Sashe 43
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabanta ya tsinke ya fa
i lokaci
aya tana tunanin 'Me Junaid ke nufi da tsakinsa? tayi tunani iya tunani bata ga abunda tayi na bata masa rai ba, jikinta ya siya da ku
i masu daraja kuma ta sakar masa jikin yayi yadda yake so dashi.' Ko kafin ya fito daga toilet ta sauka daga kan gadon ta mayar da kayan jikinta da wani gurin har ya yage, jiki a sabule ta fice daga
akin duka.
Addu'a take Allah kar ya ha
ata da Aunty Rahama, kuma Allah ya kar
i addu'ar ta har ta shiga guest room bataji motsin Aunty Rahaman ba.
Ta da
e a toilet zuciyarta na harbawa, tuni hawaye suka fara gudu acikin fuskarta, sai ta tsinci kanta cikin rashin jin da
i da yadda Junaid yayi mata.
A can kuma gefen khudubar (Humkum) ce ke yawo acikin kanta, tabbas taga yadda ya gigice da
amshin da yake shaqa a cikin jikinta, sannan babu inda bai yi kissing acikin jikinta ba, amma meya bashi haushi mai ya canjasa lokaci
aya?
Da kyar ta gama wankan ta fito, haka tayi ta kwance a
aki bataji kuma motsin Aunty Rahama ba har bayan la'asar.
A gefen Junaid kuwa yana fitowa yaga bata
akin sai fitinannen
amshin ta da tabar masa, yayi wanka amma kamshinta still yana manne dashi ya rasa wane irin
amshi ne wannan
amshin da yake neman ya kwantar dashi ya hanasa duk wata nutsuwarsa.
Yana gamawa ya yiwa Aunty Rahama waya akan cewa ya fita.
aki yaje ya kama a hotel ya sauke nauyin dake manne a mararsa sai dai me? ji yayi kamar an dauresa ya kasa aikata komai da yarinyar da yasan
ar makaranta ce haka kuma kabilace sai ma wani mugun kunci da yazo ya lullubesa ga tunanin Jiddah da ya tsaya aransa.
Hakan nan ya sallami yarinyar yana fama da wani irin ciwon kai da ya saukar masa lokaci
aya, kan dole yaje pharmacy ya kar
o magani yasha.
A hotel
in yayi kwanciyar sa har bayan magariba.
Yana gama sallah ya koma gidan Aunty Rahama banda hararar Junaid din babu abunda takeyi, yasan laifinsa sai ya bita da kyakkyawan murmushinsa har kumatunsa suka lotsa yasa
ayan hannunsa cikin sumar kansa yana wargaza ta.
Tare sukaci abincin dare Aunty Rahama ta ha
asu tayi musu addu'a mai ratsa xuciya tana gamawa ta kalli Junaid tace ya basu wuri zatayi sirri da kanwarta kafin su tafi ya.
Miqewa tsaye ya yi yana fa
in tayi sauri karsu makara.
Bayan fitar Junaid Aunty Rahama ta kalli Jiddah a nutse wacce jikinta yayi wani irin sanyi.
Aunty Rahama ta fara magana cikin sanyi da nasiha duk akan yadda zata kama Junaid a hannunta tayi mata misali da rayuwar gidan aurenta da yadda take kula da babansu Madina
arta ta farko.
Sannan ta tuna mata da gyaran da take wajen (Humkum) ta mallake xuciyar maigidanta ta kauda kansa ga duk wasu shaidanun matan bisa titi.
Aunty Rahama ta roqeta ta siye xuciyar Junaid ta kauda idonsa akan duk matan bisa titi, duk da Aunty Rahama bata fito ta sanar da ita kan rayuwar da Junaid
in yayi ba na neman matan banza.
Da wayau da dabara ta riqa fahimtar da ita, daga karshe Aunty Rahama ta rungume Jiddah tana mata fatan Alkhairi acikin sabuwar rayuwar da zata fara.
Jidda harda guntun hawayenta tuni mai aiki ta fito mata da kayanta xuwa mota Junaid ya kalli Aunty yana fa
in "Ita da tazo da trolley
aya ya kuma naganta da wani?" Aunty Rahama ta hararesa ta bu
e booth
in motar ta saka trollers
in Jiddah ta mayar ta rufe ta xagaya maxaunin driver ita zata jasu har zuwa airport.
Basu da
e da shiga ba aka fara kiran sunayensu Jiddah tamkar karta rabu da Aunty Rahama,
an zaman da tayi tare da ita har ta samu wurin zama a zuciyarta.
Gaf da asuba suka sauka kasar Paris, koda suka shigo gida har angama sallar asuba.
Wanka dukansu suka yi suka kwanta dan Jiddah ko ka
an bata samu yin bacci ba kara Junaid
in yasha baccin sa cikin jirgi.
Basu suka tashi ba sai kusan qarfe 12 na rana.
Junaid ya rigata tashi motsinsa yasa ta tashi sai da yayi wanka yayi masu oder lafiyayyen breakfast.
Itama tayi wanka cikin shigar English wears na riga da skirt ta tufke gashin kanta a tsakiyar kanta da yasha gyara.
Kamshinta duk ya cika ko'ina acikin
akin.
Suna breakfast sai kallon kasa-kasa Junaid ke binta dashi ga wata azababbiyar sha'awarta dake damunsa, tambayar kansa yake idan kuma ta sake maimaita masa yadda ta kasance a tsakanin su a gidan Aunty Rahama fa? ta koma masa gunki.
Jiddah tana lura da yadda yake binta da kallo ta
aga kai suna ha
a ido yayi saurin
auke kansa yaji kunyar yadda ta kamasa yana kallonta.
Ta turo baki kamar yadda yara keyi cikin shagwa
a take fa
in.
"Ni dai ka daina kallona.!" Ya dubeta yana ware ido cike da mamakinta sai ya samu kansa da hararata yana fa
in.
"Ya aka yi kika san ina kallonki?" Sai ta
ara turo masa
aramin bakin dake qara jan hankalin Junaid Dikko.
Dukan su suna xaune a gida sai bayan la'asar suka fita cin abinci duk inda suka wurga sai kallonsu ake har Junaid yana jin haushin wannan kallon nasu da ake yi.
Daga wajen cin abinci ya kaita kantin siyar da kaya akan ta zabi duk kalar suturar da takeso ya fa
a mata ra'ayinsa baya son yaganta da traditonal kaya a gidan aurensu sam-sam bayaso idan ba fita xasuyi ba tayi ra'ayi ta saka, shi yafi so kullum ya ganta da bingilallun kaya a jikinta.
Tsaye tayi tana kallonsa tana ganin yadda yake kwasar kayan da duk babu na kirki a cikinsu.
Tunani take taya zata iya tsayawa da wannan suturar ajikinta agaban Junaid Dikko? tamkar wanda bai san zafin aljihunsa ba haka suka dawo niki-niki da kaya nakin dake kallon nasa
akin nanne dakinta duk da yace baya son raba daki da matar aurensa,ya fiso komai nasu ya kasance a ha
e.
A cikin closet na dakinsa suka shirya duka kayan.
A gida suka yi sallar magariba da isha'i, da kansa ya shiga Kitchen ya
ora musu ruwan lipton tare suka sha.
Ya
ara daukar car key
in mota yace zai fita amman ba jimawa xai yi ba daman kuma suna da mai gadi, ko awa
aya baiyi ba ya dawo da ledoji a hannunsa ya aje a kitchen.
Kaza ce da fresh milk ya siyo musu na ainahin
asar.
A
akinta ya sameta kwance akan rug da hijab
in sallah ajikinta.
Ya dubeta yace taje tayi wanka ta dauro alwallah ta samesa a
akinshi, sai da gabanta ya fa
i anan ta tuna da cewa ita fa amaryace.
Wani tsoro ne ya lullube zuciyarta waje
aya duk da babu dau
a a tare da ita haka tabi umurninsa ta sauke doguwar rigar dake jikinta marar nauyi ta shiga toilet tana zullumin ya wannan daren xaizo mata a wurin Junaid Dikko?
Tasha karanta yadda first night yake zuwa a novels daban-daban amma ita bata san yanata xaizo mata ba.
Sai dai zuciyarta cunkushe take da mugun tsoron Junaid
in.....
#ASMY B ALIYU
#secret relationship
#love, Romance ,and destiny
#team J Square.
[10/23, 6:16 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Ta da
e tsaye a
ofar
akin nasa da hijab
in sallah ajikinta, wani irin tsoro da tashin hankali wanda bata ta
a sanin kalarsa ba cikin rayuwarta taji yazo ya rufeta lokaci
aya tana jin xuciyarta nayi mata wani irin rawa.
Daman daga shigarsa master bedroom
insa ya rage kayan jikinsa, wanka yayi yazo gaban mirror dressing ya tsane jikinsa ya
auki turarukkan da yake using ya shiga yima kansa wankan turare dasu tun daga cikin
akin nasa yake jin fitinannen
amshin turarenta da ya fara sauya bugun xurciyarsa yana shiga ta cikin kowace ga
a ta jikinsa yana saukar masa da wani irin yanayi.
Ya saka jallabiyya ajikinsa ya zauna gefen bed yana dafe kansa dan baya son wannan kamshin me hargitsa sa kuma bazai iya ta
a cemata ta daina sakawa ba da gaske yana son wannan kamshin har bazai iya fassara hakan ba.
Zaune yayi a bakin gadon yana jiran karasowarta, alwalar da yayi ajikinsa yaji tana son kwace masa lokaci
aya.
Jin har kusan minti biyu bata shigo ba yasa ya miqe tsaye ya nufi bakin
ofar, ai kuwa yana bu
e kofar ya ganta tsaye a bakin
ofar da mamaki yake kallonta sai dai baice komai ba ya juya ya koma cikin
akin.
Haka taja kafafunta ta shiga cikin
akin itama tana karewa haduwar
akin kallo.
Da sauri Junaid Dikko ya nufi toilet yana ha
e legs
insa wuri
aya saboda da gaske wannan fitinannen turaren na Jiddah hargitsa duk wani lissafi nasa yake.
Yana mamakin
ar qaramar yarinyya na neman dagula lissafin sa, bai ta
a jin yanayi irin wannan ba duk hur
ar da yayi da matan duniya.
Wata Alwalar ya sake canjowa, koda ya fito daga toilet bai iya ha
a ido da ita ba Itama bata yadda ta kallesa ba a haka ya jasu sallah raka'a biyu.
Bayan sun idar samun kansa yayi da dafa kanta ya shiga jero mata addu'a, suna gamawa yayi mata tambayoyi akan addininta yayi mamakin yadda ta riqa bashi amsa kai tsaye ba tare da tsoro ko wani shakka a tare da ita ba.
Haka kuma yayi mamakin iliminta na addini yana da zurfi har haka.
Da kansa ya koma kitchen ya jera musu komai cikin madaidaicin tray ya koma
akin ya aje akan rug.
Sai da ya cire jallabiyyarsa duka ya xauna daga shi sai boxer a jikinsa.
Wani irin takura Jiddah tayi sai da yayi mata maganar cire hijab, dakyar ta iya cirewa yabi doguwar rigar jikinta da kallo ta sallah mai yankakken hannu kalar omo blue, ba
aramin haska farar fatarta tayi ba.