← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 82

Sashe 77

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da ido ta bishi da gaske Junaid bai da kunya taya ma zata iya ha
a ido da Mamma yau? bata ta
a jin kunya irin wannan lokacin ba, ta
auki laifin duk ta
ora kan Junaid Dikko.

Da kyar ta gaishe da Mamma, shiru kuma ya biyo baya kafin Mamma tace sai ta qaraso ta kashe wayar.

Koda ta fito parlor Junaid na zaune
yana kallonta, ha
e rai tayi ya karaso yana kallonta sai lokacin ma take kallon yadda aka kawata parlorn nata da yayi matuqar yi mata kyau, Junaid zai riqo hannunta tayi saurin yin gaba har cikin compound.

Ko a mota sai tsokanarta yake ita dai tayi masa shiru kiris take jira ta fashe masa da kuka.

Suna tafiya yana fa
in ta shirya karbarsa zuwa anjima dan dakansa zaizo ya
auketa.

Jidda ta ta
e baki.

"Ahhh ka dai je ka
auki khairiyyah." Ta fa
a tana danne kishin da takeji a kansa.

Ko acikin motar da kyar yabarta daman shi yasan ba zai shiga cikin gidan ba saboda bai san ya zai kalli Mamma ba, yunwa yakeji ya kira Assha Dikko a waya yace ta kawo masa breakfast
akinsa.

Tunda ta shiga cikin gidan da Mum kawai suka ha
u, wata irin kunyar Mum ta riqaji Amaah Dikko sai tsiya take mata.

Kai tsaye
akin ta ta nufa bata jima da shiga ba mai aiki ta biyota da breakfast har cikin
akin.

Sai wuraren 12 Nasiba ta iso da Nafisa
ar wajen Kawu Audu itace Yayar Nasiba haka kuma tana da aure, sai daga baya Ummah tazo tare da matar kawu da mahaifiyar Fa'iza ita lokacin Fa'iza tana Malumfashi dangin mahaifinta sunje Biki.

Jidda sunanta ha
uwa da Mamma amma sai wani nokewa takeyi tana rufe ido.

A
angaren Junaid kuwa yanayin da suka kasance tare da Jiddah aciki yasa ya manta dukkan wani
acin ran da yakeji akan auren Khairiyyah, shi ka
ai idan ya riqa tunawa sai ya riqa sakin murmushi.

Da yamma suna tare da Abdul-hakeem ganin yadda Junaid ke sakin murmushi shi
aya yasa Abdul-Hakeem
in bu
e baki yana kallonsa, ganin irin kallon da Abdul-Hakeem
in keyi masa yasa ya
auke kansa har Abdul-Hakeem
in ya bu
e baki xaiyi magana da sauri Junaid yabar masa wurin banda kallonsa babu abunda Abdul-hakeem keyi, daman kuma ana gama sallar magariba aka yi shirin kai Jiddah gidanta wanda Mum ce zata jagoranci tafiyar sai kuma matar kawu sai kuma driver da Jiddah dake faman rusa kuka tamkar lokacin shine karo na farko da zata tafi gidan miji, idan kuma ta tuna da itama Khairiyyah yau zata tare gidan Junaid sai taji komai ya tsaya mata daman kafin Ummah ta tafi sai da ta riqa yi mata nasiha akan ta zauna da kishiyarta lafiya kar ace daga
angarenta ne za'a fara samun matsala.

Driver ya tuka su Mum har zuwa gidan Junaid, adaidai kuma lokacin motocin da suka rako Khairiyyah suma suka fara parking a
ofar gidan.....
#ASMY B ALIYU
#BA.(secret Relationship)
#Junaid Dikko
#Jiddah
#Khairiyyah
[10/23, 6:23 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.

DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.

YouTube,IG,TIKTOK.

BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Hawayen idonta kasa tsayawa sukayi ga wani abu da yazo ya tsaya mata a daidai wurin makoshinta, sama-sama ta riqa jinsu mum nayi mata nasihar biyayya ga mijinta wasu kalaman ma bata fahimtarsu saboda xuciyarta kawai ke hango mata Junaid Dikko da kuma Khairiyyah a waje
aya.

Addu'a take Allah ya sassauta mata kishin da takeji akan Junaid Dikko dan tana jin tamkar kishin ya yi mata yawa.

Bayan fitarsu Mum suna yi mata sai da safe ta cire lafayar jikinta duk sanyin ac dake cikin
akin amma zufa take yi wanda ko ka
an bata son kaya masu nauyi a lokacin dan takura mata suke musamman yadda take jin cikinta nayi mata wani irin nauyi na ban mamaki wanda kamar ba'a jikinta yake ba.

Lallabawa tayi ta shiga toilet ta ha
a ruwan wanka ta saka turarrukan wanka acikinsu na (Humkam) wanka tayi ta fito daure da alwallar sallar isha'i, kayan sallah ta ciro cikin closet nasu tsaye tayi tana kallon kayan dake ciki harda na Junaid dake gefe wanda tasan dole wasu kayan nasa sa zasu koma
angaren Khairiyyah, rauni taji xuciyarta tayi fitowa tayi daga cikin closet
in ta saka doguwar riga marar nauyi ajikinta.

Sallar isha'i tayi tana ta zaune a wurin tana azkar ko ka
an bata son bawa zuciyarta damar tunanin Junaid.

Lokaci
aya ya tura kofar
akin nata
amshin turarensa ya gama cika ko'ina a
akin, ta
aga kai da sauri tana kallonsa taga ba kayan
azu da safe ne a jikinsa ba wannan karon farin yadi ne ajikinsa har ana hangen farar vest
in dake jikinsa, kansa babu hula ganin irin kyan da yayi yasa ta
auke kanta daga kallansa lokaci
aya xuciyarta ta shiga rawa haka hawaye na taruwa a idonta.

Shigowa Junaid yayi cikin
akin, da sassarfa ya nufeta yana ganin yadda ta
auke kanta.

Zama yayi da
as a gabanta tamkar wanda za'a koyawa karatu.

Yau bakinsa wani irin nauyi yayi masa ya rasa me zai fa
a mata.

Junaid ya qurawar bakin lallen da akayi mata akan hannunta wanda aka ha
asa da ja bai ta
a ganin maccen da lalle keyiwa kyau ba tamkar Jiddah ko dan tana fara ne sosai? samun kansa yayi da riqo hannunta tsikar jikinta ta tashi nan take sai
arin zame hannunta take daga cikin nasa hannun.

Girgiza mata kai ya shiga yi yana kafeta da idanunsa, lokaci
aya ta
auke kanta hawaye suka yi nasarar saukowa akan fuskarta.

Samun kansa yayi da rungumeta a cikin jikinsa kuka ne ya kwace mata cikin rawar murya take fa
in.

"Allah ya rage min sonka doctor, ya ragemin kishinka mutuwa zanyi wallahi.!" Ta fa
a cikin wani irin kuka mai sosa rai da ruhi.

Zuciyarsa shima rawa takeyi dauriyya kawai yake agabanta.

Ha
e goshinsa da nata ya yi hawayenta na sauka acikin fuskarsa, baida kalaman da zai rarrasheta yasan anyi mata laifi dole tayi kuka zama da kishiya ba
aramin abu bane musamman Jiddah mai
auke da kananun shekaru wacce idon Khairiyyah yafi bu
ewa akan nata.

Yana jin yadda numafashinta ke sauka acikin fuskarta mai tattare da wani irin zafi da alamar zazza
i ne ke son rufe ta.

Ya lalubi bakinta a wannan lokacin ya shiga yi mata wani irin (passionate kiss) babu inda baya karkarwa a cikin jikinsa, saranda tayi ta miqa wuya.

Yadda yake kissing
inta tamkar bai ta
a yin kiss ba a duniya nan take Junaid Dikko ya ru
e ya fita daga cikin hayacinsa sai kokarin canja yanayin yake zuwa wani yanayin, cike da qarfin hali Jiddah ta tsayar dashi duk yadda take son kasancewa tare da mijin nata daurewa tayi ta koma gefe, da idanunsa masu cike da buqatarta yake kallonta acikin idanunsa take karantar tambayarta yake metake yi haka? ta shiga girgiza masa kai tana fa
in.

"Doctor ka barota ita
aya ka tashi kaje Allah ya bamu alkhairi.!" Kalamanta
ata masa rai suke, duk yanayin da xuciyarta take ciki samun kanta tayi dayi masa murmushin da ya tsaya masa arai tana ninke abar sallah take fa
in.

"Ka tafi Doctor nima yanxu magani kawai zan sha na kwanta dan Allah ka tafi kar a shiga hakkinta." Dawowa yayi gabanta yana son ta kalli cikin idanunsa taki kallonsa ta shiga linke hijab
in hannunta ya amshi hijab
in ya yar a
asa,
arin cire rigar jikinta yake da mugun shock take kallonsa idan batayi da gaske ba Junaid taga alamar da gaske yake ba zai fita ba.

"Doctor please..!" Ta fa
a da wani irin tone, "Na fa
a maka bacci zanyi dan Allah ka tafi tana jiranka kar mu shiga hakkinta." Haushin kalamanta yake ji.

"Idan ke bakya buqatata ni ina buqatarki muje ki bani hakkina."
an kallonsa tayi, samun kanta tayi da yin murmushi tana mamakin karfin halinsa da rigimarsa.

"Duk abunda zan baka zaka samu wurin amaryarka Khairiyyah." Jin haka yasa ya juya ya nufi
ofa har ya fice daga
akin idonta na kansa, sai da ya fita sannan ta zube akan gado tana dafe kanta dake mata ciwo kamar zai cire komai karfin hali kurum take.

Tana ji aka kara turo
ofa wannan karon dauke da tray a hannunsa ya aje akan rug tabi abunda ya jero aciki da ido, naman kaza ne da kuma fresh milk ya dubeta fuska babu wani walwala yake fa
in.

"Kafin ki kwanta ki tabbata kin ci abinci sai da safe." Bai jira me zata fa
a ba ya juya ya nufi kofa.

Wannan karon hayawen idanunta kasa tsayawa sukayi da gaske Junaid tare da wata maccen zaije ya kwana zai mata duk abunda yake yi mata, ya Allah.

Ha
e kanta tayi da pillow ta shiga rera kuka....

Har tayi shirin bacci bataji motsin Junaid Dikko ba ta cika tayi fam kiris take jira ta fashe, tun bayan awa
aya taji motarsa ta shigo cikin gidan amman babu shi babu alamarsa a part
in nata, xuciyarta ta riga ta gaya mata yana wurin Jiddah.

Tana ta zama bakin gado da waya a hannunta tana dannawa bacci takeji sosai, turo
ofar room
in nata aka yi ta
aga kai ta dubi
ofar.

Jallabiyya ce ajikinsa da ledoji biyu a hannunsa ya kawo tsakiyyar
akin ya aje ya dubeta fuska a wani irin daure tamkar ba'a ta
a halittar dariya ba acikinta yake fa
in.
Chapter 77 · 0% Book details