Sashe 36
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun a daren Ummah ta fara yi min nasihar zaman aure da hukunce-hukuncen dake cikinsa kafin safe zazza
i ya rufeni ruf, da taimakon yaron makwaftanmu Ummah ta aike shi kemis ya kar
o min magani amman tamkar
aramin ciwo ake yi a jikina.
Wata irin kewar Ummah ce tazo ta danne Jidda sanin sauran kwana biyu tabar ganin Umman.
"Ki kira mijinki naji zazza
in yaki sauka." Yadda Ummah ta uzura mata akan kiran Junaid
in yasa ta tura masa guntun saqo.
Yana tafiya da minti biyu sai ga kiransa tambayar farko da ya fara yi mata shine meke damunta?
Dakyar ta fa
a masa zazza
i ne, sai kawai ya kashe wayar baifi rabin awa ba sai ga kiransa ya shigo cewar ta fito yana
ofar gida.
Jidda ta sanar da Ummah cewa zai kaita asibiti a duba lafiyarta, haka ta sanar da Ummah sannan ta miqe jiki babu kwari ta
auki hijab har
asa ta saka Ummah tayi min nasihar na kula kafin tace Allah tsare hanya.
Tun kafin ta
arasa wurin motar ya fito ya nufeta da sassarfa ya riko hannuta yana tambayar yadda takeji.
Jidda taji kunya ta kamata yadda ya riqe mata hannu tamkar
ar shekara hu
u baya ma tunanin mutanen dake kai da kawo a wajen.
Zare hannuta tayi daga cikin nasa batace komai ba ta nufi motar tasa ya bu
e mata front seat ta xauna ya mayar da
ofar ya rufe kafin ya xagaya ya shiga ya tada motar.
Kwantar da kai tayi cikin seat
in motar ta lumshe idonta ganin yadda ta takure wuri
aya da alamar sanyi ac yayi mata yawa yasa hannu ya kashe Ac
in motar duka.
Tun a hanya taji yana kiran Abdul-hakeem akan yana ina?
So yake su ha
u a (DIKKO CLINIC) zai duba Jiddah, amma bu
ar bakin Hakeem
in sai cewa yayi kai menene amfaninka matarka ce ka dubata mana ni ina jin har office gareka a wajen?
Kaga ni ma jinyar matar tawa nake karka dameni da taka matsalar." Aikuwa da Hakeem ya kular dashi sai ya kashe wayar duka ya aje ya kara gudun motar duk hankalinsa na kan Jiddah da alamar tana jin zazza
i sosai.
Wannan karon da kansa yasa key ya bu
e office
insa ya rasa me yasa baxai iya cewa wani likitan ya duba Jiddah ba ya nemi dalili kuma ya rasa, shi gaba
aya ma ya kwana biyu bai yi aiki ba sai yau.
Sai dai office
in nasa a kullum ana gyarashi ana gogeshi tamkar yana ciki.
Bin office
in kawai take da ido wanda yayi matuqar tsaruwa, hotunsa ne shida Mamma kafe a
angaren dake kallon gabas da wani lace ajikinta kalar pink da ratsin goal.
Shi kuma Junaid kananun kaya ne ajikinsa ya
an kwanta bayanta sunyi kyau sosai, lokaci
aya Jiddah ta raya aranta cewa itace mahaifiyar Junaid
in.
Zama tayi kujerar dake fuskantarsa kafin ya zauna ya
age hijab
in jikinta da tayi saurin kallonsa a
an tsoran ce, hannunsa ya saka cikin wuyanta yaji zafi rau tamkar garwashi.
Janye hannun yayi ya kai kan goshinta da sauri ta runtse idonta zuciyarta na tsananin harbawa, wannan yanayin da bata so shi ya riqa dawo mata.
Zama Junaid yayi yana tamabayarta as a doctor akan me takeji a jikinta?
Ta fa
a masa tana jin zazza
i ajikinta kuma bata jin da
in komai.
Tasowa yayi ya qaraso gabanta wanda bugun xuciyarta ya karu, ya hau aunata banda dokawa babu abunda xuciyata keyi sai binsa take da ido, ita kam bata ta
a ganin wanda aikin likita ya yiwa kyau ba irin Junaid Dikko dake tsaye agabanta yana aunata tamkar yadda likitoci keyi.
Ya gama rubuce-rubucensa ya
auki waya ya kira cikin mintuna
alilan sai gashi anyi knocking
ofar, da kansa ya miqe tsaye ya isa wajan
ofar ya bu
e ya miqawa massinger takardar hannunsa da ku
i yana fa
in ya karbo masa wannan maganunna da allura a pharmacy.
Tunda ya ambaci allura jikin Jidda ya mutu.
Jidda ya dawo ya rufe
ofar ya dubeta sai ya miqa mata hannun damansa, kallonsa tayi ganin yadda ya ha
e rai yasa ta miqa masa hannun jikinta banda rawa babu abunda yake yi.
Shima ya lura da yadda jikinta ke kadawa ya mikar da ita tsaye ya nufi kan doguwar soofa dake girke a office
in ya xaunar da ita, ya xauna sai ya
ora kanta akan
afadarsa yana sakalo hannunsa a kuguta, wani irin rawa jikinta ya hauyi still yana riqe da ita yana shafa bayata yake fa
in.
"Relax Jiddah babu abunda zan miki." Ya fa
a da wani irin rauni a muryarsa.
Shiru tayi tana sha
amshin turarensa har lokacin kuma zuciyarta bata daina dokawa ba wanda ta rasa meyasa idan tana tare da Junaid take neman duk wata natsuwarta ta rasa.
Yadda yake shafa mata baya yasa ta nutsu, suna cikin wannan yanayin wayarsa dake cikin aljihun wandonsa ta fara ring ba tare da ya saketa ba a haka ya saka hannunsa
aya ya ciro wayar, yana ganin mai kiran sai da gabansa ya fa
i, daga wayar yayi yana mai yin sallama.
"Kana ina Junaid?" Yace, "Mamma lafiya?
Bana kusa." Tace, "Idan aka yi magariba kazo ina neman ka." Daga haka ta kashe wayar, ajeta yayi shima a gefe, jin ana knocking
ofar yasa ya saki Jiddah ya nufi
ofar ya bu
e ya kar
i maganin ya fa
a masa ya riqe canjin.
Godiya yayi masa ya juya yabar wajen, tana ganin yadda yake ha
a allurar idonta ya ciko da kwalla lokaci
aya dan taki jinin allura.
Ya dawo kusa da ita yana kallon yadda duk ta firgice lokaci
aya.
"Kinci abinci?" Da sauri ta
aga kai tana
arin tare kwallar da takeso ta xubo mata.
Zama yayi a gefenta yana
arin kai hannusa da nufin ya
aga rigar jikinta da sauri ta riqe masa hannu cikin rawar muryar kuka take fa
in.
"please banda allura doctor." Jin ta kirasa da doctor ya
an kalleta, miqewa yayi tsaye ya kamo hannunta duka biyu ya miqar da ita tsaye banda rawa babu abunda jikinta keyi.
Sakata yayi acikin jikinsa ya rungumeta daidai kunnenta yake yi mata ra
a.
Natsuwa tayi tana saurarensa da haka ya
age rigar jikinta ba tare da ta sani ba sai da taji yana
an murza mata wurin ta riqe hannunsa ta wani zaro ido, yadda tayi da ido ya sashi sakin murmushi da sauri ta saukar da rigar ya kwashi sauran maganin sukabar clinic
in.
Sai da ya biya da ita ya siya mata kayan kwalam tunda tace bata jin da
in komai.
Koda ya koma gida ya samu Mamma tana wanka ya fito hakan yasa be samu damar ganinta ba akan kiransa da tayi.
Kacokam ya
auki jinyar Jidda ya
orawa kansa, kullum sai yazo ya dubata idan bata sha magani ba shike
allawa ya bata hakan yasa sai da suka qara kwana biyu tunda ya lura ciwon harda na kewar Ummah.
Abba har tambayarsa yayi abunda ya tsayar dashi ya fa
a masa bai
an jin da
i shi yasa.
Da kanshi ya kar
o mata
inkunanta ranar da zasu bar Katsina kawu da Ummah sukayi mata nasiha mai shiga jiki.
Ummah har wanka tasa tayi da ruwan lalle kwana biyu tana sata shan rubutun da bata san ko na menene ba da aka wanke da ruwan kankana.
Ta fa
a mata shine kawai gatan da xata iya yi mata, kafin su tafi sai da
ar autar kawu ta dawo wurin Ummah da zama mai suna Nasiba dan ta taya Ummah cire mata kewar Jiddah.
Da gudu Ladiyo ta bada ita ganin irin mijin da Jiddah
in ke aure kuma babu irin cimar da ba'a ajewa Ummah ba kafin su Jiddah
in su wuce.
Ko acikin jirgi tasha kuka tamkar babu gobe tun yana rarrashi har ya saka mata ido tayi mai isarta kafin bacci ya
auketa.
ora mata kanta yayi akan
afadarsa ta yadda zataji da
in yin baccin, da haka kuma jirginsu yayi landing a malam Aminu Kano international airport, har lokacin kuma Jiddah bacci take sai da taji yana hura mata Iskar bakinsa yasa ta shiga bu
e idonta a hankali gamida sauqesu cikin kyakkyawar fuskarsa, ganin yadda ta kwanta ajikinsa yasa tayi saurin matsawa tana kalle-kalle.
Dariya taso ta basa ganin yadda take mazurai yana riqe da hannunta suka fito daga jirgin, shi ya riqa bags
insu suka fita waje suka samu taxi ya fa
a masa a inda zai kaisu ya fito ya saka musu bags
insu a cikin booth, Junaid ya bu
e mata backseat ta shiga shi kuma ya zagaya ya shiga
ayan bangaren, mai taxi ya jasu.
Gabaki
aya jikin Jiddan ciwo yake shi dai Junaid sai danna wayar hannunsa yake........
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love,Romance,and destiny
#Team J Square
[10/23, 6:15 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN
AMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN MUTUNTAKARKU
AUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN
AMSHI* KA
AI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRI
A JIN KANKI DABAN SABODA YANDA KIKAYI ZARRA ACIKIN
AN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HA
IYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA LA
ANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE
WANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA *SPECIAL HA
IN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE
AUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DA
IN MA'AURATA DA MUKAYIWA LA
ANI DA *HARBI GADO*
CANCARAKWAI KENAN!