Sashe 22
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can cikin dare ta riqa jin nishi Ummah tamkar a mafarki ta bu
e idonta, mi
ewa zaune tayi da sauri ta shiga lalubar inda ta aje karamar torch light, gefen pillown da tayi matashi dashi ta haske fuskar Ummah, da sauri ta kai hannunta jikin Ummah, wani irin zafi taji jikin yayi sosai
Ummah jikin ne??" Ta fa
a tsoro bayyane a muryarta, cikin dauriya Ummah ke fa
Zazza
i ne kafin safe zai sauka Jiddah koma keyi kwanciyarki kin san tunda safe kike fita aiki ba wani baccin kirki kike samu ba." Lokaci
aya Jiddah ta mike tsaye ta nufi inda suke aje ledar maganin Ummah, ta kwance ledar paracetamol ta
allo guda biyu ta
au ki ruwan da suke ajewa acikin
akin dake cikin jug na roba, ta zuba ruwan a
aramin cup ta nufi Ummah, dakyar ta taimakawa mata ta mi
e zaune ta bata maganin ta fara sakawa a baki kafin ta kora da ruwa, tayi hakane kurum dan hankalin Jiddah ya kwanta ita kawai tasan azabar dake cin jikinta komawa tayi ta kwanta da murmushi a fuskarta take fa
in "Sai ki kwanta tunda nasha maganin." Ummah ta fa
a tana juyawa Jiddah
in baya runtse ido tayi tana sauke numfashi mai wahalar fita ko ka
an bata son ganin tsoro a fuskar yar ta ta, kwanciyya Jidda tayi tareda
ora kanta a daf da bayan Umma, tana wani
ame ta tamkar zata koma ckin bayanta duk wannan abun da take Ummah najinta addu'a kawai ta keyi Allah kar ya
au ki ranta sai taga auran Jiddah bata so tabar duniya kamar yadda mahaifin Jiddah yabar duniya baiga aurenta ba, duk da mahaifin nata ba
an asalin Nigeria bane acan
asar China ya fito aiki ne ya kawosa Nigeria har suka ha
u da Ummah, wancan lokacin sukayi aure, duk da yanayin auren yadda yazo dan mahaifanta ba sa so ta auri mahaifin Jiddah sai dai da yake shine mijin nata Allah ya riga da ya tsara haka da kuma rabon Jiddah a tsakaninsu, ciwo mai tsanani ya kwantar dashi har na tsawon shekara biyar komai nasu ya kare sabida rashin lafiyar, mahaifin Jiddah mai suna Mahfouz babu yadda mahaifiyar Jiddah batayi ba akan Mahfouz ya kaita kasarsu tun farkon aurensu yaki yadda da haka, har sun sha yin fa
a akan wannan maganar tun tana naci har ta hakura ta saka masa ido, Jiddah nada shekara goma a duniya ya kwanta jinya, jinyar da tayi sanadiyar ajalinsa, ba
aramin rudani da tashin hankali mahaifiyar Jiddah ta shigaba a wancan lokacin, gashi tsawon rayuwar da sukayi a tare duk a gidan hayane baya da gidan kansa, dan ma albashinsa yana da kauri.
Yayi aiki da wani Companyn omo lokacin mai suna (aireal) Yana samun ku
i a
ashin company
in lokacin babu laifi, mutuwar da ta girgiza Ummah, da Jiddah dan basu san sunyi babban rashin Mahfouz ba sai lokacin da ku
in hanyarsu ya kare, haka aka sakasu a gaba suka bar gidan, kai tsaye Ummah gidan Kawunta ta koma dake cikin unguwar(Rafin dadi) nan ma zaman nasu babu wani da
i an ware masu
aki
aya, duk da matar kawu ba jin da
inta suke ba wulakanci yau daban na gobe daban, kamar ita ke
auke da gidan, shima kawu a
ashinta yakeci shiyasa baya iya tabuka komai a lokacin.
Lokaci
aya Ummah ta miqe tsaye ta fara
an sana'o'inta da yake macce ce mai kamar maza kuma kowace irin sana'a ta fara Allah yana saka mata hannu a cikinta, lokaci
aya da Ladiyo wato matar Kawun ta kyallara ido taga irin yadda sana'a ta kar
i Ummah bakin ciki da hassada suka kunno kai anan ta hurawa kawu wutar bala'i akan lallai sai Ummah ta tattara tabar gidan, haka kawu ya samu Ummah da maganar da yake an shanye kawu kuma lokacin babu laifi har kaya take sarowa tun daga atamfofi shaddodi yadin hijab dasu laces.
Sai bataki ta Kawu ba ta kama ma kanta gida lokacin da hayar bata wuce dubu goma sha biyar ba indai acikin gari ne.
Rayuwa ta miqa daman Jiddah tun daga nursery 1 har 6 a private school mahaifinta ya sakata sai da tazo shiga aji
aya a secondary school aka mai data ta gwamnati saboda yanayin rayuwa, kwatsam watarana lokacin Jidda na aji biyar na secondary wani wanda sukayi aiki da mahaifinta ya samu Ummah, har gida bayan sun gaisa yake mata bayanin ko shi wanene a wurin Mahfouz kafin ya dora da cewar tayi hakuri lokacin da Mahfouz ya rasu baya kasar, a kwanakkin nan da ya dawo yake jin mutuwarsa, kafin ya dora da fadin kafin ya mutu ya siya wani gida a hannunsa, har ya bashi ku
i shi kuma takaddun gidan ne bai mallaka masa ba sai kuma tafiar gaggawa ta kamasa tafiyar da ta
aukewa tsayin shekaru bai dawo ba.
Nan ya baiwa Ummah takardun gidan dake cikin (unguwar Yari) ya kar
i lambar wayar Ummah yace duk lokacin da suka shirya zaizo ya nuna masu gidan, da haka yayi masu sallama ya kasa
auke kansa a idon Jiddah da dirin yarinyyar ya tsaya masa arai haka yana kissima abubuwa da dama akanta, ba
aramin farin ciki Ummah tayi ba daga ita har Jiddarh.
Anyi haka da kwana biyu ta shirya taje gidan kawu ta sanar masa shima ya tayasu farin ciki sosai sati na zagayowa ta
ira Alhaji Ishaq wato abokin Mahfouz ta sanar masa sun shirya da kansa ya aiko da motar kwasar kaya duk da basu da wasu kaya aka kwashe kayan shi kuma ya
auke su a tashi motar har kofar gidan da suke kallo a matsayin mallaki su.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Jiddah
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *(BOYAYYAR ALA
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
Tun daga kan stairs take
walawa mai aiki
ira, Jidda dake kitchen ta natsu tana wanke-wanke kamar daga sama take jin kamar Sareena na kwala mata
ira, yanayin
iran da take yimata yasa duk wata natsuwa dake tare da ita ta kwace mata, dakyar ne idan bata sha mari ba in dai halin Sareena ne.
Da sauri ta wanke hannunta cikin sink ta nufi
ofa tana jin yadda jikinta ke wani irin rawa, a parlor ta zube a gaban Sareena da tayi tsaye tana yi mata wani kallon izgilanci,
afa tasa ta haureta da sauri taja da baya tana sakin
ar qarar azaba, daidai lokacin Mu'azzam ya bayyana cikin parlorn da ido ya bisu, kafin ya sau
e idanunsa akan Sareena "Mekike yi haka ?
Uban me tayi maki?" Ya fa
a a mugun fusace, sanin halin Mu'azzam
in zai iya kai mata mari gaban jiddah yasa ta juya ta wani kwabe fuska ta nufi
angaren mahaifiyarta, ganin haka yasa Jidda ta miqe tsaye zata koma kitchen caraf Mu'azzam ya kai hannu ya fisgota zuwa jikinsa sai
arin kwatar kanta take, hannunsa ya saka a kasan boobs
inta yana wani shafasu yana wani matsasu "Meyasa bazaki bani dama ba Jiddah na nuna maki kalar kaunar da nake yimaki?
Ki bani dama ko sau
aya ne kiga yadda zan mayar dake sarauniya acikin gidan nan, duk wannan wulakanta kin da Sareena keyi wallahi zata daina." Ya fa
a still yana riqe dai ta duk gaba
aya hankalinta a mugun tashe yake kar wani yazo ya gansu a haka "Ka sakeni dan Allah Mu'azzam kar wani ya fito ya ganmu." Ta fa
a da tsoro a muryarta, ko motsawa baiyi daga inda yake ba yana riqe da ita lokaci
aya idanunsa suka kankance da wata irin fitinanniyar sha'awar Jiddah
in.
Takun stairs da sukaji ne yasa da sauri Mu'azzam ya sake ta a
an tsorace Jiddah ta shiga jada baya, hawayen idanunta sun kasa tsayawa bayan hannu tasa tana goge su da sauri, Sareena ce ke saukowa itada wata macce da shekarunta basu gaza 50 ba.
Taci uban lace ajikinta wanda kana gani kasan mai tsada ne, da wasu irin gwalai-gwalai manne a wuyanta, kallon da Momy ke yi wa Mu'azzam ne yasa ya shiga hargitsa sumar da ya tara saman kansa, kafin Mumy ta mayar da kallonta kan Jidda dake tsaye banda
ari babu abunda jikinta keyi, tana mugun shakkar matar dan ko kwakkwaran numfashi bata iya yi agabanta "Uban me kikayiwa Sareena da safen nan?
Sannan ba ta fa
a maki akan idan kin wanke inners
inta sai kin bi pants
inta duka kin goge ba?
Jidda tai
asa da kai
dan ita har ga Allah ta manta da wannan ka'idar ta Sareena ta bata, kuma jiya koda suka bushe lokaci ya tafi itama bata bar gidan ba sai kusan gaf da magrib lokacin kuma hankalinta duka yana wajen Umman ta dake zazza
i a tsaitsaye na kwana biyu, tasan Umma kurum karfin hali take agaban ta amma tanajin jiki tasan dan kar ta
aga mata hankali ne yasa take dauriya.
A fusace Mu'azzam ke kallon Momyn yana fa
in "Momy wannan laifin bai kai ku tsare yarinyyar nan ku sakata a gaba ba, gabaki
aya yarinyar nan kunbi kun addabeta, bakwa ma gode mata duk kalar bautar da take yimaku."Ya kalli Jiddah a mugun fusace yana wani daka mata tsawa gamida zare mata ido yake fa
in "Ke koma kan aikinki." Tuni Jiddah tayi hanyar kitchen har tana neman cire yatsan kafarta saboda bigewar datai garin sauri, baki a sake Momy ke kallon Mu'azzam, a kufule tace "Kai dan ubanka yaushe ka fara kula
an aiki?
Yaushe ka fara kula da sha'aninsu musamman wannan kazamar wacce duk cikin
an aikin da nayi a baya babu kamarta."
Ai wallahi na lura tunda yarinyyar nan tazo gidan nan Momy gaba
aya yaya Mu'azzam ke binta da wani kallo tamkar zai canyeta nayi imani da Allah farin tane ke
i barsa, to Allah na tuba ita wani ma kyau take dashi?