← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 82

Sashe 80

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwanansa 3 a sashen Khairiyya ya koma
angaren Jiddah kuma a ranar ita kuma ta fara shiga school, yana ajeta ya wuce office a mota yake fa
a mata ya kamata acikin weekend
in nan ya fara koya mata motar da daddy ya bata daman shi har ga Allah yana da niyar saya mata mota dan ko ka
an baya son driver a cikin gidansa.

Da suka tashi kusan 5 shi ya biya ya
akko ta suka dawo gida.

Daman Khairiyyah taga dawowarsu dan haka yana shigowa bangarenta ta rufesa da bala'i da masifa tana ce masa.

"Maci amana saboda rashin amanarka har kai ke kai ta makaranta ka
akko ta bayan kuma kasan kwana ne.

Toh wallahi duk ha'incin da aka yi min Allah yana gani kuma sai ya saka min aheee." Baki ya bu
e yana kallonta, da mamaki a cikin ransa yake fa
in.

"Khairiyya na tambayeki mana?" Shiru tayi masa ranta a
ace sai faman murgu
a baki take yi yace.

"Shin daman idan ka auri bazawara kwana nawa ya kamata ayi a gidanta?" Kalaman Junaid
in kuwa ba
aramin girgizata suka yi ba, tana mamakin wai yau ita Junaid Dikko ke kira bazawara, yaushe ne zai daina yi mata gorin da duk bai damu da shock
in da ta shiga na wucin gadi ba.

Nan yaci gaba da fa
in.

"Yau Jiddah ta kar
i girki sai ku riqa yin kwana biyu-biyu a tsakaninku." Daga nan ya shige dakinsa ya barta a gurin.

Wani irin kuka Khairiyya ta fashe dashi tana jin zuciyarta na mata wani irin zafi da maganganun Junaid, ji take kamar taje ta samu Jiddah a wannan lokacin ta laka
a mata shegen duka.
aki ta shige ta kira Ummi tana kuka kamar ranta zai fita take saboda bakin ciki.

Ummi na jin kukan Khairiyyah
in ta cikin wayar ta sauqe ajiyar xuciya tana fa
in "Toh yau kuma meya hadoku keda sahibin naki?

Nasan dai Junaid ne dan babu mai saki kuka a duniyar nan sama dashi." Cikin shesshekar kuka Khairiyyah ke fa
in.

"Ummi yau ni Junaid Dikko ke kira da bazawara?

Wai bazawara kinji rashin mutunci da wulakanci, toh wallahi idan har na mutu Junaid Dikko ne.

Ummi idan zuciyata ta bugama wallahi shine..." Cikin takaici Ummi tace da ita.

"Wallahi tun farko ban so kika auresa ba, amma idan na matsa miki sai kiga kamar bakin ciki nake yi miki saboda nasan illar auren mutumin da kikayi rayuwar bariki dashi akwai mummunan wulakanci a zaman auren ki.

Amma da na dinga yi miki a fakaice kika ki kar
ar shawarata yanzu ga irin tanan me za'a yi?" Shiru kawai Khairiyyah tayi dan tasan komai Ummi ta fa
a mata a yanzu gaskiyya ne, toh amma ya zatayi da tsananin soyayyar da take yi masa wace itace ta janyo ta zuwa wannan stage
in? bazata iya rayuwar aure da kowa ba bayan Junaid Dikko.

"Kawai ki cigaba da hakuri Allah ya daidaita ku tunda kina son shi kuma ba zaki iya rayuwa babu shi ba, Junaid Dikko kaddararki ne Khairi." Cikin kunar xucci Khairiyyah ke fa
in.

"Ummi wallahi tallahi hakuri na ya kare tunda nazo gidan nan ko hannuna bai ta
a riqawa ba, shekaran jiya da na kai kaina garesa bakiga wulakanci da yayi min ba harda kirana da zero..!" Khairiyyah ta fa
a cikin rawar murya.

"Kinsan Allah Ummi yau saura ka
an na kira Mika'ilu sanoda yanayin da nake jin kaina idan ban ha
u da namiji ba komai zai iya faruwa.!" Cikin sauri Ummi tace.

"A'a nidai shawarar da zan baki kije ki samu mahaifiyarsa ki gaya mata nasan macce ce zata fahimci ciwon dake tattare dake kuma ta nemar miki mafita." Khairiyyah tayi shiru tana nazarin maganar Ummi kafin suyi sallama kowa ya ajiye.

Shi kuwa Junaid Dikko a daren da suka kwana tare da Jiddah ta sha mamakin yadda taga yana rawar jiki da ita, duk irin yadda Junaid ya wahalar da ita a daren jiya hakan bai sa ta makara sallar asuba ba.

Koda Junaid ya dawo daga sallah
ara kwanciyarsa yayi ita kuma ta shiga shiryen-shiryen ha
a abin karin kumallo.

Koda bakwai da rabi tayi ta gama komai har wanka tayi shima Junaid
in yayi wankan, tare suka yi karin kumallon suka gama.

Shi ya sauketa a makaranta haka shi ya koma da yamma ya
auketa.

Wannan karon ya shiga
angaren Khairiyyah yaga lafiyar ta lokacin ma tana kwance tana jin
an zazza
i yabi gidan da tunda tazo baiga ta saka masa tsintsiya ta sharesa ba.

Tsaki kawai yayi yabar part
in yana jin bakin cikin ganinta a cikin gidan nasa matsayin matar aurensa, shi zuciyarsa ma sam taki amincewa da cewa ya aureta saboda tsabar besata a tsarin irin matar da zai aura ba.......
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Junaid Dikko
#Jiddah
#Khairiyya
[10/23, 6:23 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAKA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
ONLINE BUSSINESS IDEAS CLASS
(DABARUN INGANTA KASUWANCI)
TARE DA DEEJARH BERVER.

DATE :- 10 November 2023
VENUE:- TELEGRAM
PRICE :- N4000
- YADDA ZAKI BUNKASA SANA'ARKI
- YADDA AKE ADANA RIBA.
- DABARUN KASUWANCI
-YADDA AKEWA COSTUMERS.
- SIRRU
AN KASUWANCI
- SAMUN MABIYA A KAFAR SADA ZUMUNTA.

YouTube,IG,TIKTOK.

BAYANI DANGANE DA WASU SANA'OIN...
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR CAKEPOPS.
- YADDA ZAKI FARA SANA'AR PANCAKE MIX
-PUFF PUFF MIX
-GARIN DANWAKE
-GARIN KUNUN AYA
-TEA SPICES..
- HAIR GROWTH OIL.

AWO,STICKTERS,LEDA..DA SAURANSU.
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 ..AFTER PAYMENT
______
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Kwanansa biyu a
akin Jidda wanda ya yi su cikin farin ciki da walwala sannan ya dawo
angaren Khairiyyah, a ranar da zai dawo daman yana fita aiki itama ta shirya ta nufi gidansu Mami sai kallonta take yadda ta zabge ta lalace lokaci
aya sai dai Mami batace komai ba tunda Khairiyyah bata fa
a mata komai ba.

Sai wajan qarfe 2 na rana ta nufi gidansu Junaid ta samu motar Mamma a cikin compound da alamar yau bata fita aiki ba.

Da fara'a Mamma ta tarbeta anan ta saka aka ha
o mata abinci amma babu abunda Khairiyyah ta iyaci acikin abincin da Mamma ta saka aka shirya mata dan har lokacin ba abinci take ci ba.

Har
aki ta samu Mamma tana fa
a mata cewar karar Junaid ta kawo mata, ta fara fa
ar laifin nasa tana kuka ta yadda Mamman zata yadda da gaskiyarta kar yazo yace qarya tayi masa aki yadda da zancenta, so take yazo ayi masa fa
a ko Allah zai sa ya kulata koda babu farin ciki a tarayyar tasu.

Jikin Mamma sosai yayi sanyi haka ta lura da bala'in ramar da Khairiyya ta
an yi lokaci
aya, nan fa ta fara tunanin kar dai ace yaron nan cutar yarinyyar nan yake yi?

Mamma ta
aga waya ta kirasa akan komai yake ya baro yazo yanxu tana nemansa.

Lokacin da tayi masa kiran ma ya baro office zaije ya
auki Jiddah a school daman yau karfe biyu suke tashi.
aukota yayi da taga ya dauki hanyar gidan Mamma ne take tambayarsa lafiya dai ko? ko wani abu ya samu Mamma?

Yace ko
aya su dai je can suyi lunch.

Tunda yaga motar Khairiyyah cikin compound
in gidansu yasha jinin jikinsa ya kuma san tabbas babu lafiya.

Tare suka shiga gidan da Jiddah, Mum da fara'a take fa
in.

"Yan makaranta yau kune da rana haka?" Jiddah tayi murmushi tana gaishe da Mum kafin tasa hannu ta karbi Sultana dake hannun Mum
in tana tambayar Mum
in ina Mamarta?

Mum ta ta
e baki tana fa
in.

"Yau tun safe take anan gidan Mamanta ta shiga school sai da yamma." Da haka Jiddah ta nufi
angaren Mamma
auke da Sultana a kafadarta.

Da sallama ta shiga Parlon Mamma suna ha
a ido da Khairiyyah ta wani
auke kai itama khairiyyah lokaci
aya ta ha
e rai ta zauna tana gaishe da Mamma ta amsa cike da fara'a.

Ganin Junaid ya nemi wuri ya zauna yasa ta miqe tsaye da nufin tabar Parlon sai taga Mamma ta dakatar da ita.

Dawowa tayi ta zauna Mamma ta daga kai ta kalli Junaid ta kira sunansa cikin sanyin murya.
ago kansa yayi yana kallon Mamma alamar yana jinta dan yanayin kiran da tayi masa ya nuna masa cewar magana zatai masa mai muhimmanci.

"Yaushe gidanka ya zama haka? daman haka kake zaune da matanka ko gaisawa basayi suna gida
aya kuma wai
an musulmai kuma suna haduwa ba wai basa ganin juna ba?

Tabbas nasan wannan laifin duka daga kai ne domin idan mai gida tsayayye ne ba zai ta
a yadda a kawo masa wannan iskancin ba.

Shin a ina matsalar take?" Shiru kawai Junaid ya yiwa Mamma ya wani ha
e rai yana jin wani irin
acin rai.

Mamma ta juya kan Khairiyyah da Jiddah ta rufe su da fa
a tana fa
in.

"Gaba kuke da juna kuna
an musulmi saboda
a namijin da bashi da wani tabbas?" Hakuri suka shiga baiwa Mamma, kafin Mamma tayi ta musu fa
a tace daga yau duk sanda suka ha
u su riqa gaisawa kafin tace Jiddah ta tashi taje akwai abinci a dinning area taje ta
iba taci.

Har Junaid ya miqe zaibi bayan Jiddah kallon da Mamma tayi masa ne yasa ya koma ya zauna yana shafa kansa yake fa
in.

"Mamma yunwa fa nakeji abincin nake so naci nima." Mamma tace.

"Idan muka gama maganar da zamu yi sai kaje kaci daga baya." Ya yi shiru yana sake jin wani sabon
acin ran, Mamma ta mayar da hankalinta kan Khairiyyah tana fa
in.

"Khairiyyah ina saurarenki fa
i matsalarki a gabansa karki ji tsoronsa ki fa
a min meke faruwa tsakanin ku dashi?" Lokaci
aya kuma Khairiyyah ta saukar da kanta
asa tana jin hawaye na cika idanunta.

Cikin kuka take cewa Mamma.
Chapter 80 · 0% Book details