Sashe 24
Boyayyar Alaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen
arfe takwas Jiddarh tayi gyaran gidan har ta fita bakin titi ta sayo musu kunu da kosai da sauran canjin dake hannunta dan watarana Mumy har 1k take bata na mota, watarana kuma 500 toh sune take yimasu maneji suna karin kumallo dasu, watarana ma idan ku
in da kauri zata barwa Ummah, kamar
ari biyu haka tace da rana ta siya wani abu taci kafin ta dawo karta zauna da yunwa, har suka gama karin kumallo still Jiddarh na xaune a
aki da wani littafin Hausa novel a hannunta tana karantawa, Ummah ta kalleta tana fa
in "Yau bazakije aiki bane?" Gyara zama Jiddarh tayi tana fa
in "Sai dai zuwa gobe Umma, bakya ganin yanayin jikinki nasan bakida lafiya bakya dai so nagane ne." Da sauri Umma ta katseta tana fa
in "Nifa na samu sauqi sosai ki shirya ki tafi wajen aikin ki karki jawo wata matsalar kuma, gashi baki da
e da farawa ba." Ganin yadda Ummah ta dage akan sai ta tafi ne yasa ta tashi ta shirya tana
uni.
Safa ba
a ta sakawa kafarta daman ita ko a gida haka take zakaga kullum da Safa a
afarta saboda yadda mutane ke maganar kafafunta suna da kyau, tun kafin takai haka Ummah dakanta ke saka mata Safa a kafafunta.
Umma ce ta dubi fararen
afafun Jiddarh da babu ko
igon lalle acikinsu tana fa
in "Yau idan kin dawo ki
ira Faiza tayi maki lalle ko na dare ne sai ki kwana dashi, nagaji da ganin
afafun nan a haka, sam ni ban san menene kiyayyarki da lalle ba nikam." Ummah ta
arasa fa
a tana kallon Jiddarh "Ni sam bana son lalle Ummah kin sani idan na gansa ma ni tsikar jikina tashi take barantana na sa a jikina." "A haka dai zaki daure dan kowa haka yake sabawa, idan kina gidan mijinki shi yana so yaya zakiyi?" Shiru kawai tayiwa Ummah ta cigaba da shirinta.
Ummah ta kalli idanunta ta girgiza kai tace tazo ta zauna babu musu Jiddarh ta
araso ta zauna a gaban Ummah.
walli ta
auka tana xixara mata cikin idonta "Ke bawani manyan ido ba amman ko kwalli bakyaso ni kam na rasa kalarki Jiddarh." Wannan karon murmushi tayi tana fa
in "Nidai kullum sai kinyi min gorin kananun ido na Ummah, a haka kuma wasu suna yaba kyawun idanun nawa.
Ummah sai na dawo dan Allah idan kinji baki da lafiya ki shiga gidansu Faiza ki jirani." To kawai Ummah tace da haka ta fice daga gidan, Ummah nayi mata fatan sau
a lafiya dan tasan yau zata sha masifar Mumy tunda tayi latti, ita dake zuwa karfe 7:30 sai gata yau har karfe goma.
Da sallama ta shiga cikin babban parlorn Mumy dake zaune itada Mu'azzam da kuma Sareena suna breakfast sai kuma mahaifinsu Alhaji Sadi ganin irin mugun kallon da Mumy ke aika mata ne yasa ta rakube a bakin
ofa ta kasa shigowa "Dan uwarki a wannan lokacin ake xuwa aiki?" Mumy ta fa
a a hasale tana wani daka mata tsawa, tuni jikin Jiddaeh yayi sanyi hawaye suka cika idonta, cikin sanyin murya take fa
in "Kiyi hakuri dan Allah wallahi Ummah ce bata da lafiya."
"Auh Allah?
To sai akayi me?" Mumy ta fa
a a mugun hasale sannan ta cigaba "Dan bata da lafiya shine zaki miqe
afa kiyi zamanki, ke zaki bata lafia kenan?"
" Oh Mumy Please!" Mu'azzam ya fa
a a dan kufule "Haba Mumy kina jin tace maki mamanta bata da lafiya idan bazaki iya tambayar ya jikinta yake ba sai kiyi shiru.
Gaskiyya wulakanta
an adam bai da wani amfani yau idan mune gobe bamu bane." Mu'azzam ya
arasa maganar tare da kallan Jiddarh da still take tsaye a bakin
ofa yace ta wuce taje ta fara aiki, baki a sake Mumy ke kallon Mu'azzam "Sannu ubana mena fa
a maka jiya akan yarinyyar nan Mu'azzam?" Mumy ta fa
a tana wani daka masa tsawa, karshe ture breakfast
in yayi ya miqe yabar cikin parlorn.
Cikin mugun
acin rai Mumy ke kallon Alhaji Sadi tana fa
in "Kana kallo?
To kayiwa yaron nan magana dan yaga ina dariya da ha
ora dashi shine yake neman ya zubar min da girmana a gaban yan aiki."
"Meyayi wanda bai kamata ba Safiya?
Ai Gaskiyya ya fa
"Wallahi Daddy da gaskiyyar Mumy tunda yarinyyar nan tazo gidan nan yah Mu'azzam ke fa
awa Mumy magana, yarinya kamar mayya duk tabi duk ta firgita yaya." Sareena tayi maganar so pissed up a muryarta, murmushi kurum Alhaji Sadi yayi irin nasu na manya yana fa
in "Sai ku canja wata daman ai kun saba." Da haka Dady ya zari tissue ya goge bakinsa yana kallon Mumy da ta ha
e rai yace "Madam ni zan fita." Wani kallo mumy tayi masa tana wani dauke kanta, murmushi kurum yayi Sareena tayi masa addu'ar Allah ya tsare hanya.
Jiddarh tana ta sauri wuraren
arfe 12 dan Sareena ta sakata gyaran room
inta wai kawarta da sukayi karatu a jami'a ce zatazo daga Gusau Zamfara zatayi mata kwana biyu, Sareena ta fa
a mata ta tabbatar tayi ta gyara mata
aki sosai sannan tace tayi sauri zata shiga kasuwa da driver tayi cefane yau dan ita zatayi masu girkin rana bcoz mai masu girkinsu bata jin da
i, daman kuma tunda tazo gidan sun fison nata, sha biyu da mintuna ta karbi ku
i wajen Sareena bayan ta rubuta abunda suke bukata, nan ta samu driver dake zaune wajen maigadi da alama jiranta yake dan yana ganinta ya taso, ta fa
a masa kasuwa zasuje.
Kai tsaye wajen mota ya nufa yasa key ya bu
e, yayi waving din motar,
ofar gaban motar Jiddarh ta bu
e ta shiga ta zauna mai gadi ya bu
e masu gate driver yaja motar...
#ASMY B ALIYU
#secret Relationship
#Jiddah
#mu'azzam
#Sareena
[10/23, 6:13 PM] Asmy B Aliyu: *BOYAYYAR ALAQA*
(Secret Relationship)
*PAID BOOK#500*
ASMY B ALIYU
*Account Details*
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu shaidar biya ta 08086207764
*Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730*
Sai wuraren
arfe 3 Jiddarh tagama ha
a komai yau agajiye take likis dan Sareena ta ha
ata da aikin da ba nata ba, a gefe
aya kuma Ummanta na aranta bata san wane hali take ciki ba, tana kitchen tana wanke kayan da tayi amfani dasu taji ihun Sareena a parlor da alamar bakuwar tata ta iso "Zubaida ke nake gani a gabana da gaske?" Sareena ta fa
a sounding very happy a muryarta, wacce aka
ira da Zubaida tayi rolling manyan eyes
inta, cikin Hausar su ta Zamfaranci take fa
in "Ba kwana dai kinka tashi ba kou Sareena?
Dan nasan halinki da kwanan safe, ni ki kaini
aki nayi wanka, wai ke haka ake tarbar bako?" Da murmushi a fuskar Sareena tace"Mu tafi ciki, to kibar bag
inki a
asa zan
ira mai aiki ta
arasa dashi ciki sannan ki daina yimin Hausar nan taku da bana fahimta."
Tana murmushi itama tace"Hausar mu da taku kusan abu guda ne banbanci ka
an ne." Haka suka
arasa
akin Sareena suna tsokanar junansu "To ki shiga kiyi wanka bara na
ira
ar aiki ta shigo mana da abincin mu nan dan akwai labari sosai a bakina kawata." Daria kawai Zubaida ta iyayi ta fara rage kayan jikinta, ficewa daga
akin Sareena tayi ta samu Jiddarh a kitchen, nan tace ta shiryo masu abincin ta kai
akinta, haka jakar bakuwarta tana parlor wai ta
auko ta shigo mata dashi dakin.
Nan Jiddah ta fito, ta shirya komai cikin katon tray sannan ta nufi
akin Sareena da sallama, Zubaida da har tayi wanka tana tsaye gaban dressing mirror tana tsane ruwan jikinta nan ta amsa sallamar tana bin Jiddarh da ido wanda ta rasa dalilin da ta kasa
auke shi akanta, gaidata Jiddarh tayi Zuby ta amsa cike da fara'a tana sake kallanta sosai, bayan ta fita daga room
in ne Zuby ta kalli Sareena dake ke danna wayarta tana fa
in "Ina kuka samu wannan kyakkyawar?"
an kallon Zuby sareena tayi tana fa
in "Wa kenan?" "Wannan wacce ta kawo mana abinci, baki sake Sareena ke kallon Zuby kafin tace "
ar aikin mu ce fa, ku kucaka kuma
ar kauye, ke dai bakya rabuwa da abun magana wannan ce kyakkyawa?
Farinta ne kawai ke fisgarku."
"Amman tanada kyau kema kin sani Sareena ki fa
i gaskiyya."
"Su kyau manya." Sareena ta fa
a tana mayar da hankalinta kan chat
in da take, bata qara bi ta kan zancen Zuby ba, sai da tayi sallah Azzahar suka zuba abinci suka fara ci, babu mai magana acikin su saboda da
in abincin da gar
insa, yadda suke jin har kunnensu ke motsi.
Zuby ce ta tsiyaya orange juice acikin glass cup tayi sipping kafin tace "Wai ina Mumy ne?" Hararata Sareena tayi tana fa
in "Sai yanzu kika tunata ciki ya
auka kenan?" Murmushi Zuby tayi tana fa
in "Tana raina wallahi." "Bata nan ta fita."
"Ayya!
Abincin nan yayi da
i sosai." Uhmm kawai Sareena ta iya cewa
Wai ya Aliyun ki yana nan kuwa?" Ta
e baki Sareena tayi tana fa
in "Ban san inda yake ba." Da mamaki Zuby ke fa
in "Duka-duka yaushe kuka ha
u?
Bai wuce 1year ba har kin gama yayin shi kenan?" Zuby ta fa
a da wani yanayi a muryarta, da sauri Sareena ke fa
Ya dai kori kansa."
Wai ke meyasa kike korar samari
awata?
Nifa bana son wannan halin naki.
Nifa munyi break up ki daina yimin maganarsa Zuby." With shock Zuby ke kallon Sareena
To zama zanyi dashi tun kafin na auresa yana azamin sharu
a idan zan fita sai na
irasa na fa
a masa, sai ma ya yadda zanje, bana da ikon
ora hotunana a yanar gizo yanzun nan zai
irani yana bala'i akan naje na cire, ni kuma gashi ubana ko?
Sai ya ri
a yimin wasu abubuwa wanda zuciya bazata ma
auka ba, ai wannan raini ne ko yana tunani dan yana da ku
i nake tare dashi an fa
a masa ku
insa nake jira?