Sashe 31
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har kusan qarfe bakwai da rabi na dare suna zaune akan sallaya suna azkar gefe
aya kuma kowa da abunda ke cin zuciyarsa.
"Saboda kin isa da kanki zaki yanke irin wannan hukuncin ko?" Ta tsinkayi muryar Ummah akanta.
agowa tayi tana kallon Ummah ga mamakinta ba ita Ummah ke kallo ba.
"Waye ya tilasta miki yin wannan auren? kin san kabulalen dake cikin aure kuwa Jiddah zaki yanke ma rayuwarki irin wannan hukuncin? ban ta
a jin
acin rai irin na wannan ranar ba.
Haka kuma baki ta
ata min rai irin wannan lokacin ba." Kowace kalma dake fitowa daga bakin Ummah dukanta take tamkar ana buga mata guduma tsakiyar kai haka takejin kalaman Ummah, ita kanta bata san tayi ganganci da wauta ba sai yanzu da taji igiyoyin auren Junaid Dikko daure da ita.
Duk wata jarumtar ta tattarota a lokacin tana danne abunda ke zagaye da zuciyarta.
"Ummah yana sona tun farkon ha
uwarmu tun kafin a kwantar dake a asibiti nasan shi, kawai dai ban bashi damar kulani bane saboda ina tsoron karkice bai yi miki ba shi yasa ban ta
a kulashi ba, kullum yana yi min naci ban ta
a bashi fuskar kulani ba saboda kince karatu kikeso nayi.
Kuma koda baki da lafiya bani na kirasa ba muna office
in doctor Sharif ya shigo ashe abokinsa ne ban san ya akayi ya sani ba, ban san ya akayi yaje wurin Kawu ba yayi tunanin aura masa ni a lokacin, ni dai nasan ya nemi alfarma a wajen Kawu akan yana son auren mu kar yaja lokaci saboda xaiyi tafiya zuwa wata kasar wajen kasuwancin mahaifinsu.
Umma da shi da Kawu suka zartar da komai." Ta karasa maganar cikin rawar murya tana jin karyar da ta yiwa Ummah na danneta, idan kuma ta fa
a mata aurensu da Junaid Dikko ba mai dorewa bane ba har abada batasan ya zata kar
i zancen ba kara tabar zancen a zuciyarta kawai.
Shiru Ummah tayi bata kara magana ba.
Ganin haka yasa jiddah ta karaso gabanta ta
ora kanta akan cinyarta ta riqo hannunta ta damke cikin nata hannun cikin rawar murya Jiddah ke fa
in.
"Shirunki yayi yawa Ummah kice wani abu ko nauyin da kirjina yayi zai rage, ki fa
a min nayi kuskure akan wannan auren ki fa
a min banyi daidai ba Ummah." Jiddah ta qarasa maganar muryarta na karewa.
Itama Ummah kalau jikinta yayi sanyi sai dai har lokacin taki magana.
Tana jin yadda hawayen Jiddah ke sauka akan cinyar ta.
Suna cikin wannan yanayin akayi knocking cikin sakan biyar aka turo
ofar room
in,
amshin da takeji ya cika
akin shine ya tabbatar mata da kowanene.
Runtse ido tayi tana mamakin yadda kamshin turarensa ke canja wuri lokaci
aya.
Dr.
Sharif da fara'a ya gaishe da Ummah yana tamabayarta karfin jiki.
Murmushi ta kirkira tana fa
a masa alhamdulillahi da sauki.
Tunda ya bayyana cikin
akin kallo
aya ya yiwa Ummah yaji bugun zuciyarsa ya sauya, wani irin kwarjinin matar yaji ya cikasa.
Da kyar Junaid ya tattara jarumtarsa ya gaishe da Ummah, Ummah ta
aga kai ta kallesa ta amsa nan take zuciyarta ta fa
a mata da wannan shine mijin
arta Jiddah.
Kwarjinin yaron ya cika mata ido sosai, daman kuma Junaid duk inda ya shiga yana yiwa mutane wani irin kwarjini na ban mamaki da wuya ya shiga wuri ba'a nuna masa soyayya ba haka Allah yayi sa.
Wani irin farin jini ne tattare da yanayinsa.
Manyyan ledojin da ya shigo dashi ya durkusa har
asa ya ajewa Ummah, da ido Ummah tabi ledojin tana fa
in.
"Harda dawainiyya haka?
Nagode Allah yayi maka albarka ya kara bu
i." Kafin ta
ora masa da godiyar dawainiyar da yayi da ita da ku
in da ya kashe mata.
Duk abunda suke idon Jiddah a rufe yake taki yadda ta bu
e idonta, shima kansa idonsa na kanta yana kallon yadda farar fuskarta tayi masa wani irin kyau da yaji wani abu na fisgarsa tun daga kan yatsan
afarsa har tsakiyyar kansa.
Miqewa Junaid yayi yama Ummah addu'ar Allah ya qara lafiya ya nufi
ofa.
Da ido Ummah ta kallesa sai jikinta yayi sanyi lokaci
aya dan kalaman Junaid
in da nutsuwar yadda yake magana sun gama daureta batayi tunanin haka zata ga Junaid
in ba.
Dr.
Sharif dake tsaye a
akin har lokacin ya kalli jiddah yana fa
in.
"Shine har ni kike sharewa koh Jiddah?" Sai a lokacin ta
aga daga jikin Ummah tana
an murza ido tamkar da gaske
in tayi bacci.
Ta gaishe da Dr Sharif
in cikin sanyin murya, hararata yayi yana fa
in bazai amsa ba sai da ya ro
a.
Murmushi kurum Ummah tayi masa, shiru ya ratsa a tsakaninsu kafin ya cewa Ummah daman Junaid ne yake son yaga Jiddah.
Ummah ta kalli Jiddah tana fa
in.
"Ki tashi kije kiga mijinki." Ita kanta Ummah jin kalmar tayi wani iri ballantana Jiddah da har yanzu zuciyarta bata gama aminta da Junaid
in mijinta bane taji wani iri.
Har kusan minti goma da fitar Junaid
in Jiddah na a zaune.
A dan zafafe Ummah ke fa
in.
"Wai yana jiranki shine zaki barsa a tsaye??" A raunane Jiddah ke kallon Ummah kallon da taji yana raunana mata zuciya, sai dai Ummah tayi jarumtar sassauta murya tana fa
in.
"Kije ki gansa ki dawo kar a barsa yayi ta jira." Wannan karon Ummah ta fa
a da rarrashi a muryarta dama kuma rarrashin Jiddah ke bukata.
Ta da
e a tsaye a bakin
ofa banda dokawa babu abunda kirjinta keyi ta rasa meyasa duk lokacin da ta ke
e wuri
aya da Junaid Dikko take samun nutsuwarta ta rasa, take jin natsuwar tata tayi wani irin kankanta.
Kama handling
in office
in Dr.
Sharif tayi ta bu
ofar, yana zaune kan doguwar soofa wannan lokacin waya ce kare a kunnensa sai dai ba'a jin abunda yake fa
a ta cikin wayar, jin ta shigo yasa yace zai kira anjima da sauri ya katse wayar a bakin
ofar taja ta tsaya yadda ya kafeta da idanunsa taji kafafunta na neman kasa
aukar ta.
Da sauri ta saukar da kanta
asa tana jin hawaye na cika idonta ta wani rakube ajikin
ofar tamkar zata shige ciki.
Yanayinta gabaki
aya dariya yake basa samun kansa yayi da miqewa tsaye cikin bin umurnin zuciyarsa da gangar jikinsa akan ya isa gareta , takun tafiyarsa da taji yasa ta kara mannewa da
ofar tamkar zata koma cikinta, numfashinta na barazanar daukewa, sai da taji fuskar Junaid Dikko gaf da tata fuskar da sauri ta runtse idonta banda shaking babu abunda zuciyarta take bata ta
a jin kusancinta da namiji ba kamar irin wannan lokacin.
Wani irin rawa jikinta ya hauyi tamkar mazari.
"Open ur eye's Jiddah." Ya fa
a in a low tone shima yana ta
arin riqe kansa jin kusancinsu na neman hargitsasa.....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (Zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Love,Romance,and destiny
#TEAM J SQUARE
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin Wayar MTN ta 07043079282 Shaidar biya 07065283730*
Kawu Audu kallon jiddah yake baki sake da hawaye suka ki tsaya mata tana goge wasu wasu na sake fitowa.
Kawu Audu ta inda yake shiga batanan yake fita ba, "Aure fa aka ce zaki yi ba wani mugun abu ba, shin bakya so kiga mahaifiyarki na rayuwa tamkar yadda mutane ke rayuwa ne? kina ganin tun jiya bata san wanda ke kanta ba, kuma likitan nan ya sanar miki
an gidan mutunci ne zaki aura." Duk da Dr.
Sharif bai fa
awa kawu Audu auren watanni shidda ne zatayi ba, Jiddah ce kawai tasan da wannan deal
in har yanzu tana son wani ya tashe ta yace mafarki take har ciwon da Ummanta keyi duk a ce mata mafarki ne.
Koda Dr.
Sharif ya sameta da maganar kallonsa kawai take tamkar tana son taga amsar tambayar ta a cikin fuskarsa, meye amfanin wannan auren? kenan bama yana sonta tsakani da Allah bane jikinta kurum yake so.
"Kinyi shiru jiddah baki ce komai ba?" Kawu ya fa
a yana katse mata tunani.
"Lokaci yana ta tafiya." Ya sake fa
a cikin tsare ta da ido.
"Na amince kawu." Ta fa
a da wani yanayi a muryarta da ya karyawa Dr.
Sharif xuciya, ya kalleta yana fa
in.
"Babu abunda xai faru Jiddah believe me baxai cutar dake ba." Kawu ya washe baki yana sakawa jiddah albarka kafin yace Dr. sharif
in ya kira Junaid
in.
Kiran Junaid yayi a waya bai
auka ba sai ga kiransa ya shigo tamkar daman yana jiransa ne, sun gaisa yake fa
a masa Jiddah ta amince, yana jin numfashin da Junaid
in ke saukewa a hankali kamar ya da
e yana riqe dashi daman.
"Zan tura maka yanzu zan shigo anjima zamuyi magana." Sauke wayar Dr.
Sharif yayi yana fa
in.
"Za'a fara shirye-shiryen yi mata aiki." A daren ranar Jiddah batayi bacci ba mamaki take wai itace zatayi aure bama a kasar ta ba wata kasar zata tafi ita da namijin da bata san ya yake ba, bata ta
a ganin kalarsa ba maybe ma gurgu ne, ko makaho, ko kuturu ko marar mutunci Allah ka
ai ya sani.
Bata ta
a hasasowa kanta Junaid Dikko bane dan ko ranar da ta gansa a office
in Dr.
Sharif bata kawo komai aranta ba ta
auka shima yazo ganinsa ne.
Har washe garin da za'a shiga da Ummanta aiki jikinta a sanyaye yake.
Qarfe 3 na ranar juma'a aka shiga da Ummah aiki
arfe biyar daidai aka fito da ita, sai bayan magariba Junaid ya shigo asibitin.
Har office
in Dr Sharif suka tattauna akan aikin da aka yiwa Umma wanda an samu nasara sosai ana saran ta farfa
o cikin dare.
Shima Junaid
in yazo ganawa da kawu Audu bayan sun gama tattaunawa kan maganar auren akan gobe zai tura magabatansa, kawu kamar yasan abun dake ran Junaid yana fita ya turo masa jiddah.
Tafi minti biyar a bakin office
in Dr Sharif, jin muryar Dr.