← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 82

Sashe 56

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta karaso ta xauna kan cinyoyinsa ta tallabo fuskarsa tasa hannunta tana jan dogon hancinsa.

Lumshe idanunsa yayi yaji ransa ya soma
aci.

A shagwa
e take fa
in.

"Ramawa nayi ka manta a yanayin da kabarni ka lasamin xuma a baki ka gudu?

Yanzun dai mu tafi kayi wanka sai mu fita na zaga
asar Paris duk da ka gaji haka xaka daure mu fita zaman gidan ya isheni." Cike da jin haushinta yake fa
in.

"Ai baki yi shawara dani ba lokacin da zaki kwaso kafafunki kizo.

Ni gaskiya ban shirya fita dake a daren yau ba, hasalima bamu gama meeting ba kin sa na dawo gida hankali na a tashe." Ya miqe tsaye yana fa
in.

"Ni zan koma idan kwana ya kamani acan sai kiyi kwanciyarki sai da safe mu ha
u." Itama a mugun fusace take kallonsa ganin kamar Junaid
in ya mayar da ita wata shashasha
aramar yarinya.

"Nifa bazan xauna ina yi maka gadin gida ba, idan har dagaske kake muje wajen meeting
in tare zan jiraka ko karfe nawa zaka kai a wajen sai mu dawo tare.." Ransa ya
aci sosai.

"manya kawai..!" Junaid ya fa
a can kasan ransa kafin ya girgiza kai yana fa
in.

"Wajen maza zakije ki tsaya?" Ran Khairiyya fess take cewa.

"Banda matsala tunda ina tare da kai." Khairiyyan ta fa
a tana riqe da hannunsa.

Rasa me zai sake fa
a yayi ganin Khairiyyah ta toshe duk wata hanya na fitarsa a wannan lokacin.

Wankan ya sake yi yayi sallar magariba.

Sai bayan sallar isha'i sannan ya dauketa a mota suka fita cin abincin dare, sai dai kar ku so ku bincika zuciyar Junaid a wannan lokacin ransa a mugun
ace yake ya rasa yadda zai yi da Khairiyyah da nacinta, hankalinsa gabaki
aya yana kan Jiddah babu waya babu tura mata saqo duka Khairiyya ta toshe.

Duk inda ya nufa idon Khairiyyah na kansa.

Sai kusan karfe goma na dare suka dawo.

Daman suna shigowa toilet ya shige da wayarsa ya saka key ajikin
ofar yayi dialling lambar Jiddah.

Tana fara ringing ta
aga da sallama tana gaishesa cikin sanyin muryar ta.

Wani irin lumshe ido Junaid yayi yana jin wata nutsuwa na saukar masa.

"Ya kike matar Junaid? kinci abinci?" Ya fa
a mata cike da kulawa a muryarsa.

A shagwa
e take fa
in.

"Naci ka
an sabida zama da yunwa babu kyau, yaushe zaka dawo dan Allah ina jin tsoron wajan bansan kowa ba." Ta fa
a cike da wata irin shagwa
ar da har Junaid Dikko ya fara sabawa da ita.

Har ya bu
e baki zai yi magana yaji Khairiyyah na buga
ofar toilet
in da duka karfinta tana kiran sunansa, babu shiri ya katse wayar ya tura cikin aljihun wandon sa ya tara hannu a ruwa na xuba a hannunsa ya riqa xubawa fuskarsa yana tunanin ta yadda za'a yi Khairiyyah tabar
asar nan dan idan ta cigaba da zama a tare dashi za'a iya samun matsala.

Suna gari
aya da Jiddah amman sun kasa zama kusa da junansu abunda bai ta
a faruwa dasu ba tunda suka yi aure.

Yasan yanzu duk inda take hankalinta a tashe yake, kuma ya
auketa ya kaita
akin hotel duka saboda Khairiyyah da ba muharramarsa ba.

Wani irin haushin kansa ya rufesa lokaci
aya haka yayi da yasanin kai Jiddah hotel a wannan lokacin.

Nan take wani mummunan tunani ya shiga kansa idan kuma wani ya rutsa matarsa a
akin hotel fa?

Jin Khairiyyah bata daina buga
ofar ba yasa ya bu
ofar a mugun fusace yana kallonta.

A tsawace yake tamabayarta meya faru? meyasa take da damuwa? meyasa bazata barshi ya huta ba?

Duk a cikin fushi yake maganganun nasa.

Kallonsa kawai Khairiyyah keyi daga sama har kasa.

Wucewa yayi a mugun fusace ya fice daga
akin duka xurciyarsa na mugun tafasa.

Da
as ta zauna a gefen gado ta
auki kafarta
aya ta
ora akan
aya tana wani girgiza su, gefe
aya tana wani irin murmushin da bashi da ala
a da farin ciki.....
#ASMY B ALIYU
#BA(secrets Relationship)
#Junaid Dikko
#Khairiyya
#Jiddah
[10/23, 6:17 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(The Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
Yadda takejin xuciyarta na bugawa tamkar zata fito daga kirjinta yasa taji wani kalar tashin hankali wanda bata ta
a jin kalarsa ba, Junaid yazo ya zagaye cikin xuciyarta, waje
aya tasa hannu ta dafe saitin zuciyarta tayi ta wani irin runtse ido bugun xuciyarta na karuwa.

A hankali ta shiga jero addu'ar samun nutsuwa har kusan minti biyar tayi a haka kafin ta
an samu nutsuwar da take bukata.

Bata ta
a sha'awar bincikawa Junaid Dikko waya ba, hasalima wannan shine karo na farko da takeso ta son ganin komai na ciki ba duk da wani
angaren na zuciyarta baya son yin hakan, sai dai bata san meyasa xuciyarta take ta nacin sai ta duba wayar tasa ba.

Sunan Khairiyyah yaki barinta sakat tana son tasan ainahin ALAKAR dake tsakanin Khairiyyah da Junaid Dikko.

Daman babu security a wayar tasa, kai tsaye gallery ta shige anan taci karo da pictures
insa barkatai, akwai wanda suka fi
aukar hankalinta kuma duka cikin wayar na yarinyar sunfi yawa.

Nan take xuciyarta ta fa
a mata cewa Khairiyyah ce.

Kallo
aya zakayi musu a hoton kasan masoya ne wanda a wani wurin ta dafa kafadarsa wani wurin ta riqe hannunsu dukansu kowa a farin ciki yake a yayinda ake daukar hoton.

Khairiyyah tana da kyau haka ta fita komai, jikinta ne yayi mugun sanyi lokaci
aya nan take ta raina kanta a gaban Junaid Dikko tana ta mamaki tana qarawa akan meyasa ya aureta? meyasa bai auri Khairiyyah ba?

Tabbas akwai dalili.

Wani
angaren na zuciyarta ya fa
a mata hakan.

Fita tayi daga cikin gallery
in a hankali taji wasu hawaye masu
umi na sauka akan fuskarta a hankali.

Murmushin karfin hali ta saki wata zuciyar ke fa
a mata ya hakan kuma? meyasa Jiddah? meyasa kike son mallakar abunda bazaki ta
a samu ba?meyasa kika damu da mutumin da bai ma san kina yi ba?

Kamar yadda yace jikinki kawai yake so karki
orawa kanki abunda kika san bazai ta
a faruwa ba koda acikin mafarki ne watau samun soyayyar Junaid Dikko wanda ba zaki ta
a samu ba.

Duk wannan kulawar da kike ganin yana baki na
an kankanin lokaci da zai wuce har abada bazai ta
a dawowa ba, karki kuskure zuciyarki ta saba da wannan yanayin dan Allah.

Miqewa tayi tsaye da wayar Junaid a hannunta ta koma
akinsa har lokacin baccinsa yake cikin kwanciyar hankali.

A hankali ta aje masa wayar ta juya tabar
akin gamida rufo
ofar.

Wannan yanayin da ya zamar mata bako take ta juyawa acikin ranta.

A wannan karon wata irin kewar Umman tace ke lullubeta, komawarta
aki tayi ta
auki wayarta ta kira Umman.

Yanayin yadda muryar Jiddah
in take acikin wayar yasa ummah tayi saurin tamabayarta.

"Lafiya?" Sai lokacin ta dawo cikin hankalinta tasan da Ummah take magana.

Murmushi ta kirkiro ta gaishe da Ummah cikin rawar murya take fadawa Ummah cewa kawai tana kewarta ne.

Murmushi kurum Ummah tayi wanda Jiddah na jin sautin murmushin har ta cikin wayar, kafin Ummah ta fara bawa Jiddah labarin hidimar da Junaid
in keyi dasu har zuwa gyaran gidan da yasa ayi musu, Ummah ta
arasa zancen tana fa
in.

"Ki
ara yi masa godiya dan Allah Jiddah ban san dame zamu biya yaron nan ba yana da kirki." Jidda kam tasan wannan
angaren nasa yana da alkhairi sosai idan kuma ranar da zaman aurenta da Junaid Dikko ya qare yazo bata san ya Ummah xata kar
i lamarin ba.

Ita dai tana ta addu'a Allah ya shiga cikin lamurranta ya sassauta mata komai.

Sun da
e suna waya da Ummah kafin suyi sallama, hakama ta kira Aunty Rahama a waya itama sun ta
a hira kafin suyi sallama, bata san lokaci ya tafi har haka ba sai da ta duba agogon wayarta kusan 7 ta
an zaro ido tunawa.

Junaid kai tsaye
akinsa ta wuce har lokacin baccin yake ta zauna daidai wajen kansa, hannu tasa cikin sumar kansa tana hargitsa ta.

A hankali ya soma bu
e idonsa kafin kuma a hankali ya sauke idonsa cikin nata.

Ta kanne masa ido gamida ware masa hannuwa, hannu yasa kan hancinta wanda bai da wani tsayi ya matsa da sauri ta riqe hannun tana cewa.

"Ka tashi haka lokaci ya tafi." Ya jawota ajikinsa yana kallon
ar bingilar rigar dake jikinta, ganin ya soma yawo da hannunsa ajikinta tayi sauri ta zare jikinta a hankali cikin nasa ta miqe tsaye ta nufi toilet tana fa
in bara ta ha
a masa ruwan wanka.

Da ido kawai ya bita.

Tana gama ha
a masa ta fito ya jawota cikin jikinsa yana tura kansa cikin wuyanta da romantic voice
insa yake fa
in.

"Ba zaki tayani wankan ba ki samu lada?" Ta make masa kafa
a tana jin yadda hannunsa ke yawo cikin mararta ta
ora hannunta akan nasa hannayen da wani irin yanayi take fa
in.

"Kayi wankan ka kai ka
ai ka fito ka jamu jam'i lokacin sallah yayi." Wani ihu ta saka masa na shagwa
a da ta
ara jin hannunsa a wurin da bata ta
a tunanin zaije ba.

Ta kwace kanta da sauri tana wani zaro ido.

Tsayawa yayi yana kallonta kafin ya fashe da dariyar da Jiddah ta tsaya tana kallonsa ganin ba qaramin kyau yayi ba.

Tsayar da dariar yayi ya bu
e mata hannuwansa duka biyu alamar tazo, ta girgiza kai tana murmushi ta juya ta fice daga toilet
in.

Koda ya fito daga wankan ta fitar masa da kayan da zai saka akan bed.

Itama tuni ta wuce nata
akin ta dauro alwalar magariba ta saka kayan sallah ta koma
akin Junaid
in dan indai yana gida tare suke sallah shike jansu jam'i.

Ganin har lokacin yana zaune a gefen bed
aure da towel ajikinsa bai ma saka kayan ba taji yana waya cikin nutsuwa.
Chapter 56 · 0% Book details