin kuma Aunty Rahama ta siya mata latest iPhone ta nuna mata yadda zata riqa amfani da ita ta bu
e mata WhatsApp kawai, haka kuma tun daga ranar bata kara turawa Junaid Dikko komai a waya ba.

Idan ma Aunty ta bata topic
in sai dai ta adanashi acikin kanta amma ba ta iya turawa.

Sannan sosai ta mayar da hankali tana koyan abubuwan da take koya mata, ta fa
a mata har group garesu na manyyan mata a WhatsApp na
angaren gyara mu'amalar aure da zamantakewar rayuwar bahaushe na yau da kullum kuma har Auntyn ta sakata cikin group
in.

A cikin kwanaki bakwai ita kanta ta san ta canja, komai na jikinta ya canja, tana jin wani kamshin dake manne a jikinta yana bugar mata cikin hanci, ga farar fatarta tayi wani irin murjewa.

Abu
aya ke wahalar da Jiddah duk safiyar Allah tana canja pant ya kai sau biyar ko shidda daman kwana 3 ne period
inta, kuma ta rasa ruwan mene ke fita a kasanta dan akwai ranar da ta yiwa Aunty Rahama complain duk a ru
e take ta zata ko tana
auke ne da wata cutar da bata san da ita ba.

Sai taga Aunty Rahama tayi mata murmushi tana fa
in.

Ai wannan shine jin da
in ko wace ya macce da cikar lafiyarta.

Sai da tayi kwanakki 8 sa'annan Junaid ya shigo Nigeria yana fa
in suquezzing time yayi aiki yayi masa yawa kafin ya taho sai da yayi musu wani booking wani flight wanda xai tashi ko acikin dare ne dan shi jirgin safe ya biyo koda karfe goma sha
aya na safe yayi yana cikin Kano.

Sunyi waya da Aunty Rahama akan ba sai ya kama hotel ba yazo gidanta ya watsa ruwa yaci abinci ya huta kafin su tafi.

Tun isowarsa Aunty Rahama ta saka Jiddah a gaba suka shiga kitchen tare suka ha
awa Junaid
in lafiyayyen breakfast, dan Aunty Rahama tayi mamakin yadda Jiddah tasan duka wa
annan kalar girke-girken, Jiddah kwata-kwata batayi kama da wacce ta tashi cikin jin da
in rayuwa ba.

Kamar Jiddah tasan abunda Aunty Rahamar ke tunani aranta, dan haka ta fa
a mata tayi aiki a restaurant, haka kuma tayi aikatau a wani gidan masu hali.

Murmushi kurum Auntyn Rahama tayi tace taje tayi wanka ta shirya ta tabbatar tayi amfani da duka turarrukan da (Humkum) ta ha
a mata.

Har a ranta batayi wani murnar xuwan Junaid
in ba, idan tayi la'akari da yadda ya shareta na kwana biyu kamar bai san matsayinta a wajensa ba.

Sai dai taji yana waya da Aunty Rahama baya neman ta.

Tsayin mintuna talatin tana shirya kanta da wani lace light purple ajikinta mai kananun stones ajikinsa farare, Aunty Rahama ce ta
araso cikin
akin nata tace.

"Masha Allah tubarkalla Jiddo, bakiga yadda kika yi kyau ba sis love." Sabon sunan da take kiran Jiddah da shi kenan.

A hankali kuma yanayin fuskar Aunty Rahama ya canja, tsaye Jiddah tayi tana kallon Aunty Rahamar duk jikinta yayi sanyi tana tunanin ko laifi ta yiwa Aunty Rahama
in.

Aunty Rahama taja hannunta har gaban mirror dressing ta xaunar da ita kan stool tana fa
in.

"Tunda kikaxo gidan nan ban ta
a ganin kin shafawa fuskarki powder da janbaki ba uwa uba kuma kwalli, kuma nasan kwalli xai yiwa idonki kyau." Aunty Rahama ta
auki powder ta shiga shafawa Jiddah tana gamawa ta saka mata kwalli ta shafa mata man baki a bakinta.

"Yauwa yanzun kinfi kyau fiye da daxun da baki shafa su ba, oya muje ki kai masa breakfast tun
azu yana boys quarters yana jira." Samun kanta tayi da
an faduwar gaba, haka kuma jikita yayi sanyi kalau ta rasa farin ciki take da ganin Junaid Dikko ko akasin haka.

Mai aikin Aunty Rahama ta riqa mata wasu itama ta
auki wasu har zuwa boys quarters
in dake bayan gidan.

Sallama suka yi a bakin
ofar jin shiru yasa mai aikin ta tura
ofar parlorn, kamshin turarensa da ta kwana biyu bataji ba shi ya gauraye parlorn duka.

Yana xaune cikin kujerun da aka xuba a parlorn da waya a kunnensa da alamar waya yake tuni mai aikin ta da
e da ficewa, idanunsa gabaki
aya ya xuba mata still ya cigaba da wayarsa.

Wani irin nutsatssen yanayi ne a tare dashi wanda baxai fassaru ba, gabaki
aya ta rikice da irin kallon da yake yi mata ga kafafunta da taji sun kasa
aukarta saboda rawar da suke yi.

Da gaske ya kasa yadda Jiddah ce a gabansa musamman kamshin da bai ta
ajinsa ba kakaf a tare da ita na gauraye parlorn gabaki
aya.

Yana jin Khairiyyah nayi masa magana sai dai bai san inda hankalinsa yake ba.

A gaggauce yayi mata sallama yana cewa anjima xai kira.

Cikin bin umurnin xurciyarsa ya miqe tsaye yana nufo inda Jiddah take a tsaye tana jin yadda xuciyarta ke wani irin gudu.

Ganin Junaid Dikko kawai tayi agabanta tana jin kafafunta sun soma rawa jin kusancinsu gaf da juna tana
arin durkushewa a wajen da sauri ya ri
o ta ya mannata a cikin a kirjinsa.

Dukan su xuciyoyinsu banda bugawa babu abunda suke yi da sauri da sauri musamman ma Junaid da yaji yanayin jikinsa ya sauya nan take jin wani fitinannen
amshi dake fitowa a cikin jikin Jiddah wanda bai ta
a jinsa ba a duk neman matansa da ya yi.

"Duk ina saqonnin da aka rika turo min ta waya ana cewa anyi kewata ashe karya ne haka ake tarbar miji idan anyi kewarsa.?" Ya fa
a da wata irin muryar da yasa jikin Jiddah ya dauki rawa.

Da gaske baya son tabar jikinsa xai iya samun matsala ya tabbatar da haka
Cikin rawar murya da gigicewa ta tattaro kalaman da sukayi saura a harshenta tana fa
in.

"Sa..san..sannu da xuwa, ga kayan karin kumallonka." Ta kasara cikin sarkewar harshe.

Tana jin ya sassauta riqon da yayi mata tayi saurin cire jikinta a nasa da sauri ta isa kan Centre table
in da aka
ora kayan karin kumallon.

Sam ita kanta bata san meyasa jikinta ke irin wannan rawar ba, ta shiga serving
insa ba tare da tasan abunda xaici ba.

Harde hannayensa yayi akan kirjinsa yana kallon uban dankalin da ta tula masa, ta
ara
aukar wani plate
in ta xuba masa soyayyen kosai.
Chapter 41 · 0% Book details