Sashe 10
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka shigo Mufeeda ta zuba masa ido tana jin ranta na
ara
aci yana wani irin suya, ta rasa dame wannan yarinyar ta fita da har Fu'ad yake neman ya wulakantata akan ta dan ta tabbatar jin da
in da take bawa Fu'ad
in yarinyar nan bata bashi.
Sumy ta
an ta
o Mufeeda tana fa
in.
"Ji mutuniyar ki da shigar da tazo wajan nan." Gabaki
aya sauran friend's
in duka suka saki dariya ban da Mufeeda da ta
ara tamke fuska tana jin wani sabon
acin rai da bakin ciki yana ta
a mata zuciya.
Hango su yasa Rufy ta
arasa wajensu ta kama hannun Amaah
in da ta kasa sakewa a wajen haka ta rin
a jin idanun mutane suna yawo akanta, jinta take tamkar ta juya ta koma wani irin tsoro da tashin hankali taji yana samun wurin zama acikin zuciyarta.
"Da gaske da wannan shigar kikazo Amaah?" Rufaidah
in ta fa
a cike da rashin jin da
i a muryarta.
"Toh me wannan shigar tayi kuma?
Ni ake so agani ko kuma shigar dake jikina Rufy?
Dauriya kawai nake a wajen nan hakuri nake da tsayuwa a wannan wurin, nasan kuma hakurin nawa yana gaf da kaiwa karshe." Ta fa
a da wani bakon yanayi a muryarta.
Rufy ta girgiza kai tana fa
in.
"Kar dai ki bashi kunya komai kikeji ki daure dan Allah ko dan ki bawa mahassadanki kunya na wajan nan.
Kina ganin dai yadda su Mufeeda ke binki da kallo tun lokacin da kuka shigo wurin nan, kalli can ki gani." Ta fa
a tana nuna mata inda su Mufeeda ke tsaye gaban Fu'ad da wasu friend's
insa.
Wani abu mai kama da kishi taji yana tsaya mata a wuya, da gaske bazata iya raba Fu'ad da mata ba kamar yadda bazata iya hana zuciyarta sonsa ba.
"Mu qarasa ki gaisa dasu Jawad." Rufaidah ta fa
a tana jan hannunta, tasan wasu daga cikin friend's
in Fu'ad
in dake gurin.
"Madam ya kike?
Finally dai kin amsa gayyatar mu muna godiya." Jawad ya fa
a da murmushi a fuskarsa, itama murmushin tayi masa tana gaisheshi kafin ta kalli friend's
in nasa suka gaisa duka, wani mai suna Taufiq tunda suka shigo yake kallonta ya qaraso gabanta yana fa
in.
"Sunana Taufiq." Ya fa
a yana miqa mata hannun damarsa alamar su gaisa, bata bashi hannun nata ba ta girgiza masa kai tana fa
in.
"Amatullah Dikko." Wani kallo Fu'ad yayi masa wanda Taufiq yasan ma'anar kallon da Fu'ad
in ke binsa dashi mai tattare da mugun kishi Lokaci
aya Fu'ad
in ya kamo hannunta ya kalli abokanan nasa yace yana zuwa, daga haka ya shiga jan hannun Amaah sukabar cikin hall
in zuwa ainahin cikin hotel
in, kai tsaye upstairs suka nufa zuwa cikin
akunan hotel
in, banda fa
uwa babu abunda gabanta keyi, bata son kusancinsu ita da Fu'ad na zama wuri
aya saboda tana shiga tashin hankalin da bata san kalarsa ba.
Key taga ya saka ajikin
ofar da aka rubuta no.12 ya bu
e suka shiga, tsaye tayi a bakin
ofar tana kallonsa yace.
"Ki shigo mana." Ya fa
a da rashin walwala a fuskarsa.
"Ya rabbi meke faruwa da rayuwata ne? wannan wace irin soyayya ce? me take yi haka a wajan nan?." Duk ajere ta shiga jerawa kanta wa
annan tambayoyin cikin ranta.
Shiga tayi ya mayar da
ofar ya rufe, gefen bed ya zauna yana wani dafe kansa, fuskar Taufiq kawai yake hangowa da yanayin yadda ya bata hannunsa na dama da yadda take yi masa murmushi a fuskarta.
Ya
aga rinannun idanunsa da suka fara canja kala saboda kishi yana fa
in.
"Banzo dake wajan nan dan kiyiwa kowa magana ba, ban kawo ki nan wurin dan ki bu
e baki ki rin
a yi musu murmushi ba, ni ka
ai ya kamata ki kula a wajan, kuma ni ka
ai ya kamata naga murmushinki, nine ka
ai acikin duniyarki ba bu kowa a ciki.!" Ya fa
a yana cije lips, duk sai ta shiga cikin tashin hankali ganin yadda Fu'ad
in ya rikice lokaci
aya tamkar wani mai jinnu a cikin kansa.
Ya qaraso gabanta ya kama hannayenta duka biyun yana kallon cikin fuskarta, shi sai yanzu ma yake ganin wautar kansa akan meyesa ma yabiyewa su Jawad har ya kawota irin wa
annan wuraren kowa yana kallonta? wani irin kyau yaga tayi masa cikin doguwar rigar dake jikinta, ji yake tamkar yace ta cire kayan yadda yaga sun haska farar fatarta.
"Kaima kasan babu wanda zan kula, Please Fu'ad mu tafi dare na qarayi." Ta fa
a cikin sanyi murya.
Shafa fuskarta yayi cikin saukar da murya
asa yake fa
in.
"Kin san ina sonki ko?"
aga kai ta shiga yi da sauri tana jin hawaye na cika idonta, lokaci
aya taji yayi mata wata irin runguma abunda bai ta
a faruwa a tsakaninsu ba, tana jin yadda zuciyar Fu'ad
in take wani irin bugawa da sauri da sauri, tana kuma jin yadda take kokuwa da numfashinta lokaci daya.
Qarar wayarsa dake cikin aljihun wandonsa yasa ya saketa ba tare da ya iya ha
a ido da ita ba, ya qara jan hannunta suka fice daga cikin
akin.
Sakin hannunta yayi ya tsaya a jikin
ofar yana rufe
ofar da makulli kafin ya juya su fara tafiya.
Har suka qaraso cikin hall
in lokacin har an saka ki
a.
Akan step
in da za'a yankan cake suka tsaya sai lokacin ya karbi macrophone ya gabatar da Amaah Dikko a matsayin girl friend
insa kuma a matsayin future wife
insa, wurin ya
auki ihu masu murna nayi masu bakin ciki nayi.
Hannunta ya
ora a nasa suka yanka cake a tare, ta yanko ta saka masa a baki shima ya saka mata bakin aka shiga
aukarsu pictures ana sakin music
in (Happy birthday) Daman friends
insa sunyi oder
in wine masu tsadar gaske, haka kowa ya shiga sha a wajen daman suna dan ta
awa.
Rufy ce ta
araso wajen ta mikawa Amaah glass cup mai
auke da drink aciki ta kar
a babu wani tunani ta kai bakinta daman kuma kishi takeji, shima lokacin Fu'ad yana cikin su Jawad kusan 4 cup yasha na wine
in duk da yace bazai sha ba sai ya kai Amaaah gida dan bata san wannan
angaren nasa ba kuma bazai so taga wannan
angaren ba.
Amma haka su Jawad suka tilasta masa sai da yasha.
Tunda Amaaah ta sha wannan drink
in da bata ma gane dandanon sa ba take jin kanta na mugun juyawa, ganin jikinta ya fara mutuwa yasa ta kalli Rufaidah tana fa
in.
"Gidan zanje kaina ciwo yake." Miqewa tsaye tayi ta nufi inda take hango Fu'ad
in.
"Kina ganin wannan idea zata yi kuwa Mufeeda?" Sumy ta fa
a tana kallon Mufeeda
in da take murmushi a hankali.
"Sosai kuwa zai yi aiki, ni ka
ai na san ha
in da na zuba acikin drink
in da Rufy ta kaiwa kawarta.
Kin san dai da Rufaidah ta sani bazata bata ba." Sumy tace "Lallai da gaske kina son Fu'ad ya kwanta gado
aya da Amaah Dikko, toh amma bakya jin wani abu a ranki?" A fusace Mufeeda tace.
"Banajin komai so nake ya santa tun kafin ta zama future wife
in tashi da yake fa
a, so nake ta tsaneshi tsanar da ko hanya bazata yadda su ha
a dashi ba.
Ni na ha
a kai dasu Taufiq akan su san yadda suka yi Fu'ad
in ya sha wine, kin san idan yana buge komai zai iya faruwa.
Wallahi yadda Fu'ad ya lalata min rayuwa nima sai nayi gudu da tashi rayuwa, sai na hanashi farin ciki, nasan duk zafin kansa wannan yarinyar itace weakpoint
insa." Ai kuwa Fu'ad yana ganin Amaaah tamkar an jehota wajan yasa ya miqe tsaye duk da kansa dake juyawa haka ya nufeta ya riqo hannunta yana fa
in.
"Muje." Sai dai kuma tun kafin su fita daga cikin hall
in yanayinsa ya fara canjawa amaimakon su nufi parking lot sai ya juya zuwa cikin entrance
in hotel
in.
"Me zamuyi kuma anan?
Please Fu'ad kaina ciwo yake." Ta fa
a da sanyi murya.
Da bu
iyar muryarsa yake fa
in.
"Car key
in yana can
aki." Haka yajata har zuwa cikin room
in, ko
ofar bai iya rufewa ba ya fisgota cikin jikinsa yana yawo da hannunsa jikinta, duk yadda taso hana Fu'ad kasawa tayi ko ka
an babu qarfi a tare da ita sai ma hawaye da suka cika idon ta.
Wani murmushi mugunta Mufeeda ta saki, ta saita wayarta ta riqa
aukarsu video a haka wanda zuwa lokacin har ya mannata da bango.
Ai kuwa babu inda jikin Fu'ad bai kadawa murya a, sarke yake cewa.
"I need you Amatullah please..
Am out of my control." Yatsansa ya
ora kan lips
inta ya shiga zagayewa, bakinsa yakai gaf da nata.
"Fu'ad." Ta fa
a da ihu a muryarta.
Duk da yanayin da take ciki bai hanata katseshi daga abunda yake shirin yi mata ba, sauran qarfinta ta tattaro tasa ta turashi gefe haka ta nufi
ofa dafe da kanta, bata ta
a jin wannan kalar abunda takeji yanzun ba tunda take.
Hawaye tuni sun fara forming acikin fuskarta, lokaci
aya taji ya fisgota ya matseta ajikinsa wanda tanaji numfashinta na barazanar d'aukewa duka.
Da sauri ya lalubi bakinta ya ha
e da nashi bakin, a zafafe yake aiwatar da komai yana saka hannunsa a gaban rigarta yana yawo da hannunsa wurare da dama dake jikinta wanda bai kamata ace hannunsa ya kai wajan ba.
Tuni Amaah Dikko ta rasa sauran hankalinta bata sake sanin komai ba.