← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 82

Sashe 11

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mufeeda kuwa tuni ta watsa duka pictures
in da suka yi a lungu da sako na social media na yadda Fu'ad ya rinqa rungumar Amaaah Dikko da yadda ya saka mata cake a bakinsa, ai kuwa cikin mintuna goma pictures
in suka zagaye ko'ina a kafafen sadarwa....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALAQA
#Mufeeda
#fu'ad
#Amaah Dikko
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
12...

Ganin abunda take shirin yi kamar be kamata ba yasa Sumy ta wani fisge wayar tana kallonta a ru
e take fa
in.

"Ina zaki tura wannan vedion da kike yi wanda bai kamata ba sam Mufeeda?

Please iya hotonan ma kawai sun isa nasan kuma sunje wuraren da kikeson su isa, Allah Mufy kin gama ta
a martabar gidansu wannan yarinyar da ba ita tayi miki komai ba laifin Fu'ad ne da bai kamata ya shafeta ba, kin san irin gidan da ta fito kuwa Mufeeda?" Sumy ta fa
a cikin rawar murya saboda duk a tsorace take.

"Babu ruwana da gidan da ta fito, shin meyasa kike haka ne Sumy?

Bari kiji vedion nan ya kamata ya fita wallahi ba wai hotonan da babu komai acikin suba, ina son duniya ta tsine mata." Sumy na girgiza kai take fa
in.

"Bazaki saka rayuwarki a ha
ari ba inaji ina gani Rufy, hotona dai kin tura amma ki goge wannan vedion idan Fu'ad ya dawo cikin hankalinsa ban san me zai faru ba." Kwace wayarta Mufeeda tayi ta juya tabar Sumy tsaye a wajen dafe da kirjinta dake wani irin bugawa.

Yau da wuri yake son ya kwanta daman dawowarsa kenan daga sallar isha'i kuma a ka'idarsa idan yana kwance yana
an bu
e data yayi
an minti talatin ya leqa duk wata kafar yanar gizo da yasan yana da account tare da ita, so yauma haka ne ya faru dashi, sai dai wasu hotuna da suka
auki hankalinsa a IG yasa ya shiga murza duka idanunsa da sautin da baya fita yake fa
in.

"Amaah." Ganin Amaah
in a tsaye da wani saurayi tamkar zata shige jikinsa tana bashi cake shima ya debo ya bata yasa shi girgiza kai, Irin shigar dake jikin yaron kawai ya tabbatar masa da babu tarbiyya a tattare da yaron.

Miqewa yayi tsaye ya rasa tunanin da zai yi ga wani irin tsoro da yaji yana cika masa zuciya, yana ta zooming pictures
in yana tunanin gano a ina ne, gani ya yi wurin yayi kama da hotel amman bai san ko wane hotel
in ba ne, gabaki
aya duk ya ru
e ya shiga tashin hankalin da ko rashin iyayensa bai sa yaji wannan tashin hankalin ba.

Wani abokinsa ya kira ya tura masa pic
in da babu Amaah a ciki yana fa
in ya binciko masa wane hotel ne nan, jallabiyya kawai ya saka a jikinsa ya
auki car key ya fice daga gidan.

Sai da ya hau kan titi sannan yayi dabarar kiran Junaid amma har ya yi masa kira biyu bai
aga ba sai a na ukun ya
aga, jin yadda muryarsa ke fita yasan yana tare da mace ne.

"Ka fito yanzu mu ha
u da gaske zunubinka yana bibiyar rayuwar Amatullah, idan wani abu ya sameta bazan yafe maka ba Junaid Dikko." Abdul-hakeem ya fa
a da wani yanayi a muryarsa yana sauke wayar.

Lokaci
aya Junaid Dikko ya ture Sarah dake cikin jikinsa, toilet ya nufa wanke jikinsa kawai yayi ba tare da tunanin yin wanka ba, duk a ru
e yake da maganganun Abdul-Hakim yasan kuma bazai masa bayani ba har sai sun ha
u.

Amman can
asan ransa wani irin tsoro yakeji tsoron da bai ta
a jin kalarsa ba a rayuwarsa.

Sarah ta kallesa tana fa
in.

"Haka zaka barni dan Allah?

Haba dan Allah kai ka samu ka sauke abinda ke cikin ka nifa tawa bukatar?." Kallon baki da hankali yake mata kafin ya aje mata rafars na Naira dubu na rafa
aya ya nufi
ofa da sauri, sai da ya hau titi ya
ara kiran Abdul-hakeem
in wannan karon muryar Abdul-hakeem
in a dashe take tamkar wanda yasha wani abu ya fa
a masa a hotel
in da zasu ha
u dan har an turo masa sunan hotel din yana gaf da
arasawa cikin wajen.

"Gani nan zuwa amma kayi min bayani Hakeem meya faru?

Kuma waye a hotel
in?" Ya fa
a da karaya a muryarsa.

Katse kiran kawai Hakeem yayi yana mugun jin haushin Junaid Dikko
in.

A reception ya tsaya ya rasa ma ta inda zai fara.

Kai tsaye sama ya nufa yana bin
akunan da kallo zurciyarsa na wani irin rawa, jin saukar numfashi yasa ya tsaya Cak! yana jin kafafunsa na wani irin rawa,
aga kai yayi ya kalli
ofar
akin da take a
an bu
e, kafa yasa ya harbi
ofar room
in zuwa lokacin Fu'ad har yayi nasarar cire doguwar rigar dake jikin Amaah
in.

A mugun fusace Hakeem ya nufesa ya fisgosa ya shiga dukansa tamkar Allah ya aiko sa, daidai lokacin Rufaida ta qaraso jin hirar su Sumy hankali tashe tana addu'ar Allah yasa kar Fu'ad ya ketawa kawartata haddi.

Tsayawa Rufy tayi Cak ganin yadda Abdul-hakeem ya canjawa Fu'ad kamanni lokaci
aya da yake a buge yake, banda rawa babu abunda jikin Rufaida keyi.

Da gudu ta nufi Amatullah tana kwala mata kira sai dai ko motsi batayi da alamar bata cikin hankalinta.

Ringing
in da wayar Hakeem
in keyi yasa ya ciro wayar, ganin Junaid ne yana
agawa yace ka kira
an sanda kafin nan da minti goma.

Yana gama fa
ar haka ya sauke wayar.

Hakeem ya
aga kai yana kallon Rufaidah "Tare kuke?" Da sauri Rufaida ta shiga
aga masa kai.

"Ki saka mata kayanta ina zuwa." Daga haka Hakeem ya shiga jan Fu'ad
in ya sauka dashi har
ofar reception
in lokacin mutane sun fara taruwa hakama abokanan Fu'ad
in.

Da mamaki suke kallon Hakeem wanda ya sauyawa Fu'ad kamanni nan take.
arar jiniyar da sukaji anayi yasa suka fara zamewa suna guduwa.

Tunda ya tako
afarsa cikin reception
in yaji wani irin sanyi na shiga jikinsa duk da Abdul-hakeem
in yaki fa
a masa komai yasan babu lafiya.

Nan da nan
an sandan sukayo kan Fu'ad da Abdul-hakeem ya shiga yi musu bayani cewa ya kama shi ne yana
arin yin raping
in kanwarsa.

Haka
aya daga cikin
an sandan suka bi Hakeem a baya zuwa
akin da Amaah take dan tabbatarwa.

Tunda yaji kalmar rape a bakin Abdul-hakeem komai nasa ya tsaya, sunan Amaah da fuskarta kawai ke gilma masa a cikin idanunsa a wani irin yanayi da bai ta
a hangosa ba ko acikin mafarki ballantana a zahiri, da gudu ya nufi
akin da su Hakeem suka dosa.

Nan fa
an sandan sukayi rubuce-rubuce, duk da yadda jikinsa ke rawa haka ya nufi Amaah
in yana wani kwala mata kira.

Kallon Rufaida yayi da mamaki ya zuba mata manyyan idonsa da wata irin murya yake fa
in.

"Meya samu kanwata?" Ya fa
a yana daka mata mummunanar tsawar da yasa Rufy ta gigice a lokaci
aya.

Hannu ya
aga ya zabga mata mari ganin tayi masa shiru a fusace.

A gigice ta riqe fuskarta tana fa
in.

"Ban sani ba nima." Hannu yasa zai kai jikin Amaah, Abdul-hakeem ya riqe masa hannu babu musu Junaid ya sauke hannunsa, daukar Amatullah
in yayi wacce kamar bai dauki komai ba ya nufi
ofa. har back seat
in motarsa ya kaita ya kwantar da ita, ya qaraso gaban wani
an sanda yana fa
in.

"A rufesa ko belinsa ban yadda a bayarba." Can ya hango Junaid yana qarasowa wajen su, jiransa yayi har ya qaraso inda yake Hakeem ya
aga kai yana kallon yadda Junaid
in ya gigice lokaci
aya, wani murmushin takaici Hakeem
in yayi.

"Ban ta
a sanin tashin hankali ba sai yanzu, ban ta
a tsanar halinka ba sai yau Junaid, da kake tsaye agabana zunubinka yana
arin shafar maccen da nakeso fiye da komai da kowa a duniyar nan, da wani abu ya sameta a yau
in nan Junaid da bazan ta
a yafe maka ba." Jin hawaye masu dumi na zubowa Hakeem
in a cikin fuskarsa yasa ya juya ya nufi motarsa, har ya
ace daga wurin Junaid ya kasa koda dogon motsi sai ma maganganun Hakeem
in da yake juyawa cikin kansa.

Da kyar ya shiga motar ya mata key gamida barin harabar wajen yasan kai tsaye Dikko mantion Hakeem ya nufa
an haka shima can ya nufa Allah kadai ne ya kaisa gida lafiya, koda mai gadi ya bu
ewa Abdul-hakeem ya shiga da motarsa yayi parking kasa fitowa yayi daga motar,
ora kansa yayi akan sitiyarin motar yana
arin hana zuciyarsa harbawar da take, h
aka kuma yana
arin hango masa bakin yanayin da ya samesu ita da Fu'ad
in.

Shin meyasa bai ta
a furtawa Abba ba? meyasa ya biyewa Junaid Dikko akan sai sunyi karatu? meyasa bai ta
a furtawa Junaid ba? duk da yasan Junaid zai goya masa baya duka ya tattara laifin ya
orawa kansa, yana jin lokacin da motar Junaid tayi parking a daidai kusa da tasa motar.

Fitowa yayi daga motar yana hango tashin hankalin dake cikin idanun Junaid
in, ya
auke kai gamida bu
e back seat.

"Ka dauketa ka shiga da ita ciki." Junaid ya girgiza kai yana fa
in.

"Ka dauketa dai kawai mu shiga cikin." Haka Abdul-hakeem ya dauki Amaah suka nufi entrance
in shiga gidan yana jin zuciyarsa na wani irin dokawa....
*COMPLETE PAID BOOK'S*
Muhabbatil Qalb
Albi (zuciya ta)
Rafeeq
Waminal hoob
Nida Raheema
#ASMY B ALIYU
OYAYYAR ALA
#Junaid Dikko
#Hakeem Datti
#Amaah Dikko
#Fu'ad
[10/23, 6:12 PM] Asmy B Aliyu: *
OYAYYAR ALA
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
ASMY B ALIYU
*Account details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
14...
Chapter 11 · 0% Book details