Sashe 5
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amaah na shiga dakin nasu, Rufy ta wani riqe baki tana fa
in "Yau kuma Malama Amatullah kika zama?" Sai kuma ta fashe da daria tana kallon Amaah Dikko, daga sama har
asa dan bata ma lura da yanayin fuskar Amaah
in ba data canja kala sabida kuka. gefen bed Amaah ta zauna tana cire hijab
in jikinta sai lokacin Rufy, taga yanayin fuskar Amaah
in yadda ta
an kumbura, wani kalar zaro ido Rufy tayi tana fa
in "Ke meya sami idonki?" Hawayen bakin ciki suka yi saurin fitowa daga cikin idanun Amaah Dikko ta
aga kai tana kallon Rufy, wacce ke jiran karin bayanin anan ta kwashe komai ta fa
a mata yadda Junaid Dikko yayi mata, cike da jimami Rufy ke fa
in "Ni kuma kin san Allah komai na yayan nan naki burgeni yake yadda yake wani tsare gida yana muzurai, ya subahanallah komai nasa tafia yake dani, irin su kawai ki zuba ido kiga yadda zasu riqa tarairayar matar aurensu suna bata wani special kulawa babban abun jan hankalina tattare dashi, kishinsa.
Wani irin kallo Amaah ke bin Rufy,dashi bata san waye Junaid Dikko ba shi yasa ta saki baki tana yabonsa
Ki bani wani mayafin na saka Rufaidah ki daina yimin zancen sa.
Ta fa
a sounding so very Angry a muryarta, murmushi kurum Rufy din tayi tana fa
Ki duba cikin kayana ki zabi kalar kayanki ni wanka zan shiga kiranki ya tsayar dani." Aran Rufy ,take fa
in"Bazan fasa yaba Junaid Dikko ba
awata sai dai kiyi hakuri wallahi." Ai da tana samun damar wannan guy
in da tayi soyayya dashi koda na wucin gadi ne, da matsayinta ya zarce wanda take dashi yanzu na soyayyah da Junaid Dikko...
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Amaah Dikko
[10/23, 6:11 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
FREE PAGE
Asmy b Aliyu
6...
"Nasan me zakice Mamma, na sani zanyi
ari zunu baina naga basu shafi su Amaah dikko ba, a kullum ina yimasu addu'a Allah ya kare su daga duk wata fitinar duniya, addu'ar da kike min ki cigaba Mamma, zan daina da gaske zan daina." Ya fa
a da wata irin kararriyar murya mai
auke da wani irin sanyi.
"Kana ganin komai zai tafi dai dai kana ganin zunubbanka bazasu shafi su Amaah ba?" Wannan karon zuciyar tashi yakejin tana wani irin bugawa yaji tana komawa waje
aya tana ha
e wa, duk iskan dake cikin Parlon ji yayi tana sauyawa da wani irin yanayi na huci, a hankali ya kamo hannun Mamma, ya damke a cikin nasa hannun yake fa
in "Believe me Mamma, komai zai zama dai-dai ina addu'a ina kanyi insha Allahu." Ya fa
a yana kallon cikin idanunta, Idanunta a kanshi tace "Allah yasa haka ." Ta fa
a da wani yanayi a muryarta, zanje na kwanta Mamma, tafiar safe zamuyi kuma wai Abba ta mota ba ta jirgi ba zamu wuce, ya fa
a yana wani shagwa
ewa, fuskarsa Mamma tasa hannu taja cheeks
insa irin yadda ake yiwa yara tana fa
in "Kai kuma lazy boy kou?
Ka dai tabbatar da alwallah ajikinka idan zaka kwanta dan Allah, Allah ya bamu Alkhairi."
"Ameen." ya fa
a yana
an baiwa Mamma hug side Dan kusan tare suka miqe tsaye ya fice daga Parlon ita kuma ta nufi
angaren maigidanta dan daman itace da girki.
Sai da yazo kwanciya kusan sha
aya da rabi na dare
iran Khairiyya ya shigo a wayarsa da alamar ya manta daita, muhimmanci Khairiyya
aya ne a tare dashi idan suna kwance a gado
aya da zarar wannan yanayin ya fita akansa yake mantawa da al'amarinta har ga Allah ya manta da tana garin Katsina,
aga wayar yayi tun kafin yayi magana take fa
in "Baka zo ba dare yanayi mine." tana jin yadda yake sauke numfashi ta cikin wayar kanshi har juyawa yake sabida gajiyar dake tare dashi "Kiyi hakuri muna tare da Abba, ban samu nazo mukayi sallama ba, zan turo maki ku
i ta account
inki, sai kiyi amfani dasu."
Da sauri ta katse sa "Meyasa kake tunanin ku
i sune matsalar kowa Junaid?
Ni kai nake bukata ba ku
in ka ba meyasa kake hakane?
Taya zaka ajeni cikin gidanka daga ni sai maigadi kasan bazai yuyuba, idan bazaka zoba ni zanzo gidan naku daman ko acan mun saba ba wani abun takura bane."
Jin yadda take masifa a wayar yasan zata aikata dan ba cikakken hankali ne da Khairiyya ba zata iya zuwa kamar yadda tace, duk da ada da gaske ne tana samunsa har a gidansu, sai dai da rana bata ta
a yimasa zuwan dare ba.
Idan Mamma ta ganta me zaice??
Da wani ido zai kalli Mammansa?
"Khairi ki jirani zanzo." Ya fa
a da murya marar amo, better ta fa
a tana sauke wayar.
Tun kafin ya
arasa wurin motarsa yake addu'ar Allah yasa Mamma ta kwanta, wani irin nauyi yakeji kasan kirjinsa, sai da yaje ya taso da maigadi ya bu
e motar sa'annan yaja motar ya fita.
A lokacin Mamma na hangosa ta window
in sama dake
akin Abba, da sauri ta saki labulen window
in zuciyarta na wani irin harbawa haka hawaye na cika idonta, nan danan ta fara addu
a a cikin ranta.
Abba dake zaune yana kula da yanayinta shi kansa yaji fitar Junaid
in, nan ta zauna gefen bed tana
arin danne hawayen dake son fitowa cikin idanunta "Komai zaiyi dai-dai, ke dai karki gaji da yiwa junaid addu'a har kullum karki gaji kowani
an adam da tashi kalar
addarar mu tamu kenan.
Mamma na girgiza kai take fa
Har sai yaushe zai daina?
Dan Allah kayi wani abu akan matsalar Junaid ko kayi masa aure." Mamma ta fa
a da wani sauti mai alamar tsoro a tattare da muryarta
Ba aure Junaid ne bai isa ba, kar muzo duka muyi abunda zamuyi da nasani shine abun dubawar, ki barsa zuciyarsa ta natsu da sonyi auren, gaggawar ta mecece doctor?
Mamma bata kara fa
ar komai ba, ta kwanta taja duvet ta rufe har fuskarta, shiru take bukata tana kuma son wani ya ankarar dasu akan suna da hannu akan lalacewar rayuwar Junaid
in, idan sukayi masa aure zai taimaka masa na wurin rage masa bin matan titi.
A kullum Abba na hango mata ko Junaid yayi auren da sukeso yayi idan kuma bai daina bafa?
Anyi biyu babu hakan kuma zai sa
ar mutane a ukuba, shi kuma bazai so ya
an wasu su wahala ba saboda nasa yaron.
Sha biyu da minti goma ya qaraso bakin gidan nasa horn yayi mai gadi da har ya fara barci ya fito, sai da ya le
o ta
aramar
ofa yaga motar ogace sa'annan ya rufe
ar kofar ya bu
e gate
in, shiga da motar Junaid yayi har cikin rumfar adana motoci sannan ya kashe motar ya kwantar da kansa cikin seat
in motar, shiru yai ya kusan minti goma a haka, dakyar yaja kafafunsa ya fito daga motar.
Door bell ya shiga dannawa ko cikakken minti biyu baiyi ba ta fito ta bu
e kofar daman kuma tana zaune a parlor tana kallon wani American film ne, daga ita sai pant a jikinta sai kuma bra, yana rufe kofar ta kwantar da kanta a bayansa gamida lumshe idonta tana shakar turaren( Burhan) da yagama cika parlorn, duk son kamshinta idan Junaid dikko na wuri kalar turarukkanta bacewa wa suke bat, da kansa ya kashe kayan kallon ya kuma kashe fitullun dake aiki cikin parlorn, hannu yasa yaja hannunta zuwa ainahin
akin barcinsa, pyjamas
in jikinsa taga ya cire a hankali ya hau kan bed
in, kwantawa tayi cikin kirjinsa tana shafa chest
insa a hankali, tana jin wani sabon sonsa na sake cika ko ina a zuciyarta, ta mannawa chest
insa kiss wanda yasa Junaid ya qara riqeta cikin kirjinsa.
Duk da dim light
in da suka bari a
akin bai hanata hango yadda fuskarsa take ba "Cigaba da yawo da hannunta tayi cikin jikinsa da wata irin murya mai rauni take fa
in "Mine yaushe zamuyi Aure?" Wannan karon da gudu ya rufe idonsa zuciyarsa na wani irin bugawa, ta da
e tana yimasa wannan tambayar bai ta
a bata amsa ba, ko yanzun ma shiru ne ya ratsa a tsakaninsu har na sakan goma, iyayenmu nason mu kasance a
ashin innuwa
aya nima ina son muyi aure Junaid, da gaske ina son naga ya
an mu na halak." Da wani irin sauri ya hanka
a Khairiyya dake cikin jikinsa, ya sauka daga kan bed
in da sassarfa ya nufi toilet ha
e kansa yayi da kofar toilet
in bai san meyasa yake fusata ba a duk lokacin da yaji Khairiyya na zancen aurensa daita ba, meyasa bata da tunani?
Meyasa bazata
a hango aurensu shi da ita
bazai ta
a yuyuba ba, kamar yadda shima yake yawan hangowa, alaqarsu ta tsaya iya dating alaqarsu ta tsaya kan titi kawai banda gidan aurensu, bai ta
a hangowa kansa zasu zauna a karkashin innuwar aure ba, shirun sa da Khairiyya taji yayi yawa ne yasa tazo ta tsaya a bakin
ofar toilet
in tana
iran sunan Junaid
in a hankali, dan tabbatar da lafiyar sa, fitowa yayi daga toilet
in yana kallon yadda ta zama tsirara agabansa.
Haka yaja hannunta zuwa kan bed
in daga nan kuma komai ya sauya, duk yadda ya makara ga kwanciyya acikin kunnuwansa akayi
iran sallar
farko, dakyar ya cire Khairiyya dake manne cikin jikinsa tana barci wanka yayi gamida fitowa da Alwallah ajikinsa ya zauna gefen bed, ya ajewa Khairiyya guntun note a Jikin takarda dan yasan ta da dogon bacci, duk kalar tashin da xaiyi mata bazata ta
a tashi ba, koda ya isa gida ana shirin tada sallah addu'a kawai yake, kar su ha
u da Abba, har ya aje mota yana
arin fitowa daga motar yaji karar bu
ofa da alamar Abba ne ya fito zaije massalaci sai da ya tabbatar da fitarsa sa'anan ya fito daga motar yabi bayan Abba, sai kusan 7 suka fito daga massalaci shida Abba.