Sashe 71
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anyi sa'a Ummah tana aje gasara acikin fridge wannan karon Junaid ne ya kaita Mamma tace tayi zamanta ta huta har zuwa gobe zata zauna da Jiddah
in, idan sunje kawai ta baiwa Junaid kokon ya kawo mata.
Junaid ya zauna a parlorn Ummah na kusan minti goma Ummah ta dama kunun ta zuba masa cikin
aramin flask yayi mata sai da safe.
A hanya Mamma ta kirasa tace ya biya ya dauko Hajiya saboda ta damu tana son taga Jiddah, dole ya dauke kan motar zuwa gidan Hajiya.
Da shigarsa daman kamar jiransa take da hijab ajikinta da ya karkace gefen wuyan ta, ta maka uban glass a fuskarta me qara mata karfin gani.
"Wai Hajiya keda ba lafiyar ido ba ina zaki cikin wannan daren dan Allah, ko kafin ki kai dakin da take kin wahalar da gabobin jikina saboda duk rabin jikinki a kafaduna zai kare." Tace.
"Banda lokacinka wuce muje ta lafiyar matarka nake." Shi ya riqata har zuwa mota, a haka dai ya kai Hajiya asibitin lokacin Jiddah tana zaune kan abun sallah ta idar da sallar isha'i sallar ma a zaune tayi ta saboda jirin da takeji.
Wannan karon Assha da Mamma ce a
akin tuni mum ta koma ita da Amaah gida.
Tunda ya shigo cikin room
in yake kallonta bata yadda ta kalli gefen da yake ba, Assha ta kar
i flask a hannunsa ta shiga toilet ta wanko cup
in ta zubawa Jiddah kokon ta miqa mata.
Amsa tayi tana fadawa Assha ta gode.
Hajiya ta zauna cikin kujerar dake girke a
akin ta kalli Jiddah tana yi mata ya jiki.
Jiddah ta gaisheta tana fa
in ta samu sauqi.
Har kusan qarfe goma Hajiya na tare da su Mamma a asibiti.
Junaid ne ya shigo yana kallon Hajiya ganin har lokacin bata da niyar tafiya.
Mamma ta dubi Hajiya tana fa
in ya kamata su tafi ya sauketa dare yayi.
Haka Mamma ta kalli Assha tana fa
in sai ta bisu ta kalli Junaid tana fa
in shima idan ya sauke Hajiya yayi zamansa sai da safe kuma.
Shiru yayi can ya kalli
angaren Jiddah har lokacin tana riqe da cup
in kokon a hannunta, duk yadda yaso ta kallesa kin kallonsa tayi har ya fice daga room din yana riqe da hannun Hajiya dake yiwa Jiddah addu'ar samun sauqi.
Yana sauke Hajiya ya mayar da Assha gida ganin bai shiga da motar ba da mamaki take fa
in.
"Yayanmu ba ciki zaka shiga ba?" Yace "Eh zan koma asibiti." Ya bata amsa ba tare da ya kalleta ba.
Kada kai tayi tana ficewa daga motar, ya juya kan motar ya koma asibiti.
Da mamaki Mamma ke kallonsa.
"Kayi mantuwa ne?" Rasa me zai fadawa Mamma yayi ya juya kawai ya koma office, yunwa sosai yakeji amman gani yake idan yabar asibitin wani abu zai iya samun Jiddah.
Har kusan 11 jin yunwa yakeji sosai yasa ya fice daga hospital
in yaje ya nemi abinci yaci, koda ya dawo asibitin kusan 12 wannan karon bai koma wajen su Mamma ba, kai tsaye office
insa ya shige dama akwai room aciki ha
e da toilet wanka kawai yayi yabi lafiyar gado.
Washe gari yana fitowa daga masallaci ya nufi
akin da Jiddah take ya samu Mamma akan sallaya ya kalli kan gadon da Jiddah take bacci take har lokacin dan cikin maganun nan da ya kawo mata akwai masu saka bacci.
Ya gaisheda Mamma ta amsa yanata tsaye a wajan har na kusan minti goma ya rasa me zai ce ya fita daga room
in.
Murmushi kurum Mamma tayi tana girgiza kai.
Karfe takwas Ummah da kanta ta kawo musu karin kumallo duk da Junaid ya kar
o musu acan gida.
Har lokacin kuma jiddah taki yadda ta kalli Junaid
in.
Kwananta biyu Abba ya dawo daga Abuja kuma ranar da ya dawo yazo ya dubata.
Wata irin kulawa Jiddah ke samu a wajen dangin mijinta nata kowa sai tarairayarta yake yi, ko toilet xataje sai Mamma tace tabi a hankali har lokacin kuma Junaid bai samu kebewa da Jiddah ba ko yaushe
akin a cike yake da mutane.
Sai da Jiddah tayi sati biyu sa'annan aka bata sallama daga lokacin bata yadda ta qara ha
a hanya da Junaid Dikko ba, shima tun lokacin da Abba ya dawo bai
ara wata walwala a gidan ba.
Sosai Mamma ke bata kulawa sunyi maganar karatunta da Mamma anan mamma tayi magana da Abba, sai Abba yace a bincika mata school of nursing mai kyau a garin Katsina, ya turawa Mamma ku
i a account
inta wanda za'a yi mata hidimar school
in.
Har parlor Jiddah ta samu Abba tana masa godiya, Abba yana ta sa mata albarka, sai bayan fitarta Abba ya kalli Mamma yana fa
in.
"Anya tana iya karatu da
aramin cikin nan kuwa?" Mamma tace babu matsala xata iya, kuma za'a samar mata Driver ya riqa kaita yana dauko ta.
Abba ya gya
a kai cike da gamsuwa ya kare da fa
in.
"Allah ya taimaka ya bada sa'a." Anan yake mata zancen malam Halilu da ya shigewa Junaid gaba wurin aurensa ya samesa har office yau ya basa hakuri wai ya tafi kauye saboda noma sai da ya dawo yake samun labarin na zuwa nemansa kuma lokacin babu waya a hannunsa, Mamma tace Allah ya kyauta sai ya kiyaye gaba.
#SAREENA...
Mommy ta tsaya akan Sareena tana kallon yadda taci abincin rana tabar plate
in a parlor, wai har ya bushe Sareenah zata yi hankali? ta kalli Sareena a mugun fusace tana fa
in.
"Wa kika mayar bawanki da zai
auke miki plate
in da kikaci abinci anan kika barsa?" Turo baki Sareenah tayi tana fa
in.
"Mommy idan nagama zan dauke." Mommy tace.
"Toh na gaji da halinki yau dole ki tattara ki koma gidan mijinki auren wata
aya har shine zaki fara yaji?
Toh kowace macce da kika gani hakuri take a gidan aurenta." Sareenah ta yatsina fuska.
"Daman nasan haka zakice, ni wallahi bazan iya da dokokin auren Aliyu ba dole ya sakeni kowa ya kama gabansa, haka kawai sai yayi ta takama yana nuna shike da iko dani, ko kallon movies ban isa nayi ba idan yana a gidan haka xan kara rayuwata a lokacinsa kawai kamar wata
aramar yarinya? ko waya ban isa na
auka ba da sunan nayi chart muddin Aliyu yana gida.
Toh nidai wallahi tallahi nagaji, nayi da nasanin aurensa.!" "Ai dole kuma ki yadda ki koma gidansa kiyi zaman aure baki isa ki yi zawarci a gidan nan ba." mu'azzam ya fa
a a mugun fusace, shigowarsa kenan yaji suna maganar.
"Oya ki ha
a kayanki zuwa anjima ki barmin gida nidai na fa
a maki." Tace.
"Ina ruwanka?
Ai ni gara ni ina zaman auren kaifa shegiyar matarka gayyar mayu na fita asali da tarbiya, har yanxu babu wanda yasan asalinta tunda kaima atiti ka kwasota haka zaka kare da sakawa mutane ido baka saka ido akan naka gidan." Gadan-gadan Mu'azzam yayo kanta mommy tayi saurin tare ta, "Dambe zakuyi min a gida.? kasheni kukeso kuyi tun kafin lokaci na yayi?
Mu'azzam
ace min daga Parlon nan, ke kuma." Ta kalli Sareena tana fa
in.
"Maza-maza kwaso kayanki ki bar min gida kinji na rantse ko minti goma bazaki karayi min a gida ba." Shaye da toka ta turo baki take fa
in.
"Haka kawai Mommy sai na koma gidansa bai zo ya duba lafiya ta ba ai wannan rashin ajine." Mommy tace.
"can keda matsalarki, badai bazaki kwantar da hankalinki kiyi zaman aure ba?
Allah ya bada sa'a gaki ga namiji duk wannan taurin kan sai ya sauke maki shi..." Daga haka Mommy ta juya ta fice daga Parlon tabar Sareena tana kunkuni....
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Junaid Dikko
#jiddah
#mu'azzam
#Sareena
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
68..
Tunda Jiddah ta kwanta gadon asibiti sai ya dawo gida da kwana, kafin ya fita aiki zai shiga cikin gidan suyi breakfast da iyayen nasa su gaisa.
Ita kuma daga ranar da Jiddah ta fahimci yana yawan zama cikin parlorn Mamma wanda ta fahimci saboda ita yake zaman sai ta rage zaman parlorn, Junaid ya rasa yadda zai yi da Jiddah sosai take fushi dashi tunda aka sallamota a asibiti sai dai su riqa kallon junansu daga nesa, shi kuwa ba
aramin damunsa abun yakeyi ba kuma babu kalar lallashin da bai yi mata ba ta hanyar tura mata saqo.
Kuma a duk safiyar Allah sai ya kirata a waya amma bata
auka.
Duk Mamma na kula da takunsu amma ta share su duka.
Ranar wata asabar bayan isha'i yana zaune a Parlon Mamma ya gama cin abincin dare suna maganar registration
in da za'a yiwa Assha Dikko na second samester a makarantar da take zuwa.
"Yayanmu ina bukatar sabon
inkuna har Mum na yiwa magana zanje shagonta na
akko atamfofi amma ta hanani.
Please Yayanmu ka tura min ku
i sai naje na za
a kamar kala goma haka." Assha Dikko ta langabe kai tana kallon Junaid Dikko dake danna wayar hannunsa.
Ya dubeta yana fa
in.
"Wai ke bakya gajiya da saka sabon kaya ne? na lura dake duk samester sai kinyi sabon
inki sai kace mai zuwa gidan biki." Ta turo baki tana fa
in.
"Ai kyan duk wani mutum sutura ce, ni dai dan Allah Yaya ka bani." Yace.
"Naji Assha zan tura miki sai ki saurara min." Yi tayi kamar zata rungumesa sai dai kallon da ya riqa yi mata yasa ta saki murmushi kawai ta miqe tsaye tana barin parlorn.
Ta fita da minti biyar Jiddah ta sauko parlorn da tsoro sosai a fuskarta, sam batayi tunanin zata ganshi ba, gabanta na faduwa ta nufi
ofar kitchen ba tare da ta yadda ta kara kallon gefensa ba.
Da sauri yabi bayanta agwalumar da Mamma ke tara mata a cikin fridge ita ta dauko kwaya biyu tana wankewa, jin karar bu
e kofa da rufewa a lokaci
aya yasa ta juyo a tsorace tana kallonsa da mamaki.