← Book details Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 82

Sashe 63

Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yaushe rabon daki bani hakkina matar nan?" Ya fa
a yana kallon cikin fuskarta data canja kala, nan take ta ha
e rai ganin yanayinta ya canja yasa ya riqo hannunta yana kallonta, da idanunsa yake roqonta akan ta taimaka masa ta karbi buqatarsa.

A tsorace kamar zatayi kuka take fa
in.

"Toh ba banda lafiya ba, kaima fa doctor ka sani." Lumshe ido yayi kafin ya bu
esu a hanakali dan har sun fara canja kala.

"Bakya tausayina ko matar Junaid.?" Ya fa
a yana kallanta.

Shiru tayi masa banda faduwa babu abunda gabanta keyi, gabaki
aya ta rikice masa kota kanta bai qarabi ba ganin tana son ta kashesa da ransa yasa ya fisgota cikin jikinsa ya ha
e bakinsa da nata lokaci
aya, haka yasa hannunsa yana yawo dashi acikin jikinta, nan take Junaid
in ya gigice mata, ganin da gaske Junaid yana
arin nemanta a mota kuma a
ofar gidansu yasa ta sakar masa kuka.

Kukanta da ringing
in wayarsa ne suka cece ta a wurinsa dakyar ya saketa, ya lumahe ido yana sauke wani irin numfashi.

Shi ka
ai yasan yadda yakeji a wannan lokacin, still anata kiransa a waya dakyar ya ciro wayar daga cikin aljihun wandonsa yabi sunan dake kiran wayar tasa da ido lokaci
aya ya kalli gefen Jiddah suna ha
a ido tayi kicin-kicin da rai ta
auke kai.
aukar wayar yayi ba tare da yayi magana ba.

Daga can
angaren Khairiyyah ke fa
in.

"Tun
azu ina ta kira baka
aga ba ko bacci kake yi?" Yace, "Ba bacci nake yi ba ya kike?" Jin yanayin muryarsa kurum sai da kirjin Khairiyyah yayi wani irin dokawa.

Zuciyarta har tafasa take saboda kishi.

"Uhmmm!

Kawai kace min kana tare da mace ko.?" Ta fa
a a mugun fusace da alamar ta manta dawa take maganar.

Katse wayar yayi daman Jidda tunda ya fara wayar tana jin yana fa
ar ya kike tasan da mace yake wayar, haka yasa mood
inta ya canja lokaci
aya.

"Please bu
e min motar zan tafi." Ta fa
a da wani yanayi a muryarta ba tare da ta kalli Junaid ba." Yace.

"Ohh! a haka zaki barni saboda baki da imani?" A tsiwance ta juyo tana masa wani kallon da bata ta
a yi masa kalarsa ba take fa
in.

"Me zan baka kanada wata? kaje ta baka mana." Ta fa
a da kishi a muryar ta.

Maganarta ba
aramin fusata Junaid tayi ba a zuciya ya yiwa motar key yayi reverse suka bar layin.

Da sauri ta bu
e baki da ido tana kallonsa bata ta
a ganinsa haka ba hankalinta ba
aramin tashi yayi ba.

Da sauri ta riqe hannunsa cikin rawar murya take fa
in.

"Dan Allah kayi hakuri ai kaine ka
ata min rai me zaisa ka
auki wayarta a gabana?" Ta
arasa maganar tana matsar hawaye.

Shi dai Junaid saboda zuciya kobi takanta bai yi ba ya riqa gudu da motar har haka ya tsorata ta ba ka
an ba.

Gani tayi sun koma gida, ya bu
e motar yazo ya bu
e mata
angarenta yana mata wani kallo.

Tuni hawaye suka fara rolling cikin fuskarta gani take idan Junaid Dikko ya kusanceta xata iya mutuwa.

Cikin rawar murya take fa
in.

"Wai bana baka hakuri bane? meyasa baka yafiya ne?" Gani tayi ya sunkuya ya
auketa gabaki
ayanta ya nufi cikin gidan da ita.

Bata san Junaid da gaske yake ba sai da ya shiga gwada mata karfinsa sosai duk da ma yana ta lallabawa kar yaji mata ciwo, haka ya riqa sarrafa jikinta son ransa yana sakin sambatu jinta ta sake zama wani iri.

Saboda cikin jikinta kawai ya barta haka ya koma gefe yana sauke numfashi a lokacin Jiddah tayi wani irin laushi kwance take a gefensa hawaye na zubar mata.

Jin kamar tana son tayi amai yasa tayi
arin miqewa zaune ga jirin da takeji lokaci
aya sai
arin sauka daga kan bed
in takeyi.

Tun kafin Junaid ya bata wani taimakon ta riqa zuba amai akan bed
in, yana riqe da ita duk tagama galabaita haka ya
auketa ya kaita toilet.

Shi ya taimaka mata tayi wanka babu karfi a jikinta, kan soofa ta kwanta tana mayar da numfashi, cire bedshirt
in yayi gabaki
aya ya kaishi toilet ya saka cikin washing machine.

Sai da ya gyara wurin shima yayi wanka koda ya fito har baccin wahala ya
auketa akan soofa
in daure da towel din da ya
an zame fararen cinyoyinta suka bayyana.

Samun kansa yayi da sakin murmushi, wasu kayan ya sauya ganin har an kira sallar magariba Jiddah bata da alamar tashi yasa ya shiga tashin ta.

Da kyar ta bu
e ido suka yi ido biyu dashi lokaci
aya ta ha
e rai ta miqe zaune duk da rashin karfi ajikinta bai hanata
arin miqewa tsaye ba, yana
arin riqata ta wani fisge jikinta ta nufi toilet sai dai kafin takai wani irin jiri taji tanaji baya ta tafi luuuuuuuu! zata fa
i da sauri Junaid ya isa gareta ya tarota ajikinsa kan bed ya mayar da ita sai numafashin wahala take saukewa.

Tafi minti ashirin a haka jin ta daina jin jirin har lokacin Junaid na tare da ita, alwala ta dauro, a zaune tayi sallah tana gama sallar ta saka wasu kayan yana shiga
akin ta miqe ta nufi
ofa, murmushi kurum yayi yana wani shafa kansa har suka kai gidansu Jiddah babu mai magana a cikinsu.

Suna isa
ofar gidan Ummah ta balle marfin motar ba tare da tabi ta kan Junaid ba da ya bi ta da ido ganin yadda ta ha
e rai lokaci
aya, shi dai kawai murmushi yayi ya bita da ido.

Sai da ya samu yaran da zasu shigarwa da Ummah kayan abinci suka kwashe komai ya sallemsu sai godiya suke masa.

Sai a lokacin Junaid ya lura da handbag
in Jiddah dake bayan motar ya
auka ya ha
a da
aramar trolley
inta ya nufi cikin gidan da sallama.

Har cikin katon parlorn Ummah wanda dashi ne farko a gidan sai manyyan
akuna biyu kowanne da toilet aciki, gidan tamkar bashi ba, itama Jiddah sai bin ko'ina take da kallo ganin har furnitures Junaid ya zubawa Ummah.

Duk yadda Ummah ke gaya mata ya mafi haka, tana zaune gefen Ummah dake yi mata fa
an ta baro Junaid a waje suka tsinkayi sallamarsa a
ofar shigowa cikin parlorn, ummah ce ta amsa masa ya shigo Jiddah tabisa da kallo ganin yadda ya riqo mata handbag suna ha
a ido ya mata kallon idan na ri
e ki zaki gane.

Murmushi kurum tayi ta dauke kanta.

Akan Rug Junaid ya zauna yana gaisheda Ummah.

Ummah ta amsa tana fa
in ya tashi ya hau kan kujera.

Sosai Ummah ta shiga hidima da Junaid
in, Nasiba ta shiryo masa abincin dare wanda tuwo ne da miyar kubewa da aka yi da naman rago miyar sai
amshin man shanu take yana ta tashi a cikinta.

Jiddah ta isa gabansa ta kallesa sai ta saki murmushi dan tasan tuwo ba cimarsa bace.

Mal-mala
aya ta dauka ta saka masa.

Junaid yaci rabi shima dan kar Ummah tace baici ba ne.

Yana ganin yadda Jiddah ke cin tuwon tamkar mai
auke da cutar yunwa.

Kuma ga mamakinsa bata yi amai ba wannan karon ruwa ne dai bata sha ba dan tasan zai sakata yin aman.

Ta dai yi relexing akan kujera gabanta sai faduwa yake dan bata son tayi amai.

Kusan qarfe 8 Junaid ya yiwa Ummah sallama, ganin Jiddah bata da niyar binsa Ummah ta kalleta tana fa
in.

"Sai kuma kin
ata masa lokaci." Tace.

"Ummah anan zan kwana fa kuma shi ya fa
i haka tun kafin muzo." Jin haka yasa Ummah ta kyaleta ganin kallon da ummah keyi mata yasa ta fita dan rakiyar Junaid
in.

Tana kaiwa tsakar gida ta juyo, ji tayi ya riqe mata hannu zaro ido tayi ita fa ta
auka ma ya tafi.

Bai saki hannun ba har suka kusa isa gate, ya jawota cikin jikinsa yana fa
in.

"Ni kike wani shassharewa koh?

Rakiyar ma da za'ayi min sai Ummah ta roqo." Sai
arin kwantar kanta take ya riqe mata kugu sosai ya sunkuya daidai fuskarta yana ganin yadda hasken farin wata ya haske masa fuskarta da tayi masa mugun kyau.

"Ki sallame ni malama." Yayi maganar in a low tune.

Zare ido tayi tana waige-waige wace sallama kuma zatayi masa.

"Please ka tafi kar wani yazo." Murmushi yayi yana
an bu
e idonsa akanta lokaci
aya ya ha
e bakinsa da nata ya shiga tsotsa lungu da sako, riqesa itama tayi sosai tana tayasa dakyar ya iya barinta ya tafi.

Sai da ta samu natsuwa dan kar Ummah ta gane sa'annan ta koma ciki.

A ranar kwana sukayi da Ummah zaune suna hira.

Shima a daren Junaid bai kirata ba duk da yana jin wata irin kewarta na zagaye sa.

Haka yayi bacci a wahale.

Washe gari yana gama breakfast ya tafi office tare da Abba, a office
in ma sai da Mamma ta kirasa ta fa
a masa kar ya manta yaje gidan su Khairiyyah yau, gabaki
aya ransa a
ace yake zai fito ya fa
awa Khairiyyah gaskiya tunda ta kasa ganewa Allah ya gani bazai cuci kansa ba.

Dan haka da yammah ya shirya cikin kananun kayan da suka karbesa ya nufi gidansu Khairiyyah yana tunanin
aramin yakin da zasu sha shi da Khairiyyah dan yasan bata da hankali ko kankani.

Tun kafin ya isa gidansu Khairiyyah yayi waya da Jiddah lokacin ma bata da
e da tashi daga bacci ba dan haka basu jima suna wayar ba ya sauke wayar daidai lokacin da ya kawo gidansu Khairiyyah.....
#ASMY B ALIYU
#BA (secret Relationship)
#Love,Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Jiddah
[10/23, 6:21 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
( Secret Relationship)
*PAID BOOK #500*
Asmy b Aliyu
*Account Details*
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta
08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 Shaidar bita ta. 07065283730*
_*HEART BROKEN!*_
61.
Chapter 63 · 0% Book details