Sashe 72
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wani irin yanayi yake tahowa xuwa gabanta duk yadda xuciyarta ke tsananin bugawa haka ta ha
e rai lokaci
aya.
Shi kuwa space
in dake tsakaninsu yake
arin hadewa.
Matsawa ta shiga yi xuciyarta na wani irin dokawa, lokaci
aya ya fisgota zuwa cikin jikinsa yasa hannu ya riqe kugunta sosai, cikin fushi take kiciniyar kwace kanta lokaci
aya hawaye suka taru a idon ta.
"Meyesa zaki riqa wahalar da zuciyata ne love?" Ya fa
a cikin raunin murya.
Cike da jin haushin kalmar da ya kirata dashi ta
ago idonta lokaci
aya ta ha
e rai tana fa
in.
"Ai kasan inda love
in taka take, please dan Allah ka kyaleni doctor." Ta fa
a da jin haushi a muryarta.
"Idan kuma ta tuna da Junaid
in aure zaiyi sai taji xuciyarta tayi wani irin nauyi.
Ha
e fuskarsa yayi datata jin kusancinsu yasa tayi saurin runtse ido xuciyoyinsu na bugawa lokaci
aya.
Dogon hancinsa ya shiga gogowa a nata hancin, da wata irin murya yake fa
in.
"I miss You matar Junaid." Bu
e idonta tayi da sauri tana ta
arin turasa gabanta na faduwa kar wani yazo ya gansu.
Cikin rawar murya take fa
in.
"Wai menene haka doctor? kar wani yazo ya gan mu a haka please." Junaid yace.
"Tsoro kikeji?" Ya fa
a yana kafeta da idanunsa da suka soma canja kala.
Kallon fuskarsa take wacce ke kara masa kyau na ban mamaki.
"I need you wife!" Ya fa
a da wata irin murya yana sunkuyawa daidai wajen wuyanta yana sakar mata wata irin sumba da yasa Jiddah ta wani irin kankamesa.
Wani irin shock taji yana ratsa duk ilahirin jikinta.
"I love You love." Ya fa
a yana goga mata gefen fuskarsa.
Kankamesa ta shiga yi lokaci
aya ta fice daga hayacinta.
ara riqeta yayi cikin jikinsa zatayi magana ya ha
e bakinsa da nata lokaci
aya, a haukace yake
arin cire
aramin hijab
in jikinta duk ya rikice jikinsa sai mugun rawa yake.
Sai lokacin tunanin Jiddah ya dawo jikinta.
Ganin Junaid abunda yake son yi da ita, yasa da dukkan karfinta ta shiga turasa tana
arin fashe masa da kuka duk ta ru
e wannan lokacin Mamma kawai take tunani, shin da wane ido zata kalli Mamma?
Duk da baya cikin nutsuwarsa duk ya wani susuce haka ya kalleta yana fa
in.
"Zan kafa maki sharudda duk ranar da kika karya
aya wallahi zan baki mamaki acikin gidan nan tunda na lura baki da imani bakida tausayi.!" Banda hawaye babu abunda Jiddah keyi a wannan lokacin duk ta wani firgice ganin yanayin Junaid
in.
"Na farko duk yadda za'ayi gobe ki fito mu ha
u idan baso kike ki kasheni ba tunda na lura baki da imani.
Na biyu a duk ranar da na kiraki baki
aga wayata ba wallahi sai na sameki har cikin
akin nayi yadda naga dama dake sai dai idan harbeni Abban zai yi ya harbeni indai akanki ne.
Sannan gobe karfe goma ki shirya sai ki san yadda zaki yi da Mamma, umarnin na baki ba shawara ba." Yana fa
in haka ya juya yabar mata kitchen
in gamida ficewa ta
ofar baya yana dafe da mararsa da yaji tayi masa wani irin mugun nauyi.
Jidda kuwa tafi karfin minti goma a kitchen
in har lokacin natsuwarta bata dawo ba.
Agwalumar da take marmarin sha taji ta fice mata a rai.
Juyawa tayi ta fice daga kitchen
in, har tayi shirin kwanciya tana ta juya maganganun Junaid a ranta wanda gabaki
aya ya bata mata mood.
Sai da yayi wanka yaji kamar zazza
i nason rufesa wanda yasan ba komai bane sai na rashin Jiddah a tare da shi.
Kiran Mamma ne ya shigo a wayarsa sai da ta katse sannan ya kirata, jin muryarsa wani iri Mamma take tambayarsa.
"Lafiya?" Ta fa
a cike da kulawa.
"No babu komai kaina ke ciwo." Shiru Mamma tayi tamkar mai tunanin wani abu.
"Idan zaka iya kazo yanzu ina nemanka." Sauke wayar yayi ya saka jallabiyya ajikinsa ya nufi
angaren su Mamma.
Bata parlor kai tsaye bedroom
inta ya nufa ya sameta itama tayi shirin bacci tana duba wasu takardu dake gabanta.
Tunda ya shigo idonta ke kansa har ya zauna kan soofa yana kallon Mamma ta miko masa wata takarda, ya kar
i takardar yana dubawa da wani irin expression cikin fuskarsa yake kallon Mamma, form
in school of nursing ne mai
auke da sunan Jiddah ajikinsa.
Mamma bata kalli yanayin da ya shiga ba ta cigaba da fa
in.
"Ranar Monday zataje ta zana jarabawar shiga aji." Wani abu da yaji ya tsaya masa daidai makoshi ya ha
iye da kyar.
"Mamma amma ba ayi sauri ba kuwa? na dauka sai wata shekarar idan ta haihu." Baki bu
e Mamma ke kallonsa.
"Saboda kana da son kanka da yawa ko?
Idan ban da haka me zai hana yanzu
in tayi? mutane nawa sukayi karatu suna da ciki?!" Kasacewa Mamma komai yayi saboda idan ransa yayi dubu to ya
aci.
Idan kuma wani abu ya samu cikin Jiddah fa? ya ajewa Mamma form
in yace.
"Allah ya sanya alkhairi." Mamma ta amsa da "Amin." Ya tashi juya ya yiwa Mamma sai da safe ta bishi da addu'ar Allah ya tashe su da alkhairi.
Ya da
e tsaye a
ofar dakin Jiddah jin yake tamkar ya shiga sai dai yasan yadda Mamma take tana iya fitowa.
Juyawa kawai yayi ya fice daga part
in nasu.
A daren kwana yayi cikin kuncin, yanzu iyayensa ke auren Jiddah bashi ba.
Koda safe bai tashi cikin walwala ba har yayi breakfast da iyayen nasa.
Abba ya dubesa a tsanake yana fa
in.
"Ina fatan baka manta aurenka da Khairiyyah ba nan da sati biyu masu zuwa.!" Kai kawai ya
agawa Abban yana jin wani abu yana tokare masa makoshi.
aukar motarsa yayi ya fice daga gidan akwai sauran rabin awa haduwarsa da Jiddah yasan idan bai bar gidan ba Mamma zatayi tunanin wani abun.
Kiran Jiddah yayi lokacin tana zaune a bakin gado har lokacin tsoro takeji bata san Mezata fadawa Mamma ba, sai ga kiran Junaid ya shigo.
auka tayi ba tare da tace komai ba saboda haushinsa da takeji.
"Ina fatan kin fa
awa Mamma?" Cikin raunin murya take fa
in.
"Wai meyasa bakada tausayi ne doctor?
Meyasa bazamu riqa bin maganar iyayen mu ba?" A fusace yake fa
in.
"Idan kika cigaba da bin maganar Mamma wallahi tallahi wuta zaki shiga.
So zabi ya rage naki ki san yadda kikayi kika fito ko wallahi zan baki mamaki acikin gidan nan kuma kece zakiji kunya, ni dama can ban santa ba tunda ke matata ce.!" Yana kaiwa karshe ya kashe wayar.
Wayar ta riqa bi da kallo, tafi minti biyar a zaune ta rasa kalar tunanin da zatayi tasan halin Junaid
in inhar yace zai yi abu toh xaiyi babu ruwansa da yadda abun zaizo bai san kunya ba ko ka
an.
Bazata kara bari Junaid Dikko ya kara nemanta acikin gidansu ba a karo na biyu, kuma ai da kunya bazata iya rashin kunyar Junaid ba.
Mamma na shirin fita clinic da uniform
in asibiti ajikinta Jiddah tayi knocking
ofar Mamma, sai da aka bata izinin shiga sannan ta shiga da sallama a bakinta.
Kallonta Mamma take ta zauna kan soofa, jin tayi shiru Mamma take fa
in.
"Lafiya Jiddah ko wani abu kike buqata?" Mamma ta fa
a tana kallonta.
Dogayen yatsun hannunta ta shiga ja murya can ciki take fa
in.
"Daman Mamma ina son naje wurin ummah ne."
an shiru Mamma tayi kafin tace.
"Toh ko zaki shirya na sauke ki?" Gaban Jiddah na faduwa take fa
in.
"Kar na tsayar dake ko wanka banyi ba idan nagama zan samu adaidaita naje." Mamma tace.
"A'a ba za'a yi haka ba bari na yiwa driver magana idan kin gama sai ya ajeki idan kinje ina gaishe ta." Godiya Jiddah tayiwa Mamma, har parlor ta rakota sai da taga fitar Mamma ta juya ta koma
akin ta cike da jin haushin Junaid.
Samu tayi yayi mata 2 miss calls, tana
arin kiransa sai gashi ya kirata.
aukar wayar tayi tayi shiru.
"Kina duba lokaci kuwa?" Tace.
"Yanzu zan shirya." Yace.
"Okay idan kin shirya ki kirani." Katse wayar tayi ba tace komai ba.....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.
DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.
YouTube,IG,TIKTOK.
BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.
AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
____
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
69...
Zaune kawai take cikin motar banda bugawa babu abunda zuciyarta keyi wannan karon sai ta nunawa Junaid Dikko ita ba sakarya bace kamar yadda yake
auka, komai zai faru wannan karon bazata bashi jikinta ba.
Batayi wani mamakin ganinsu a qofar gidansa ba ya shiga yiwa maigadi horn cikin mintitunan da basu wuce biyu ba maigadin ya bu
e musu gate ya shigar da motarsa har cikin parking lot.
an kallonta yayi ganin yadda take cin magani yasa ya
auke kansa ya fice daga motar, zagayowa yayi ya bu
e mata
angaren da take tace.
"Ni bangane wannan abun naka ba doctor, shin me zamuyi anan kuma?" Kallon idan muka shiga ciki zan sanar miki yayi mata.
Ta girgiza kai tana fa
in.
"No doctor ka manta zaman watanni shidda kawai ne a tsakanin mu?
Kuma lokacin rabuwarmu yayi meyasa baxaka gane ba bare ka cika al
awari?." Wannan karon ta fa
a da sautin da Junaid ya jisa har tsakiyar kwanyar kansa.
Yana mamakin yaushe Jiddah ta koyi musu dashi har haka.