Sashe 6
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna tafe yana yi masa bayanin
arfe 8 zasu kama hanya, bayan sun shigo gida kai tsaye part
insa ya nufa dan shiryawa kusan
arfe bakwai da rabi yayi sallama a parlor Mamma.
Sanye yake cikin bakaken italyn suite da suka karbesa, Mamma ce ta
aga kai tana kallonsa murmushi kwance a fuskarta, shima da nasan murmushin ya nufi Mamman, duk tsayin ta sai ta zama gajera agaban Junaid dikko, dan shi
in mai tsayi ne, nan ya
an rungume Mamma yana fa
Sabahul khair Mamma." Nan sukayi gaisawa irin ta uwa da
a kafin Junaid
in ya zube cikin kujerun da suka
awata parlorn daidai lokacin Abba ya
araso cikin parlorn shima da nasa shirin sai dai shi ba irin shigar Junaid bace ajikinsa riga da wando ne ajikinsa na kaftan farare sol, gefensa Assha dikko ce sanye da kayan barci a jikinta da alamar barcin bai gama sakinta ba sai faman murza ido take, kallon kayan barcin dake jikinta kurum Junaid yai ya kauda kai da wata irin murya yake fa
in "Ashaa Dikko Hijab!
Koma ki
auko hijab bana san shirme.
Murmushi Kurum Abba yayi wani gefe yana alfahari da yaron nasa
Sallama kawai zamuyi Yaya, komawa ciki zanyi wanka ma zanyi.
Na dai fa
a miki karki karaso !" Ya fa
a da precious voice
insa haka yasa Ashaa ta juya ta koma tana turo baki.
#ASMY B ALIYU
# BA(secret Relationship)
#Junaid Dikko
#khairiyyah
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
FREE PAGE.
Asmy b Aliyu
7...
Assha ta koma sai kuma ta fito sanye da hijab pink har
asa wanda ya qarawa fuskarta wani irin kyau, a hankali ta zauna gefen yaayanta tana gaishesa.
Ya amsa yana kallon fuskarta yake fa
in "Bacci kou ?" Ta
aga masa kai, yace "Ina maganar barci keda zaki shiga school kin san kuwa yanzu qarfe nawa?" Ta
an turo baki tana fa
in "Babu hutu gabaki
aya Yaaya, ko baccin kirki banayi ni na kosa ma na fara zuwa jami'a, sai naga dama zan shiga lecture babu mai cemin don me." Murmushi sukai daga Abba har Junaid.
Kai Junaid ya shiga ka
a mata yana fa
Waya fa
a maki karatun jami'a yana da sauqi?" Assha dikko tayi Rolling eyes
inta tana fa
in "Ba dai ina ganin yadda Amaah keyi ba har 10 take kawai tana baccinta haka da dare sai takai 1 tana kallo, kai bawa wa ya baka
warin gwiwar duka yin wa
annan abubuwan Yaya Junaid?" ta fa
a tana wani kwantar da kai, murmushi kurum Junaid yayi gamida jan dogon hancinta, sallama tayiwa yayan nata shida Abba, ta koma
aki dan shirin zuwa school.
Wuraren
arfe goma ta soma bu
e idanunta da hasken rana ya gama haske fuskarta, wata irin miqa ta saki tana lalubar inda zataji Junaid, sai dai wayam taji wurin da yake, idanu ta bu
e sannan ta mi
e zaune tana riqe kanta, a daren jiya ba
aramin wahala tasha hannun Junaid dikko ba duk Jarabarta da kaunarta da son sexxx idan tana gado
aya da Junaid dikko raina kanta takeyi har mamaki take ta yadda bata iya
auke buqatarsa duka, kalamansa ne suka fara dawowa cikin kunnuwanta "Kina son mu zama abu
aya Khairiyya amman bakya iya
auke bukatata?
Banga amfanin wannan mugun kishin naki ba ki barni na nemi wasu matan wanda zan biyasu su sau
e min da duk wata bukata dake manne a marata."
A halayyarta tana mugun kishin Junaid dikko, wanda shi baya so "Kishinka ba
aramin abu bane da zan iya ragesa lokaci
aya, nayi maka uzuri amman muddin ina garin Katsina baka isa ka ra
i wata maccen ba, duk ranar kuwa da naga macce ajikinka wallahi tallahi sai na kasheta!" Tana tuno wasu kalamai da ta ta
a fa
a masa a wani dare suna tare sai taji yana
iranta da sunan wata yarinya, ranar yaga tashin hankali da masifar Khairiyya, fuskarta ta shafa da hannayenta, hango farar takarda tai akan bedside na drawer hakan yasa ta
an matsa gafda wajen, hannu ta saka ta
auka tana warwarewa a hankali.
"Kin bu
e baki kina bacci, munyi sammako da Abba zuwa Abuja idan mun sau
a zan
ira take ur time." Wani murmushi take saukewa a hankali,
nan ta
au ki wayarta tana duba sakunan dake shigowa cikin harda alert
in Junaid da yayi mata na ku
i, kai tsaye toilet ta wuce ta sakarwa kanta shower, daman sallah ba damunta yayi ba sai ma idan tana tare da Junaid
in ne take
arin yi kasancewar Junaid yana da ibada sosai musamman a
angaren sallah zata iya bada shaidarsa ta wannan
angaren dan salloli biyar basa wucesa.
Sun isa Abuja sai kusan
arfe goma na dare ya samu
iran Khairiyya dan bai samu kansa ba sai bayan sallar magrib kuma suna tareda Abba har lokaci yanayin muryasa da Khairiyyah taji ne yasa ta tabbatar akwai gajiya a jikinsa dan itama bayan ta shirya aranar ta bar Katsina, a kasale tace
Mine ka gaji sosai ga muryarka nan yana shaking.
Ta fa
a masa cikin sanyin murya, babu abunda yake buqata irin wannan lokacin yaji macce ajikinsa, jira kawai yake ya samu Abba yai barci ya fita shima dan Abuja ba bakon wurinsa bane so yake ya fita ko zuwa asuba ne sai ya dawo.
Khairiyya bacci nakeji na gaji." Ya fa
a mata cike da gajiya a muryarsa.
Hope a gida zaka kwana ba'a hotel ba?" Tayi masa tambayar tanajin wani kishi na sake danne mata zuciya
Ina gida tare da Abba.
Yana jin yadda take sau
e ajiyar zuciya
Toh na tayaka hira mana har ka samu barci?
Ta fa
a da kalar muryar da take yi masa magana na jan hankali
Na baka labari?
Khairi please!
Mine nasan macce kakeso yanzu, karka fara duka awanmu nawa da rabuwa ko ka manta kwana kayi aikana?
Wai meyasa baka gajiya ne?
Sai da na fa
a maka idan bazaka iyaba zan biyoka."
Khairi kiyi shiru dan Allah kaina ya fara ciwo.
Owk sai da safe." Ta fa
a tana katse
iran ba tare da ta jira me zaice ba, kwanciya yayi akan bed yana rufe duka jikinsa da duvet kamar ma zazza
i ne yakeson rufesa dan wani irin sanyi yakeji tun daga cikin tafin
afarsa har tsakiyyar kansa.
arfe biyu na dare sai juyi yake a kan bed
insa, yana jin yadda jikinsa ya
au ki wani kalar dumi ga mararsa da yaji tayi masa wani mugun nauyi, kamar wanda ya sha wani abu, a hankali ya sauko daga kan bed
in, dakyar ya saka casual slippers a kafansa hannunsa na dafe da wandonsa ya nufi kofa, kai tsaye kitchen ya nufa ya fara duba cikin fridge yana addu'ar samun lemun tsami, dakyar ya samu kwara biyu anan cikin kitchen
in ya ha
a coffee tare da jefa lemun aciki parlour ya dawo ya xauna, kusan minti goma sa'annan ya kafa kai ya wani runtse ido sai da yaji babu komai cikin cup
in saannan ya sau
e, wata irin zufa ya shiga ha
awa lokaci
aya, anan kan doguwar sofa da yake zaune cikin parlor ya kwanta tare da jingina bayansa yana sauke wani numfashi, duka daren baccin wahala yayi sai dai still bai makara sallar asuba,
iran sallar farko ya bu
e idanunsa, tare sukaje massalaci da Abba, sannan tare suka dawo Abba.
Suna tafe Abba yana fa
in ya kwanta ya huta zuwa 10 zasu fita, shima zai
ara kwanciya dan wani irin ciwon
arin kai kansa keyi "Ko sai kaga likita ne Abba?" Abba ya girgiza kai yana fa
No!
Nasan bacci ne idan na tashi zai wartsake kafin nan kayi mana order na break fast." Nan ya
agawa Abba kai alamar bin umurninsa sai da yabi bayan Abba har
akin barcinsa ya tabbatar da ya koma barci sannan ya fito ya nufi nasa
akin, wani wankan ya sakeyi ya saka kananun kaya ajikinsa ya
au ki car key, agoggo ya kalla yaga kusan
arfe bakwai nan ya fice daga gidan.
Kwance take tana juyi a gado a katafaren hotel
in da ya kama musu, wayar Junaid dikko dake gefen pillow ta ce fara ringing
aukar wayar tayi tana duba sunan, Khairi taga an saka
an ta
e baki tayi ta
aga wayar tana fa
in "Sorry mai wayar baya kusa ya shiga wanka." A wani irin fusace Khairiyya ke fa
in "Ke wacece kuma me kike da wayarsa da safen nan?" Khairiyya ta fa
a sounding very harsh a muryarta, har zata bu
e baki tayi magana taji qarar bu
e kofa, alamar ya fito daga wanka.
Junaid sanye yake da
aramin towel a waist
insa sai
aramin dake bisa kansa yana goge gashin kansa dashi, da mamaki yake bin wayarsa da ke hannunta da kallo a wani irin fusace ya
araso ya fisge wayar still Khairiyya na kan layi.
Wani mugun kallo ya watsa mata kafin ya fice daga
akin zuwa parlor.
"Khairiyya!" Ya fa
a can qasa maqoshi "Wacece wannan?
Me take da wayarka?" Sau nawa zan riqa ansa maki wannan tambayar tunda kin san wacece ni bai zama dole kullum sai kin tambaye ni ba."
"Meyasa kakeyin haka Junaid?" Yana iya kirga sau nawa Khairiyya ta
ira sunansa cikin rayuwarsu " Bana son rigima zuwa anjima zamuyi magana." Tun kafin ya katse wayar ta katse wayar.
A fusace ya koma
akin ya kalleta da masifa cikin idonsa yake fa
in "Meyasa zaki ta
a min waya?"
Ta ha
e rai tana fa
in "
ira fa tayi na
aga da niyar na fa
a mata baka kusa, shine zata riqa fa
amin bakaken maganganu, idan matar ka ce meyasa ta kasa riqeqa kake bin wasu matan?"
Yarinyar tana gama fa
a a fusace ta shige toilet, da wani irin kallo ya bita a gurguje ya shirya ya aje mata ku
enta akan bed ko sallama bai tsaya yi mata ba ya fice daga room
in.