← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 82

Sashe 64

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana zaune a motarsa ya bu
ayan marfin ya sako
afarsa
aya a waje yana danna wayar hannunsa, kusan mintinsa goma zaune a motar yana jiran fitowar Khairiyyah, hango motarsa yasa ta nufi motar babu wata walwala cikin fuskarta dan jiya Junaid ba
aramin
ata mata rai yayi ba, tana ganin kenan haka ma za'a yi auren suna raba gado da matan bisa titi wanda kuma ba zata jure ba bare kuma ta yadda.

Tana so daga randa aka shafa musu fatiha ya zama nata ita kadai.

Qarasowa tayi gaf dashi a hankali take fa
in.

"Hiii."
aga kai yayi yana kallonta, duguwar rigar material ce ajikinta kalar blue
inkin fitted gown wanda ya zauna daidai da jikinta, sai gashin kanta da bai fiye tsayi ba tayi parking
insa saboda babu
anwakali a bisa kanta.

"How are you?" Ya fa
a yana kallonta, tamkar wacce aka yiwa dole take fa
in.

"I'm fine." Shiru ne ya ratsa a tsakaninsu ita bata shiga motar ba ita batace masa su shiga cikin gidan ba.

Junaid
in ne yace ta shiga mota suyi magana.

"No mu qarasa cikin parlor zaifi sauqi." Bai yi musu ba ya fito daga motar ya rufe yabi bayan ta yana ganin yadda ko'ina na jikinta ke girgizawa.

A ransa yake cewa ji yadda take yawo acikin kattin maza kuma wai har Mamma take yi masa sha'awar aurenta.

Nan Khairiyya tasa mai aiki ta kawo masa abubuwan motsa baki yace.

"Mami bata nan ne?" Khairiyya tace.

"Tana sama da bakuwa." Karasowa tayi daf dashi
afadarsu na gogar na juna ta miqa masa wayarta tana fa
in ya kalli design na card
in da ta za
a musu na bikinsu.

"Mine wannan yayi duk kasa abubuwa basa sauri da yanzu an buga card
in nan na hana nace a jira ka." Kallonta kawai yake da wani irin expression acikin fuskarsa.

Da kyar ya ha
iye wani abu da yaji ya tsaya masa arai.

Ya kalleta cikin ido yake fa
in.

"Amman kin san wannan wasa kike yi ko Khairiyyah? ina jin mun da
e da gama maganar nan tun ba yanxu ba nace miki babu aure a tsakanin mu, meyasa kike da son kanki ne?" With so much shock ta bu
e ido, kallonsa take a haukace tana fa
in.

"Kai zan fadawa ka daina yi min irin wannan wasan, please bana so ko ka manta da cewa an biya sadaki an kawo lefe auren mu sauran kwana goma masu zuwa." Wani murmushi Junaid yayi wanda ya tsaya iya fatar bakinsa yana girgiza kai yana fa
in.

"Wai shin idan muka yi aure me zaki bani a matsayinki na amaryata Khairiyyah?

Shin menene naki ne ban sani ba tun a titi? menene shi da kika hanani gani ko ta
awa Khairi?" Wannan karon idanun Khairiyyah sun kada sunyi wani irin canja kala da alamar maganganun Junaid Dikko ba
aramin tafasa mata zuciya sukayi ba,
an farin cikin dake kwance cikin fuskarta lokaci
aya ya
ace bat.

"Ki dawo cikin hankalinki Khairiyyah... ki dawo cikin tunaninki saboda kinsan ko kafin na sanki dama ban san maza nawa kika sani ba, ke kinfi kowa sanin cewa kafin ni kinyi mu'amala da, wasu, haka koda muna yi kina kula wasu still ba dainawa kikai ba, kuma ke kinsan bazamuyi aure ba na sha gaya miki, saboda ko a mafarki ko a gaske hakan bazai ta
a faruwa ba dan ni tuni na riga da nayi aure na Khairiyyah, so dan Allah dan Annabi kibar rayuwata kibarni haka na samu peace of mine na rayu da matata cikin kwanciyar hankali.!" Wannan karon kallonsa kawai take hawaye da gudu ke sauka cikin fuskarta tana jin zuciyarta nayi mata wani irin mugun zafi.

Lokaci
aya ta fashe da dariya still hawaye na rolling cikin fuskarta.

Kalmar yayi aure tana zauna mata wurare da dama acikin zuciyarta da wani irin ciwo mai girma.

Cikin wani yanayi take cewa.

"Ka dai ce min kawai baxaka aureni ba ka daina yaudarar kanka da cewar kayi aure saboda ni nasan babu macen da xatayi kasadar aurenka dan ni kawai aka halicceka Junaid Dikko, bari kaji na gaya maka babu macen da ta isa ta shiga wannan fadar taka, babu wata shegia da zata amsa sunan matar Junaid Dikko sai ni.." Ta fa
a tana zaro masa duka idanunta masu cike da rashin ganin kima.

Murmushi yayi yana ta kallonta kafin yace mata.

"Well Khairi ni dai nasan da gaske nake yi, so it's your own Ki Yadda Ko kada ki yadda Khairiyyah da gaske munyi auren sunna da Jiddah tsawon watanni shidda kenan, yanzu ma haka tana
auke da ciki na ajik....." Ai kafin ya qarasa abinda yake son amayarwa Khairiyya ta
aukesa da mari ta kara
aukesa da wani marin, with shock yake kallonta yana miqewa tsaye dan yaga kamar bata cikin hankalinta.

Kafin ya yi wani abun taci kwalar rigarsa tana fa
in.

"Karka ce min ka auri wata mace bani ba Junaid, kayi gaggawar ce min wasa kake yi domin kuwa wasannan ya yi matukar yin muni." Junaid kawai ya tsaya yama rasa wane irin hukuncin zai yi mata.

Muryarta ya sake ji tana jijjiga shi a haukace.

"Baxaka aureni ba wacece mai wannan karfin halin da har ta aure ka? ka fa
a min wacece ita?" Ta fa
a a tsawace tana wani jijjigasa tamkar mai jinnu.

Hannunsa biyu yasa ya fisge hannayenta yayi masu riqon da bazata iya kwatar kanta ba, shima ransa a mugun
ace yake fa
in.

"Ki dawo cikin tunaninki Khairiyya kisan waye a gabankin." Wani uban ashar ta lailayo masa ta uwa ta uba ta fisge riqon da yayi mata ta bu
e masa ido tana fa
in.

"Toh ko uwarka bata isa ta hanani aurenka ba bari kaji na gaya maka.

Sannan ni da kai shege ka fasa." A fusace ya fisgota ya kaiwa fuskarta mari ya turata da dukkan karfinsa, a tsorace Mami ta riqe Khairiyyah tana kallon Junaid wanda kamanninsa suka canja lokaci
aya.

Bai ta
a da Yas
nin sanin Khairiyyah ba a cikin rayuwarsa irin wannan lokacin.

Yau Mamman sa take zagi agabansa saboda ya ta
a ha
a jiki da ita ya zubar da duk wani girmansa.

Hauka ta riqa yiwa Mami da kawarta dake riqe da Khairiyyah.

A mugun fusace Junaid ya juya ya nufi hanyar barin parlorn yaji ance.

"Dan ubanka ka dawo kaga yadda ake hauka a gidan nan, kuma ka shiryawa aurena kota arziki kota bala'i wallahi, kuma duk wanda kakeso haka za'ayi ka fadawa shegiyar
aruwar da ta manne maka sai na lalata rayuwarta." Wannan karon Allah kawai ne ya kai Junaid wajen motarsa yadda yaja motar sai da maigadi ya tsorata.

Kafin lokacin Khairiyyah ta da
e da somewa ajikin mahaifiyarta, Hajiya Ikilima hankalinta yayi mugun tashi.

Hajia Mariya ta shiga ta dauko ruwa a bottle water suka shiga shafawa Khairiyyah, da karfi ta sauke ajiyar zuciya tana dafe da kirjinta tana kiran sunan Junaid Dikko.

Kai tsaye gidan da suka sauka da Jiddah ya nufa har lokacin bai gama dawowa daidai ba.

Yana ganin kiran Jiddah ya kashe wayar gabaki
aya saboda idan har ya
aga zai iya yi mata abinda bai dace ba.

Wasa-wasa har bayan isha'i Junaid na gidansa kwance kafin lokacin wani irin zazza
i ya rufesa ya riga da yasan zuwa lokacin mahaifansa sunji abunda ya faru tsakaninsa da Khairiyyah kuma yasan Mamma zata ta nemansa a waya.

Har kusan qarfe goma na dare kuwa Mamma na ta gwada layin Junaid din amma a kashe, hankalinta yayi mugun tashi ganin yadda Khairiyyah ta koma lokaci
aya dan Mami kiran Mamma tayi tana kuka sosai koda taje Mami ce ta mata bayanin abunda ya faru har auren da yayi Mamma batama yadda cewa da Junaid
in zai yi aure ba tare da saninsu ba, kawai dai ta
auki hakanne baya son auren Khairiyyah shi yasa ya bullo musu ta wannan hanyar.

Hatta mahaifin Khairiyyah sai da ya kira Abba a waya rai a
ace yake fa
in tabbas baxai saurarawa Junaid Dikko ba idan ya kashe masa yah.

Abunda bai ta
a faruwa tsakanin manyyan abokanan ba kan
an nasu.

Ha
uri Abba kawai ya baiwa engineer Tajuddeen dan yasan su aka yiwa laifi haka yace auren Khairiyyah da Junaid ya dawo dashi wannan jumu'ar mai zuwa idan yaso sai ayi biki daga baya idan suna ganin ya zame musu wajibi.

A wannan daren daga Mamma har Abba ransu a
ace yake, babu irin kiran da basu yiwa Junaid a waya ba wayoyinsa duka a kashe.

Washe gari Mamma ta
auki makullin motarta ba tare da sanin Abba ba ta nufi gidan Junaid dan tasan babu inda zaije yana cikin garin Katsina.

Kusan qarfe 8 na safe maigadi yaji ana horn leqowa yayi ta qaramar
ofa Mamma ta sauke glass ta bisa da wani irin kallo tana fa
in ya bu
e mata gate.

Da gudu maigadi ya koma ya bu
e gate
in duk da bai san Mamma ba amman ga kamannin Junaid Dikko nan a tare da ita.

Mamma batayi mamakin ganin motarsa ba a parking lot, fitowa tayi daga motar ta nufi entrance
in shiga gidan, door bell ta shiga dannawa daman shima sai da yayi sallar asuba ya samu bacci ya
aukesa.

Tamkar a mafarki yaji ana buga door bell, sosai yayi mamaki nan take xurciyarsa ta gaya masa Abdul-hakeem ne, daga shi sai gajeren wando ya sakko down stairs, bu
ofar yayi wani irin mummunan faduwa gabansa yayi ganin Mamma tsaye a bakin
ofar, cikin rawar baki ya bu
e baki zai gaisheta ta kwa
a masa mari rai a
ace take fa
in.

"Koma ka sanya kaya kazo mu tafi." Yadda yaga ran Mamma a bace yasa ya juya ya koma ciki ya sanyo jallabiyya a jikinsa, toilet ya shiga ya wanke bakinsa da mouth wash har lokacin Mamma na tsaye na jiran sa, haka ta sakasa gaba tamkar
aramin yaro banda bugawa babu abunda zuciyarsa keyi tukin ma da ya miqa hannu zai kar
ar mata wani irin qallo ta riqa watsa masa, jiki a sanyaye ya bu
e frontseat ya zauna.

Tun a hanya ya bu
e bakin da yakeji yayi masa nauyi sosai yake fa
in.
Chapter 64 · 0% Book details