← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 82

Sashe 74

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
70...

Tunda doctor Khalid ya bata result
in test
in da aka yi mata gamida yi mata bayanin abunda ya gani acikin result
in, komai taji ya tsaya mata wanda ke aiki acikin
walwarta na wucin gadi.

Ganin shock acikin fuskar Khairiyya yasa Ummi ta kar
i takardar itama jikinta na mugun rawa duk bayanin da doctor Khalid yake yiwa Khairiyyah babu wanda ya shiga cikin kunnenta ta kasa fahimtar me yake fa
a bayan wanda ta gani a rubuce.

Ciki ne har na watanni biyu a jikin Khairiyyah, wasu yawu masu
acin gaske Ummi ta ha
iye tana qallon Khairiyyah da ta zama mutum mutumi zaune a gaban doctor Khalid.

"Khairiyyah..!" Ummi ta kira sunan Khairiyyah da qarfi tana
an buga kafadarta.

A tsorace Khairiyyah ta
ago idonta tana kallon Ummi dauke da wani irin tashin hankali acikin fuskarta, babu abunda Khairiyyah ke hangowa a wannan lokacin sai aurenta da Junaid Dikko, ita tasan wanene shi idan har ya gano tana da ciki ajikinta ta tashi a aiki dan idan duk duniya zasu taru akansa ba zai yi zaman aure da ita ba.

Wani irin kishi garesa na ban mamaki wanda maza qalilan ne ke
auke da irin wannan kishin, ta tabbata kasheta xaiyi a cikin gidansa ya binneta babu ruwansa, ita ta san bata isa ta bu
e baki tace shi ya yi mata ciki ba, dan rabonta da su ha
a gado da Junaid Dikko kusan watanni shida kenan.

"Please doctor a nawa zaka zubar min da cikin nan?" Khairiyya ta fa
a da rawar murya tana jin zuciyarta na hadewa wuri
aya saboda tashin hankali.

Doctor Khalid ya cire farin glass
in dake kan fuskarsa yana kallon Khairiyyah yake fa
in.

"Kin manta dama wancan cikin da aka cire na karshe ne na fa
a miki idan kika kara yadda kika yi wani cikin za'a iya samun matsala?

Yanzu kam gaskiya bazan iya ciresa ba sai dai kije asibiti mahaifarki ta riga da ta gaji da cire cikin da ake yi miki.

Ni kuma bazan so na ha
e rai biyu na kashe ba lokaci
aya duk da duka rayuwarku tana wurin Allah." Duk sanyin ac
in dake cikin office
in amma zufa take ha
awa tana jin bugun zuciyarta har cikin tafin kafarta.

Da kyar Khairiyyah ta miqe tsaye ta fito da ku
i masu yawa ta aje masa akan disk ta fice daga office
in cikin wani irin sanyin jiki.

Da mamaki Ummi ke kallonta dan ta manta a tare suka zo.

Doctor Khalid ya dubi Ummi a nutse yake fa
in.

"Zan baku shawara karki bari kawarki ta zubar da cikin nan kawai ku xubawa sarautar Allah ido.

Ni kaina bazan iya kirga miki ciki nawa na zubar mata a asibitin nan ba." "Mun gode." Kawai Ummi ta iya fa
a tana miqewa tabi bayan Khairiyyah.

A cikin mota ta sameta ta ha
e kanta da sitiyarin motar, sai da Ummi ta zauna Khairiyyah ta
ago tana kallon Ummi, cikin rawar murya take fa
in.

"Ya zanyi Ummi? kin san barin cikin nan ajikina matsala ne saboda wanda xan aura likita ne idan ya gano ban san me zai faru a gaba ba." Ummi tace, "Ba wannan bane abunda yafi damuna Khairiyyah, ni wallahi komai iskancina ina da ilimi daidai gwargwado.

Yanzun meye ma'anar auren ku?

Kinsan babu aure tsakaninki da Junaid Dikko ko?." Wani irin kallo Khairiyyah ke yiwa Ummi kafin tace.

"Ni wannan bai dameni ba haka zai yadda ya zauna dani saboda auran nan da aka daura shine kawai rufin asiri na na mallarkar Junaid." Ummi ta sake kallonta.

"Ohh kina nufin ku cigaba da zaman zina?" Shiru kawai Khairiyyah tayi kafin tace.

"Bazan zubar da ciki ba kawai zan cigaba da renon abuna a gidansa, nasan idan ya bayyana bai isa yace ba nasa bane ba." Ummi ta shiga girgiza kai tana fa
in.

"Karki qarawa kanki wani zunubi Khairiyyah!" Khairiyya tace.

"Toh ya kikeso nayi Ummi? so kike na mayar da hannun agogo baya ne? ga dama ina gani sai ta wuceni har abada saboda wani ciki?

No! bazan iya wannan ganganci ba kedai kawai a tafi a haka
Inda ma Junaid
in mutumin kirki ne shine zamuji damuwa, toh shima ya
ana zama da
an shegu yaji a jikinsa, daman kuma bazan fara fadawa Sageer ba gashi mahaifinsa suna tsakiyyar siyasa karna
ata musu tafiya." Shiru kawai Ummi tayi tana kallon kawar tata.

Wani pharmacy ta tsaya ta siya maganin rage amai da kuma na rage zazza
i a haka suka dawo gida Mami ta bu
esu da mamaki tana kallon Khairiyyah tana fa
in.

"Ni na dauka kina wurin saloon da lalle ne sai kuma naga a kasin haka.?" Khairiyyah ta kalli Mami tana fa
in.

"Bana jin da
in jikina Mami yanzun ma daga hospital nake sun dubani sun gano ina
auke da maleria a jikina, please Mami kawai a daina zancen lallen nan gobe kafin akai amarya zan kirata tazo gida tayi min kawai." A masifance Mami ke fa
in.

"Amarya guda haka zaki shiga wurin dinner kamar wata shegiya a rabon gado?

Khairiyya babu lalle a tare dake zakije dinner?." Khairiyyah ta kalli Ummi dake ta kallon Mami tana fa
in.

"Ummi kiyi mata bayani gobe zanje bana jin da
i." Khairiyyah na fa
in haka ta wuce
akin ta dan jin kamar zazza
i zai rufeta lokaci
aya.

"Mami da gaske bata jin da
i mai zai hana abar lallen zuwa gobe?." Ummi ta fa
a da sauri tana kallon yanayin Mami ganin yadda tabi Khairiyyah da kallo.

"Shikenan Allah ya kaimu." Mami ta fa
a a hankali, Ummi ta amsa da amin tana barin wurin da sauri tana sauqe ajiyar zuciya.

Tana shiga ta samu Khairiyyah kwance a
akin ta idonta a lumshe suke.

"Khairiyyah..!" Ummi ta kira sunanta a hankali.

Bu
e idonta tayi masu cike da gajiya tana kallon Ummin take cewa.

"Menene kuma Ummi? kibarni kaina ciwo yake bacci nake so nayi." Ummi tace.

"Amman kisha maganin kafin kiyi baccin." Khairiyya tace.

"Sai dai idan na tashi zan sha." Ummi ta sake yin magana.

"Wai kuwa kina ganin Junaid zaizo dinner
in nan kuwa? tunda nazo garin nan banga kunyi magana ta waya ba bare kuma yazo da sunan wajan ki." Khairiyyah ta kwabe baki tana qara gyara kwanciyarta da kyau take fa
in.

"Kar Allah ma yasa yazo
in can masa nidai tunda na auresa ba shikenan ba? idan aka kaini gidansa ya kashe ni.

Ke nifa yanzu Ummi bani da lokacin Junaid xuwa wani lokacin ta kaina nake yanzu wannan cikin yazo min da wani irin sauyi fiye da wanda na sha yi abaya, kinga ni ban ma ta
a laulayin ciki ba sai a wannan lokacin." Ummi cikin kulawa tace.

"Kiyi baccin dai yanzu zuwa anjima sai muje wajen makeup kar kuma mu makara Mami tayi fa
a." Daga haka Ummi ta aje mayafinta ta nufi toilet.

Amaah Dikko ce ta turo
ofar
akin da mamaki take kallon Jiddah dake kwance har lokacin bataga alamar tana da niyar xuwa dinner party
in ba tace.

"Matar Yayan mu ya haka banga kin shirya ba gashi can ana yiwa Assha makeup da an gama mata sai ke?"Jiddah ta dubi Amaah
in dake cikin less kalar red da ratsin goal ajikinsa su uku suka dinka sa dan kawai xuwa dinner wadda Mum ce ta za
a musu shi kuma ta bada shawarar su sakashi a ranar dinner
in Junaid da Khairiyyah dan ba yadda ba'a yi da Mamma ba akan mexai hana a ha
e harda Jiddah ayi tare tunda itama ba wani shagalin biki aka yi ba a aurensu ba, da Mamma ta samu Jiddah da maganar kai tsaye Jiddah ta fadawa Mamma kawai suyi abunsu ita nata ya riga da ya wuce.

Hakan nan Mamma ta kyale bata tisalta mata ba amman ta shirya musu walima wacce za'ayi idan aka kawo Khairiyyah ranar Lahadi.

"Haba dan Allah Aunty Jiddah bai kamata kice bakya xuwa wurin nan ba dan Allah dan Annabi ki shirya muje ko dan ki baiwa makiya da mahassada kunya." Shiru kawai Jiddah ta yiwa Amaah dan ko magana bata son yi xuciyarta ciwo take kuma dukansu babu mai fahimtar ciwon da zuciyar ta keyi sai ita kawai ta san zafin wannan ciwon.

Bayan fitar Amaah da kusan minti biyar sai gata da ita da Mum, ganin Mum a
akin yasa Jiddah ta tashi zaune tana kallon Mum da ta fara yi mata magana akan tayi maza-maza ta shirya ga mai make up can tana jira wannan ae sakarci ne tamkar ba wayayyiyar macce ba ai yanzu an daina wannan kishin ko dan ta baiwa mutane mamaki ai ya kamata ta shirya taje.

Mum ta
arasa maganar tana fa
in ta godewa Allah Junaid yana sonta.

Sai riqe hawayenta take har mum ta fita sai lokacin ta samu hawayen suka fito mata.

Duk yadda taso ta riqe kukan dake ta cinta kasawa tayi sai da tayi kukan sa'annan ta samu sauqin abunda takeji tanaji tana gani Amaah Dikko da Assha suka xaunar da ita aka tsara mata make up sai fa
in suke tayi kyau kowa ya kalleta a wannan lokacin sai yace Masha Allah.

Mota
aya suka yi ita dasu Assha da Amaah tajasu a motarta, su Mamma kuma driver yajasu suka tafi.

Sun da
e a wajan kafin amarya ta iso itama tayi kyau sosai daga ita sai
an gidansu dan har lokacin babu Junaid Dikko babu alamar sa.

Kusan minti talatin sai ga Hajiya Ikilima cikin bayyanar jama'a take fadawa Mamma ango fa ake jira ai wannan wulakanci ne ya zai nemi ya tozarta su a acikin jama'a?

Yadda Mamin Khairiyyah ta dauka da zafi mutane sukayi mata caaaaa ciki harda su Mum
insu Amaah da ranta ya gama
aci, barin wurin Mamma tayi gefe ta koma ta kira wayar Junaid amma har tagama ringing bai
aga ba ta kara kira nan ma shiru.
Chapter 74 · 0% Book details